Sashe 12
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dak'yar ta iya tsagaita kukan cikin shessheka tace "Hajja Ya Mu....Mu....Mu'azzam"
"Subhanallah! Meya samu Ibrahiman?" Ta tambaya a dan rikice..
"Ba shine inata kiransa na bashi hak'uri ba baya d'auka"
Dan turata tayi "yo hak'urin me zaki bashi me kikayi masa, dama akan yaki d'aukar wayarki ne kike wannan kukan? Dallah kyale shi can da yawarsa wani tsolami dashi awa rama"....
Ganin Hajja na k'ara cunkusa mata zuciya yasa ta k'ara fashewa da kuka " yo meye kuma? Ina nan zai zo ya same mu, ai kina nan ba inda zaki muddin baizo ba" Hajjar ta k'ara fad'a..
"Kina gani fa tun da ya kawo mu ko bai sake zuwa ba har yau kuma baya min waya, nima inna kirasa baya dagawa" ta sake fad'a cikin kukan.....
"To shine meye, kema ki sharesa basai ki dena kiran ba kema, duk ranar da ya gama tambad'ar sa ya iskoki" baki ta sake barewa dake Aymanan gwana ce gurin kuka, ta wani lufcewa Hajja kamar wata Fadeela ko Arif......
"Nidai inaso na ganshi Hajja, inaso muje kano, gidana nakeso na koma" sake baki Hajjar tayi, tana kallonta kafin ta iya cewa "kece da bakinki kike cewa ki koma gidansa, Ibrahim fa, dodonki? Naga kuma bakya sonsa?" Ai batasan lokacin da tace...
"Hajja wlh ina sonsa nidai ki tashi ki shirya muje yanzu na ganshi Dan Allah Hajja" Jim Hajjar tayi tana nazarinta, kafin ta gyara Zamanta sosai tana fuskantar Aymanar....
Hannun ta biyu ta kama tare da kiran sunanta cikin serious "Bilkisu" dago idanunta tayi da suke shagab da hawaye tace "Na'am Hajja"
"Nina hana Ibrahim zuwa wajenki" ware ido tayi "meyasa Hajja?"
"Lokacin da na fahimci akwai sab'ani tsakaninki da Ibrahim, gashi har hakan na neman ya shafi dangartakar ki da Mahaifiyar ki, saina kira Ibrahim don nasan ainihin meye matsalar ku, duk da yaso ya boyemin yana Neman kareki saina fito masa ta bayan gida nayi amfani da girme masa da nayi har naji komai daga bakinsa, anan ne na fahimci kece mai matsalar duk da dole ayi miki uzuri a yanayin yadda shi Ibrahim d'in ya girmar dake da tsoronsa Wanda yayi hakane bawai don baya sonki ba, ni sheda ce akan son da Ibrahim ke Miki dan a gabana akayi komai a can baya"....
" kamar yadda nasan kyakkyawar alak'al da ke tsakanin Amminki da Ibrahim, a lokacin kina karama kin fiye kuka da rashin ji ga barna, gashi bakijin rarrashi, ranar kina yi Ibrahim yazo Hutu ya kawomin ziyara kinsan dai dama can keda shine mutane na, lokacin kina hannuna kinata kuka akayi rarrashin duniyar nan kika ki shiru, Ibrahim kuma bayason kuka gashi da zuciya sai ya daka maki tsawa, kika tsorace tare da yin shiru tun lokacin kika shiga tsoronsa ko banna kike Dana kira miki sunan shi to zaki dena" Murmushi Aymana ta saki tana tuno wasu daga childhood nata...
"Da wannan tsoron nasa kika girma wanda har kika koma gun iyayenki dashi, kamar yadda kika sani Ibrahim nada zuciya da rashin son reni shiyasa baya sake muku a gidan, kuma idan kin kula bai faye zama ma a k'asar ba a lokacin, to yanayin Zaman gidan ku ne yasa bayason zama dan Sam abin baya mishi dadi, sau da dama idan yazo yana min k'orafi akan rikicin cikin gidan da yaki k'arewa, kin San shi bamai surutu bane kamar ke, baya fad'amin anihin abinda ke faruwa saidai yaita cewa cikin gidan nan na buk'atar gyara kullum korafin sa yaushe gidan zai dawo gidan zaman lafiya kamar ko wace zuria yaushe zasu dunk'ule su zama *Zuri'a d'aya* tsintsiya d'aya.."
Sake kama hannunta tayi "Bilkisu Ibrahim bai tab'a zama dani yace min yana sonki ba saidai na Dade da fahimtar yana sonki tun kan maganar aurenku ta taso Wanda shine burin mu, burin duk wani mai k'aunar ku, na shiga fargaba lokacin da kika zabi yaron nan Salman kika bar Ibrahim, na kuma godewa Allah daya amsa Addu'ata ya sauya lamarin zuwa ga Ibrahim, tunda ya bani labarin matsalar na fahimci kamar kina sonsa a bayanin amma saboda yadda ya d'au zafi akan wannan maganar da kika gaya mishi a ranar sai maimaita yake yace shi ya d'auka kina sonsa kawai dai kina masa ne a matsayin ramakon abinda yayi miki a baya amma yanzu ya fahimci ba kya k'aunarsa yaudarar kansa yake, yanda ya shiga tashin hankali ne yasa naga ya dace mu gwada ki mu gane gaskiya shiyasa na bullo da wannan dabarar"
Kama hannun Hajja itama tayi sosai ta runtse a nata "nagode Hajja, ina Alfahari dake, Madallah da hangen nesar ki Hajja ta, kin tsamoni daga bakin kogon da na saka kaina a kuruciya irin tawa, Madallah da Miji mai nagarta kamar Ya Mu'azzam, Hajja na fahimci ya Mu'azzam a baubauce, amma yanzu na gane komai kuma inason Mijina" ta k'arashe tana saka tafukan hannayen ta ta rufe fuskarta....
"Ho d'an 'yar nema duk kin wani rikicewa mutane da kuka da farar safiyar nan, Ashe kina son mijin nawa kika barshi yana ta walagigi ni da har nace inku duka bakwayi ni sai mu jone da abina" ta fad'a tana dariya, itama dariyar take tare da mik'ewa ta shige toilet da gudu ita nan kunya.....
Momy dake tsaye balcony da zai sadata DQ sashen Umma tana amsa waya, ganin Samiha kawai tayi ta wuce da gudu ta gabanta tana kuka saidai da alama bata kula da ita ba, saurin sallama tayi da k'anwar tata da suke waya tabi bayanta daman Sasan su zata gurin Umma su tattauna matsalar su.....
"Ke lafiyar ki na ganki haka kin dawo min da kuka ina Mu'azzam d'in?"
"Umma ya Mu'azzam ya b'ata mana shiri, ya lalata komai Umma wahala ta, wahalar sati d'aya duk ya rusa ta" tsawa uwar ta daka mata "ke dallah malama fitomin a mutum kiyimin baya ni bana fahimtar wannan yaren da kike yi" Umma ta fad'a rai a bace..
Nan ta shiga zayyana wa Uwar yadda sukayi dashi "Umma duk yadda nake k'ok'arin ganin munyi ido biyu dashi yaki bani damar, ganin wannan bai samu ba naso nayi amfani da kissata, shine daga k'arshe ya tureni tare da ficewa ya barni a dak'in" ta fad'a cikin kuka....
"Ga d'an kazar, kazar can" Umma ta d'uro ashar cikin takaici da bacin rai, Momy dake lab'e bakin k'ofar rawa jikinta ya kwasa ta kasa gasgata me kunnenta ke jiyo mata, wacce ta kawo kenan zata shiga ta fara jin zancen su jiyo sunan d'an ta ne ya tilasta ta dakatawa, taji me ke shirin faruwa a inda bata tsammani.......
"Shi dan ubansa dan yakai tsohon Shege, ni zai b'atawa plan, wlh yayi kad'an ko Uwarsa bata isa ba bare shi d'anta, shi d'in me? Kayan tsiya banza, bacin ma ke da kika nace masa me za'ayi da wannan dan iskan yaro da bai da mutunci, ko Uwarsa bai rage ma ba" dafa 'yar tayi....
"Share hawayen ki baby wlh bai isa ba, dolensa ya dawo k'arkashin mu daga shi har iyayensa, da tsinanniyar matarsa har Uwarta da Munafukar kakar ku wlh ba Wanda ya isa ya dakatar dani wannan karon yadda na kwashe shekaru ina tsara abubuwa dole ne, dole ne wannan karon na Mulki ahalin Sa'eed Gwarzo kamar yadda naci buri tun baya dole na cika burina duk Wanda ya yi niyyan shiga tsakanina da burina zan iya saka a kashemin shi har lahira" duk ta wani firgice kamar wata kamun aljanu sai sambatu take.
"Dota ki koyawa kanki cire son wannan yaron nan a zuciyar ki, dan muddin yaci gaba da shiga tsakanina da burina Wlh saina saka an kashe shi" zaro ido Samiha tayi tana girgiza kai a firgice ta tsorata da yanayin uwar tata musamman kalamanta akan na karshe "Aa Umma dan Allah kada kisa a kashe shi wlh ina sonsa..."
Momy saurin sa hannu tayi ta toshe bakinta, saurin barin gurin tayi cike da kad'uwa har wani dishi-dishi take gani, ikon Allah ne kad'ai ya kaita sashen ta, tayi Sa'a ba kowa parlon hakan yasa tayi saurin Shigewa dak'i.
Jagab ta zub'e kan gado, tare da tallabe hab'arta da duka hannayenta wasu zazafan hawaye ne suka shiga sauko mata a kumatu.....
Lallai mutum abin tsoro ne, mutum bashi da Arha, mutum mugun icce, Ashe dariya baso ne ba, lallai wannan shine makashinka yana nan tare dakai "Suwaiba....wai Suwaiba.." Ta fad'a a fili...........
_dama ai ba duka mai yi maka dariya ne mai sonka ba kamar yadda ba duka mai d'aure maka fuska ne mai k'inka ba, Allah ka raba mu da masu fuska biyu🙅🏽♀😢_
*Tau 'yan uwa anan zan d'an dakata da rubuta littafin Zuri'a D'aya, saboda shigowar wad'annan kwanaki masu albarka, inshaa Allah, zanci bayan sallah idan mai kowa mai komai ya gwada mana da rai da lafiya, Allah ya bamu ikon yin ibada da dacewa a cikin wadannan kwanakin masu albarka🤲🏻*
Saduwar alkhairi🤚🏻
*Siddiqa ce*
[9/30, 18:11] Dear Ita: 🏢🏢🎆 *_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢
🤦🏼♀🤦🏼♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼♀🤦🏼♀
By
_Maryam Abdul_
*In dedicated 2 Bilkisu Hashim(Mom Zee)*
🕋🕌 *_Takabbalallahu minnah wa minkum, eid el-Mubarak Alainah wa alaikum🤲🏻 Ina taya d'aukacin musulmin duniya murnar Babbar sallah, Allah ya karbi ibadun mu, ya kuma maimaita mana Ameen🤗 EID KABEER_* 🕋🕌
_Tau friends Malam yazo sallah tazo muja😅 muje zuwa a dasa daga Inda ka tsaya⛹🏽♀⛹🏽♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤪_
*Page* 4⃣1⃣
_____Zaune take gaban mirror tana shafe-shafenta, sai murmushi take zubawa ita d'ayan ta, jinta take kamar wata sabuwar halitta wani irin shaukin k'auna dake d'ibanta, tana tuna wasu moment back da sukayi spending, sai yanzu take jin shauki game dasu, lallai Yayan nata ya dad'e da samun gurbi a zuciyar ta, itace dai bata fahimci hakan ba sai yanzu, hango wautar da ta tafka take tana jin rashin kyautawa a gareshi, taga jarumtar sa sosai sosai, a yadda tayi treating nasa but bai gajiya ba, a fili tace "so d'aya tak naka ne kai d'aya Yayana u deserve it! I so much love you yaya" hannun ta na dama na daidai saitin zuciyar ta, tana jiyo yadda take zillo cike da shaukin sonsa, fuskarsa kawai take hangowa, idanuwanta a lumshe....Sam bata ji turo k'ofar ba, sai muryar Hajja data tsinta tana mata magana.....