Sashe 166
Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da safe Khaleesat na saukowa downstairs taga parlon soo tidy, kamshi sai tashi yake ta ko ina via diffuser da ta gani a parlon, makalewa tayi jikin staircase tana ta kallon parlon, ai kuma ta shiga uku da gori, after a while ta nufi kitchen, ta window din kitchen din take kallonsa don karamin garden ne a waje, entrance din garden din yana ta wajen Garage, tunda ta zo apartment din bai fi sau biyu ta shiga wajen ba, press up yake yi a wajen, juyawa tayi ta kalli Yoghurt da diff kind of berries da granola da nuts sai kiwi and apple dake ajiye kitchen din, nan ta gane parfait zai hada, har zata hada masa wata zuciyar tace ta kama kanta tayi abinda zata yi ta fita, noodles ta dauko zata dafa, tana cikin dafa noodles din ta daga kai taga ya fita daga garden din, bayan ta gama girkin ta fita daga kitchen din zuwa dakinta, after almost 20 mins ta sake saukowa downstairs ta shiga kitchen din, har sannan fruits din suna wajen, ta
au karamin bowl ta fara tsinkar different berries din wajen ta yanda bazai gane ta ta
a masa ba, tana wankesu a sink ta fara sha, da sauri ta juya tana kallon kofar kitchen din tayi ido hudu da shi, ita kanta bata san dalilin da yasa ta fara dariya ba, ta ciro berry din da ta kai baki tace "Wanke maka su zan yi fa, so that i can help you dice them" Tana fadin haka ta ajiye bowl din hannunta ta dau wuka zata fara fere Kiwi fruit dake wajen, taji yace "Zo ki fita ki ban waje" Ta
an kallesa tace "I want to help you wash them...." Tana ganin kallon da yayi mata, ta ajiye wukan ta wanke hannunta a sink sannan ta ajiye masa bowl din Berries din da ta diba a kofar sauran fruits din, kofa ta nufa ta bi gefensa ta fita daga kitchen din ya bi ta da kallo yace "Ke da baki iya gyaran gidan da kike ciki ce zaki wanke ma mutum abinda zai ci" Khaleesat ta juya ta kallesa dama tasan sai yayi maganar nan, tace "Tun da kai ka gyara ba shikenan ba, ai don ina zuwa school ne...." Yace "You are dirty dai Malama, do not use school to cover ur untidiness" Yana fadin haka ya karasa cikin kitchen din, ta tsaya bakin kofar tana kallonsa taga ko da Liquid wash zai wanke fruits din karewar tsafta, sai da ya fara tura bowl din Berries din da ta diba zuwa can far end of the kitchen yanda bazai dinga ganinsa a kusa da shi ba sannan ya fara wanke fruits din a sink, bayan gishiri har da Venegar yayi using wajen wanke fruits din, a ranta tace to ai wannan ba sabon abu bane kowa na yi, ita tsakaninta da Allah take jiran taga ya zuba liquid wash wajen wanke fruits din, amma taga bai yi hakan ba, tana ta tsaye jikin kofar kitchen din har ya gama hada lafiyayyen parfait dinsa, ta shiga kitchen din ta dau bowl din Berries dinta da ya gantalar gefe daya ta ajiye kusa da shi ta kallesa, ko kallonta bai yi ba, can ta ga ya jawo sauran Yoghurt da ya rage ya tsiyaya mata a bowl din ya ci gaba da abinda yake yi, dariya ya bata amma ta dake bata yi ba, tana ta kallon rich parfait dinsa da yaji fruits da Granola da Nuts, tana kallo ya dau zuma ya tsiyaya a kai, dai dai nan aka bude kofar parlor, ya ajiye zuman hannunsa ya karasa kofar kitchen din don ganin wanda ya shigo, da sauri Khaleesat ta kai hannu ta lakaci honey din da yoghurt, akan idonsa don har ya juyo ya dawo cikin kitchen din, komawa baya tayi da sauri, bai ko kalleta ba ya dau spoon yayi scoping dai dai inda ta saka hannu sannan ya ajiye spoon din a sink, ita dai bata san ya aka yi ba kawai ganin bowl din parfait din tayi ya kife a kasan kitchen, ya koma baya yana kallon parfait babu ko kiftawa, tun tana daurewa har ta kasa ta dafe base cabinet din kitchen din ta tuntsire da dariya kamar an aikota, Ajay dai kallon Parfait din kawai yake a kasan kitchen din, after some seconds ya shafa kansa trying not to laugh too, don dariyarta kadai ya isa ya saka mutum yayi dariya bai yi niyya ba, irin dariyar muguntar nan kawai take yi, ita kuwa ba abinda ya bata dariya ganin bai tsam mata ba gashi duk sun tuntsire a kasan kitchen, kuma shi ya kifar da kayansa da alama, kawai ya juya ya fice daga kitchen din ta bi sa da kallo tana kyalkyala wani sabon dariya, sai kuma ya sake dawowa yana kallonta yayi kasa da murya yace "Kin ga idan ina abu a kitchen kika sake shigo min i will fling you out of this window, ai ni ban san ke mayya bace" Yana fadin haka ya sake ficewa daga kitchen din, Khaleesat dai bata fasa dariyan da take ba, da ta kalli bowl din da ya
an tsiyaya mata zallan yoghurt sai ta kalli rich parfait dinsa dake kasan kitchen a kwance, sai ta kara kwashewa da dariya, ta dade abu bai bata dariya kamar haka ba, tayi dariyarta ma'ishi sannan ta fara gyara kitchen din, sai kuma ta fara jin tausayinsa don duk effort dinsa bai sha ko spoon daya ba, gwara ita ta
an lasa zuma da yoghurt, the incident was so funny to her, haka duk ta kwashe fruits din da granula dake kasa tayi disposing a shara, bayan ta gama goge kitchen din ya dawo fess ta fito parlor taga Housemate dinta zaune a parlon yana danna wayarsa, tana murmushi ta karasa cikin parlon ta zauna sannan ta gaishesa, ya daga kai ya kalleta ya amsa, bata sake cewa komai ba, shi ma haka, after a while yace "Ba kince zaki school da safe ba?" ta langwabar da kai tace "Kawai fasawa nayi" Juyawa tayi ta kalli Ajay dake saukowa downstairs fuskarsa babu yabo babu fallasa yana rike da makullin motarsa, ta bi sa da kallo trying not to start another laugh har ya fice daga parlon, sai kuma ta kalli Jay ta fara basa labarin abinda ya faru a kitchen, she couldn't hold her self anym
ore ta dinga kyalkyala dariya har da saukowa daga saman kujera, shi dai Jay kallonta kawai yake, sai kuma ta dena dariyar da take tace "Isn't it funny?" Jay yayi murmushi wanda iyakarsa lips yace "It is, sai yace maki me?" Tace "He was very shock too, nasan da ya san abinda zai faru kenan da ya debar min, Allah ne ya kamasa, ga shi yayi stressing kansa ya gyara gidan nan gaba daya yau" Tana dariya ta kare maganar, Jay yace "Gaskiya ne, amma baza ki je school ba me yasa kika ce min za ki je?" Shiru tayi, sai kuma tace "Kawai da gari ya waye na canza mind" Jay yace "Ohk" Wayarsa ne ya fara vibrate ya mike yace "Zan fita sai anjima" Khaleesat na kallonsa tace "Kayi breakfast ne?" Yace "Nayi" Tace "Ohk, byee" Juyawa yayi ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita....
Khaleesat na kitchen da yamma bayan ta dawo school taji an bude kofar apartment dinta, sosai taji gabanta ya fadi don dama tunda ta dawo taga ba kowa apartment din take a tsorace, sai da taji muryar Ajay a parlon sannan hankalinta ya kwanta, jingina tayi jikin cabinet din kitchen din tana kirga kwanakin da taga Jay last, after a while ta kashe wutan girkin don ta gama, ta dan leka parlon taga Ajay da wani abokinsa ne bayerabe yana gwada masa abu a Laptop dinsa da alama shima Phd yake yi, fitowa tayi daga kitchen din ta gaida abokin ya amsa yana kallonta, sai kuma ya kalli Ajay yace "Is she ur sister" a takaice Ajay yace "Yeah" Yana ci gaba da nuna masa abinda yake nuna masa, da broken English abokin yace bazai basa ita ya aura ba, Ajay ya daga kai ya kalli Khaleesat yace "Ke dalla malama wuce ki ba mutane waje" Khaleesat ta kallesa da mamaki don ita dai ba tsayuwa tayi a parlon ba, sama ma zata wuce, Femi na kallon Ajay yace "I am very serious Prince, i will marry her as far as una go give me, she's very beautiful, is she Halfcast?" Ajay yace "Meet Jay about that Femi" Femi ya gyara zama yace "Jay no get joy at all, he isn't as straight as you" Ajay yace "He will listen, since it's about you marrying his sister..." Femi yayi dariya sosai yace "I will definitely visit Bauchi soon be that" Ajay dai bai sake ce masa komai ba.