Sashe 35
Haɗiyar Gatari Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Jin halin da Maa ta shiga ya ƙara ɗaga hankalin Salma, ci gaba ta yi da rusa kuka ba ji ba gani, gabaki ɗaya ta rasa inda za ta saka kanta.
Da ƙyar ta iya ɗaukar wayarta wadda ke ihun neman ɗauki, hankali a tashe Bhaba ya ke jero mata tambayoyi tana ba shi amsa daidai gwargwadon abinda ta sani. Ya yi mamaki sosai da ya ji ta ce wai meeting Aliyu ya tafi, indai zai yi meeting ɗin sai ya nemi shawararsa ba haka nan yake yi da ka ba, amma yau bai ma gaya masa zai fita ba bare har ya nemi shawararsa, hakan ya ƙara tabbatar masa ba lafiya ba.
Kuka sosai Salma ta ci har zuwa Huɗun asbahi sannan ɓarawo ya sureta.
Abu a nesa sai gashi a kusa daf!!!...... Duk tsawon dare sai da ya ya yi ƙaura, farin wata da taurari suka koma sansaninsu yayinda rana ta maye gurbinsu da nata hasken, amma shiru babu Khushi babu Roshan babu labarinsu, kuma hallau duk wayoyinsu ba sa shiga.
Tin safiya Ƴan sanda suke sagaraftu a Gidan da sunan bincike..........................
(Waye ya sace su Aliyu??, , me ke shirin faruwa??, menene ya faru da su??, wane mataki Maa za ta É—auka??, me ya sa bai faÉ—a wa kowa gaskiyar inda za su je ba??. Ku biyo ni domin jin dukkan amsoshin ku)
*Wannan Shi ne Fejin Æ™arshe na Bati.😂 Wato dai shi ne LAST FREE PAGE☺ï¸*
*Samu Ƴancin Karantawa!!, ta hanyar biyan Naira ÆŠari Uku 300 kacalâ˜ºï¸ TuntuÉ“i Lambar Waya👉🽠09079885632*
*©ï¸INDO*