← Book details Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 34

Sashe 22

Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin sauri yake saukowa yana duba wrist nasa ganin it almost time for salat, fara kal din Jalabiya ce ya saka ya Dora taba kaji a hadith a tulin sumarsa sai ya fito kamar wani balarabe sosai yayi mata kyau aiko saida tace "kayi kyau hayatiy" ya kuwa ji dadi Dan ya nuna, peck yayi mata sannan ya wuce cikin hanzari, itama tashi tayi ta gabatar da tata.......

_😍💃🏻😘 Soyayya dadi tafi Zuma dadi, Allah ya bamu masoya na gaskiya🤲🏻_

*Ku sakani a addu'a ina fama da ciwon ido*

*Siddiqa CE*
[9/30, 18:11] Dear Ita: 🏢🏢🎆 *_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢

🤦🏼‍♀🤦🏼‍♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼‍♀🤦🏼‍♀

By
_Maryam Abdul_

*In dedicated 2 Bilkisu Hashim(Mom Zee)*

🌍DUNIYA MAKARANTA🌍

*_Ba'asan cofee zaiyi dadi ba har saida aka hadashi da sukari da madara, kamar hakane a rayuwa, ba'a sanin amfanin wani sai ya hadu da wani👌🏻_*

*Page* 5⃣0⃣

________filo tayi da cinyarsa idanuwanta a lumshe yayin da yake aiki a cikin laptop d'insa, ita kuma tana kallon MBC drama dake wani series na larabawa, duk da ba Duka takeji ba tana dai fahimta a haka, dukansu sanye suke da sleeping dress nasu, alaman sun yi wanka kenan...

Rufe system din yayi sannan yace "excuse Ma'am, zan mayar da system na kammala" zame kanta tayi daga jikinsa ta mayar akan seat ba tare da take komai ba, shima bai koma cewa komai ba ya mayar da system din gurin zamansa sannan ya bud'e fridge ya dauko musu fresh milk da cup ya dawo Inda take tare da tsiyaya mata a cup din...

Mik'ar da ita zaune yayi ya tare da kafa mata cup din a lips nata yana mata murmushi tare da kallon cikin idonta, itama mayar masa da martanin murmushin tayi bayan ta fara kurb'a a hankali sannan tayi turning cup din zuwa nasa bakin cikin kalar nata salon, daidai gun da ya d'auke lips nata ya sanya nashi a haka suka shayar da juna cike da k'auna....

"My khaleel bamu ci gaba da tuno back memory namu ba, I really wanna hear it all" ta fad'a cikin shagwaba..

Smile yayi tare da mikar da ita tsaye "OK come with me, tunda kin matsa ni nama manta"

"Uhum nikam ya za'ayi na manta tunda ni naso naji yadda akayi ta ninke ni baibai, gaskiya Yaya kakai dan basaja top class" hararanta yayi.

"Nine dan basaja? Ba basaja ake kiran wannan ba iya takune"

"Whatever dai nidai muje ka karasa gayamin, why not ma anan?"

"Nop just come and see"

Fito da wata 'yar hand bag yayi daga cikin wardrobe nashi, wani diary mai matukar kyau ya dauko a ciki, mik'a mata yayi "ungo nan kome kike son zaki same shi a ciki okey" amsar diary tayi tana jujjuya shi a hannunta, shi kuma ya mayar da jakar...

Tsakiyar bed ta zauna tare da kalmashe kafafun ta, yadda zataji dadin karantawa dakyau sannan ta bud'e tick cover da aka rubuta my diary my life secret....

Fotunane suka zubo kasa wadanda a kalla zasu kai 20pcs d'agasu ta fara yi cike da mamaki fotunan ta ne tun na jarinta zuwa kuruciya har na zuwa girmanta, Mamaki taf a fuskarta baki sake take kallonsa, shima kallonta yakeyi yana zaune kan sofa yana facing nata so yana ganin kowanne reaction nata...

"A ina ka samu wad'annan duka?"

Smiling ya sake yi na ba adadi "kike tambaya bayan kinsan its so easier to get it! But let make it clear, wasu wadanda ka turan ne as a new born baby of my Uncle, and wasu nina d'auka da kaina shine na wankesu are u clear?" Ya tambaye ta...

"Um! But bansan time din da kake d'okana ba kuma fotunan kamar ina sane wasu hadda smiling" d'an darawa yayi...

"Shine tsaron ai, taya zaki sani kuwa" itama murmushin tayi, tare da mayar da hankali a gun diary ta kagu taga meya kunsa...

(1st March 2000) writing and stamp by:-

*I IBRAHIM MAHMOUD SA'ED GWARZO* shine front of first page d'in rubuce boldly....

_The beginning of my love, this is my life secret_

_A tunani so zabi ne, a tunani so k'irkirarsa ake a sakashi a rayuwa, na d'auka ina mata sone irin na 'yan uwan taka, bansan yaushe na fara mata tsananin k'auna ba, kawai na samu kaina ne a cikin k'aunarta tsundun_

*Bilkisu Hashim Sa'ed Gwarzo*

_Na d'auka cire so kamar cire Riga ne, but I really know what means by word love at date time, love is not an easy things, is just like a war unaware to start, so hurt to stop or is unstoppable at all_

_na amince da wakar nan da wani hausa musician ya rera inda yake cewa_

_Allah gwani kaine ka kagi samaniyaa, kayyo maza mata cikin su halittaa, kace muso manzo rasulu abun biya d'a gun Aminatu sidi ka cancantaa, nasan akwai so gaskiya 'yan uwa domin rabbi ya sashi nan ga halitta mai sa mutum ya zamo kamar wani jarumi mai ji kamar zai doke dukka halittaa, da can ina zargi akan mai so kuji na maida shi wawa cikin su halittaa, yau gashi na afka a tarko mai wuya bege akan wata 'ya cikinsu halittaa, a cikin mafarki mun dad'e mun daddale amma a fili babu Wanda ya furtaa, ya zanyi na zamo gwani a gurinta ne har ma ta sanni tasan ina k'aunar taa_

Kasake tayi tana ci gaba da maimaita baitukan wak'ar, so take ta tuna ina ta taba jin baituka ko rubutu kwatankwacin wannan, dan ta tabbatar ta taba jin su, shikam tuni ya shiga wani shirgi dan ya mayar da attention nasa kan wayarsa....

"Yes!" Ta fad'a da karfi, Wanda hakan ya jawo hankalin sa "menene?" Ya tambaye ta....

"Kaine kenan Yaya?"

"Nayi me kuma?"

"Zo kaga" tace kawai, ba musu yazo dan dama ya ware mata wannan lokacin dan ta fahimci duk wani Abu daya shige mata duhu...

Dariya yayi data nuna masa baitukan "dama Kaine ka yi ta wasa dani uwa kwallo a lokacin kuma na kasa ganewa?"

"Ai ba'a baki damar ganewa bane yarinya"

"But ur too confidence akan zaka sameni ko dai kaine ka gayawa Uncle Salman wani Abu a time din ya fasa, I can't believe wai sihiri ne akayi masa?"

Duk da maganar ta dake shi sosai but dole ya bata excuse, girgiza mata kai yayi "tana kike wannan tunanin? Taya zan rusa farincikin Ku for my own happiness, yes nayi kishin Salman matuk'a har take kallonsa a matsayin wata Katanga tada gifta min daidai lokacin da nake ganin wahala ta tazo ending but ban taba tunanin bata komai ba I just believe in God of mercy"

Dora hannunta akan shoulder nasa tayi tana kallon cikin idanunsa "I'm sorry yaya, I don't mean to hurt you, and I know ur such kind and gentle enough"

"How did you know I'm such?"

"Common Hayatiy I know mana! Da wani daban ne aida haushi zaiji watakil ma ya rufeni da duka or something else but kai ka tsaya kana min bayani a nutse duk da na bata mata kayi hakuri"

Jan hancinta yayi tare da cewa "ur kind too, matar na tuba ai bata laifi is OK! Kawo nan na karanta maki komai tare da miki fashin baki" itama murmushin tayi tare da k'ankamesa "thanks much Yaya! I love you"

"Love you too" ya amsa mata tare gyara mata zamanta a jikinsa yadda zata fi jin dadi, sannan yaci gaba da karanto mata diary nashi, irin yadda yaci gaba da azabtuwa da soyayyar ta, da yadda yake boyewa, da yadda yake matsa mata musamman idan ya ganta tare dasu Adnan...

Irin farincikin da ya shiga lokacin da akace za'a hadasu aure, da yadda yayi hurting much lokacin da tace bata sonsa, har yake tuna matan da suka yi zuwar masa yana gaya musu he don't want marry them, sai yake tausaya musu Ashe suma haka sukeji a ransu..

Yadda yayi ta treating nata a tunaninsa ko zai samu sauki a ransa, yadda yake matukar kishin ya ganta tana waya ko ya ganta da salman....

"Yaya kenan duk akan kishi ne kamin abubuwan da kamin lokacin?" Jinjina mata kai yayi kawai, ranar da yake tunanin ya kuma yadda tayi masa nisa ta juya ta dawo masa mafi girman rana a rayuwarsa he can't believe ya zama miji a gareta a wannan lokacin....

Dariya sosai tayi "but shine ka nuna makala maka ni akayi taimako na zakayi?"

"Yeap! Duk da haka ban tsira da rashin kunyar da kika koyo gurin Nusaiba ba" ....

Zaro ido tayi "ayya ba gani har hanji kake ba Yaya?"

"U can't understand! Nafi inuwarki kusanci dake ina sane da duk wani motsi naki, shiyasa nayi feeling bad dana kasa gane kina da ciki har sai bayan ya zube, kuma kika ci sanar dani saboda bakya son jinina"

Itama kalar tausayi tayi "Ayya! yaya wlh nima ban san dashi ba, am sorry I just pretend but I love my baby much"

"It OK! I know" zaro ido ta karayi "as how?"

"From ur eyes, and you love me too since a dat time"

Smiling tayi "Agreed" ci gaba da karanta mata yayi, rufe ido game tayi yadda yake zayyana how he feel a first night nasu duk da ya bayyana a ba zata abin yazo masa, yaso sai ya gama koyar da ita yadda zataso shi ya tsundumata a k'aunarta, halin da ya shiga a lokacin da ta shiga garashi ya fara zannaya wa "am so sorry Yaya for misunderstanding you"

"It OK" daga karshe ya rubuta

_finally I get her after moving up and down, crossing over many obstacles I get her and her love too_

"Tau yau dai kinji komai, saura ke ki gayamin meyasa kika garani bayan nasan kina sona why pretend ur not in love with me, and thinking i'm going 2 deceiving you why"

"I think, ban kai matsayin ka soni ba, a ganina kafi karfi na, duba da tsantar kyau cikar haiba, ga uwa uba ilimi da gadara da takama as my thinks fa"
Chapter 22 · 0% Book details