Sashe 34
Haɗiyar Gatari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mami koda Haydar ya raba Aliyu da Leelah hakan bai yi mata ba, don ba ta ganshi a cikin mawuyacin halin da ta tsammaci ganinsa ba, shi ma Haydar a nasa ɓangaren banda baƙin ciki da takaici ba abinda ya tsinta, har ya yi shiru da zancen Mami ta yi masa Albishir da wani kyakkyawan shiri da ta yi wanda zai kawo ƙarshen Alaƙarsa da Bhabansa sannan shi da mahaifiyarsa su shiga ƙunci da masifa. Jin Albishir ɗin nata ya yi mugun yi masa daɗi, a take ya ji ba shi da wata damuwa tinda don ya san kamar an yi an gama ne.
Azaan, ya zama Abokin faÉ—an Mammi don kuwa kullum tijara yake zuba mata, ta safe daban ta rana daban ta yamma daban haka ta dare ma daban.
Kullum faɗi yake yi ta gaza yi masa komai, abinda yake turnuƙe Zuciyarta kenan yake ƙara tsananta mata tsanar Khushi da Iyayenta, kuma ta ci mugun Alwashin sai ta aiwatar ƙudurinta ko da hakan zai yi sanadiyyar rasa rayuwarta, ta san dai ta yi musu tambari ɗaya wanda za su Mutu bai goge ba kuma har su mutun Kullum cikin haɗiyar ɗacinsa suke.
https://chat.whatsapp.com/EOb68TVK8Ki2ybe4h3ncyx
Assalamu alaikum. ina mai so ta ga tayi Æ™iba jikinta yayi kyau tazama yar lukuta 💃ðŸ½ðŸ’ƒðŸ½ðŸ’ƒðŸ½ðŸ˜˜ina maiso taga nono yacika yayi kyau. ina maiso taga duwawu yafito kinzama cikakkiyar Mace â¤ï¸ina maza da basa cin abinci, ina maza masuso suyi kiba ina yara da basu da kiba..... ina farin cikin sanar daku *ZUMAR ƘIBA*, zuma ce wadda zata saka k'iba cikin kwana 7 da yardar Allah *ZUMAR K'IBA* zumace mai inganchi wadda aka had'ata da magun-gunan gargajiya Masu kyau da da tasiri ajikin d'an Adam. Hajiya indai kina fama da rama d'an gwada shan zumar mu kisha mamaki indai kika sha zuma sai kin chanza.. WhatsApp no 07044450136
A fannin su Summi likafa ta ƙara ci gaba. Abincin Gidan ma ya canja, da yake kowane sashi nasu suke yi, haka kowacce ƴaƴanta ke kawo mata Gara ta kwasa hankali kwance.
Umma ce dai ta Dogara da Abin da Mijinta ya ba ta, shi take ci ta sha kuma ta kwana lafiya, sai dai ta jiyo ƙamshi a madafa, ko sun sammata ma ba ta karɓa don a ganinta kuɗin haram ne cin su kuwa bala'i ne.
haka ake cakusawa tsakaninsu da Salim ya faÉ—a musu su faÉ—a masa, ranar da suka yi faÉ—a ba zai ci Abin su ba, ranar da aka yi Mutunci da shi kuma a kwashi gara tare da shi.
Gabaki É—aya sun karaÉ—e É—an madaidaicin Falon da surutu, idan ta yi musu daÉ—i sai a yi shewa a tafa, filolin kan Kujera ma ba su tsira ba gabaki É—aya an É—aiÉ—aita su sabida jefe-jefe da tsalle-tsalle.
Yau ji suke yi da shiririta kamar sun haɗiyi ƙwayar hauka.
Wayar Roshan ce ta sa su tsagaitawa da surutun bayan ta fara ƙara da iya ƙarfinta, sai da ya kai Aya sannan ya ɗauka tare da yin sallama.
Bai daÉ—e yana wayar ba ya katse gami da kallon Salma ya ce "Maa za ta tafi India, ta ce mu koma Gida". tsalle ta doka tare fa ihun murna ta faÉ—a kan Sofa.
Baki ya buɗe sokototo yana kallonta kafin ya ce "Meye hakan sai ka ce kin yi tuntuɓe da iskokai??" ''Wallahi na ji daɗi da za mu koma can Gidan, nan ba Mutane sosai can kuwa da jama'a sannan zan dinga ganin Khushi kullum ka ga na samu Abokiya". taɓe baki ya yi cikin ko in kula ya ce "Uhm! ke kaɗai kuma, sai ki tashi ki kintsa". kafin ya gama rufe baki ta tashi tana cewa ''Yanzu ma kuwa"
Bai yi zaton abin nata azimun ba ne sai da ya ganta niƙi-niƙi da akwati ga uban Hijab ta zumbula, dariya ya yi gami da cewa "Kin fi ni Ƙuruciya fa Aunty Salma" "Ni dai don Allah ka tawo mu tafi ba na son tsokana"
Ba don ya shirya ba ta tasa ƙeyarsa suka bar Gidan.
Ita da Khushi kasa bambance wadda ta fi murna ya yi sai dai ya bi su da ido kawai.
Yau tana tashi daga bacci tin sassafe kafin Æ´an aiki su fito ta fito ta fara share-share da goge-goge ita kaÉ—ai tilo kamar Jaki a tsakiyar sahara.
Sai da ta ci ƙarfin aikin Maa ta fito, cikin sauri ta yi kanta tana faɗin "Subhanallah! ya haka Ƴata? me ya sa kike yin aiki da kanki?" fuskarta ɗauke da fara'a ta ce "Na tashi da wuri ne ai" "Haba ke kuwa, don kin tashi da wuri ai sai ki yi wani abin, wannan ai aikin Bayin Gidan ne" Maa ta faɗa cike da damuwa don kuwa abin bai yi mata daɗi ba sam!, Roshan da ya ƙaraso wajen ya ce "Maa wannan ta riga ta saba, ni ma babu yadda ban yi da ita ba a kan dena shiga hurumin Ƴan Aiki amma ta ƙi denawa". "Au yanzu haka kake barinta tana yi maka aikatau a can Gidan??, ka kyautawa kanka kenan?, ba fa baiwarka ba ce ina ita ina wannan aikin?" Da sauri ya ce "Wallahi Maa ba yadda ban yi da ita ba". Salma ta ce ''Ina son yin aiki ne sabida ba na son zama kawai".
"Ke do Allah!, tawo mu je ki huta, kar na ƙara gani kin yi" ta faɗa tare da jan hannunta suka nufi sashinta.
Kwanansu biyu da dawowa Gida Maa ta tafi, washegari shi ma Bhaba ya wuce. Gidan ya rage daga Salma da Khushi sai Æ´an aiki, Roshan kuma sai in ya dawo ake ganinsa.
Haka suka ci gaba da rayuwa cikin farin ciki da nishaÉ—i ba tare da wata damuwa ba.
Yau Misalin ƙarfe 01:19am.........
Salma ce ke ta famar kai kawo a babban Falon hankalinta a matuƙar tashe, ta kasa zaune ta kasa tsaye, wayarta ta sake dubawa a karo na ba adadi, kamar za ta yi kuka ta ƙara tura wa Lambarsa kira sai dai yanzun ma abinda na'urar kamfanin Layi take faɗa tin ɗazu shi ta ƙara maimaitawa, wato switch off.
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un!!!" ta faɗa tare da faɗawa kan Kujera sabida wani baƙin duhu da ya mamaye ganinta yayin da kanta ke wata irin majaujawa.

Idanunta a runtse ta fara surutu kamar wadda ta fara zarewa "Tinda nake tare da kai Ba ka taɓa kai dare haka a waje ba, gashi ka ɗauki Yarinya ka fita da ita, kuma ko labarinku babu!, me ke faruwa da ku Aliyu?? ina kuka shiga? me ya sa wayarka ba ta shiga??, me ya sa kuka yi nisa haka?" Muryar ɗaya daga cikin ƴan aikin Gidan da suka yi tsaye curko-curko ta tsinkaya tana cewa "Aramse Maalik mahila!" ɗago kai ta yi ta kalleta cike da takaici, ta sha gaya mata ba ta jin Yarensu amma ta ƙi dena yi mata, tsaki ta ja tana shirin yin magana wayarta ta fara tsuwwa. Jiki na rawa ta ɗauka ko dubawa ba ta yi ba don ta gama sawa a ranta Aliyu ne, muryar Maa ce ta ziyarci kunnuwanta, "Namaste beti!, me yake faruwa ne? ina Roshan??"
Guntayen hawayen da suka fara sauka kan kumatunta ta goge kafin ta ce "Ina wuni Maa" a taƙaice ta amsa gami da maimaita tambayarta cike da ƙaguwa, "Tin da suka fita da Misalin shabiyun rana ba su ƙara dawowa ba" ta faɗa cikinn raunin murya, Maa ta ja numfashi ta sauke kafin ta ce "Na ga lokacin da ya fita, ina nufin ina ya ce miki zai je, hankalina duk a tashe yake, tin da na tashi nake jin Zuciyata tana tsinkewa yanzu tsoro da fargaba sun ƙara yi min yawa, jikina yana ba ni ba lafiya suke ba, na kira wayarsa ba adadi amma ta ƙi shiga ita ma Khushi haka, ba sa kashe wayarsu kuma duk inda za su je ba sa ɓoye min, amma yau ba su gaya min ba, don Allah ki faɗa min ko ya gaya miki". kukan da ta daɗe tana dannewa ne ya samu nasarar kufce mata, cikin shashsheka ta ce "Ya ce min zai je Meeting na Kasuwanci, bayan haka bai gaya min komai ba; ni ma gabana sai faɗuwa yake yi, ina cikin tashin hankali sosai, Maa don Allah ku temaka ku sa a nemo su, kuma har da Khushi fa suka fita!!"
Suman tsaye Maa ta yi ko motsi ta kasa yi sai Zuciyarta da ke famar bugawa da mugun gudu, lokaci guda wasu zafafa hawaye suka fara gangarowa kan Kumatunta, cikin rawar murya ta ce "Ba lafiya suke ba Beti, addu'arki yake buƙata, ki dena kuka" daga haka ta katse wayar, zaman daɓaro ta yi a gefen Gado Zuciyarta kamar za ta tarwatse. Wata Dattijuwar mata da ke kusa da ita ta dafa kafaɗarta cikin harshen hindi ta ce "Ki yi haƙuri, bai kamata ki zauna kina zubar da hawaye ba". "Mamee dole in shiga tashin hankali, shi kenan maƙiyana sun yi nasara a kaina?? shi kenan sun yi nasarar ƙuntata min?, me ya sa ba su da burin da ya wuce tarwatsa wa ƴaƴana rayuwa?, Ba zan iya yafe wa kowaye ya aikata min haka ba Mameeji!!" ta ƙarasa maganar tana kuka har da shashsheka.
Rarrashinta Mamee ta shiga yi tana kwantar mata da hankali gami da faÉ—a mata tausasan kalamai.