Sashe 7
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Wane irin wankin ciki kuma? Duk irin wuyar da d'iyar ga tasha zaku wani kirkiro mata wani wankin ciki, ke kuma Fatima saboda tsabar rashin kulawa hadda rufeta da fad'a dan tace bataso, Kaima Mamuda da nake gani Kaine kafi kowa sonta shine kake goyon bayansu..."
"Amma Hajja ai yana da amfani tun da cikin ya Riga ya fita gara a fitar da sauran dattin" dallah Rufamin baki anan mu bamusan da wani wankin ciki ba can da, da ya Riga ya b'are, ai shikenan, ke yarinya tafiyarki kawai"..
"OK kinga a barshi kawai, indai ba sauran wata matsala daiyi discard namu kawai" Abban ya Fad'a amsawa tayi tare da ficewa yayin da ita kuma Hajja ta kama Aymana zasuje toilet..
Saida sukayi rikici a toilet d'in, tafasassun ruwa wai basu da maraba da mai jego, aiko tirjewa tayi tace wlh batasan wannan ba, dole ta kyaleta ganin lokaci na tafiya ga kuma yanayin jikinta, jiyo muryar Mu'azzam ne yasa Hajja fitowa ta karb'ar mata kayan da zata saka, nan ta same su hadda Dr yazo dan ganin yanayin jikin nata, nurse ta gaya mata suna son sallama dake weekend ne sai marece ake samu Dr...
Tsaf ta fito cikin Arabian gown light purple &black tayi rolling da veil d'in ta black, tayi sharr da ita saidai fuskar fayau a kuma d'an kumbure, k'asa tayi da kanta ba tare data bari idonuwansu sun had'u ba, tun karon farko da suka had'a idon, shikam ya shagala da kallon ta yama manta da wani Abba da Ammi dake d'akin, tambayoyi Dr d'in yayi mata a yadda takejin jikinta ta amsa mishi sallamar ya rubuta musu tun da haka suke so kuma ba wata matsala, sannan ya rubuta magungunan da zasu siya, Amsa takardar yayi ya five zuwa pharmacy d'in cikin clinic d'in..
Sanda ya dawo Hajja na bata abinci dan tace ba inda zasuje sai taci abincin "Hajja ki bari zanci da kaina nidai, nafa ji sauk'i" harara ta watsa mata "dalla can k'urk'iya bud'e bakin kiga" sudai su Ammi sai kallon su suke ba damar ayi magana Yanzu Hajja ta haye kan mutum...
Aje Magungunan yayi tare da zuwa bakin gadon "Ya k'arfin jikin" can ciki tace "da sauki" ba kiji ana gaida ke bane" Ammi ta fad'a a tsawace....
"Oh! Fatima wai meye tsakaninki da 'yar nan ne nikam? Naga ai ta amsa nidai dan Allah ki shafa mata lafia taji da kanta" d'inke baki Ammi tayi Abba yayi 'yar dariya...
Motarsa suka shigo ita da Hajja, Ammi kuwa da motar Abba suka wuce direct Family house suka nufa kamar yadda Abba yace, saida ya tsaya ya siya musu fruits, sannan suka wuce gida...
Sanda ya shiga gurin Momy tana Zaune Parlor ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya fuskar nan d'aure sai girgiza kafa take, abubuwa sun game mata Dan Abba har d'aki ya sameta yayi mata tatas na rashin zuwa ta diba Aymana...
Ko sallamar bata Amsa ba, gabanta ya tsuguna tare da bud'e baki zaiyi magana, dakatar dashi tayi ta hanya wanke masa Fuska da mari har guda biyu masu zafin gaske "kar ka yadda ka gayamin komai, dan nasan komai" tare da nuna shi da yatsa..
"Ni zaka renawa hankali ni zaka ninke a baibai, wato ga shashasha ko, Ashe Mu'azzam ina maka kallon kasan meke maka ciwo kasan zafina Ashe ba haka bane ba, Wlh kaban mamaki, meka gani a tattare da wancen banzan yarinyar da har yaja hankalinka gareta, me take da shi da Samiha ta rasa da har sai kaje gareta, yanzu kai ko kunya baka ji, gabjeje kato dakai kaje gun wancan 'yar mitsiyar yarinya wacce a haife zaka haifeta haihuwar kaji?" Tsaki taja taci gaba.
"Sannan saboda Fatima ta gama shanyeka shine Dan sun daki banzar yarinyar sun zubar da tsinannen cikin da bana fatar a haifesa, wanda kila shi zai sako ajali na, ni! Ni zaka had'awa jini da Fatima Ibrahim! To bari kaji wlh baka isa ba ban haifi dan da zai tsallake Umarni na ba, tun wuri kaje ka rubuta mata takardar ta ka bata, umurni nane ba shawara ba, sannan kaje ka bawa Suwaiba hakuri akan abinda kayi masu ka d'auki matarka ku wuce, na datse wannan auren naku daga yau bana buk'atar sa kaje yanzu ka aikata abinda nace" tun da ta fara magana yayi k'asa dakai lokacin da ta fara magana akan Aymana runtse ido yayi dan ji yake kamar tana watsa mishi wuta a zuciya, idanuwansa jajir ya d'ago ya kalleta..
"Momy" ya fad'a a hankali, ko kallon inda take batayi ba bare ta amsa "Momy meyasa like so nayi miki biyayya gurin sab'awa umurnin mahalicci na, kada fa ki manta Momy aurenta nayi kamar yadda na auri Samiha, akwai hakkinta a kaina, Momy yanzu da ace Zulaiha ko Samha da Nusaiba ne akace za'ayi wa abinda kika ce nayi wa Aymana dan Allah zakiso? Momy nasan wasu abubuwa dake faruwa cikin gidan nan yana daga cikin dalilin da yasa ni nisanta kaina da gidan nan, yasa ban tab'a saka baki na akan maganar cikin gidan nan ba, na sani Momy kina aikata ba dai2 ba duk da cewa nasan akwai masu zugaki, Momy Wlh Aunty Fatima bata nufinki da sharri na sani, Momy kin manta yadda Aunty Fatima ta rik'emu take mana komai kamar ita ta haifemu? Saboda kawai ta Auri Abba shine laifinta? Momy meye aibun hakan a addinan ce, kinfi so taje can wani guri tabar 'yarta cikin garari? Meye laifin Aymana Dan ta kasance mata a gareni, meye aibun kasancewar ta surika agareki?"
"Momy pls kiyi hakuri ki sassauta zuciyarki ki, ki fuskan ci mu d'in *Zuri'a d'aya* ne zaman lafiya muke buk'ata ba shine zai ciyar damu gaba, Momy Dan Allah ba Dan ni ba, abar komai ya wuce muyi rayuwar mu cikin aminci, kishi gaskiya ne amma yin koyi da maga bata yafi...."
"To sannu Ubana kaji! Nace sannu ubana, ai bansan ka koma yin wa'azi ba Dana sa an kafa maka munbari, Mu'azzam ka fice ka bani gu tukan nayi maka baki bansa ni ba, Shanyayye kawai! fice min" ta fad'a da k'arfi tare da nuna masa k'ofar, ranta ya gama baci matuk'a..
Tashi yayi ya fice zuciyarsa ba dad'i ko takan su Aymana bai k'ara bi ba, gida ya wuce direct, baya jin zai iya bin ko d'aya daga cikin umurnin nata, yana jin zafi a ransa game da Samiha yama rasa wane kalar hukunci zaiyi mata, amma dai dole ya saurari hukuncin Abba kamar yadda yace abar komai a hannunsa.....
Shi kad'ai ya kwana a gidan cike da tunane tunane na game da lamarin Momy da kuma Aymana.......
*har gobe mai sonka yana sonka kuma yana tare dakai a kowanne hali👌🏻😍* #heart you all my true friends.....
*Siddiqa ce*
[9/30, 18:11] Dear Ita: 🏢🏢🎆 *_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢
🤦🏼♀🤦🏼♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼♀🤦🏼♀
By
_Maryam Abdul_
*In dedicated 2 Bilkisu Hashim(Mom Zee)*
_An tambayi wata mata mai hikima wa kika so a cikin 'ya'yanki sai tace, karami har sai ya girma, mara lafiya har sai ya warke, wanda baya nan har sai ya dawo👌🏻 mace mai hikima kenan, 'ya'ya rahama ne kar mu yadda mu sanya musu kyashi a ransu ta hanyar banbamta wani kan wani, Allah ya shirya mana zuri'a_ ..
*Duniya makaranta✍🏼*
*Page* 3⃣6⃣
_______tana kishingid'e da filon seater d'in, Hajja sai mita take maka akan ta ware taci abinci sosai, dan k'aramar mai jego ce, tana jin ta tayi mata Banza tare da lumshe idonta, k'amshin turarensa taji ya fara d'okar hancinta kafin sallamar sa "yawwa Ibrahima gwara daka zo kaganta nan nayi-nayi taci abinci sosai tak'i kasan dai bata da banbamci da warce ta haihu ko?" Murmushi kawai ya saki tare da fara gaida ita yana idasa shigowa tare da zuwa gefenta ya zauna, Amsawa Hajja tayi yana tambayan ta Ammi, ta gayamai tana sashen ubansa, sannan ta Mike tana fad'in "bari inje in kimtsa ka tabbatar ka zare mata ido taci abincin nan sosai kafin na fito mu wuce wajen taron" amsa mata yayi da tau ta wuce tana mita...
Hannunta ya kafa ya had'e guri d'aya da nashi yana murzawa a hankali, tare da binta da kallo, tana sanye da Atampa English koriya mai baki da ruwan hoda, dinkin Riga da zani, hoda kawai ta shafa sai lipstick saidai wannan sirrin kyan nata ya gaza b'oyuwa a gareshi, gashin kan tan nan mai cika da tsayi ta kamashi da babban ribbon sai kyalli yake, murmushi ya saki tare da kai d'ayan hannunsa akan yana shafawa..
Ware manyan idanuwanta tayi a Kansa, kafin tayi wata magana yace "good morning habibty, hw was ur body and hw do u feel now" yana murmushi, kallonsa kawai taci gaba dayi yana sanye da kaftan na Shadda light brown ya murza K'ube dark Brown, ita kanta tasan Ya Mu'azzam d'in d'aya ne tamkar da dubu, k'aryar ne mace ta d'ora ido akansa bai tafi da ita ba "ya had'u ta ko'ina saidai nidin ce bai min ba" ta fad'a a ranta(anya Aymana...🤔🤪 nidai kan ban yadda ba kuma fans d'in ta??) Lol.
"Kallon fa 'yan matana" ya sake fad'a "ina kallon k'arfin hali irin naka ne ai" ta fad'a kai tsaye....
D'an ware ido yayi "ni kuma? Menayi nidin Ayma habibty?" Ya fad'a kamar wani yaro, d'auke idonta tayi "Oho! Naji dad'i da cikin ya zube Dan da nasan dashi tun kan Su Aunty Samiha su doken ya zube da ni da kaina zan zubar dashi......"ke!" Ya fad'a da k'arfi "Ashe tsanar da kika yimin takai har haka, jinina! Gudan jinina abin k'aunata? Ke wace irin halitta ce da bakya yafiya bakya manta abinda ya wuce, to bari kiji ni Ibrahim bazan kara begin d'inki akan ki soni ba and idan kina tunanin wannan zai saka na rabu dake tun kinsha karya, ki sake tunani, waima me kika d'auki kanki ne tukun?kina tunanin kinfi kowa ne? Well nagode sosai" daga haka ya fice daga parlon gaba d'aya Sam bai kula da Ammi ba dake bakin k'ofa...