Sashe 127
Halysaah Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kusan karfe biyar da rabi suka isa gidan, Jay yayi parking a compound ya kashe motarsa ya
an kalleta yace "I can see you are tensed?"
an murmushi tayi tana wasa da fingers dinta bata ce komai ba, ya bude motar yace "To mu shiga" A hankali ta bude motar ita ma ta sauka, ta bi Jay da kallo har ya dau hanyar entrance din babban gidan nasu, ta bi bayansa tana tafiya slowly, bayan ya bude kofar parlon sai da ya jira har ta iso, ta sunkuyar da kanta ta shiga parlon sannan shi ma ya shiga, sosai gabanta ya fadi bayan wasu memory sun dawo mata, memory that is so disturbing to her, tana tafiya a hankali ta karasa har cikin parlon ta zauna kan kujeran da ta zauna ranan da Jay ya kawota gidan da daddare, ta daga kai ta kalli Reading Nook din da Ajay ya zauna a ranan da daddare, sauke idonta tayi tana wasa da fingers dinta, Jay ya karaso cikin parlon yana kallonta yace "Give me some minutes" Ta gyada masa kai ya nufi stairs ta bi sa da kallo har ya haura sama, Jay na tafiya sama ya karasa bangaren Ajay ya bude kofar gently yana kallon cikin dakin nasa wanda babu haske sosai don Drape din dakin very thick one ne saboda sanyi, Jay ya shiga ciki ya kunna dim light din dakin yana kallon Ajay, kwance yake saman gado yayi rub da ciki yana bacci, har wani hucin zafi dakin yake tsabar yanda ya kure room heater, Jay ya karasa kusa da gadon yana kallonsa, lallai yanxu ya kara tabbatar da bai da lafiya, Ajay ne har za a bude masa daki a kunna wuta a shigo bai sani ba, ai duk baccin da yake kana ta
a kofar dakinsa yake tashi tun kafin ka shigo masa, Jay ya juya ya fita daga dakin ya jawo kofar gently amma bai kulle ba, ya koma downstairs yana kallon Khaleesat yace "Mu je sama Housemate, yana bangarensa" Mikewa tayi tana kallonsa ta nufesa, Jay yace "And before i forget, kiyi masa godiya he paid for ur new apartment" Khaleesat tayi shiru tana kallonsa amma ta kasa cewa komai, jiki a sanyaye ta bi Jay suka haura sama zuwa bangaren Ajay, Jay ya tura kofar dakin Ajay gently ya shiga sannan ya kalleta yayi mata alamar ta shigo, ta dake tana tafiya a hankali ta shiga dakin, haka kawai taji gabanta na faduwa, dakin nan nasa dai ne da tayi kwanaki biyu a ciki sanda take gidan, kallo daya tayi ma Ajay dake kwance kan gadon sannan ta kalli Jay, Kan lallausan farin carpet din dakin ta durkusa, Jay ya nuna mata kujera alamar ta zauna ta girgiza masa kai kawai, kamar yanda ta san dakin har yanxu komai na cikinsa fari ne kal, ga wani irin kamshi da dakin yake, amma fa ji tayi tana jin zafi saboda room heater din da ya kure, Jay ya karasa har inda yake kwance ya duka yana kallon fuskarsa ya janye Head warmer din da ya
ima a kai, calmly yace "Hey...." A hankali Ajay ya bude idonsa yana kallonsa, hade rai yayi cikin muryar bacci yace "Gerrout Jay, meye na shigo min Bedroom" Jay ya mike tsaye yana kallonsa yana murmushi yace "Kai baka shiga na mutane?" Ajay ya jawo pillow dake gefensa da kyar ya jefa masa yace "Gerrout Jawwad, i want to be alone, i think i am running temperature, i am feeling sleepy, can i speak to my dad?
I want to speak to Ammi too" Jay yayi murmushi don yasan duk sumbatu yake kamar yanda ya saba in bashi da lafiya, Jay ya duka yana kallonsa yace "Should i get u a Cup of Coffee?
And some drugs?" As if murmuring Ajay ya lumshe ido yace "Yess pls, but don't come back" Jay yace "To ta ina za a miko maka Coffee din?" Ajay bai bude ido ba yace "Drink it for me Jay" Jay yayi dariya yace "Ohk, amma an zo duba ka" Ajay ya bude idonsa da kyar yace "Don Allah ka fita, leave my room pls Jawwad" Sai kuma ya juya zai jawo wani pillown a fusace ya wurga ma Jay kawai suka hada ido da Khaleesat dake ta kallon ikon Allah, juyawa Ajay yayi da sauri ya kalli Jay amma tuni Jay ya nufi kofa trying not to laugh out loud ya fita daga dakin, Khaleesat ta bi Jay da kallo taji kamar ta tashi ta bi sa, Ajay ya kasa juyowa, yana kokarin tuna abubuwan da ya fada da Jay ya tashesa bacci.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
HALYSAAH 60
Khaleesat dai har sannan tana durkushe inda take a dakin ga gabanta sai faduwa yake, lkci lkci take satan kallon Ajay, bayan kusan minti biyu ya mike zaune daga kwancen da yake ya sauke kafafuwansa kasa yana facing bangare daban na dakin, he still can't recall all what he said to Jay bayan ya tashesa a bacci, after some seconds ya jawo head warmer dinsa ya saka, ya daure ya mike tsaye ya juya, hada ido suka yi ta sauke idonta a hankali, ya hade rai yace "What happened?" Girgiza kai tayi ba tare da ta kallesa ba tana wasa da farin carpet din da take durkushe tace "Kawai gaisheka na zo in yi ne" A takaice yace "Gaisheni for what?
Do we have any agenda?" Sai a sannan ta daga kai ta
an kallesa tace "And i want to say thank you for the apartment you got me" Kofa ya nufa yace "Karya yake maki, meye hadina dake zan biya maki apartment, ki dai je ki masa godiya...." Bata san sanda ta bi sa da wani irin kallo ba har ya fice daga dakin, can ta wani murguda baki ta mike ta nufi kofa, har zata fita sai kuma ta tsaya bayan ta hango wani abu a gaban mirror din dakin nasa, tana tafiya slowly ta karasa har gaban madubin tana kallon Hair ribbon dinta dake ajiye, ta dau ribbon din tana jujjuyasa tana kallonsa, wanda da alama sanda tayi kwana biyu a dakin ne ta manta shi, kofa ta nufa ta fita daga dakin tana rike da ribbon din nata, tana isowa dai dai stairs ta hango Ajay downstairs yana tsaye gaban Jay sai bala'i yake masa kamar ubansa, Jay dai na zaune yana kallonsa keenly yana cin chocolate din hannunsa, can dai Jay yace "Where is ur rod Ahmad?
Ka mance baka sakko da bulalan ba ai" Ajay na masa wani kallo yace "Seriously kar ka sake min haka bana so, i did all what i did because of you not her, kawai don kar burden yayi maka yawa nayi ba don komai ba, meye na zuwa kace mata ni na biya mata apartment?
Did i send you message?
Upon how i warned you not to tell her amma sai da kaje ka fada, to yanxu riban me ka ci da kaje kace mata na biya mata gida?" Jay yace "Ashe dai lafiyarka qlau all this while Junaid?
Where did u get this strength from all of a sudden?" Khaleesat dai ta ta
e baki ta fara saukowa downstairs, tana saukowa Ajay ya nufi stairs din fuskarsa a daure zai koma sama, Jay ya bi sa da kallo yana cin chocolate din hannunsa, Khaleesat ma ta bi sa da kallo kafin ya haura sama tace "Sai anjima, and thank you for everything, Allah ya kara budi" Ya wani juya ya kalleta yace "Kee kar ki sake min godiya, ko kinga ina wasa da ke ne?" Kamar bazata ce komai ba sai kuma tace "Tunda kayi abinda zan maka godiya ai dole zan maka godiya, inda baka yi ba ai bazan maka godiyan ba, wishing you quickest recovery"
an murmushi Jay yayi ya mike yace "It's getting dark, mu je inyi dropping din ki Housemate" a hankali Khaleesat tace "Ohk" daga haka ta bi bayan Housemate dinta ta bar Ajay tsaye bakin stairs din ya bi su da kallo har suka fita daga parlon....
Jay ya kalli ribbon din da take juyawa a hannunta bayan ya tada motarsa yace "Where did you get that from?" Ta kalli ribbon din tace "A dakinsa na gani" Jay yayi shiru yana kallon ribbon din, sai kuma yace "Kuma na ki ne?" Ta gyada masa kai tana kallonsa, ya amshi ribbon din yana kallo babu ko kiftawa, sai kuma yace "How did it get there?" A hankali tace "Sanda ka kai ni dakin nayi kwana biyu" Jay bai sake cewa komai ba ya mayar mata da ribbon din without looking at her, ya fara driving zai fita daga compound din nasu, bayan sun bar gidan calmly yace "Where did u see the ribbon in his room?