Sashe 31
Bintun Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari da wurwuri na tashi, Bayan na Shiga kitchen na kammalla aikin da zanyi, noodles na dafa naci sannan na matse lemon tsami guda hudu cikin karamin cup sannan na zuba tafasasshen ruwan zafi kadan na runtse idanu na na kafa Kai na na shanye tas. Sannan na koma daki na karasa shiryawa Dan tafiya makaranta, Babu Wanda nayiwa sallama na fita, saboda naji haushin abin da sukai min jiya, na wuni a waje Amma Aki Kira aji me ya faru. Ina zuwa class na wuce wajen khalifa Ina tambayar shi abun da nayi missing jiya. Ya dakko ya bani sannan na koma inda nake na zauna. Bai shigo class din ba se karfe biyu, kafin lokacin bayan nayi sallah na fita na Nemo Coke na Sha sannan na dawo na zauna, I can't take this embarrassment anymore, ya kamata nayi wani abun Kuma. Yana shigowa ya dube ni bayan yazo daf Dani yace
"Have you ate?"
Nayi saurin gyada Kai na nace
" Yes sir!"
Ya Miko min sandwich me dumi da Kuma gwangwanin coke me sanyi yace
" Eat it silently, don't disrupt my class!"
Innalillahi wa inna ilaihil rajiun! Shi ne kawai abin da na furta, kunya kamar na nutse a wajen, kafin nayi wani Abu se kawai na gan shi har ya isa gaban system din shi Yana adjusting glasses din idanun shi, cikin turancin shi sassauka me Kuma saka tsikar jikin mutum ta tashi ya Fara bayanin topic din da ya Riga ya rubuta jikin white board. A hankali Ina jotting Ina Kuma munching sandwich din, a gani na dole naci kada jiki na ya sake betraying di na.
Har aka kammalla class din garau nake ji na. Bayan ya fita se ga Alamin yazo ya zauna gefe na yace
" Da kinsan yunwa ce take saki Haka me yasa Baki cin abinci?"
Bance komai ba se Dan murmushin Jin kunya da nayi, yace
" Shikenan! Kije Dr Akram Yana Kiran ki"
Nayi saurin kallon Shi nace
" Ni Kuma? Me yasa?"
Shi ma se ya kalle ni irin yadda na kalle shi yace
" A'a ya Zan sani? Malamin ke ne akwai dalilin Kiran ki Bayan karatu?"
Se na Mike tare da sake Jin na kwafsa, tunanin me nakeyi da? Tunani nake zai ce Yana so na ko me? Nayi wani dariyar Bintu Baki da sense ko kadan. Irin wannan gaye me zaiyi da Ni? Jibgegiya da ni, kilan nayi size din mahaifiyar shi. Se naji Kuma wani irin rashin karfin gwiwa ya Kara maimaye ni. Haka na wuce zuwa office din da se da akai min kwatamce. A hankali nayi knocking kamar wadda take jin tsoro, nayi mamaki da naji an bude kofar, na Dan ja da baya har Ina neman zamewa, yace
" Come in!"
Yana fadar hakan ya shige ciki, a hankali na rufa Masa baya, ya zauna Kan kujerar shi, ya nuna min daya na zauna sannan ya amsa gaisuwar da nake Masa. Bayan ya cire glasses din idanun shi yace
" Bintu ko?"
Na gyada Kai yace
" Fatima kenan! Yaushe Kika Fara wannan fainting din?"
Kunsan wani lokacin akwai abubuwan da suke faruwa kaima baka San me yasa hakan yake faruwa ba. Ko Kuma se kaga a single soul ya shigo rayuwar ka ya canja maka komai, ko kuwa kaga ka daina wasu halaye ka kirkiri sabon Hali to someone particular. Kunsan duk wanda yayi min irin wannan tambayar ba lalali na kalle shi ba balle ya saka ran Zan bashi amsa. A hakan a Kan shi se naji I just want to open up.
" Last week!"
Ya gyada kai yace
" Episodes nawa kikai kenan?"
Nace
" Uku!"
Ya danyi shiru kafin yace
" Fatima!"
Na dago a hankali na dube shi, kallo na yake kamar akwai wani Abu a fuskata, yace
" Ina son Miki tambaya, amma idan kinga akwai takura ba se kin amsa Ni ba! I just feel obliged to know your problem. Meye matsalar ki Fatima? Me yake hanaki cin abinci"
Nayi shiru Ina Wasa da hannu na, na Rasa ta Ina Zan Fara bashi amsa, abun da nauyi Amma ya kamata ace shi daya duk duniya da ya taba damuwa da Sanin matsala ta ya kamata na fada masa.
" Ina son rage kiba ne!"
Na fada more of a whisper Amma Kuma se nayi mamakin yadda akai yaji, se yace
" Kiba kike so ki rage? Me yasa can you share with me?"
Kafin na.bashi amsa akai knocking a kofar Wanda yasa banyi magana ba, messenger Dean ne yazo ya sanar Masa Dean na neman shi da sauri, hakan yasa yace
" Fatima I'm sorry, session din mu zai Kare daga nan, I hope we meet some other time!"
Ta_kwalam ce
[1/3, 20:28] Maman: 031
Dr. Akram ya Kara kallon wrist watch din hannun shi a Karo na babu adadi, ya sake duban Alamin Dake can gefe akan kujera hannun shi rike da wayata a hannun shi, wannan lokacin awa wajen uku kenan da na Fadi a cikin class, tun da ya hango fuska ta ya Fara tattakowa daga Kan podium Dan zuwa seat Dina Amma kafin ya karaso already nayi losing consciousness, a cikin tashin hankali dukka suka rufu akai na, ya sake wullawa Alamin mukullin motar shi ba tare da yayi magana ba, Alamin ya cafe ya Kuma fice a guje Dan dakko wannan set din da ya dakko.jiya, sede yau din glucose di na ya sauka sosae. Yana ganin Haka ya daura min ruwa a hannu na sannan yace su Kama ni mu tafi asibiti, na Dan motsa kadan Amma ban bude idanu na ba. Se da suka Shiga mota suka tuna baa dauki waya ta ba, Haka ya aika Alamin ya dakko Amma wayar is coded, Kuma an duba Emergency contact di na babu ko mutum daya a ciki.
"Kuma ka tabbatar Doctor ba diabetes take da ita ba, wannan Karo na biyu kenan cikin satinnan fa tana Yi!"
Likitan ya dubi Dr Akram yace
" Bana tunanin diabetes ne, nafi kawo tana Wasa da abinci ne. Ka Dan Yi hakuri ta farka se muji abin da ya faru daga gurin ta!"
Akram ya gyada Kan shi kawai tare da sake yiwa likitan godiya ya fito, ya samu Alamin da Sadiq Dake zaune da Ni. Ya dubi Alamin Bayan ya duba agogon hannun shi yace
" Har yanzun Babu Wanda ya Kira daga family dinta? It's after maghrib fa!"
Ya fada cikin kosawa dan so yake ya tafi gida, Yana Kuma ayyana dalilin da zai sa har yanzun a gidan mu Basu Kira ba, bugi da Kari Alamin ya tabbatar Masa a gida nake zaune ba hostel ba. Alamin yace
" Har yanzun Sir!"
Ya danyi tsaki yace
" She doesn't have a friend? Ko da daga wani faculty ne?"
Sadiq wannan karon ya bashi amsa da fadin
" Babu fa sir! Kullum Bintu ita kadai take rayuwar ta, idan an Gama lecture ta tafi gida!"
"Then she's not normal kenan"
Akram ya fada Yana sake duba na, ban tashi ba Amma Kuma Doctor din ya tabbatar musu kawai stress ke damuna shi ne dalilin da yasa ban tashi ba, Amma dukka abubuwan da zasu nuna akwai damuwa a jiki na, are ok so Shi ya dauka hakan a matsayin brain Dita ke hutawa. Ya Kara kallon fuskata Yana ayyana ko ni wacece? Wayar shi ta katse Masa tunani Wanda hakan yasa shi cirowa daga pocket din shi, da murmushi a saman fuskar shi ya dauka Yana fadin
" Ummaah! Ina wuni?"
Daga dayan bangaren tace
" Alhamdulillah! Me ya faru yau baka dawo gida ba, baka Kuma Kira ni ba. We're all worried here!"
Ya dube ni da na Dan Yi juyi kadan alamar na Fara regaining ya sauke ajiyar zuciya yace
" Kiyi hakuri Ummaah, wallahi wata student Dita ce ta fadi a class di na. Mun kawo ta asibiti Kuma har yanzun mun rasa family dinta"
Kafin tayi magana na Fara bude idanu na a hankali, se yayi saurin yu Mata sallama akan Bari yaga ni gashi na tashi, a hankali na tashi na zauna Ina rarraba idanu Dan na fahimci a Ina ma nake in the first place, me Kuma ya faru, Amma muryar shi da naji tazo daf da Ni yasa na sake bude idanu na, wannan karon Sadiq da Alamin har shi ma suna tsaye a kaina. Kawai se na rufe idanu na saboda wata irin kunya ce ta rufe ni, da ace kasa zata tsage I'm very sure I'll gladly jump in ta hadiye Dani. Wannan wanne irin embarrassment ne na yiwa kaina. Na tuna vividly har tamabya ta yayi ko naci abinci saboda a cewar shi baya so nayi distracting class din shi. Amma kalli abun da ya faru. Kamar na kwala ihun da nake Yi cikin Kai na, suji ko zasu San cewa I'm embarrassed to the core!
Shi ya fahimci halin da nake ciki se ya bar su Sadiq akan Bari ya Kira doctor yazo ya dubani, Ina Jin ya fita na bude idanu na Ina kallon su Alamin da tsanain kunya nace
" Fainting na Kara Yi?"
Yayi dariya yace
"Eh mana, gashi kin dade yau Baki farka ba"
Na daura hannu na akai na nace
" Na shiga uku. Alamin, Sadiq thank you. Ya Zan kalla fuskar shi?"
Sadiq ya Fara dariya kafin yace
" Wai me yake Hana ki cin abinci ne? Kinsan wannan abun kuwa na barazana ga rayuwar ki?"
Na Dan marairaice fuska bance komai ba, su barni da kunyar da nake ji kadai ta ishe ni. Babu jimawa se gasu sun shigo, nayi saurin runtse idanu na dan kada mu hada idanu da shi Amma se yace
" I've caught you! Tashi a duba ki"