Sashe 179
Halysaah Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta marairaice tace
Wallahi ni babu abinda zan yi da kudi, beside i have money in my account, don Allah kayi hakuri ka bar shi Nagode
Ya hade rai yace
I didn
t ask weda you have money or not, ni na baki ki amsa bana son musu
Khaleesat tayi shiru tana kallonsa, lokaci daya jikinta yayi sanyi sosai, ganin kallon da yake mata ta dan risina ta amshi kudin a sanyaye tace
To Nagode, thank you soo much, Allah ya saka da alkhani
Bai jira ya gama sauraronta ba yace
Ki gaida rain su Umma, sai na shigo anjima in sha Allah
Ta gyada masa kai tana kallonsa, ya zaga ya bude front seat ya shiga, Jiki a sanyaye ta juya zata shiga gida taga Mama Shatu da Mama Zubaida suna lekosu ta bakin kofa da
ya yansu kariana gaba daya, sai a sannan ta lura da sabon kofar da aka saka a entrance din shiga cikin gidan nasu, lokaci daya su Mama Zubaida duk suka bar bakin kofar, ta kalli yaran da suka shigar mata da akwatunanta don auk suna tsattsaye a kofar gidan suna kallonta tace
Nan da minti talatin duk ku shigo ku amshi tsaraban ku kun ji
Murna suka fara yi gaba daya suna tsalle, ita dai tayi murmushi ta karasa ta shiga cikin gidan, step Siblings dinta duk suka yo kanta suka rungumeta suka dinga mata Oyoyo cike da farin ciki dama iyayen ne suka hana su fita kofar gida su je wajenta, Khaleesat tace
Ba ku je islamiyya bane?
Dan Mama Shatu me suna Sulaiman yace
Ba a biya mana kudin wata ba Aunty
Khaleesat tace
Nawa ne kudin watan?
Yace
Dubu uku ne
Khaleesat ta kalli Aunty Farida da ta fito daya cikin dakin Umma ta tafi cike da farin ciki ta rungumeta, Aunty Farida dai sai murmushi take ta dago kanta tana kallonta ganin yanda ta yi kumari sai wani glowing skin dinta yake, Aunty Farida tace
Sannu, ya hanya Khaleesah, Junaid din na kofar gida ne?
Khaleesat ta bude ido tace
Ya Jawwad fa nace maki ba ya Junaid ba, ai ya ma tafi yace sai da yamma zai dawo, Aunty su Islam sun tafi islamiyya ne?
Ummata fa?
Aunty Farida tace
Su Islam na islamiyya, Umma tana daki
Khaleesat na murmushi tace
Toh ina zuwa in ba su Sulaiman kudin wata
Daga haka la koma gun Step Siblings dinta dake tsaye sun yi cirko cirko a tsakar gidan suna kallonta, Dubu hamsin din hainunta ta cire dubu uku ta mika ma Sulaiman don shi ne babba cikinsu, sauran kananun yaran maza da mata ma haka ta dinga bin su tana kirga dubu uku uku tana mika masu, nan take sai da ta rabar masu da dubu talatin da shidda, suka diriga cewa saura Munzali, Khaleesat tace
in ya dawo ya sameni sai in basa
Murna yaran suka dinga yi a tsakar gidan, ta juya ta kalli inda kishiyoyin Ummanta ke zaune daga bakin kofar su ko wacce ta tabe baki gashi sai naso suke, ga wani uban tagumi da Mama Zubaida ta zabga, karasawa tayi har inda suke ta gaida su with respect, a dakile duk suka amsa mata kamar dole, babu ya hanya babu komai sai ido da suke bin ta da shi, Khaleesat ta juya
a tafi dakin Ummanta don Allah Allah take ta ganta, tana shiga cikin dakin ta rungume Umma cike da farin ciki tace
Ummana na d
Umma na murmushi tace
To sannu da zuwa Khaleesah, ya hanya?
Khaleesat tace
Alhamdlih, Babana fa?
Umma tace
Ya fita kasuwa, Ahmad din ya tafi ne?
Khaleesat na murmusii tace
Eh ya tafi, yace sai da yamma zai zo
Umma tace
To Allah ya kai mu
Umma dai kalionta kawai take ganin yanda tayi kyau sosai, Khaleesat ta mike ta jawo akwatin ta zata bude wanda tulin Chocolates din da Jay ya siya mata suke ciki, ta ciro daddaya zata ba yaran makotan da suka shigo mata da kayan daki, ta hada ma ko wani yaro da dubu daya, don duk baza su wuce su goma ba, Aunty Farida ta kasa daina kallon Khaleesat don taji dadin yanda ta ganta sosai ba kadan ba, Aunty Farida tace
Ki garra rabe raben tsaraban ki je ga ruwa can zan juye maki kiyi wanka sai ki karya
Khaleesat dai sai kirga Chocolates din take don har da na Step Siblings dinta take son ta cire.
Karfe sha biyu da yan mintuna Nenne ta shigo gidan fuskarta babu yabo babu fallasa, har ta cire gyalenta zata rataye saman igiya ganin tsakar gidan cike da hayaki don su Mama Shatu na ta girkin siyarwan su ta fasa ta nufi dakin Umma da gyalen a hannu, ko amsa gaisuwan su Mama Shatu bata yi, tun da Umma taji muryar Nenne ta fara ma Khaleesat mita tace
Sai da nace ki je ki gaisheta kafin ta samu labari kin dawo, yanxu sai abinda ta manta ne bazata fada mana ba
Khaleesat dai na kwance saman gadon Umma tana danna wayarta, tun da tayi breakfast take son tayi bacci amma yan unguwan sai shigowa dakin Umma suke wai yi mata sannu da zuwa, alhalin da yawansu gulma ce ke shigo da su ba komai ba, ga Sha
awa da taki tafiya tun da ta shigo dakin kusan awa daya da rabi kenan, har da wasu makotansu biyu duk sun zauna sun ki tafiya ko me suke jira oho, Nenne na tsaye daga bakin kofa don labulen dakin a dage yake tace
To Zahra
u sai me don Khaleesah ta dawo anki zuwa a gaya min ko kuma a turata ta gaisheni har sai da almajirina ya shigo ya gaya min, naga dai ba don ni ba ai ko iyapot bazata sake zuwa ba balle har ta koma wata Amurka, kuma ba wani ya haifar min uban nata ba dai da za a dinga nuna min an fi ni iko da ita
Khaleesat dai tayi murmushi ta sauko daga kan gadon ta zauna kasa tace
Sannu da zuwa Nenne
Nenne ta kauda kai ta tsirtar da yawu ta kalli su sha
awa tace
Su kuma wa ennan fa?
Baku ganin dakin babu sareri gashi duk ya dume bayin Allah sai shakan raumfashin juna ake, ke sha
awa zanin daddawan naki kika shigo dakin mutane da shi kika zauna?
Haba ki dinga ji tsoron Allah mana sha
Mikewa sauran makotan biyu suka yi suna kallon Khaleesat suka ce
Allah ya huce gajiya Khaleesah
Daga haka suka nufi kofa suna gaida Nenne suka fita, Nenne ta tsirtar da wani yawun tace
Tabdijam
Sha
awa ta mike tace
Nenne shigowa ta kenan babu dadewa na zo yi ma khaleesah sannu da zuwa, ashe ma tun da safe ta iso, ina can na gama curin daddawa ban san ta dawo ba
Nenne ta bata hanya da sauri don kar ta goga mata jikinta, a haka Sha
awa ta fita daga dakin, Nenne ta kalli Umma tace
LallaiZahra
u kina da aiki, ke ba kazama ba ki bar mata kazamai su shigo maki daki su c
ka da warin jiki har da me daddawa? duk dakin ki ya dume ba dadin shaka? yanxu da kin yi bakon kunya ina zaki ajiyesa, ga daki ba daki ba kamar zuciyar talaka, halan ina parida ta tafi don dai nasan da tana nan da tuni ta fatattake yan iska ta koresu, to dai duk komai ya zo karshe, Alhamdulillahi tun da Khaleesal
ta dawo lafiya zuwa nan da yan kwanaki kadan sai mu tattara mu bar tsinannen unguwan nan mu koma inda bawon Ailahn can dan albarka Ahmad ya siya mana, dama dai ni ce nace lallai sai an jira ta dawo tunda ta dalilinta aka yi mana wannan abun arziki baza mu yi mata butulci mu tare a gida babu ita ba, shi ne nace lallai ita zata jagorance mu zuwa sabon gidan a bude mu shiga cikin farin ciki, saukan al-qurani dama na saka anyi yafi a kirga a gidan, shikenan Allah ya rabamu da masu warin unguwan nan kuma haka
haka Nenne ta ajiye kwanon hannunta tace
Ga shi nan kwadon zogala na maki da naji ance kin dawo, to Ahmad din fa?
Khaleesat tace
Sal anjima zai shigo
Nenne tace
Ai ko bari in maza in tafi in dora masa tuwon shinkate da miyar agushi, in bada dubu biyu a siyo min nama me kyau in zuba a miyar
Daga haka ta juya da sauri tana yafa gyalenta ta rufi kofar fita daga gidan, Umma dai murmushi kawai tayi, Khaleesat ta kalleta tace
Dama Nenne ce tace baza a koma gidan ba Umma?
Umma tace
Gashi nan ta gaya maki kuwa, babanki ma bai yi na
am da gidan ba har yanxu
Mikewa Khaleesat tayi bata ce komai ba, ta dauko kwanon da Nenne ta ajiye mata ta bude, ai ko taji dadin ganin zogalen don hadadden hadi Nenne tayi masa.
Wajen karfe hudu da rabi Jay ya zo gidansu Khaleesat, bayan sun gaisa da Umma da Aunty Farida Khaleesat ta dauko masa bottle water din da ta siyo masa ta ajiye masa, Aunty Farida dai sai godiya take masa ya ma kasa kallonta yana dan murmushi kawai, Khaleesat ta zauna gefen Uinmanta tana kallonsa babu ko kiftawa, tsadadden Gezna ne fari jikinsa, kayan sun masa kyau ba kadar: ba, anya ta taba ganinsa da manyan kaya kuwa, ya fito sak Hausa Fulani yau, Aunty Farida tace
Za ku karasa can
gidan Nenne da shi ai ko?
Khaleesat ta gyada mata kai sannan ta mike, Hijab dinta ne har kasa jikinta dama, ta dau nikab ta dora, ta fita tsakar gida tana jiransa, after almost 5 minutes ya fito daga dakin, step mothers dinta dake tsakar gida duk suka kafesa da ido kamar yanda suka yi san da ya shigo, Khaleesat dai ko kallonsu bata yi ba ta nufi kofar fita gidan ya bi bayanta, sai da suka fita kofar gida ya kalleta yace
What is this u are covering ur face with Halysaah?
Dariya tayi tace
Nikab ne baka sani ba?
Kallonta kawal yake suna tafiya, can yace
Tell me why you are covering ur face?