Sashe 24
Bintun Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fast forward, rayuwa ta cigaba da tafiya, na cigaba da zuwa makaranta da Kuma neman kudi Abu na, na Zama expert a bangaren snacks har da abinci ma, wani lokacin har order seminar nake samu ko na daurin aure. Dan wasu su samu yasa na samu ma'aikatan da duk lokacin da Muka samu massive order to Zan Kira suzo muyi tare na Kuma biya su. Wannan sanaar ta zame min madogara da abin da nake Jin Dadi. Yayinda Yan gidan mu Suka rage abin da suke min. A bangaren Batuul tana ta soyayyar ta da Honorable Kura ne ko Zaki ? Oho Mata! Suleiman a Yan watannin nan bana so mu hadu, saboda idan muka Hadi se ya tsayara da Ni yayi tayi min korafi bisa canjawar Batuul da yadda take wulakanta shi, Ni dai kullum amsa ta ta kasance guda daya wato yayi hakuri yayi Mata uzuri, Amma na kasa fitowa na fada Masa gaskiyar Batuul ta Riga ta canja shi, Dan Batuul har Mota ce da ita, wadda Babu Wanda ya sani se ni da komai nata se ta fada min Koda Zan Mata menene, har tambayar ta nayi inda take packing ta fada can ne wani underground public parking lot, nan take Kai motar ta Kuma je ta dauka. A ranar se nace Mata
"Yanzun ke Batuul Karya Kika koma Yi kenan? Ina ke Ina wata mota a age din ki?"
" Ke a ganin ki nayi kankanta da mota?"
Tayi dariya ta buga cinya tana sake applying sunscreen a fuskar ta tace
" Ke Yar kauye ce Bintu ba Zaki waye ba Wallahi, kike kiga Yara less than age din mu suna fantamawa da motar su!"
To me zance Mata? Se kawai naje na samu Adda wadda suke tare da Mamaa suna Hira, na fada musu abin da yake faruwa, na boye kudi da Kuma motar da take da shi. Nace
" Ni ba gulma nake Yi ba, Amma kunga Suleiman ya Jima Dan Allah kada ku bari tayi haka!"
Mamaa ta Fara ce min
" To ai Bintu Suleiman ne yace ya fasa ba Batuul ba, Nima banji Dadi ba musamman shekara da shekarun da suka dauka tare"
Wato abin da Batuul ta shirya kenan dama, shiyasa take yawan ce mini da kafafun shi zai gudu da Kuma bakin shi zai ce baya Yi, kenan abin da ta dinga yi shi ne halin ko in kula da Kuma Yi Masa wulakanci shiyasa ta tunkuda shi ya fasa, surely Batuul is wise and smart. Ga Kuma iyayen ta a zaune Amma dukka sun Goya Mata Bayan abin da take Yi, to me zance Kuma se na tashi na tafi, aikuwa Ina tafiya Adda tace
" Ni Kam Mamaa to abun da nauyi ace yaronnan an bar shi ya tafi Haka, ko hooking din shi zakiyi da Bintu Yar dakin ki. Naga kamar Bata da saurayi ko daya Kuma Kawu ke ya fadawa Yana son aurar da su ko?"
Mamaa tayi murmushi tace
" Idan mu Kai Haka min wanke Kan mu kuwa, Dan yaron yayi jira sosae mutane se su zage mu ai"
Anan suka kulla wannan abun without even considering anyone of us, wato ni da Suleiman din. Ko da suka fadawa kawu se yace ai hakan yayi indai yayi musu. Daga Haka aka bawa Honorable Aliyu Kura yazo akan ayi magana. Ranar Naga Abu, ni aka saka nayi girki kala kala, Batuul tun safe akw yiwa jiki spa, se kallon yadda kowa jikin shi yake rawa nake, hatta wasu daga cikin siblings din mu a gidan aure se da suka zo. Ina gamawa na fice na bar gidan zuwa makaranta Dan nayi karatu, bazan zauna Naga wannan abun bakin cikin ba, Yaya Fadima ta sokoto ita kada da sajida suka nuna rashin goyon Bayan su, Amma kowa Fadi yake ai dama can Suleiman ba tsarar ta bane ba, Ashe suna ta cewa a hada shi da Bintu ita ce daidai shi. Kuji fa Dan Allah.
Ban dawo gida na se bayan maghrib saboda naje gidan Zuhriyya na zauna da yaranta tunda tana gida, se da ta taho sannan Nima na taho gida nazo na samu ana ta bude kayayyaki, I was so annoyed Amma Dan kada a ce bakin ciki nake se na zauna Muka kalla nayi Mata barka na wuce daki abu na. Inata makakin kokarin Yan gidan mu, ko kunya basa ji se wani zazzakewa suke yi kamar Basu taba Jin dadin kudi ba se yanzun.
Duk abin da ake kullawa wallahi ban sani ba, abin da na saka gaba na shi ne shiga ta level 3 Ina kokarin ganin nayi scaling na Zama architect. Su Yan gidan mu sunyi focussing akan Batuul yayinda takurar da suke min ta ragu Amma a waje Kuma cikin mutane ban huta ba, kusan kullum se na hadu da me ce min
" Kinyi kiba da yawa! Ki daure kiyi shedding a bit of weight."
Haka dai suke fada duk da kowa is entitled to his or her own opinion, ya kamata mu din ga considering feelings din mutane, kunga yadda nake battling da mutane to Bai Kai Rabin abin da wasu su ka fuskanta ba, people are losing their minds silently saboda critics din mutane, kullum Ina fada a Rai na why must you talk? Dole ne se ka tanka halittar mutum? Idan ba dole bane ba ya kamata ki bar mu Haka nan muyi numfashi...
To be continued In shaaa Allah!
Ta_kwalam ce
[1/3, 20:28] Maman: 027
Gaba daya na kasa gane Kan Batuul balle inda ta dosa, ta Zama wata iri magana ma da kyar take yi, Ni mamaki take bani kamar ba Batuul din da na sani ba. Sati biyu da faruwar abun yazo ya wuce, ranar Saturday da yamma Ina kitchen na kammalla shawarma Ina packaging, se naji sallama a kofar kitchen din, na Yi saurin juyowa anan Naga mahaifiyar Suleiman, da Dan murmushi saman fuska ta na gaishe ta, itama se Naga ta saki fuska ta amsa min da kulawar ta. Na fito Baki daya nace mata
"Na fadawa Mamaa kinzo?"
Tace
"Eh har Asiya ma ki fada mata Ina jiran su"
Wannan abun da ta fada se ya tabbatar min ba wani abun kirki ya kawo ta ba. Amma ni Ina ruwa na da abun su, ni ai tayi kokari sosae a gani na da ta iya hakuri ake juya Dan ta kamar waina a cikin kasko, he was devoted Dan abin da Suleiman yake Yi da Kuma errands din da yake wallahi ko daya daga Yaya Auwal ko sani basa ma kwatantawa. Mamaa Bata daki da naje se habiba yarinyar kanwar ta da tazo hutu gidan mu, na tambaye ta Mamaa tace min tana wajen Adda, na juya zuwa wajen Adda nan ma basa nan se kawai na tafi oarlon Kawu tun da Sunday ce I'm sure baije kasuwa ba. Aikuwa suna zaune dukkan su, da wani kudi a gaban su suna kasfatawa, na Shiga da sallama a baki na, dukka suna dago suna kallo na, na karasa Shiga Bayan nayi musu sannu nace
" Adda Maman Suleiman din Batuul ce tazo?"
Ta dalla min harara tana fadin
" Wacce Batuul Kuma? Bayan ga kudin auren ta an kawo"
Na Kara kallon kudin dake gaban su, a gidan mu dai nasan Muna da rufin asiri daidai gwargwado to Amma me yake saka su kwadayun abun duniya Haka? Na tabe Baki ko Allah ya Sanya alkhairi bance musu ba, na fito suka biyo baya na. Mamaa tace da Adda
"Ni fa Adda bana son haduwa da matar nan, bansan da me tazo ba!"
Adda ta tabe Baki tace
" Tsoron me kike ji? Kina da Baki tana da Baki ta fada mu mayar Mata. Ya zamuyi tun da Batuul tace Bata son shi?"
Ni fa wani lokacin iyaye na bani mamaki, ta Yaya zaka Haifa da a cikin ka, ka Sha wahalar shi, kayi Masa komai sannan ya kasa bin ka se Kaine zaka bishi? Kalla dai gidan mu, ya zaayi Batuul tace Bata son shi rana tsaka har Kawu su biye Mata kamar ita ta haife su Basu suka haife ta ba, wannan Abu na bani mamaki kwarai da gaske. Ko da na sanar mata suna tafe se kawai na koma kitchen wajen sanaa ta, Ina zuwa na tarar Alamin ya Kira ni, class rep din mu ne, Wanda shi ma Yana daya daga cikin mutanen da suka fita zakka a wadanda nake haduwa da su. Alamin mutum ne me kirkin gaske, a bakin shi ban taba Jin wani aibu na halitta ta ya furta ba, se ma idan yaga Ina damuwa yayi ta zolaya ta har se na Dan wartsake sannan zai bar ni. Na Fara kokarin Kiran shi se gashi ya sake Kira hakan yasa na dauka tare da karawa a kunnen na Muka gaisa, ya Dan zolaye ni kadan sannan ya sanar min akwai fixed class washegari karfe takwas na safe, kada na Bari nayi missing, nayi Masa godiya sannan mu Kai sallama. Ina aje wayar na jiyo muryar Maman Suleiman tana fadin
" Ai idan ance mutum kwadayayye ne to an Gama magana, magana ta kare. Meye Suleiman Bai Yi muku ba, wacce bauta ce baiyiwa yarku ba Amma sakayyar da zakuyi Masa kenan? Da izinin Allah se Yar ku Batuul ta dandani makamancin abin da ya dandana na bacin Rai ..."
"A'a tsaya malama, karki ma yarinyar mu baki, Dan kawai ta samu Wanda yafi shi, kinsan Fadi tashin da muke na ganin yadda zamuyi compensating din shi? Amma abin naki Babu arziki balle girma!"
Fada sosae Adda da maman Suleiman sukai, kafin ta Mike ta fita, wani irin rashin Jin Dadi nake ji har cikin zuciya ta, ya ma zaayi iyayen mu su Zama so shameless Haka? Bayan ta fita suka ta mita a parlon har bansan yaushe kowacce ta tafi ba. Ko da dare yayi Ina kwance daki Batuul ta dawo, she looks tired, ta cire Kaya ko magana ba tayi min ba ta wuce toilet, Babu jimawa ta fito Ina zaune inda ta barni. Hijab di na ta dauka tayi sallah ae da ta idar sannan tace min
"Bintu Dan Allah wanne irin perfume kike using, me Dadi Haka?"