Sashe 186
Halysaah Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen karfe takwas na dare Jay ya shigo parlon Maminsa ta dalilin kiransa da tayi har sau biyu a waya, tun da ya shigo parlon take kallonsa har ya zauna, tace "Ina ka shiga ne tun daxu Jawwad?" Ya ajiye wayarsa ba tare da ya kalleta ba yace "Ina gidan ai" Mami tace "Duk na bi na damu kace zaka min magana me muhimmanci saboda kai ban je inda zan je ba yau amma don rashin sanin ciwon kai da ka tashi shigowa bangaren nan sai ka shigo min da Junaid, to da a gaban Junaid din kayi niyyar min magana saboda baka da sirrin kanka Jawwad?
Ko har ka fesa masa ne shi" Ya daga kai ya kalleta, can yace "Ni ban san me Junaid yayi maki da yayi deserving wannan ill treatment din ba Mami, Billah bana jin dadin wannan abun da kike masa, beside ni na shigo da shi kinsan baya ta
a saka kansa a abinda bai shafesa ba ai, he is even sick but still followed me and you treated him that way, I wasn't happy at all Mami, Ni Ajay na daukesa ne kamar brother dina da kika haifa bayan ni, kuma shi ma haka ya daukeni, then why all this Mami?" Mami ta katse sa tace "Toh ubana, dama ai ka saba zuba ma idonka toka ka gaya min son ran ka akan Junaid, I have no issue with Junaid coming to my part, my issue in here is u bringing him to my part when you know we have an important issue to discuss, kai abubuwa nawa ka sani a kansa?
Ina ce kawai sai dai kaga yayi abun sa, Duk ya maida kai wani wanda bai san ciwon kansa ba yayi ta controlling dinka yanda ya ga dama, ya maida kai wawa, baka da kwakkwaran say din kanka sai abinda yace maka kayi, haba Jawwad, yaushe zaka yi hankali ne wai?" Jay bai sake ce mata komai ba a parlon yana kallon direction daban, tace "Me ya samesa da yake rashin lafiya?
Shi kullum yana dawowa gidan nan sai yace rashin lafiya, meye ma'anar hakan?" Still Jay bai ce mata komai ba, Mami tace "To Allah ya basa lafiya, amma ya kamata ka gaya masa yaje kakarsa ta basa maganin baki, daga ya tsallaka kafa ya shigo gidan nan sai yace rashin lafiya, in kuma da wata manufar da yasa yake hakan it's left to him" Jay was still silent, da ace akan wani abu daban ne ya bata rai haka da yanxu ta fara lallabasa tana kokarin ganin ya sake fuskarsa don babban damuwarta Jay ya
ata rai, amma akan Ajay duk fushin da zai yi yayi zai sakko da kansa ba lallabasan da take yi, abun na bakanta mata rai yanda ya maida kansa kamar wawa wajen Ajay yana juyasa yanda ya ga dama, in Ajay yace kar yayi abu to fa abun nan komin kyansa bazai yi ba, in ko yace yayi to zai yi, ko kuma in tace yayi abu sai yace Ajay ya basa shawaran kar yayi saboda abu kaza, to ina dalili ita da
an ta, in kuma tace yayi sai yace ai Ajay yace kar yayi ya kuma zayyano mata reasons dinsa, Mami tace "To ka ci abinci kuwa?
Ga abinci na ajiye maka tun daxu shiru shiru baka shigo ba" Jay yace "Na ci" Mami har ranta ta tsani abinda zai
ata ma
an nata rai ko ya yake, ta kwantar da murya tace "To ina jin ka Son, maganar meye za mu yi, speak to me dear" Mikewa yayi ya dau wayarsa yace "I don't want to talk about it now Mami" Yana fadin haka ya nufi kofa ta bi sa da kallo, wato yayi fushi ta ta
o kanin ubansa Ajay, Mami tace "Toh ga dai abincin idan kana bukata, ko kuma ka tafi maku da shi ku ci da Ajayn a can
angaren nasa" Tuni har ya fice daga parlon, Mami ta kyabe baki don ta san zai ma huce, anjima zata dau abincin ta kai masu can shi da Ajayn su karata.
Jay na komawa bangaren Ajay ya tarar da Mai martaba zaune a parlon, zaunawa yayi gefen Ajay da ya ajiye PS Controller din hannunsa bayan mahaifin nasa ya shigo, Mai martaba na kallon Jay yace "Ashe jikin nasa ma yayi sauki" Jay ya sauke kansa yace "He is much better now ranka shi dade" Mai martaba ya jinjina kai yace "To maa sha Allah, ina jin Hajiya ma gobe zata shigo in sha Allah" Jay yace "Allah ya kawo ta lafiya" Mai martaba yace "Ya ku ka yi akan maganar yarinyar nan da Fulani?" Jay ya sauke kansa cikin ladabi yace "Anjima nake son zan mata magana ranka shi dade" Mai martaba yace "Alright then, sai ka gaya min duk yanda ku ka yi" Jay yace "In sha Allah ranka shi dade" Mai martaba ya kalli Ajay da kansa ke kasa, ya mike yace "Allah ya tashe mu lafiya" Duk suka amsa masa da "Ameen" Ya nufi kofa, Ajay ya dau fruit da yake sha kafin Abban nasa ya shigo ya ci gaba da sha, Jay ya duba wayarsa dake vibrate yaga Khaleesat ce ke kiransa, kallon screen din ya dinga yi don yana ta son zai kirata tun daxu but he was together with Ajay tun safe don in bashi da lafiya ya dinga yi ma mutane surutu kenan, kuma baya son Jay na nisa da shi, katse kiran nata yayi ya mike ya tafi kan kujera ya zauna sannan ya kira ta, tana picking yayi kasa da murya yanda ita kadai zata ji sa yace "Halysaah, I am sorry I didn't call all through, ya kike ya gida?" Khaleesat dake sauraronsa tana jiran jin excuse dinsa tace "Lafiya lau" From her intonation he knows she is not happy, ya sake yin kasa da murya yace "I am so sorry Halysaah, Ajay ne ba shi da lafiya but he is better now, shi yasa kika ji ni shiru all through, hope you will forgive me?" Khaleesat tayi shiru jin abinda yace, can a hankali tace "To Allah ya basa lafiya, tun yaushe ne bashi da lafiya?" Jay yace "Da safe, amma yaji sauki ma" Tace "Ku na tare ne?" Shiru ya
an yi, sai kuma ya
an kalli Ajay yace "Nop" Tace "Toh Allah ya basa lafiya" Yace "Ameen, so ya su Umma and everyone back home, kaka tace gobe za ku koma Tudun Yolan ko?" Cikin sanyin murya Khaleesat tace "Ai mun ma koma jiya" Ya
an bude ido yace "Haba dai?" Ta gyada masa kai tace "Uhm" Mikewa yayi ya fita daga parlorn Ajay ya bi sa da ido, bayan Jay ya kulle kofar parlorn yana tafiya down the long hallway yace "So now tell me the truth gidan yayi maki Halysaah?" Kasa ce masa komai tayi, yace "Are you there Halysaah?" A sanyaye tace "Ban san me zan ce maka bane, i don't even know where to start thanking you from...." katse ta yayi yace "Come off it pls Halysaah...." Hawaye taji ya taru idonta, yayi kasa da murya yace "I miss you soo much Halysaah" Tayi murmushi don bai san ta fi sa missing din da yake cewa ba, sun kusa minti ashirin suna waya daga karshe yace "Zan kira ki zuwa karfe goma da rabi in sha Allah Halysaah" Tace "Toh Allah ya kai mu" Yace "Ameen Dear" Bangaren Ajay ya koma suka ci gaba da game din da suke, wajen karfe goma saura Mami ta shigo parlorn Ajay tare da daya daga worker din palace din dake biye da ita da abinci, bayan worker din ta ajiye abincin ta gaida Ajay da Jay cikin ladabi sannan ta juya ta fita, a kujeran da Mai martaba ya zauna Mami ta zauna, Ajay ya gaisheta bayan ya ajiye Controller din hannunsa, Mami na kallonsa tace "Kai baza kaje kakarka ta nema maka maganin baki ba, ko baka gaji da ciwace ciwacen da kake a gidan nan ba, kowa ya bude baki yace Junaid, ko da yake maganinka kenan gwara kayi ta yin abin da za a dinga saka ka a bakin duniya, in zaka sauke wannan shegen girman kan naka ka bi mutane a yanda suke so ka zauna lafiya da su then you will be doing justice to ur self, in kuma kace baza ka bi su ba to ya rage naka" Shi dai Ajay bai kalli inda take ba, Jay kuwa sai kallon Mami yake cikin bacin rai, ta mike ta nufi kofa ta fita daga parlon, Ajay ya dau strawberry dinsa ya
ishingi
a ya ci gaba da sha...
Karfe goma da minti sha biyar Jay ya bar bangaren Ajay bayan ya tuna yace ma Khaleesat zai kirata karfe goma da rabi sannan yana son discussing issue dinta da Mami a daren yau, yana barin parlon ko minti biyar ba ayi ba wayar Ajay ya fara ringing, ya kalli screen din wayar har kiran ya katse bai yi picking ba, ita din ce ke kiransa, sake kira tayi sai da ya kusa katsewa sannan ya dau wayar ya daga ya sa handsfree ya ajiye yana jiran jin me zata ce, daga daya bangaren tace "Good evening" Babu yabo babu fallasa yace "Wacece wannan?" Khaleesat ta hade rai kamar yana ganinta, can ta tura baki tace "To ai dai Housemate dina ne yace min baka da lafiya that is why I called to check on you" Ajay yace "I see...