Sashe 3
Haɗiyar Gatari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Rookh jao Qadri!!!!" ya faÉ—a a tsawace, cikin sauri Qadri ya yi gefe da Motar saaaa!!!! ya caketa.
Tureta ya yi daga jikinsa yana cewa "Matsa min!! ni kaɗai zan tafi na gaji da jin Mitar nan, kuma wallahi ki sani in raina ya ɓaci sai naki ya ɓaci, jarababbiya!!" Cikin sauri Qadri ya yi magana cikin harshen Hindi "Ka yi haƙuri Yallaɓai, komawarmu daban-daban gidan nan akwai haɗari, aikinmu ne kula da ku, ka temaka mana kar ka sa a koremu daga aiki." "Ba abinda ya shafeni da aikinku, in an koreku ma za ku samu wani amma yau dai ko zan je gida to fa ba a Motar nan ba." da sauri ta riƙe hannunsa tama cewa "Don Allah kar ka tafi ka barni, ka zauna mu tafi tare na dena ba zan kuma ba." "Af! da dai ban san halinki ba, kin dage sai kin yiwa Azaan kaza sai kin yi masa kaza, ina ke ina shi? ko kuma ni ne Azaan ɗin da za ki cika min kunne da surutunsa?!" "Ai ba zan kuma ba, don Allah ka zauna" ta yi maganar tana ƙoƙarin tsayar da kukan nata.
Sai da suka yi da gaske Sannan ya haƙura bayan ya kori su Qadri daga driven ɗin ya watsa su baya su duka sannan ya karɓi kan Motar.
Gudu kawai yake fafarawa tamkar wanda jiya ta wuceshi zai kamo gobe.
Sai da ya dangana da parking space sannan ya yi wani kyakkyawan burki, bai tsaya gyarata ba ya buÉ—e ya fice cikin gudu-gudu sauri-sauri.
Kai tsaye Toilet ya wuce ya sakarwa kansa shower ko zai É—an ji daÉ—i a ransa.
Abubuwan sun haɗe masa da yawa, Irfan ya kamu da son Kushi ga baƙin Halin Azaan, Gidan boss ɗin kuma shi ne wajen Mommynshi
Ya jima kafin ya fito ɗaure da towel a ƙugunsa, kai tsaye wajen wayarsa da ke ta famar ihu ita kaɗai ya nufa Zuciyarsa na bugawa da sauri da sauri.
Kasa ɗagawa ya yi har kiran ya katse. Sai da idanunsa suka ƙara girma ganin adadin kiran da tayi masa har guda goma sha ɗaya, rintse idanunsa ya yi da ƙarfi cike da son ƙwararawa kansa gwiwa. Wani kiran ne ya ƙara shigowa ya yi saurin ɗagawa ya kara a kunne bakinsa ɗauke da Sallama.......
*PAID BOOK, 300 ONLY 09079885632*
*©ï¸INDO*
[11/19, 10:02 AM] INDO: *🪻HAƊIYAR GATARI🪻*
3
©ï¸
Ayeesha Abdulkareem
*INDO*
*GORGEOUS WRITER'S FORUM*
"Kya hua Roshan?!" ta faÉ—a ba tare da ta bi ta kan sallamar tashi ba, cikin sauri ya ce "Kuch nahi hai Maa" "Jhoot batao tum!, ka lura da irin gudun da ka shigo Gidan kuwa?, Mujhe batao sach Roshan!"
ajiyar Zuciyar wahala ya sauke kamar zai yi kuka ya ce "Main Sach Batao Maa!!" "Achcha!, main aajaoonga!" cikin zaro ido ya ce "Me yasa???" shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Ba buƙatar ka sani, ka kula da kanka" daga haka ta katse wayar.
Zaman Æ´an bori yayi a bakin gado yana bin wayar da kallo cike da rashin sanin abin yi.
Message ya turawa Kushi kamar haka, "Na ba ki haƙuri kin ƙi ji yanzu Mama ta ce za ta dawo sai ki san abinda za ki faɗa mata, kuma kar ki sake sunan Irfan ya fito a ciki."
Yana turawa yayi wurgi da wayar ya nufi wajen wardrobe domin yin shirin Bacci.
Tana ganin Message É—in ta zabura daga kwance ta zauna tana maimaita karatunsa, da sauri ta mayar masa da amsa "Kai ne za ka san abinda zaka faÉ—a mata."
Tana turawa ta zame ta kwanta gami da ture wayar gefe ta shige cikin Bargo sabida gudun yin wani ƙwaƙƙwaran motsin da zai ƙara jefasu cikin tuhuma.
Tana zaune akan ɗaya daga cikin duma-duman Kujerun da aka ƙawata tamfatsetsen Falon da su.
Babbar Mace ce wadda za ta kai shekaru Hamsin da shida, ba siririya ba ce kuma ba za a sakata a sawun masu ƙiba ba. Ta haɗe cikin tsadadden Saree dark blue wanda yayi matuƙar karɓarta ya ƙara fito da kyawunta, hannunta da ƙafarta da wuyanta na sanye da ababen ado masu matuƙar kyau da ɗaukar hankali.
Gashinta wanda ya sha gyara ya yi kwance akan kafaɗunta sai sheƙi da walƙiya yake yi.
Gefenta wata Budurwa ce a durƙushe kanta a ƙasa, hannunta riƙe da wani ɗan ƙaramin plate wanda ƙaramin kofi me murfi yake kai.
Alamun Budurwar ba tun yanzu take a durƙushe ba kuma ta fara gajiya.
Hakima kuwa ko kallon inda take ba ta yi ba idonta na kan tsuleliyar Iphone É—inta.
Kamar wanda aka jefo daga sama ya shigo yana ƙwala mata kira "Mammi!!!! Mammi!!!" ko gezau ba ta yi ba har sai da ya ƙaraso gabanta ya tsaya akanta kamar zai rufeta da duka sannan ta ɗago idanunta da suka sha Kohl ta zuba masa cike da son jin abinda zai faɗa.
"Wallahi sai na kashe Aliyun nan Maa!!!." Murmusinta na shu'umanci ta saki kafin ta tsirawa kofin hannun Ƴar aikinta ido, ita kuwa kasancewar kanta na ƙasa ya sa ba ta san ana yi ba.
Wata shegiyar tsawa Azaan ya doka mata, ta yi saurin zabura ta miƙe tana zazzaro ido. Ganin wani kallon tara ahu da take jifanta da shi yasa ta yi saurin komawa ta durƙusa sannan ta miƙa mata plate ɗin, sai da ta ja lokaci sannan ta ɗauki iya kofin. Cikin jin kai da izza ta ɗan kurɓa ta mayar ta ajiye akan plate ɗin wanda har yanzu yana hannun Ƴar aikin.
Kallonsa ta yi tana ƙara sakin murmushi, cikin muryarta me cike da zallar jin kai da fariya ta ce "Wanene ya mareka??" "Wannan shegiyar Kushi ɗin ce, ai don tana ganin Aliyun ne shi yasa take mini duk rashin Mutuncin da ta ga dama, a tsakiyar Jama'a fa ta mareni kamar wani ɗanta har ta sa ana yi mini dariya; kuma wallahi da ba ta ganin Aliyun nan da ba za ta yi ba."
Miƙewa ta yi ta fara wani taku me kamar sanɗa hannayenta goye a bayanta, "Kar ka damu kanka indai wannan ce, zan yi magana da ita ba za ta kuma ba, kuma ka sa a ranka ita ɗin Tamkar Baiwarka ce sai abinda ka yi niyya za ka yi mata, ni kuma zan yi maka komai!, ka je ka huta 12:18" a masife ya ce "To ni kaɗai ta yaya zan iya hutawa bayan an ci Mutuncina??, kin ga yadda ya ɗauketa daga gabana a Ƙirjinsa kuwa?? wallahi ji nake kamar na yi hauka!!" "Babu abinda za ka rasa a wajena Azaan!!" ta yi maganar tana kallon Ƴar aikinta wadda jikinta yake ta ɓari, ta riga ta kwana da sanin dole hakan za ta faru. Muryarta ce ta dawo da ita hayyacinta "Tashi ki bishi, bana buƙatar ya kwana da wata damuwa, idan kuma kika gaza yi masa komai sai na jefa duk danginki a cikin bala'in da sai kun gwammace Mutuwa da Rayuwa." Murmushi kawai Azaan ya saki ba tare da ya yi magana ba ya nufi ɓangarensa Ƴar aikin ta rufa masa baya.
Mammi safa da marwa ta shiga yi a tsakar Falon Zuciyarta cike da raɗaɗi da zafin Marin da aka yiwa ɗanta a bainar Nasi, ya zama dole ta yiwa Mutanen nan abinda har abada za su dinga shakkarta, Dole ne sai ta nuna musu ita ma wuyanta ya riƙa.
Da wannan tunanin ta dinga kaikawo a Falon ko niyyar kwanciya ba ta yi.
Ko da ya kwanta mutsu-mutsu kawai ya dinga yi sai da kyar bacci me cike da mafarkai iri-iri ya kwasheshi.
"Ayyiriri!!!!!!!!!!!!!!" sautin zazzaƙar buɗar da ta karaɗe Gidan ce ta tabbatarwa duk wani mahaluki da ke cikinsa Gari ya waye.
Bai tsaya iya buɗar ba ya ci gaba da magana cikin zazzaƙar muryarsa me cike da iyayi da kwainane wanda ko wata Ƴa Macen Albarka "Kowa ya fito!! tsugunne ba ta ƙare ba an sayar da Biri an sayi Mage!!!, Ina Madara, ina Cakuleti, ina Bota, Ina kuma me wanki da Guga!!!, yau fa ranar ta Ƴan Mata ce wallahi a fito a bajeta a Faifai, ni ba Direban Mahaukata ba don haka ba na ɗaukar Hau ehe!!"
Leelah ce ta juya kwanciya ta ƙara juyawa ta ji dai baccin ya tsere, tashi ta yi zaune ta cicciɓo wata ƙatuwar ashar ta danƙara, ta ci gaba da cewa "Shege da Ƙugu Kamar zaren-kaɗi, ina cikin Mafarkina me daɗi ya zo ya katse min, duk baƙin cikin Ɗan baƙin ciki fa sai na Mallaki ɗaya daga cikin Sugar Boys ɗinnan."
Salma da ke zaune tana Karanta Alƙur'ani ta tuntsite da dariya sabida jin abinda Leelah ta faɗa. harara ta zuba mata tana cewa "Ke kuma dariyar me kike yi??" "A'ah!!!! gaba salamun baya salamun Matar Manya". ta faɗa tana ajiye Ƙur'anin.
"Ni fa Mata nake kira ba Maza ba, kar na ga wani Gardi ya fito ya tsaya min a ka, ato!!, yau wallahi a shirye nake da tuɓe wandon Mutunci in zura na masifa, kowacce me koɗaɗɗiyar Fuska ta fito wallahi tin muna iya shaida juna!!!."
Salim ya faɗa yana ƙara ɗaga murya.
Ɗaya bayan ɗaya Ƴan Matan gidan suka fara bayyana a tsakar gidan kowacce tana tofa Albarkacin bakinta.
Jarkar ruwa Salama ta janyo ta zauna a kusa da Salim, sannan ta ce "To gamu an tarkatomu min fito kuma sai binmu ake da ƙananun maganganu." "Hmm!! ke ai Hafiza dama baccinki kika je kika yi don na san ba kya shafawa; ku kuma wallahi Ɗan Man sa hasken nan nawa da kuka ɗauka ku fito min da shi; Sai ƙaryar banza da taƙamar fari bayan Ɗan Man ma ba kwa iya sayen na kanku sai na saya a sace min!!!; ni fa yau haƙurina ya ƙare gwara tin kafin Kano ta taru a gidan nan ku fito min da abina, ni yanzu a shirye nake da na tuɓe ki tuɓe Mu daku a tsakar gidan nan wallahi!!!" yana maganar ne gami da tafe-tafe da lanƙwasa hannunsa, da ya kai ƙarshe kuma ya bugi cinya sannan ya kame Ƙugu yana wani farr!!! da ido.