Sashe 43
Bintun Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata sabuwa inji Yan caca, nan fa clinician yayi Mata nasiha sosae sannan ya dakko magani ya Bata yace ta dinga Sha kullum Bayan watanni uku ta dawo a sake gwaji in dai babu to ya tabbatar babun da gaske! Haka ta dakko ta taho gida kamar mahaukaciya saboda yadda take a gigice. Tana shigowa ta tarar da Kuma labarin ya Kira kawu yace ya fasa auren ta ya janye, wannan Bai ma dame ta ba saboda komai yace ya bari shi dai asirin shi ya rufu kawai. Amma har zuciyar shi yaso auren Batuul, yaso ya aure ta saboda Yana son ta kuskure daya na rashin hakuri da yayi har ya lalata ta. Dukka gidan wato su Mamaa suka ta tambayar ta ko wani abun ya hadasu Amma ta kasa magana se kuka kawai da suke, shi Kawu tun anan yayi sensing rashin gaskiyar ta Dan haka ya tattara ya kyale. Duk yadda kowa yaso yaji abin da ya faru Batuul Taki magana ta kulle bakin ta. To me zata ce? Itama abin zai dawo kanta, tun daga wannan kuwa ta nutsu ta daina yawo se zaman daki ko dakin Adda, ko gidan sisters din mu ta daina zuwa. Adda ba karamin damuwa tayi ba saboda yadda ta Riga ta saka buri akan wannan bikin, da auren ma Baki daya. Shiyasa idan Suka kebe da Batuul se tace Mata ta Kira honorable ta bashi hakuri Amma ita tsoron ta cikar wannan watanni ukun!
Dabas Haka na zauna bayan ta gama kora min bayani, jiki na kamar an watsa min kankara Haka naji, na kasa cewa komai se kallon ta kawai nake, se kuka take, no wonder kullum Batuul na daki, Batuul har sallar tsakar dare take, magana ma ba sosae take Yi ba, wayar ta ma ba sosae zaka ganta a hannun ta ba, gaba daya tayi la'asar ta nutsu ta Shiga taitayin ta. Nace
" Sannu Batuul! Allah ma Yana son ki shiyasa ya dawo Dake Kan tafarkin daidai. Kiyi kokari kiyi amfani da wannan damar ki tuba, tuba na gaskiya, Ina me tabbatar Miki Allah zai amsa, Allah Yana son bawa me tuba!"
Hawaye ya sake gangaro Mata tace
" Ina Yi Batuul, shi ne abin da yasa har yanzun banyi loosing sanity di na ba. Kuma Ina jin sauki cikin zuciya ta. Amma Batuul idan na kamu da HIV fa?"
Na rike hannun ta dukda Nima a kasan zuciya ta tsoron nake ji, Amma ya zanyi dole nayi concealing nawa na Bata shawara
" In shaaa Allah Babu abin da zai faru, ki cigaba da addua, Allah ba zai tona Miki asiri ba"
Mun Jima tare da ita, har se da ta daina kuka sannan na zuba Mana abinci muka ci, gaba daya shekarun mu ashirin ne fa, Amma kalla yadda Batuul ta lalace Wanda Ni dai kullum laifin iyayen mu ne. Kuma na yadda da abin da tace wallahi wani lokacin kyau Yana daya daga cikin musiba da kuma trial na rayuwa, saboda Wanda suke da kyau gani suke wata alfarma ce daban Allah yayi musu, suna amfani da wannan kyawun suna yin abin da bai dace ba, ban ce kowa ba amma ku tuna yadda Batuul tayi, wani lokacin masu kyau har wani girman Kai suke ji, na menene? Da zasu dinga criticizing wanda basu Kai su ba.
A hankali na shiga sabga na Fara shirin biki, gashi bani da kawa ko daya, ko cikin cousins dina ba wata kwaya daya da zaka ga Wai I'm very close da ita, Dan Haka komai da Kai na kawai nake, se Kuma abun mamaki Batuul ta ware kusan komai da ta hada na bikin ta ta fito da shi ta bani, tun daga Kan make-up, Mai kunshi da Kuma gyaran jiki dukka ta barmin. Da farko naki yadda se ta nuna min sede idan fushi nake na abubuwan da tayi min, se Adda da ta sakko itama tace
" Ba refunding zasui ba, gwara ayi amfani da shi kada ya Zama waste"
Se na shawarci Noor se yace min Babu damuwa na karba kada suga kamar fushi nayi, Haka na amince daga nan kuwa kowa ya zage damtse aka Fara Shirin biki. Sati daya ya rage biki Akram yazo ya samu Kawu akan Yana son zai tafi dani Qatar har ma yayi applying Mana visa. Kawu yayi murmushi yace
" Banda abin ka Akram idan ka aura Bintu ai ta Zama karkashin ikon ka, so ni Dana baka auren ta, bani da matsala da duk inda zaka kaita. Allah ya Baku zaman lafiya me daurewa!"
Akram yayi godiya sannan ya shiga ya gaida Adda da Mamaa da Kuma siblings di na wanda se lokacin Suka fara ganin shi ma. Bayan ya tafi Suka ji labarin tafiya ta Qatar, kowa Baki da magana Amma anyi kum, to dama Haka Allah yake abin shi, Ina Suka taba tunanin cewar Zan yi aure kwana kusa, I still remembered irin maganganun da suka fada da naki yadda da maganar Suleiman, har cewa sukai Ina tunanin Zan samu anything better than him? To se gashi na samu Wanda yafi shi komai da komai. Da na dawo da yamma ni da Batuul da take kaini ta jira ni a Gama gyaran jiki naji labarin zuwan shi, Dan Ni Bai fada min yazo ba. Kuma Babu kunya se gasu suna fadin wai nayi dace miji na kyakyawa gashi me kudi. Kinji wani Abu Kuma, I hate it when people capitalize over money!
Kafin wani lokacin ko nace kafin mu ankare se gashi biki har yazo, imagine the simplest wedding ever to shi nayi. Kamu ma Ina zaune a parlor akai min, Babu kawa ko daya se Batuul da cousins di na. Washegari juma'a aka daura Mana aure ni da Akram. Wata super atamfa na saka red da brown tayi min kyau sosae da sosae, sannan Mamaa ta daura min lafaya me ado irin na atamfar jiki na. Nayi kyau ga kamshin turaren nan na SCENTMANIA duniyar kamshi, ko a lefe na shi Akram ya saka min. Har kyaututtuka ta bamu ni dashi na appreciation. Da ya shigo Bayan an daura aure muka danyi pictures, shima ba wasu abokai ke gare shi ba se tarin Yan uwa.
Zuwa yamma aka kaini family community din su, ba Wai da son ran shi aka kaini ba, so yayi kawai a wuce da ni gida Amma se Safiyya ta nuna Masa yayi hakuri ayi wannan formalities din idan ba Haka ba kuwa zai barta da surutun mutane. Hakan yasa ya amince se gashi ya Kira Ni, na Gama canja kaya kenan an lullube ni ana yimin turare, Batuul ta miko min wayar tana fada min
"Noor din ki ya Kira!"
I've to smile fa, saboda farin cikin da nake shiga, Ina Kuma adduar Allahu yasa wannan farin cikin, soyayyar mu ta daure har abada! Na karba bayan nayi sliding nace
"Noor!"
Maimakon ya Kira Ni da Noor se yace
" Wife! Ya kike?"
Nayi murmushi nace
" I'm fine!"
"Zaa kawo ki gida, I mean community din mu. Ban so ba Amma Ummaah tace wai formalities ne. I'm sorry!"
Nayi murmushi nace
" Ba komai Noor, ba damuwa"
Yace
" Kinsan dai I chose you over many ladies ko a family din mu ko? So nasan idan kikaje people will talk. Dan Allah wife kada ya Dame ki, ki sani I love you and you only no compromise."
Nima tun da aka fada min can zaa Kai Ni jiki na yayi sanyi, Amma Kuma wannan maganar se yasa zuciya ta tayi sanyi, nace
" I promise you!"
Ile kuwa, ko da mukaje, nasan na shiga gidan yawa, saboda ko ta Ina mutane ne, gidaje sosae da sosae masu kyau. Dukda Kai na a sunkuye yake Amma Ina iya ganin inda muke wucewa. Se da na canja Kaya sannan aka kaini wajen da zaayi budar Kai. Bayan an yaye min lullubin fuskata ta bayyana, se naji duk na takura, Batuul tazo ta tsaya kusa da ni, akai pictures da sauran su sannan aka Fara kokarin tashi. Lokacin da na mike Zan tafi wasu yanmata dake gefen can suna dariya tace
" Ikon Allah ! Su Hamma Akram Kuma duk yadda aka tsallake mu akan wannan ya kare!"
Dayar tayi dariya tace
" Kede bari, wannan ai se ta goya shi!"
Naji komai da suke fada, Batuul ta juya nayi saurin rike hannun ta, a hankali nace
" Dan Allah kada kice komai, wannan opinion din su ne Kuma kowa is entitled to his own opinion. Karki kula su"
Ba Wai ban ji haushi ba, naji wani irin rashin karfin gwiwa kamar zai shige ni, da na tuna abin da Noor ya fada min se naji zuciya ta tayi sanyi, naji kwarin gwiwa ya Kama ni!
Ta_kwalam ce
Finale
A hankali wayar ta shi ya Fara Kara, yayi saurin barin tarin mutanen da yake ciki Yana sakin murmushi, he has been anticipating for her call da jimawa, Amma yau yasan account din sa se sunyi kukan farin ciki, Dan shi tuni yasan yau labarin da zai bayar zai dada Mata zuciya! Bayan sun gaisa kamar yadda suka Saba yace
" Akwai labari me dadi. Yau Akram yayi aure"
Cikin wani irin excitement zainab tace
" Ma shaaa Allah! Alhamdulillah!! A family din su yayi aure?"
"A'a fa, shima kamar mahaifin shi wata ya auro daban a wani family!"
Tayi murmushi tana Jin kamar tayi tsuntsuwa tazo ta gan shi, hakika tayi kokari, ba kadan ba tayi namijin kokari wajen kauda idanun ta akan Dan ta na tsawon wannan shekarun, dukda bege da zuciya takeyi na son kasancewar da shi Amma ta Bari yazo ya neme ta da Kan shi.
" Ma'am! Yanzun Haka Yana kokarin zuwa Qatar shi da amaryar ta shi Dan su neme ki, should I divert their attention away ko na bar su..."
Cikin sauri ta katse Shi da fadin
" Don't do that, allow them to meet me! Zan tura maka mail di na da zarar sun shirya tahowa please notify me!"