Sashe 33
Bintun Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Se Kuma gata a gaban shi tana kuka, irin kukan da babu wani mutum da ya taba Yi a gaban shi, saboda shi din Bai kasance me yawan Shiga sabgar mutane ba, Bayan gaisuwa babu wani Abu da ya ke Kara Shiga, sede idan abun aiki ne ko Kuma wani important abu. To Amma fa Bintu zaune tana kuka, kukan da yake jin shi har cikin zuciyar shi, yake Jin kamar dama she has been holding for long Kuma yau ta samu yadda zata fito da hakan. Se yaji dukka hankalin shi ya tashi, yaji ya rasa words din da zaiyi amfani da shi wajen comforting din ta, Haka Kuma Bai San me yasa yake Jin wani irin rashin hankali Yana shigar shi ba.
Sosae nayi kuka, ni kaina so nake na daina kukan ganin yadda Dr Akram yake ta cemin he's sorry, kilan tunanin shi na bashi ko laifin shi ne Dan yayi magana, unknowing to him Ina kuka ne saboda komai na rayuwa ta da ya shude Yana dawo min, tamkar anyi min fami Haka nake ji.
"Babu Wanda yake so na a gidan mu, a waje kowa fada min yake ni mummuna ce, suna ce min nayi kiba da yawa nayi shedding fat din jiki na. Sir ya zanyi? Ya mutane suke so nayi tunda bani da power over yadda nake son jiki na ya kasance"
Yayi shiru Yana Jin abin da nake fada, se da na Gama yace
" I understand abin da kike nufi Bintu. I'm so sorry that you went through all this alone. Kiyi shiru yanzun muje nayi dropping din ki a gida"
Naji dadin wannan maganar Dan kuwa gani nake bazan iya cigaba da magana ba, idan na cigaba Kara kuka zanyi saboda Ina iya hango tausayi na cikin idanun shi and that happens to be my weakness! Na Mike sannan na dauki jaka ta, ya dauki keys din Shi yayi gaba, se da na Fara fita sannan ya biyo baya na. Motar shi ko a faculty daban take dukda wancan karon da daddare naga motar Amma yadda take daukar idanu dole na gane ta, kafin ya karaso ya bude min yayi min alamar na shiga, na bude na shiga baifi minti na biyar ba se gashi yazo, ya bude gefe na ya shiga, ya dube Ni hannun shi rike da ruwa da kuma Apple juice da ake siyarwa can baya, natural fruit extract ne. Ya Miko min yace
" Ki Sha!"
Haka na amsa ba tare da musu ba dan bazan ma iya musun ba. The drive was absolute silent har ya kaini kofar gida, yayi parking na juyo na kalle shi da kodaddun idanu na nace
" Sir nagode! Nagode sosae Allah ya saka maka da alkhairi."
Yayi min murmushi yace
" Kada ki manta gobe muna da test, kiyi karatu sosae, I want you to emerge at the top!"
Na gyada Masa Kai na Ina fadin in shaaa Allah, daga Haka na fito na wuce cikin gida. Se naji Dadi yau daya cikin zuciya ta, naji Nima akwai mutum daya da yayi honoring du na, har ya damu Dani ya Kuma ke son yaji abin da yake damu na! Dukda Nima mamakin yadda akai na sake jiki da shi nake, na Rasa me yasa Amma koma dai menene Ina Jin shi din wani me daban cikin rayuwa ta!
Bayan ya zauna yaga shiga ta gida sannan ya juyar da Kan shi da nufin tafiya gida, se yaga wani dattijo ya fito.daga gidan, Kuma yanayin shi irin nawa ne, har ya Fara kokarin bude motar Dan yaje ya gaishe shi se Kuma wata zuciyar ta tuhume shi da dalilin hakan? Da ya kasa Kare Kan shi se kawai ya ja motar shi ya tafi gida. Yana zuwa kamar kullum yayi parking sede yau community din tasu kamar akwai damuwa, Bayan ya Shiga ciki ya tarar da Safiyya na kokarin fita, ya tambaye ta me yake faruwa tace Masa Alhaji Gidado ne bashi da lafiya Yana asibiti, ci abinci kazo muje idan baka gaji ba.
"Muje na kaiki, Allah ya Kara sauki!"
***
"Ni Mami na gaji, ko kadan ace mijin ka baya ganin mutucin ka, kullum cikin rigima da tashin hankali ake. Kuma idan mun zauna mu kasa gane abin da yake faruwa tsakanin mu"
Daga dayan bangaren wayar Mamin tace
" To Samiha Nima kullum na gaji da Jin korafin gidan ki, bake kadai bace ba 'Ya ta, na aurar da yawa. Idan akwai abin da kike Masa da baya so kiyi kokari ki daina"
Kafin Samiha ta bawa mahaifiyar ta amsa se jiyo muryar Bashir tayi Yana kwala Mata Kira tamkar zai cire makogaron shi, cikin kosawa tace
"Mami kin jishi ko? Kinji yadda yake Kira na kamar wadda tayi Masa sata ko? Mami na gaji"
Ita kanta tana mamaki tasan bayan rabuwar su da Bintu soyayya sukai sosae ita da BashPrince00, soyayya wadda kowa ya tashi kwatance se anyi dasu Amma bayan sun Yi aure ko wata biyu basui ba tamkar an dauke musu nutsuwa Haka suke, Babu kwanciyar hankali ko kadan ya Kuma Rasa gane dalilin da yasa zaman nasu ya koma Haka. Ba zai iya tantancewa ba, idan Kuma ya zauna yayi tunanin shi dai yasan har cikin zuciyar shi Yana son ta, Amma ya rasa me yasa da ya dawo gida ya ganta se yaji she's getting on his nerve. Ya Sani ba halin shi bane ba fada, itama Kuma Haka Bata da fada Amma Kuma dukkan su sun canja sun Zama mafadata kamar wasu karnuka.
Karasawa yayi ciki tana tsaye ta saka hannun ta a kugunta, har wani jijjiga jiki take irin kana cemin kule zance cas! Da ya taho niyyar shi yayi Mata magana a hankali Amma da yaga wannan abun se yaji ya sake fusata har wata zuciyar na fada Masa ya faffalla Mata Mari tunda Bata da kunya. Amma se yayi saurin girgiza Kai, anything Amma Banda duka,
" Ke mahaukaciya ko ke kurma ce da kina ji na Ina kiranki kinyi min banza!"
Wani lokacin abubuwan rayuwa se ana hakuri, Babu yadda zaayi ace Kuna zuane Kuma tare daya ba zaiyi hakuri da.daya ba, wannan ba hanya bace me bullewa ba.
"Wuta ka taka da zaka dinga yimin irin wannan Kiran, na gaji na gaji da Zama da Kai, auren ka Babu abin da ya tsinana min ban da tashin hankali da musifa..."
"Ni kike cewa Haka? To shikenan tunda Haka Kika ce kije na sake ki saki daya!"
Tayi dariya tace
"Alhamdulillah tafi nono fari, Nima na huta"
Daga Haka kowannen su ya bar corridor din ya nufi dakin shi, kunsan yaran masu kudi, kowa ya Fara hada suitcase din shi Dan tafiya gidan su. Amma se Samiha ta Fara ayyana Wai fa auren ta ya mutu, auren ta da Bashir fa ya mutu, ai se ta bare Baki ta Fara kuka kamar zata tsaga dakin, shima a nashi bangaren bayam ya Gama rubuta takardar se ya zura ma takardar idanu Yana mamakin Kan shi, da hannun shi zai saki Samiha, me yake faruwa da shi? Ina dukkan son da yake Mata ya tafi? Ikirarin forever is the deal ya wargatse kenan? Se ya lalubi wayar shi ya Fara Kiran mahaifiyar shi da yake Kira Ammiey. Bugu daya ta dauka
" Ya akai naji muryar ka Haka? Ita Kuma Samiha ta Kira Ni tana kuka. Me yake faruwa daku?"
Shima da zai samu kukan zaiyi, idan da zai iya tabbas kuka zaiyi Amma shi bashi da saurin kuka ko kadan.
"Ammiey na saki Samiha..."
"Saboda me? Me ya faru? Me tayi maka?"
Helplessly yace
"Na gaji Ammiey, auren ta ya fita a raina, shekaru kusan biyu da auren mu Ammiey na kasa samun nutsuwa, kullum gidan mu kamar Tasha Haka yake, saboda fadan da muke. I need to take a break. "
Ammiey ta saki ajiyar zuciya cikin rashin Jin Dadi tace
" Ba zaku zauna kuyi sulhu ba? Gani kuke kashe auren naku shi ne mafita ubana? Ka jira ni Zan zo gidan yanzun!"
Haka ya zauna da waya a hannun shi yayi shiru, idan ka kalla yadda suke rayuwa zaka rantse da Allah cewar wani ne yayi musu Allah ya Isa!
[1/3, 20:28] Maman: 035
Dukkan su a zaune a parlor itama Kuma Ammiey shigowar ta kenan, da kanta ta shiga ta Kira surikar tata wato Samiha Santa samu tana ta kuka gwanin ban tausayi, fuskar ta tayi ja saboda kukan da take, tana ta lallashin ta har Suka fito sannan ta dauki wayar ta ta Kira Bashir, Babu jimawa ya fito, yazo gaban ta ya durkusa ya gaishe ta cikin ladabi da biyayya. Ta amsa cikin kulawa sannan ta bashi damar Zama kujerar Dake fuskantar ta Kuma take kusa da wadda Samiha ke zaune akai.
" Me yake faruwa a cikin gidan ku? Da har ba zaku iya daidaita Kan ku ba se Kun kashe auren ku? Kun bani mamaki, nayi mamaki kwarai da naji Bashir ka saki Samiha, Ina kaunar da kuke yiwa junan ku? Ina yadda kuke kula da junan ku da har kowa yake shaawar ku?"
Dukka sukai shiru tamkar ruwa ya cinye su, kowa a cikin su is reflecting Akan misdeed din shi, Amma kowa Kuma gani yake laifin Dan uwan shi ne!
" Shi ne Ammiey!"
" Ita ce Ammiey!"
Suka fada kusan a tare, se Kuma dukkan su sukai shiru, hakan yasa Ammiey girgiza Kai tace
" Ni bana zo fault finding bane ba, nazo naji matsalarku na Kuma baku shawarar yadda zaku maganace ta, idan har zaku cigaba da ganin laifin juna abubuwan ku bazasu tafi daidai ba. Kai na Sanka da hakuri ke na San ki da tarbiyya to duk Ina Suka tafi? Watsar dasu kukai?"