Sashe 13
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Har yanzu baki gama shiryawa ba ne kam, kefa ake jira gashi ko kari bakiyi ba" ware idanunta tayi a hankali a kan Hajja dake ta zuba, ta zo ta wani katse mata jindadi...
"Hajja yanzu zan fito shiryawa nake, amma wani abin ne?"
"Kedai ki fito yanzu, ko meye zaki gani" daga haka ta fice tare da ja mata kofar......
Shiryawa tayi cikin sauri dan tasan halin Hajja sarai and at dat point batason bata mata rai cos ta faranta mata nata ran...
Wasu mata ta samu a falon su biyu, ga manyan ledodi a gabansu, gaisawa sukayi a mutunci sannan ta wuce dinning ta fara break fast d'in ta, hankali kwance..
Hajja ce ta, ta fito ta gabatar mata dasu akan zasu yi mata gyaran jiki da kitso da lalle, bata yi mamaki ba Dan yadda Hajja ta dage tun zuwanta tana gyarata sai kace wata sabuwar amarya tasan za'ayi haka, itama hakan yayi mata dad'i cos tasan dan Yayanta akeyi, haka suka kwashe wuni guda cur gurin gyarata aiko tuni ta d'auki sheki sai kace zarah cikin taurari, damuwar ta d'aya ce a yanzu wato *Rikicin cikin gidan su* ko yaushe zai k'are ne? Ko yaushe uwar mijinta zata sota? Ko yaushe zasu zamu zaman lafia a cikin zuri'ar su ne, yaushe zasu zamo *Zuri'a D'aya* tsintsiya d'aya su kasance happy Family abun sha'awa? Waye zai haskaka musu hanya? "Allah ne! Allah ka azurtamu da samun zaman lafia cikakken a wannan Zuri'ah tamu" ta fad'a a fili.
********
Tun da ya samu ya turata, ficewa yayi daga gidan gaba d'aya, ransa a matukar bace, ita batasan yadda yakeji game da ita har yanzu ba, shiyasa har ta samu damar zuwar masa da wannan shiriri tar, batasan ta gama fice masa arai ba me zaiyi da mace irin ta me matukar son kai da rashin kunya, ko kunyar k'aryata a gaban iyayensu bata ji ba, duk da abinda sukayi masa, shifa ko Samhar haushi take basa shiyasa ko tausayin ta baya ji..... siririn tsaki yaja tare da dukan sitiyari "mata! Mata!! Sai Allah".
Direct gidansa ya wuce, haka kawai ya samu kansa da son zuwa part din Aymanah, yana nan tsaf kamar yadda ta barshi saidai 'yar kura da yayi na rashin sharar da bai samu ba, bedroom d'in ta ya shiga, shima Tsaf sai kurar, sip nata ya bud'e tana bin kayanta da kallo tunawa kawai take da zaman watanni biyar da sukayi na aure, first night d'in su ya tuna, tsintar kansa yayi cikin nishad'i sai smiling yake, juyowa yayi ya kalli bed din kamar yanzu abin ya faru yake imaging, lumshe ido yayi cike da shauk'i "Why Aymanah..why, meyasa ba zaki manta komai ba, Ashe ba zaki yafewa yayanki ba mai matukar k'aunarki, u mean everything to me, I mean it everything" ya fad'a yana dafe gefen heart nasa da hannunsa.....
❤ _Hehehehe anfa zo gun😍 #Team MuzAymah#_ 😘...
********
Zafafan hawaye ke kwaranya daga idanun Momy, Wanda ba zata tuna when last tayi kuka ba, tun rasuwar mahaifinta in zata tuna(lokacin haihuwar Adeel) a rayuwa tana da saurin sabo da saurin yadda da mutane amma ta tsani fuska biyu, jin zuciyar ta take kamar ta cireta ta yasar ta huta, meyasa ta kasa ganewa, duk tsawon lokacin nan yaudarar ta Suwaiba keyi, matar da ta d'auka kamar k'anwar jinin jikinta, take sonta fiye da k'anninta Ashe ita ba haka bane a ranta, lallai duniya ba tabbas mutum abin tsoro....
Ta d'ade a gurin tana kuka sosai kamar wata k'aramar yarinya, turo k'ofar da akayi ne, yasa ta saurin share hawayenta da gefen, amma tuni wacce take boyewa ta gani, hakan ya k'ara tayar mata da hankali, cikin sassarfa ta karasa gaban gadon tare rage tsawonta "Momy kuka kikeyi, wayyo Momy menene ya faru meya sameki? Momy akai nane koh?"
Murmushin k'arfin hali ta saki "Aa Samha ba abinda ya faru ba kuka Nike ba, Abu ne ya shigar min a ido shine ya sakani hawaye, taso zo nan kinji kada ki damu" rungume ta tayi tana jin rashin kyautawar ta akan 'ya'yanta for d first time, tasan kome Samha tayi itace sila, tana godewa Allah daya saka sauran basu d'auki hud'ubar ta, lallai Allah na k'aunarta da rahama...
Rabata da jikinta tayi sannan ta mik'e "bari inje gurin Abbanku, nasan ya dawo zuwa yanzu, su Adeel sun dawo daga Islamiya?" Girgiza mata kai tayi alaman eh "tau ki jeki ki taimaka wa su Fadeela su cire uniform"
"Tau Momy" ta amsa wacce ta gama dawowa wata kalar tausayi duk ta fige tayi bak'i.
Abba na zaune kan 2seat yana duba wasu takardu dake d'auke da record na monthly budget nasu da Hafiz ya kawo masa, Momy tayi Sallama, amsawa yayi tare da ajiye takardun ya tattaro hankalinsa gareta yaji dame tazo yasan dai bazai wuce k'orafi ba kamar kullum..
Guri ta samu ta zauna tare da gaida shi a darare, amsawa tayi yana nazarin yanayin ta na d'an lokaci "Zainab yadai na ganki wata iriya ko baki da lafia ne?"
"Kusan haka, amma ba haka bane, Alfarma nazo nema gurinka kuma inada tabbacin samu dan ka kai matuka gurin adalci, kamilin mijina" murmushi ya saki, wai Zainab ce yau ke kiransa adili lallai akwai babbar bukata a tare da ita, bata izinin gabatar wa tayi kai tsaye Dan shi kanshi ya k'agu yaji menene ke tafe da ita....
"Alhaji dan Allah meeting nakeso ka kira, general meeting ina nufin kowa da kowa daya shafi wannan Zuri'ar inaso zan gabatar da wani muhummin Abu Wanda nake tunanin zai kawo maslaha a wannan family, inshaa Allah, rikicin cikin gida zai kare, Dan Allah kamin wannan alfarmar" ta karasa fada da raunin zuciyarta a matukar karye...
Ya d'ade Jim kafin ya samu damar magana yana auna maganganunta da kuma yanayin Wanda tun shigowarta ya fuskanci a sanyaye take sosai, tome ne ya faru da ita kuma me zata gabatar???
Kasa daurewa yayi "meya faru ne kam, meye zaki gabatar?"
Rausayar da kai tayi "kayi hakuri Alhaji gobe inshaa Allah zakaji komai, nidai kamin alfarmar gayyato kowa, nima yanzu zan kira mijin Zulai"
"OK ba damuwa Allah ya kaimu goben" godiya tayi masa sannan ta fice, binta da kallo yayi yana mamakin sauyin ta, sharewa yayi yana tsumayen goben yaji menene kam.
Dady ya fara kira ya tabbatar mai dama gobe yake shirin shigowa, sannan ya kira Hajja, wacce itama zasu shigo goben, yace Adnan zai zo ya d'aukesu da safe, sannan yabi sauran yaran ya sanar da su....
*10:00am....*
Kowa ya gama hallara har Zulaiha wacce ta biyo jirgi dan jin kiran gaggawar, su Hajja ma sun iso, Mu'azzam ne ya shigo last sannan aka bud'e taro da addu'a, Abba ya gabatar musu musabbabin taron sannan aka bawa momy damar magana...
Sosai ta b'oye feeling d'inta bata nunawa Umma komai ba, guri d'aya suka zauna kamar kullum...
Gyaran murya tayi "Dama game da Suwaiba ne...." Sannan ta fara lissafo duk abinda ta jiyo da kunnenta, tsaf cikin dakewa, kusan kowa ya falon Hankalin sa ya gama tashi inka cire ita Ummar da take zabga murmushi duk da ta tsorata sosai, saidai da yake er duniya ce sai ta maze "Haba Momy Yanzu akan d'an wancen abun daya faru a tsakanin mu shine zaki bullo min tanan me yayi zafi haka, hadda tara ahali haka, gaskiya baki kyautan ba, Dan Allah kuyi hakuri jama'a dan sab'ani ne a tsakanin mu, bacin rai ne ya sakata furta haka, a gaban kowa afuwan da b'ata muku time da akayi kowa zai iya tafiyarsa sabgarsa zamu sasanta kanmu"
Da kallo mamaki Momy ta bita sannan kuma ta saki murmushi tare da zaro wayarta wadda tayi record din duk abinda sukayi jiya...
"Dama nasan makircin zaifi haka, shiyasa na tanadi wannan Dan gudun haka" ta danna playing d'in recording din....
Salati Hajja ta d'auka tana tafa hannuwa, soke kai Dady yayi, haka ma Hafiz hadda hawayensa, mamaki sosai bayyane a fuskar sauran ahalin...
Zuface ce ta shiga ketowa Umma ta ko'ina duk da sanyin Ac din da ya wadatu a falon, sai zare ido take, kunya kamar a nutse a gun.......
_Dakyau🤷🏼♀ in kayi dakyau zaka ga dakyau, dama ramin karya kurarrene🤣_
*My lovely friends, ga goron Sallar Ku nan, nima ina jiran nawa dana Aymanah, and ur Samiha 😝*
*Meryerm Abdool*
[9/30, 18:11] Dear Ita: 🏢🏢🎆 *_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢
🤦🏼♀🤦🏼♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼♀🤦🏼♀
By
_Maryam Abdul_
*In dedicated 2 Bilkisu Hashim(Mom Zee)*
*Watanni tara kayi a cikinta🤰🏻Shekaru uku kana rungume a kirjinta🤱🏽tsawon rayuwarta kana zaune daram a zuciyar ta❤, Uwa kenan, Uwa da babu irinta🧕🏻 mu daraja iyayen mu domin babu kamar su a rayuwar mu😄*
Duniya Makaranta✍🏼
*Page* 4⃣2⃣
_________Samiha kan dank'arewa a gun da take tayi tun lokacin da Momy ta fara magana har zuwa barazanar Ummanta, hankalin ya mugun tashi jin playing audio da Momy tayi ga maganar ta dana Ummanta tiryen-tiryen ba gurin gudu bare tsira jikinta rawa yake kamar mazari, ji take ina ma kasa ta bud'e ta shige tsabar tozarci da kunya da takejin ta gama lullub'eta...
Mu'azzam bai wani mamaki sosai ba dama tun ba yau ba yake suspecting Umma akan tashin hankalin gidan duk da baya mayar da kai akan lamarin gidan yad'an fahimci she's after all what his Momy done, Aurensa da Samiha kuma ya kara tabbatar masa da hakan dan yasan duk wani abu da Samihar keyi hud'uhar uwarta ce, shiyasa jiya kwata-kwata ya kasa yadda da ita duk da baisan suna shige-shige ya d'auka a makirci kadai suka tsaya Ashe abin yafi a nan, yanzu meye amfanin wannan tozarcin a gaban kowa, shi tsoron sa d'aya kar aje gurin tone tone abin ya dawo har da Momyn su dan yafi kowa sanin yadda ta gama yadda da Umma kuma duk abinda tace tayi aikatawa take ba bincike shiyasa take ta turata tana kwaba suka kasa samun zaman lafia a cikin gidan kullum sai rikici yaki karewa....