Sashe 30
Haɗiyar Gatari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bhaba ya ce "me ya sa ba ka faɗa tin wuri ba?, yanzu sai ka zaɓi Gidan da kake so."
"Gidanka da aka kammala na ƙarshe a Unguwar Sabon Gida shi nake buƙata" "To fa! ba ka san cewa Yayanka yana cikin Gidan ba?" Bhaba ya faɗa yana kafa masa idanu, Haɗe rai ya yi ya ce "Ni fa na tsara Gidan nan sabida ina son shi, me ya sa shi bai ɗauki wani ba sai shi?, ni kam gaskiya shi kaɗai nake so". "A'a fa Aliyu!! ba na son neman faɗa, ka yi haƙuri ka samu wani, ai akwai wasu Gidajen a Sabon Gidan sai ka ɗauka, ko kuma ka Ɗauka a Tudun Yola" Aliyu zai yi magana Maa ta tari numfashinsa da cewa ''Ka san Aliyu ba ya taɓa neman rigima da wani, hasalima shi Haydar ɗin ne yake nemansa da jaraba Jaan!, lallai ina so a samawa Aliyu abinda yake so". "Amma kin san da kamar wuya in ce masa ya tashi sabida Aliyu zai zauna ko?, dukansu fa Ƴaƴana ne ina buƙatar daidaita tsakaninsu, in na yi hakan tamkar na fifita wani ne na ware wani, kin ga na haddasa musu rigima. Wani ɗan murmushi ta saki kafin ta ce "Nawa ne Gidan naka?, idan na biya ka kuɗinsa ka ga ya dawo ƙarƙashin Ikona ko?"
Da sauri Bhaba ya ce "A'ah! wai meke faruwa ne Aliyu?, ni fa na lura akwai wani abinda kuke son ɓoye min kai da Haydar da iyayenku, wata magana take yi me kama da ta Ɗaukar Fansa". Aliyu ya yi ƙasa da kai yana fiƙi-fiƙi da ido, Maa ta ce "Kenan don zan sayawa Ɗana Gida sai ya zama ɗaukar Fansa?, don me ba zan yi masa abinda yake so ba tinda ina da halin yi?" "Ni ma ba halin ne ba ni da shi ba, kawai ba na son tashin hankali, ki nemi wani ki Saya"
Yana rufe baki wayarsa ta yi tsuwwa, da yake tana hannunsa bai sha wahalar ganin Alert É—in ba.
Da mamaki ya kalli Maa cikin son ƙarin bayani, "Kuɗin Gidan ne na turo maka, in akwai ƙarin bayani za ka iya yi, daga yau zuwa gobe ina buƙatar a kawo min Takardunsa" tana gama faɗe ta tashi ta basu waje.
Bhaba ya ce "Allah ya shirye ki, ni dai sai a yau na taɓa ganin cinikin Dole".
Khushi da ke lafe a can gefe tana taune-taune sai lokacin ta bushe da dariya tana faɗin "Bhaba duk gumurzunka a Kasuwanci sai yau ka taɓa Ganin an yi haka??" Dariya ya yi ya ce "Ƴata na ga Cinikayya iri-iri amma sai yau na taɓa ganin irin wannan, na lura ke ma kina goyon bayansu in banda haka da mun shigar da su Kotu". "Allah Sarki Bhaba, na fa san sirrin in gaya maka?" "Faɗi mana ina jin ki. Kusa da shi ta koma ta zauna sannan ta ce "Kawai ka yarda da abinda Roshan yake so ne shi yasa, in banda haka ai za ka iya mayar mata da kuɗinta tinda Takardun suna hannunka".
Ba Bhaba kaÉ—ai ba har Salma sai da dariya ta kufce mata, dama ba ta raina abin dariya, kuma ta É—an kwana biyu ba ta ga an yi comedy ba.
https://chat.whatsapp.com/EOb68TVK8Ki2ybe4h3ncyx
Assalamu alaikum. ina mai so ta ga tayi Æ™iba jikinta yayi kyau tazama yar lukuta 💃ðŸ½ðŸ’ƒðŸ½ðŸ’ƒðŸ½ðŸ˜˜ina maiso taga nono yacika yayi kyau. ina maiso taga duwawu yafito kinzama cikakkiyar Mace â¤ï¸ina maza da basa cin abinci, ina maza masuso suyi kiba ina yara da basu da kiba..... ina farin cikin sanar daku *ZUMAR ƘIBA*, zuma ce wadda zata saka k'iba cikin kwana 7 da yardar Allah *ZUMAR K'IBA* zumace mai inganchi wadda aka had'ata da magun-gunan gargajiya Masu kyau da da tasiri ajikin d'an Adam. Hajiya indai kina fama da rama d'an gwada shan zumar mu kisha mamaki indai kika sha zuma sai kin chanza.. WhatsApp no 07044450136
*Samu Ƴancin Karantawa!!, ta hanyar biyan Naira ÆŠari Uku 300 kacalâ˜ºï¸ TuntuÉ“i Lambar Waya👉🽠09079885632*
*©ï¸INDO*[12/12, 11:04 PM] INDO: *🪻HAÆŠIYAR GATARI🪻*
19
©ï¸
Ayeesha Abdulkareem
*INDO*
*GORGEOUS WRITER'S FORUM*
FREE PAGE...........
Aliyu yana dariya ya ce "Bhaba shi yasa na ce ka fita shirgin wannan Tsarabar Indian, ka ga yanzu nema take ta buÉ—e muku rufi!!"
Bhaba ya ce "Ai gaskiya ta faɗa, shi ya sa nake ji da ita, Ƴar Baiwa ita har ta gane abinda kuka kasa ganewa".
Khushi ta ce "Ai na faɗa masa na fi shi Basira ya ƙi yarda, wai cewa ma yake yi Basirata ta cin Chocolate ce".
Aliyu ya ce "Molankar banza, in ba cin chocolate É—in ba me kika iya yi?, kullum Mutum sai tauna kamar Kajin Turai".
Bhaba ya ce "Ƴata Salma sai ki yi Alƙalanci ni dai na gaji da raba gardama." dariya ta yi gami da yin ƙasa da kai, murya can ƙasa ta ce "Khushi ta fi shi gaskiya Kuma".
Khushi ta sa shewa ta tafa hannu gami da cewa "Ka ji magana dai ta fito!!."
Bhaba ya miƙe yana cewa "Aliyu in kun gama Muhawarar ka zo zan yi magana da kai".
Da sauri Khushi ta riƙe hannunsa tana cewa "Bhaba Baitho, meri baat suno please, ina da magana"
Komawa ya yi ya zauna gami da cewa "Main tumhari baat sun rahi hoo Beti".
Ido Aliyu ya zuba mata baki a buɗe, yadda ya ga tana mutsil-mutsil da ido ya sa ya sha jinin jikinsa, da alama wata katoɓarar za ta ɗirka.
cikin ɗan rawar baki ta ce "Bhaba!... Mammi Ƙanwarka.... me ya sa ba kwa tar........" saurin katse ta ya yi fuska a murtuke ya ce "Kul!! kar na ƙara jin zancenta a bakinki in ba haka ba za ki fuskanci fushina". bai jira cewarta ba ya bar wurin faa!!!! cike da takaici da mamakin tambayar.

Idanunta da suka kawo ruwa ta zubawa Aliyu wanda ya zama kamar sassaƙaƙƙe sabida kallonta, "Rosha....." saurin katse ta ya yi da cewa "Kar ki gaya min komai; in da Maa kika yiwa wannan tambayar sai ta hamɓare miki fuska ma, wallahi ni dai kar ki sake ki jefa ni a Uku, na gaya miki". Zafafan hawayen da ke yawo saman ƙwayar idanunta suka fara sukuwar saukowa ƙasa, cike da tausayin kanta ta ce "To wai me ya sa haka?, Azaan fa....."
Cike da takaici ya ce "Wai ban ce ki bar ambaton sunansa ba??, na ce ki bari zan yi maganin matsalar kin ƙi ji sai nemo mana wata kike yi."
Tashi ta yi tare da cewa "To na dena ka yi haƙuri" tana gama faɗe ta fallatsa da gudu ta yi ciki, da ido ya raka ta Zuciyarsa cike taf! da tausayinta, ɗan ƙaramin tsaki ya yi gami da cewa "Sai afkin ba wa Mutum haƙuri".
Salma ta ce "Kuma in ba ta bayar ba a ce ta yi laifi ko?".
"Ke ma can da yawarki, ai bakinku É—aya dole ki ce haka" ya faÉ—a tare da zamewa ya kwanta.
Shiru ta yi masa sai ma Tashi ta yi ta koma ɓangarensu tana tunani akan lamarin nasu, ita dai jikinta yana ba ta akwai wani abu a ƙasa tsakanin dangatakarsu, da yake abin ba huruminta ba ne sai ta manta da su ta ci gaba da sabgoginta.
Leelah na zaune kan Sofa ta harɗe ƙafa tana danne-dannen Waya, sam hankalinta ba ya jikinta ta yi nisa cikin Duniyar Tunanin Haydar. Ba ta ji motsin kowa ba bare Sallama sai ganin Mace ta yi a kanta tana takawa ɗaya bayan ɗaya gami da bin ta da wani kallo irin na raini.
Cikin mamaki ta bi Alina da ido Zuciyarta na bugawa, kallo ɗaya ta yi mata ta fahimci akwai zallar ƙwarewar bariki a tare da ita. Alina ta katse mata tunanin da cewa "Ke ce Matar Haydar ɗin??" a wani yatsine ta yi maganar kamar wadda ta tauna Kashi.
Leelah ta ɗan numfasa kafin ta ce "Ni ce me ya faru??" wata shegiyar dariya ta saka wadda ta sa Leelah ta fara raina kanta, "Ga ki kyakkyawa!, amma fa na yi tunanin zan ga wata Babbar Shegiya ashe ba haka ba ne, To ke me kike da shi da kike tunanin za ki iya jan ra'ayinsa bare har ki mallaki Zuciyarsa??" ta yi tambayar tana bin ta da kallon shaƙeƙe, mamaki da Al'ajabi sun cikawa Leelah ciki taf!!, ta lura ba ƙaramar ƴar rainin hankali ba ce kuma in ta sakar mata yanzu za ta tsinka ta don haka ta tattaro duk jarumtar ta ta ce "Abin da ya gani ya kamu da sona da shi zan ja hankalinsa, wai don Allah wacece ke ma?? na ganki wani yare-yare da ke ke ba kyau da kama ba amma sai wani mole baki kike yi kamar an taka Ayaba".
Kalmar ta yiwa Alina ciwo matuƙa, har ita wannan ƴar talakawan ƴar matsiyata za ta gaya wa maganar banza?, numfasawa ta yi kafin ta ce "Ban ga alamar kina da wani abin burgewa ba tinda kika kasa rufe Satin Amarci da Mijinki ba tare da ya fita neman Mata ba, sunana Alina, wadda take samar wa Haydar farin ciki ba dare ba rana, wadda ta zamo masa inuwa kuma Ƙoramar duk abinda yake buƙata."
dum!!! dum!!! dum!!!!! bugun Zuciyar Leelah,,,, tashin hankali faɗa da me gari ran sallah, baki ba zai iya furta irin razani da firgicin da ta faɗa ba, "Kar dai tunanin da nake yi a kan Haydar ya zama gaskiya, kar dai da gaske Haydar Mazinaci ne Fasiƙi" abinda Zuciyarta ke saƙawa kenan, firgicewar da ta yi ta haifar mata da rawar jiki gabaki ɗaya bakinta ya kulle ta rasa abin da za ta furta.
Alina ta lura da kiɗimewar da ta yi don haka ta saki wata ƴar dariya ta shu'umanci ranta fes!!, wani ƙyal-ƙyal !! ta yi da ido gami da hura hanci ta shaƙi iska gami da ƙamshin da ke tashi a falon ta busar sannan ta ce "Bakin Rijiya ba wurin Wasan Makaho ba ne Ƴar matsiyata!!, a ganina kuskure kika yi na Auren Haydar, kuma har kina tunanin yana sonki, hmm! za ki gane Kurenki" Kamar wadda aka sassaƙa aka dasa a wajen haka Leelah ta zama, sai ido kawai take iya gwalalawa Alina Zuciyarta na tartsatsi tamkar ana kyakketa ta da Reza.