Sashe 2
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau kam zamansa yayi a d'akinsa a tunaninsa idan ya nisance zai samu sassauci saidai abin ba sauk'i ashe kusancin da suke samu wani sauk'i ne tattare dashi, ganin juyi kawai yake ya kasa samun nutsuwa ya saka shi tashi yayi alwala tare dakai kukansa ga mai abin bayawar wa wato Allah....
Itama haka ta karaci juye-juyenta akan gado, a d'an zuwan da yake tayi sabo da kwanciya akan kirjinsa, ta saba da d'imin jikinsa sai taji ba dad'i dak'yar ta samu bacci ya d'auketa dake yanzu ba wahala tayi bacci...
Da safe da ya shigo part d'in ta tana zaune kan seat, sallamar sa kad'ai ta amsa ta d'auke kanta ji tayi kawai ya bata haushi duk da batasan laifin da yayi mata ba...
Zuwa yayi har inda take yayi kneeling kan guiwoyinsa tare da Dora kansa akan cinyar ta "pls Bilkisu ki dena azabtar da mu akan ta wannan sigar, na sani kamar yadda ban samu nayi bacci ba jiya kema bakiyi ba, meyasa? Meyasa zaki azabtar da mijinki Yayanki ki kuma azabtar da karan kanki, nasan kina sona kamar yadda kika sani, saidai kin kulle zuciyarki kin hanata abinda takeso kina azantar damu akan dalilin da bai cancanci wannan hukuncin ba, pls ki hukuntani ta wata sigar amma wannan is so worst for me and you too"
"Aa ni bana cikin damuwa kamar yadda kaima pretending kawai kake, ni bana..." Sai kuma tayi shiru, dago idanuwansa a suka kad'e zuwa jajaye yayi ya kallaleta, sosai ta firgita da yanayinsa "uhum ki fad'amin kice bakya sona inji daga bakinki, fad'amin?"
Shiru tayi sai can tace "kaima ba ni kake so ba pretending kawai kake saboda wani guri naka"
Murmushin takaici ya saki "ba wannan nakeson ji ba so nake ki kalli kwayar idona ki gayamin bakya sona"
Tura kansa tayi tare da tashi da gudu tayi hanyar bedroom d'in ta tana kuka "ni ka ficemin daga nan banason ganinka, banason ganinka kaje, kaje dan Allah" tana gama fad'a ta fada bedroom d'in ta tare da banko kofar....
"Ba lallai kin fahimta ba amma kina matuk'ar sona, pls ki daure ki dena azabtar damu let face each other habibty" ya fad'a yadda zata jiyo shi bayan ya mik'e tsaye tare da share kwallar da ta zubo masa for d first time in his life zubar wa soyayya hawaye, lallai dacin so yafi madaci..........
🤭 _Tofa Maza fa an fara jigata @ Mu'azzamu💃🏻💃🏻💃🏻🙊_
*Siddiqa ce*
[9/30, 18:11] Dear Ita: 🏢🏢🎆 *_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢
🤦🏼♀🤦🏼♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼♀🤦🏼♀
By
_Maryam Abdul_
*In dedicated 2 Bilkisu Hashim(Mom Zee)*
*Bishiya bata fadi idan tana jin kishi, ko dai ka bata, kota mitu salun alun, haka wani wasu mutane suke ba'a sanin darajarsu sai idan sun mutu* 👌🏻
Duniya makaranta✍🏼
*Page* 3⃣1⃣
________kan gado ta fad'a tare da k'ara fashewa da kuka kamar wacce ake tunzurawa kukan da ita kanta basatan na meye ba, haka ta shiga rera abinta har bacci ya sure ta anan....
"Ungu, kin ganshi ki tabbatar kin saka musu sun sha a abin sha, mai gobe da nisa ya tabbatar da sun sha hmmmm" ta rad'a mata a kunne, zaro ido tayi tare da washe baki, sannan tayi 'yar k'ara tare da wani k'ankameta sosai "I so much love you Ummanah shiyasa nake k'ara sonki"
"Indai burinki ne bazan tab'a bari ya fad'i ba doto na, kinsan duk cikinku ba sama dake a raina" daga taci gaba da kitsa mata yadda zatayi ta samu su sha sannan ta ci gaba da bata guragun shawarwari wanda a nata tunanin shine tsantsar k'auna......
Ta kuwa yi sa'a tana shigowa Aymanan na gama shirya dinning d'in, ko kallon inda take batayi ba ta shige part d'in ta dan yin wanka........
Wata dariyar mugunta ta saki tare da cewa "soon zanci ubanki dalla-dalla, daga ke har d'an kanzagin naki har uwarsa bazan ragawa ba so sorry Momy" da sauri ta fito da maganin ta barbad'a a zobon da ta gani a gurin sannan tabar wurin cikin sauri ba tare da kowa ya ganta ba ta shige sasanta cike da farinciki har dasu kwasar shoki ta kusa zama sarauniyar gidan.....
Sai murmushi take zubawa ganin yadda suketa banbama wa cikin su zobon "My Meeha ke baki sha zobon ba kada fa mu shanye dan mun d'au hanya" murmushi ta saki " no kusha kawai yau banajin sha" tace dashi tana ci gaba da cin abincin ta, tab'e baki kawai Aymana tayi tare da d'ire k'ofin ta mik'e tabar gurin tana watsa musu harara, murmushi Samihan ta sakar mata "saina canja miki kammani na kamaki" tace a ranta....
A 'yan kwanakin wani zazzafan case yakeyi na wani Hamshakin mai kud'i dan gay daya samu samarin yara 'yan secondary har uku ya danne cike da zalunci wanda a sanadin hakan biyu suka rasa rayukan su, d'aya kuma yake kwance asibiti, dake mutumin sanannen d'an siyasa ne ga masu gidan rana sun zauna yasa shari'ar ke ta rawa anaso a d'anne hakk'in yaran shiyasa yasa ya amshi case d'in tare da tsayawa kai da fata dan ya tabbatar ya kwatar ma majib'ansu hakk'in yaransu sannan ya tarwatsa mutane azzalumai masu ciyar mana da k'asa baya, dama shine babban dalilinsa na karatun low, tsage gaskiya komai dacin ta, yak'ar azzalumai kwatar wa wad'anda ake dannewa hakk'i 'yancin su, musamman takakawa...
Hakan yasa ya rasa lokacin kansa gaba d'aya in ya fito tun safe sai dare yake dawowa in ya dawo kuma yana samansa duk yayi busy, saidai hakan sam bai canja komai daga k'aunar Aymanan dake motsi a jinin jikinsa, yana matuk'ar kewarta fiye da fad'ar baki, saidai yana jin hakan shine dai-dai dan yafison yaga farinciki a fuskar iyayen yara can fiye da nasa...duk da cewa yana matsancin kewar ta saidai yasan soyayyar ta itace kawai weak point nashi, zai sara kuzarinsa ne yaci gaba da kusantar ta...
A bata b'angaren ma tana jin wani abu a zuciyarta mai kama da kewa takanji kad'aici lokuta da dama dan ko gurin cin abinci sun daina had'uwa saidai kowa yaci daban dan itama Samiha sunata exam bata cika zama ba tana school kullum, saidai changes d'in da take gani a gidan ya sakata fara tunanin maganinta yayi tasiri exams kawai take jira ta kammala ta fara shimfid'a mulkinta...
Tuni ta fesawa gyatumar ta magani yayi aiki, kusan tama fita jin dad'i domin tana ganin tana daf da cikar burinta...
( _ko wane irin buri ne wannan burin oho!_ 🤔)
****************
Allah cikin iyawar sa da ikonsa ya yadda tare da amincewa ya bawa *Barr. Ibrahim Mahmoud Gwarzo (Mu'azzam)* nasara akan Alhaji Munzali Sharadi sa'a bayan doguwar fafatawa da yayi da wani kwararren kafirin lauya daya gogu a harkar, shi kan shi yayi ta mamakin yadda akayi Mu'azzam d'in yayi nasara akansa, duk da barazana da matsi da sukayi ta masa bai hanashi tsayawa akan gaskiyar sa d'aya tak ba, wacce da ita Allah ya taimake sa, iyayen yaran sun yi matuk'ar farinciki da Yadda Mu'azzam ya tsaya musu ba tare da sisin kwabon su ba, da kukan su suke zuba mishi godiya tare da yi masa addu'o'in fatar alkhairi da gamawa lafia(ina ma kowanne Barr haka yake da tabbas an yaki zalunci a kasar nan da kaso mai yawa).....
Kicib'is sukayi a parlour, kallon kallo suka shiga yiwa juna musamman ma ita da ta dad'e rabon da ta saka shi a ido, gara shi yana ganinta wasu lokacutan ba tare data ganshi ba, musamman da safe in ya dawo masallaci yakan ganta a Jim, a sanyaye ta fara sauke kwayar idon ta a k'asa, hawaye kawai taji sun fara zubo mata, takowa yayi tare da d'ora brief case din kan center table ya isa gabanta tare da hugging d'inta, hannu yasa ya d'ago fuskarta "kinyi missing d'ina ne ko?" Shiru tayi saidai bata turasa ba kamar yadda ta saba saima k'ara lafewa da tayi a jikinsa tana shakar daddad'an kamshin nan nasa idanuwan ta a lumshe...
Sunyi 2mnt a haka kafin ya saketa "bari naje nayi wanka na gaji sosai" ya d'auki kayansa tare da hayewa saman yana waiwayen tare da mata murmushin nan nasa, itama da ido ta bishi har ya b'acewa ganinta sai ta samu kanta da jindad'i, tabbas kad'aici ya isheta ita kad'ai a gida ba inda take zuwa sai dai in anzo mata tana ma sa'ar ana yawan kawo mata su Arif, ga su Nusee da Amira ma sun zo mata, but still takanji kad'aici sosai da sun wuce, saidai yau d'aya data ganshi na tsawon sati taji farinciki a ranta, kitchen ta shige tana murmushi tare da shakar k'amshin da yabar mata a jiki nashi...
Ba k'aramin tashin hankali Samiha ta shiga ba wacce ta lab'e ganin su a taren da tayi zata shigo parlon, juyawa kawai tayi tana kuka ta tari taxi sai gida....
Kuka kawai take tana gayama uwarta abinda ta gane ma idon ta, itama uwar cikin tashin hankali take kallon 'yar ido a waje su da suke tunanin sun wuce gurin "kuma kika ce a gabanki suka sha, kuma sun kwanta tare a ranar?"
"Eh Umma wlh a gabana..." Sai kuma ta tsaya "amma kuma, banda tabbacin sun kwana a tare a ranar"
"Kaji sakarcin ki ai" ta rad'a cikin k'unar rai, Dan ta watsar mata da plan "kinga yimin shiru ai kin riga kin b'ata komai da kanki, anayin komai dominki dan kiji dad'i saidai in seriousness naki ya fiki yawa, komai bakya d'auka da mihimmanci"
For the first time da Ummanta ta nuna mata bacin ranta "kiyi hakuri Umma zan gyara komai da kaina zanyi abinda boka ya kasa yi da kissa ta" ta fad'a with full confidence...
Washe gari yace su shirya zasuje shopping kayan azumi dana Sallah, duba da karatuwar azumin..
Fitowa tayi cikin kwalliya sosai tare da yafa wani sharararan veil kan gown d'in da ta gama kamata sosai ga wani cika da fresh data k'ara yi, had'e girar sama da k'asa tare da jefa mata harara, itama martanin hararar ta mayar masa a take..
Takowa yayi zuwa inda take ita ya sunkuya dai² fuskarta "wa zaki bi a haka?" Kallon kanta tayi tare da tab'e baki "wanda ya gayyatan zanbi" ta bashi amsa kai tsaye...