Sashe 171
Halysaah Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shi fa Ajay mutum ne da ba ruwansa ba sa wa ba hanawa tuni na gano haka, A'a gaskiya Ajay na hakuri da Housemate dinki, balle ma me Ajay zai yi da budurwarsa sai kace a garin ga
a ga
a?
Jay ya canza hali gaskiya, da kyar wannan ya bari ki gama karatun bai je an daura auren ba idan muka koma hutu bayan exams, irin yanda Abdul yayi haka shi ma zai yi sai dai ki dawo Amurka da aurensa a kanki..." Ita dai Khaleesat tayi shiru don bata ma san me zata ce ba, Safiyyah tace "Ki tashi mu tafi ko ki ban makulli ni inyi tafiyata, da Ajayn zai yarda ai
har ni komawa gidan zanyi in ce ma Ya Musty a makaranta muke kwana saboda jarabawa" Khaleesat tace "Wai fa yau yace zai kai ni gidan in gani" Safiyyah ta hade rai tace "Ki ce masa baki da lokaci muna ta revision a school kuma ba da wuri za mu gama ba saboda course ne me uban yawa ga exam ranan Monday, haba ya fiye fitina wannan Housemate din naki wallahi, Ajay ya fi sa saukin kai shi sa tamu ta zo daya da shi tun asali" A haka Safiyyah ta ja Khaleesat suka koma apartment dinta, banda murmushi babu abinda Safiyyah take bayan ta sauka a Lyft taga babu motar Ajay a parking space...
Khaleesat da Safiyyah sun sakankance suna ta game tun shigowarsu apartment din ko wacce rike da Wireless Controller a hannu, Safiyyah sai nishadi take abun nema ya samu bakinta har kunne, wayar Khaleesat ne ya fara vibrate a jaka, Safiyyah tayi pausing game din da suke, Khaleesat ta ciro wayar a jaka ta kalli Safiyyah tace "Shi ne yake kirana" Safiyyah tace "Housemate din?" Khaleesat ta gyada mata kai, Safiyyah ta hade rai tace "
aga kice masa muna ta jin yunwa mun dawo apartment dinki muna girki yanxu" Khaleesat tace "Toh" Picking call din tayi ta kai kunne a hankali tayi masa sallama, Safiyyah ta mike ta tafi kitchen don yunwa ma take ji, hadadden Jollof rice ta gani da chicken lap har biyu, ta juyo masu jollof din da chicken laps biyu a plate ta saka cokali ta bude fridge ta debi soft drink biyu ta dawo parlon, bude baki Khaleesat tayi tana kallonta, sai kuma ta fara dariya tace "Wallahi ba ruwana na Ajay ne, ni ban yi girki ba, gwara ki maida masa abincinsa" Safiyyah ta zauna tace "Ke ya fa ci ya rage ne, raguwa ne wannan..." Khaleesat tana kallon abincin tace "A ina kika gani?" Safiyyah ta fara cin abincin tace "A gantale a kitchen mana, alamar ya koshi" lumshe ido Safiyyah tayi tace "Ke kin ji dadin abincin kuwa?
Wallahi wannan matarsa ta huta, ko ince ya huta, duk ranan da matarsa ke jin iskanci taki masa girki ya girka kayansa, gaskiya wannan yarima ne me capacity, uwa uba ga tsafta" Khaleesat ta dau spoon ta debi abincin ta kai baki, sosai ya mata dadi ita ma, ko wa ya koya masa girki haka oho, Safiyyah na cika baki da shinkafa tace "Kin gaya ma Housemate din abinda nace maki?" Khaleesat ta gyada mata kai alamar ta gaya masa, tass suka cinye abincin suka ci gaba da game dinsu dama gashi duk ba sallah suke ba, Wajen karfe biyu da rabi aka bude kofar parlon, daga Safiyyah har Khaleesat suka juya da sauri, Tsaye Ajay yayi a bakin kofar parlon yana kallonsu, a hankali Safiyyah ta dora ma Khaleesat Game controller din hannunta a kan cinyarta, cikin dubara ta matsar da plate din abincin da suka ci kusa da Khaleesat.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah, ur evidence* 07087865788
HALYSAAH PAGE 81....
Khaleesat ta langwabar da kai tana kallon Ajay a hankali tace
Good evening
Ya kusa 30 seconds tsaye yana kallonsu ya ki cewa komai, Safiyyah ta jawo handbag dinta a hankali ta rataye a kafada tana kallon Khaleesat murya kasa kasa tace
Kar Ya Musty ya fara kirana ni zan tafi gida
A tare suka bi Ajay da kallo ganin ya rufe kofar parlon ya cire makullinsa ya nufi staircase ya wuce sama, Safiyyah ta maida handbag dinta ta ajiye gefe tana washe baki tace
Ba daxu daxun nan na gama ce shi da matsala ba, maki ba ta cinye sannan ta ajiye ta dau Controller din da ta ajiye kan kafar Khaleesat zata ci gaba da yame din tana cewa
Ai ba abinda zai ce mana wallahi, yana da saukin kai
Khaleesat tayi dariya tace
Kika san me yaje daukowa a sama, ni dai ba ruwana wallahi
Tana fadin haka ta mike tsaye tana dariya, Safiyyah ta kara jawo handbag dinta da ta ajiye ta makala a hammata ta mike tsaye ita ma tace
Mu je ki bude min kofa ni dai kafin Ya Mustapha ya fara nemana
Khaleesat ta dafa kujera ta dinga dariya ba kakkautawa, Safiyyah ta hade rai tace
Meye haka don Allah, ina makullin gidan yake ni dai ki bude min in wuce
Ganin Khaleesat taki kulata sai dariya take babbakawa, Safiyyah ta fixgo handbag din Khaleesat ta bude ko zata ga makullin gidan a ciki amma bata gani ba, tace
Ni don Allah meye abun dariya, ki bude min kofa in tafi kar yayana ya fara nemana mana
Khaleesat tace
Ki tafi ina?
Ai wallahi babu inda zaki je ki bar ni a gidan nan, ba ke kika ce mu zo muyi game ba
Safiyyah tace
Da nace mu zo daxi daxun nan na gama ce maki ba shi da matsala ba, wallahi dama nasan bazai ce mana komai ba don kowa yasan PS da shiga rai, ai ba kowa ne fitinanne ba
Plate din abincin da suka ci ta dauka la kankare sauran shinkafar jiki ta cinye sannan ta ajiye ta dau Controller din da ta ajiye kan kafar Khaleesat zata ci gaba da game din tana cewa

Meye haka don Ailah, ina makullin gidan yake ni dai ki bude min in wuce
Ganin Khaleesat taki kulata sai dariya take babbakawa, Safiyyah ta fixgo handbag din Khaleesat ta bude ko zata ga makullin gidan a ciki amma bata gani ba, ana ciki toco
Mi don Alich hun dariva bi hudo mir bofo in tafikika ce mu zo muyi ga ba
Safiyyah tace
Da nace mu zo muyi game tunda kin san baya so ba sai kice min A
a ba, ta yaya ni zan san baya so a taba masa kayansa, kin ga kar raina ya baci ki bude min kofa in tafi gida, wannan wani irin iskanci ne ana magana kina dariya
Dariya kawai Khaleesat take yi kamar zata shide, ran Safiyyah yayi mugun baci ta kankance ido tana kallon Khaleesat, Ikci Ikci take kallon sama kar Ajay ya sauko ya riske su, a fusace tace
Wallahi ban san haka kike ba da bazan biyo ki ba, ina zaman zamana kika ce min akwai Ps5 a gidan nan, in baki gaya min ba ta yaya zan sani, nayi da na sanin biye ki wallahi
Shiru tayi ganin Ajay na saukowa downstairs, Khaleesat ta hadiye dariyar da take tana kallonsa, Safiyyah ta sha kunu bayan ta koma gefen Khaleesat ta tsaya kamar masu jiran hukunci, shi dai ko kallonsu bai yi ba ya nufi kofa ya bude ya fita, da sauri Khaleesat ta tafi tana lekasa ta windon parlor, motarsa taga ya shiga ya tafi, ta dinga kyalkyala dariya tana kallon buge ko zata ga makullin gidan a ciki amma bata gani ba, tace
Ni dori Allah meye abun dariya, ki bude min kofa in tafi kar yayana ya fara nemana mana
Khaleesat tace
Ki tafi Ina?