Sashe 32
Bintun Batuul Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka na tashi Ina ta sunkuyar da Kai na, doctor ya dududduba ni yace I'm fit zamu iya tafiya, nayi Masa godiya sannan Akram ya bishi Bayan ya jadadda min akan lallai lallai na dinga cin abinci idan ba Haka ba Kuma Zan iya mutuwa. To ai ni da Zan mutu inaga it will be for the best, wannan a wani sashe na zuciya ta ne, se Kuma nayi saurin istigfar, anything but Banda kashe kai, saboda Allah ya bani chance wancan karan wannan Karan ba lallai nayi surviving ba, Kuma na tabbatar idan na kashe Kai na, jahannama ta tabbata akai na!
Shigowar shi ya dubeni bayan yazo daf da gadon yace
" Ya jikin naki?"
Nace
" Alhamdulillah!"
Ya gyada Kai sannan ya dube mu suka yace, kuzo mu tafi. Dukka Suka tashi Nima Haka a sanyaye na sakko daga gadon tun da nasan har Dani yake nufi, musamman da ya iya jira tun laasar har yanzun Bai tafi ba, yanzun ma nasan ba zai barni anan ba. Muka fita zuwa hadaddiyar motar shi, irin tafkekiyar motar nan ce katuwa. Ya bude sannan yace min na Shiga gaba su Kuma su shiga baya. Muna tafe Bai ce min komai ba har mukaje BUK lokacin ana ta Kiran sallar ishai, ya sauke su sannan yace na jira yayi sallah. Nayi saurin kallon shi nace
" Sir Zan iya zuwa gida daga nan. Nagode Allah ya saka da alkhairi!"
Ba tare da ya amsa godiyar da nake Masa ba yace
"Idan kin fita Ina Zaki samu abin Hawa. Come on stay still nayi sallah nayi dropping din ki!"
Babu abin da zance Kuma se kawai nayi shiru Ina ayyana yanzun dai ya kamata na aje dieting a gefe, is not for me gwara na Nemo natural hearbs da Kuma slimming tea da veniger na din ga Sha. Wani taimakon Allah bana sallah balle nayi ramuwa, shima Kuma bai tambaye ni ba, Babu jimawa se gashi ya dawo su Sadiq sun wuce hostel daga nan, ko sallama ba muyi ba. Ya Miko min waya ta bayan ya tada motar yace
"Ki duba wayar ki muna sallah an Kira ki"
Ya fada Yana kokarin yiwa motar key, nayi saurin dubawa se Naga Mamaa ce ta Kira da Batuul, na sake going through log din babu Wanda ya kira ni tun dazun. Kenan hakan na nufin Babu Wanda ya lura ban dawo gida ba se yanzun kenan? Se naji ban ju haushi ba tunda dama se an damu da Kai ake kulawa da rashin ka. Na Kira Mamaa Amma wayara Bata Shiga ba, instead se na Kira Batuul lokacin har mun fita daga gate din BUK. Na Kara kunne na saboda tata ta shiga
"Ke Bintu Ina Kika je har yanzun Baki dawo ba?"
Rai na ya baci saboda na tsani abubuwan da Batuul take yimin, tana magana da wata irin gadara, banyi tunanin volume din is that loud ba har Yana iya jiyo maganar Batuul din nace
" Gani nan na taho ai"
" Se kizo kiyi bayanin inda Kika je, tun dazun se neman ki ake, kin tayarwa da mutane hankali!"
Ban Bata amsa ba na sauke wayar daga kunne na tare da hanging up, bansan amsar da Zan Bata ba ma. Ya dube Ni yace
" Wacce unguwar kike?"
Na bashi amsa da Badawa layout sannan ya cigaba da tukin shi. Babu jimawa wani Kiran ya sake shigowa waya ta, ya kalle ni ganin na Bata Rai se Kuma ya sake maida Kan shi ga titi, wannan karon Mamaa ce
" Mamaa gani nan na taho!"
"Ina Kika tsaya Bintu?"
Nace
" Na taho ai na kusa zuwa"
Se ta kashe wayar kawai, can Muna tafe se yace
" Me yasa ba Zaki fada musu inda kike ba"
Meye amfanin fada musu? Ai bashi da amfani tun da ba damuwa zasui Dani ba. Allah ya sani duk wannan a zuciya ta nake fada Amma bansan yadda akai na samu betrayal daga inner mind di na har abun ya fito waje ba. Ya dube ni yace
" Ba a gidan ku kike zaune ba?"
Na kalle shi da Dan sauri nace
" Gidan mu ne, they're my parents"
Se ya gyada Kai kawai Bai sake magana ba har Muka shigo unguwar, se na Fara nuna Masa turns din da zai dauka har ya kawo ni kofar gidan mu. Dama Ina ta adduar Allah yasa Babu kowa, cikin saa har na sauka nayi Masa godiya sosae ba Wanda ya fito, na juya Zan Shiga ciki se ya Dan Kira Ni da muryar da ya tabbatar zanji
"Fatima!"
Wasu na Kira na Haka Amma Basu da yawa ko kadan, na juya a hankali na same shi, yace
" Kici abinci, Kuma gobe I've your class don't come and faint again!"
Na Dan sunkuyar da kaina in embarrassment nace
" Nagode sir"
Yaja motar ya tafi ni Kuma na shige gida, Ina shiga wajen Mamaa na wuce, na samu tana zaune ita da Adda, na gaishe su sannan na Fara yiwa Mamaa bayanin inda na tsaya, cikin tashin hankali tace
" Allah ya sawwake. Ni bansan Baki dawo ba wallahi se da Alawiyya tazo ta fada min Baki dawo ba"
Alawaiyyar fa Yar aikin mu ce, ita ce kadai ta fahimci bana gidan, ikon Allah! Adda Dake kallon mu tace
"To Ina zaa gane Bata nan bayan kullum kina daki kamar daddawa. Kije Kan dressing mirror di na akwai wani skin product Dana gani ko zai sa wannan kurajen su tafi!"
Nayi Mata godiya sannan na tafi. Ina dauka na zauna akan gadon ta Ina going through labels din Dake jiki, se na fahimci Bayan kuraje da yake kashewa Yana fading skin, so se na sakawa Rai na bazan Yi amfani da shi ba!
A bangaren Akram ya karasa gida, kamar kullum Bayan yayi parking ya hanga Alhaji Gidado can a zaune yana cin abinci, ya tsufa sosae Amma har yanzun da guntun karfin shi. Ya dauke Kan shi ya nufi cikin gidan su, kafin ya shiga se ga Aiken Wai Alhaji Gidado yace yazo suci abinci, yace aje a fada Masa da Ummaah shi zaici, ya gode da tayi. Daga Haka ya wuce ciki, shi dai Bai son mutumin dan kuwa yaji labarin irin mulki da Kuma izza da yayi. Yasan Safiyya ba mahaifiyar shi bace ba, yasan fuskar mahaifiyar shi, Yana iya tuna kadan daga cikin rayuwar da sukai tare, har zuwa lokacin da Daddy wato Imam ya taho da shi, da farkon haduwar shi da Safiyya, Amma daga wannan ba zai tuna wani ya fada Masa ita din ba mahaifiyar shi bace ba, ko Kuma a fada Masa ga inda mahaifiyar shi take, lokuta da dama Yana son yasan rasuwa tayi ko me ya faru Amma baya son ya daga maganar saboda a duniyar shi, Safiyya ita ce uwa kowacce mace a bayanta take. Idan ya tuna ba ita ta haife shi ba ko Yana son Sanin inda asalin tashi uwar take se yaji kunyar Kan shi da Kan shi take, a ganin shi Safiyya ta wuce ya tuna ba ita ta haife shi ba.
A hankali ya shiga parlon bakin shi dauke da sallama, ko Ina tas se kamshim turare Dake tashi in da ya hango burner na aiki, wannan wani Abu ne cikin zuciyar shi, Yana son kamshi Yana Kuma fatan aurar macen da zata kula da bama shi kanshi ba har da gidan shi. Rike shin da akai yasa ya dubi Iman dake da shekaru wajen goma yace
" Imani"
Bata fiye son Yana Kiran ta da Imani ba, a cewar ta ba Haka bane ba sunan ta. Ta Bata Rai tace
" Ummaah Kinga Hamma ko?"
Safiyya da ta shigo sanye da lace green da adon milk a jiki tana murmushi kamar yadda take a shkearun ta na baya tace
" Hamma sannu da zuwa"
Ya saki hannun shi daga wajen Iman ya nufi mahaifiyar shi da murmushi saman fuskar shi shima...
Gobe in shaaa Allah, Zan danyi Abu and I'll not be able to post, idan Kuma na samu sarari zaku ganni
Ta_kwalam ce
[1/3, 20:28] Maman: 034
Akwai lokacin da baka fahimtar me kake ji a tattare da mutum, baka gane yadda zakai bayanin how that person meant to you, ko da duka ko da menene ba zaka iya gane meye matsayin wane a waje na ba. To wannan ma Haka take wajen Akram. Da farko da ya Fara ganin Bintu, yaji ta burge shi yadda akai ta iya surviving ita daya cikin wannan mazan, he respected her saboda yasan ba karamin efforts tayi putting ba, a tunanin shi ma ita din matar aure ce. Amma lokacin da ya kalle ta sosae se ya fahimci jikin ne kawai ba lallai akwai shekarun ba. Bai sake maida hankalin shi Kan ta ba se ranar da tayi wannan hypoglycemic episode na farko, a ranar yaji tausayin ta Amma Bai Bari ya wani dame shi ba se da tayi na biyu, sannan ya tabbatar akwai wani abu dake damun yarinyar. Kafin ta farfado ya tambayi Alamin, some few things game da ita Amma amsar da Alamin ya bashi cewar shi dai Yana ganin ta kawai, Bai San komai a tattare da ita ba, yasan bata kula mutane bata yawan magana, Bata Kuma San a gane tana waje. Ya Kara da cewar lokuta da dama idan an Gama classes ta leka taga an taru mutane da yawa, ta kwammata ta koma class ta zauna zuwa lokacin da zaa baje ta tafi, abin da Alamin ya fada da Kuma abin da yayi observing shi ne Bata da confidence Haka bata da self esteem ko kadan, tana Jin kanta kamar ita ce center of attention din mutane.