Sashe 149
Halysaah Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
He is looking forward to meet you" Khaleesat ta girgiza masa kai a hankali tace "Ruwa ake yi, kuma ina son zan yi karatu" Shiru yayi idonsa akan titi, can yace "Ohk then, may be some other time sai ku gaisa, he is my very good frnd, a Nigerian also" Khaleesat dai bata ce komai ba, duk ta kagu ta ganta a apartment dinta taje tayi sallah ta kwanta ko zata samu nutsuwan da ta rasa ga zuciyarta dake a tunkushe, dai dai garage din apartment din nata yayi parking yana kallonta yace "But cikin ruwan nan zaki fita Halysaah, kar ruwa ya ta
a ki kiyi mura" Khaleesat ta kirkiri murmushi tace "The rain is not heavy ai" Yace "Give me the key idan na bude sai ki sauko..." Bude jakarta tayi ta ciro makullin ta mika masa ya amsa yana kallonta, sai kuma ya sauke ido yace "Before then i have something little for you" Ita dai kallonsa kawai take har ya dauko wani karamin box a nan cikin motar ya bude yana mika mata, kallon zoben dake cikin box din yana ta kyalli kawai take, sai kuma ta kallesa taga kallonta yake, yayi murmushi yace "Haska da wayarki ki gani, i hope you will love it" A hankali Khaleesat ta ciro wayarta a handbag dinta ta ajiye handbag din gefe, sannan ta kunna fitila tana haska siririn diamond ring din dake wani kyalli, sauke idonta tayi ta ma rasa me zata ce, ya ajiye mata a cinya sannan ya bude motar ya fita cikin ruwan, da ido ta bi sa har ya isa kofar apartment din ya bude, jiki a sanyaye ta dau box din zoben ta kashe fitilar wayarta sannan ta bude motar ta sauka, zuwa sannan ruwan ya fara karfi, yana tsaye bakin kofar yana jiranta har ta karaso ya mika mata makullin apartment din yana kallonta yace "Good night Halysaah" Hawaye ya gani idonta, ta amshi makullin zata yi magana ya daura fingers dinsa a lips dinsa ya girgiza mata kai sannan ya juya ya koma gun motarsa ta bi sa da kallo tana son ce masa ko zai yi spending night din a apartment din nata because the rain is getting heavy, amma tuni ya bude motarsa ya shiga, a hankali ta dinga goge hawayenta, ta shiga parlon ta kulle kofar ta wuce sama, gefen gado ta zauna ta kife kanta da pillow wasu hawaye masu zafi na zuba idonta, bata san da ta fashe da kuka ba bayan ta tuno maganar da yayi mata na Hadiyah, tafi minti goma a haka taji an danna bell din gidan, mikewa zaune tayi ta kalli wayarta da ke hannunta, dawowa kuma yayi cikin ruwan nan, sai a sannan ta tuna ta bar Handbag dinta a motarsa, ko jakar ya kawo mata, ta kalli agogon wayarta dake hannunta, sai kuma ta mike ta bude kofar dakinta a hankali ta sauko downstairs, sake danna bell din aka yi making it the 3rd time, ta karasa har bakin kofar ta bude a hankali, kiris ya rage numfashinta bai dauke ba bayan tayi ido hudu da wanda ke tsaye bakin kofar, bata gama recovering daga matsanancin shock din da ta shiga ba kawai taga ya shigo parlon yana kallonta, wani kara tayi duk da babu
me jinta saboda ruwan da ake, ya tura kofar speaking calmly yace "Listen to me Khaleesat" Bata sake yarda ta hada ido da shi ba tsabar rudewa sai ta nufi kitchen maimakon ta gudu sama, shi dai ya bi ta da kallo yana tsaye inda yake, sai da ta shiga kitchen din taga babu makulli jikin kofar, hannunta na rawa ta shiga call log dinta tana neman number Ajay tayi dialing, don tasan tsayawa kiran Housemate dinta ma will be a waste of time, he might not even see the call balle yayi picking, jikinta na rawa ta dinga addu'an Ajay ya daga kiran, rikicewa tayi ganin sa a kitchen din ya biyo ta, ya karasa har gabanta ya amshe wayar hannunta yana kallonta ya kashe wayar gaba daya ya ajiye saman cabinet din kitchen din, cikin sanyin murya yace "Listen to me Khaleesat, i promise you I am not here to hurt you" Kuka kawai Khaleesat take ta rakube jikin bango har lkcn jikinta na
ari tana kallonsa, he look so lean kamar ba Abdul din da ta sani ba, sai dogon hancinsa da haske da ya kara, daxu tana zaune department dinsu a schl taji exactly kamshin turaren da yake using wanda hakan sai da ya sa ta tsorata ta rasa nutsuwarta, does it mean bibiyanta yake ta yi kenan all this while?
How did he even know her apartment?
Ta shiga uku ta lalace, Muryarsa taji a hankali yace "Kiyi hakuri na shigo maki apartment without permission Khaleesat, i know it's not right, bani da courage din tare ki a hanya don ban san yanda zaki yi reacting ba cikin mutane, i have no choice shi yasa har kika gan ni a nan this late, kiyi hakuri don Allah" Sai a sannan Khaleesat ta samu kwarin gwiwan hade rai ganin how calm and soft he was speaking to her, cike da karfin hali tace "Pls i don't want to report you to the cops, ka fita ka bar min apartment dina tun wuri" A mugun tsorace ta dake take masa maganar, instead sai taga ya sauke idonsa, a hankali yace "Zan fita, amma kafin nan ina son kiyi hakuri ba don ni ba kar ki sanar ma bodyguards dinki i badged into ur house, plss kar ki gaya masu Khaleesat....
Ni ba tashin hankali bane ya kawo ni i promise you.... nasan you are soft Khaleesat, ke mace ce me raunin zuciya sannan ke me yafiya ce, i am not using ur good characters to blackmail you Khaleesat, i am just saying the fact about you, ki dubi girman Allah da soyayyar da kike yi ma ma'aiki ki yafe min sannan ki tsaya ki saurareni ko na minti biyar ne...." She was so shock ganin ya duka a gabanta ya sauke idanuwansa daga kallonta cikin muryarsa da baya fitowa sosai yace "Ki duba alkhairina gareki ki saurareni ba don halina ba Khaleesat, i am begging you to pls give me a listening ear, na maki alkawarin ba dadewa zan yi ba zan fita...." Khaleesat ta dauke idanuwanta daga kallonsa tana jin hawaye na zuba idonta, alkhairansa da yace ne kawai ke ringing a kanta amma duk da haka ta dake zuciyarta, cikin rawan murya tace "Ni dai don Allah ka rufa min asiri ka fita in kulle apartment dina bani da lokacin sauraron ka ko na minti daya wallahi, i am begging you plss ka fita" Kamar zai mata kuka yace "Baza ki saurareni ba kenan Khaleesat?" Muryarta na rawa tace "In saurareka akan me?
Bani da lokacin sauraranka, ka tashi ka fita before it's too late" Cikin sanyin murya yace "To zan fita, amma kiyi hakuri kar ki gaya masu i am here, i came with a pure intention not otherwise, plss do not tell them i am here" Duk don ta samu ya fitar mata a gida tace "Na ji, ka tashi ka tafi" Mikewa yayi ya juya ya nufi kofar kitchen din ta bi sa da kallo hawaye masu zafi na zuba idonta, sai kuma ta bi bayansa da sauri don tabbatar da fitan zai yi ko akasin haka, yana sa takalmansa dake bakin kofar parlon, Khaleesat ta karasa window da sauri ganin haske a labulen parlon, tana dubawa taga motar Ajay yayi parking a garage, ta juya da sauri ta kalli Abdul, zuciyarta na bugawa tace "My call went through, kuma gashi ya xo..." Abdul ya bude labulen dai dai sanda Ajay ya fito daga motar, kallonta Abdul yayi and she could see the panic in his eyes, ita kanta jikinta rawa yake don ko kadan bata son ayi wani tashin hankali a gabanta, muryarta na rawa tace "Ni ban san ta inda zaka fita ba, just go upstairs before he comes in...." sama ya nufa, within a blink of an eye ta dena hangosa, ta karasa tsakar parlor da sauri zuciyarta na bugawa ta zauna hawaye na zuba idonta, dai dai sanda Ajay ya bude kofar parlon, tsaye yayi bakin kofar yana kallonta, ita dai taki yarda su hada ido da shi wasu hawayen na zuba idonta, ya karasa cikin parlon still looking at her yace "Why did you call my line?" Kin cewa komai tayi tana goge sabbin hawayen dake sauko mata, ya hade rai yace "Kee, baki ji na ne?
Me yasa kika kirani?" Muryarta na rawa tace "Nima ban sani ba" Tana fadin haka ta fashe da kuka sosai tana kallonsa, ya cire takalmansa going closer to her yace "Ban gane baki sani ba, What happened?" Tana shesshekan kuka ta bude masa hannu alamar ita fa bata sani ba, bin parlon ya dinga yi da kallo, nan taji gabanta ya fara faduwa sosai, cikin rawan murya tace "May be i was just hallucinating...." Sai kuma ta rakube jikin kujera ta kwantar da kanta tana wani sabon kukan, shi dai kallonta kawai yake, can ya zauna kan kujera that is near to her yace "What did you see?" A hankali tace "Abubuwa da yawa" Ya dinga kallonta kafin yace "Abubuwa kamar me?" Ta bude masa hannu alamar bata sani ba, yace "Ina wayarki?