Sashe 34
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Oya sheka da gudu gun nany ta koya maki Hausa" yace da yarinyar bayan ya sauketa, dake tana son Hausa sosai da tsalle ta ruga, juyawa itama Aymanan tayi da niyyan damk'an ta, cikin zafin nama ya janyo ta ta fad'o jikinsa suka sube kwance a resting chairs d'in......
Turo baki tayi tare da kwaba fuska tana bubbuga k'irjinsa "Allah Yaya kai ka cika son kai, duk kaine ke daure mata kullum take min bannar tsiya, ai nima dai ina da Abban to a mayar dani gurin nawa iyayen nima tun da ba'amin adalci"
Murmushi ya saki tare da k'ank'ameta a k'irjinsa, same hijab d'in jikinta yayi yabi ta da kissing, aiko nan take kaji ta lakwas sai sauke Numfashi...
Saidai yayi son ransa sannan ya d'ora kanta a k'irjinsa yana shafa kanta "Habibty anya wannan zafin naki kwanakin nan anya kuwa?" Ya rad'a mata a kunne, dago kai tayi ta zuba masa ido, ita kanta tasan zafin ta ya karu kwanakin Abu kad'an ta haye, kuma ko Rauda(abokiyar karatun ta)na gaya mata ciki ne da ita tun kwanakin baya, ita kanta tana zargin hakan....
"Nima ban sani ba Yaya but zanyi Text Nagani" kallon tuhuma yayi mata....
"Hmmm! Baby gayamin gaskiya dai nine fa kece, kina cikakkiyar Nurse d'in zaki wani layance min" dariya ya saki tare da b'oye fuskarta da tafin hannunta, dariya shima yayi tare da fad'in "dama nasan kina sane gayamin wata nawa ne?"
Kunnensa yakai gurin bakinta "is just a month fa" ta fad'a a kunyace idonta a rufe still, dariya ya saki tare da k'ok'arin zame hannun nata bayan ya d'ora dayan hannun a mararta....
"Iyyeh! Maman baby dai duk kunya ce wannan tun da anboye Abbi da cutie sun kusa samun new baby ko? Haba gaske dai akeson jibgar min cutie tun da za'ayi sabon baby shine aka fara waremin ita ko?" Cike da jindad'i yake maganar, kunyar Aymanah na burgesa ai yau taki yadda ta girma kullum shiriri bata k'are mata ba, musamman ta had'u da Zee kamar wata k'awarta shine Abbin su Alkalin su kullum cikin karbar kara yake...
"Hmm! Aini ba ruwana da cutie taka kuma saina zaneta in tayi wasa, kuma sai an biyani jotting d'ina ko taci duka"
"Aa wlh baki isa ba, ga duka ga tsinka jaka abin ya mata yawa, barta da kishiyar da kike shirin yi mata, tab nasan za'a sha rigima da cutie taga na d'auki babyn nan hmm! And zanje da kaina na karbo jotting d'in Rauda na kwafar maki shikenan dai ko?"
"Better! Sannan kuma babynah abar min abata kuje can Ku k'arata da cutie taka" tace tana murguda masa baki, danne ta yayi har tayi 'yar k'ara...
"Wayyo babynah Yaya!" D'agata yayi yana dariya, kukan shagwaba ta fara masa "Allah ni a kaini gida bazan juri wannan k'etar ba, so ake a jima babynah ciwo tun yana ciki tsabar iya banbamci" dariya ya sake yi...
"Allah wannan yarinyar bakyajin magana, aike ce kika tsayar damu k'asar kiyi ki gama nima na mayar dake gun Abban naki da Momyn ki da Hajjarki na huta da k'orafin ki da Nasu" mik'ewa tayi ta fara tafiya tana fad'in...
"Kwantar da hankalinka saura 2 weeks saika fara yi mana shirin tafiya Shekara Hudu aiba kwana hudu bane nima Am eager to go na gansu".......
Shima tashi yayi ya biyota yana " to jirani muje cikin tare 'yar Abba maman Baby, ta Hajja kinci dubu sai ceto"murmushin jindad'i ta saki tare da tsayawa ya cimmata suka shiga ciki hannunsu a sarke......
*A Month later.....*
*Nigeria*
_Kano_
Babban Falon Abba na taro ya cika makil da Zuri'ar ba Wanda babu a ciki kowa ka kalli fuskar cike da annuri da farincikin Murnar Dawowar Su Mu'azzam suke firar yaushe rabo kawai ake dawowar su kenan daga d'auko su daga Air port...
Cike da Sha'awa suke bin su da kallo Musamman Aymanah yadda tayi fresh ta k'ara kyau abinka da Hutu ya had'u da yaron ciki, bakin kowa a washe sai nan nan ake dasu kar ma Hajja taji, har su Abba duk suna gurin ana hirar yaushe rabo....
Zee kuwa kamar su hadiye ta sukeji wannan ya d'auka wannan ya d'aukar saidai ba damar dogon zance tun ba Hausa takeji sosai ba, tana kan cinyar Momy sai larabci take zuba mata, wani irin k'aunarta takeji a ranta fiye da 'ya'yan da ta Haifa, kodai don tana 'yar Mu'azzam ce.....
Samha da Danta mai sunan Abba Mahmud (Affan) Samiha da Nasir(Aryan) sunan baban mijinta su Nusee da Amira ma duk sun sake haihuwa Nusee tayi Suwaiba( Mimi) mai sunan Umma Amira tayi Hisham, nan takejin labarin Uncle salman yayi mata takwara da 'yarsa nan sukayi alk'awarin Zuwar musu idan sun huta...
Sunci sun sha cike da jindadi gasu ga ahalin su yau bayan tsawon lokaci, ga 'yan kanninsu Su Munira 'yan zama 'yan mata har an tsayar musu da mazaje ita da Sageera, da Fadila, su Munir ma an zama Samari har anje University, Autan Ammi Arif an girma sosai ana primary 4.....
Wata camera Mu'azamman ya fito da ita tare da cewa ya kama ta a d'auki foto irin wannan had'uwa ta farinciki haka tunda kowa ya hallara, saita ta yayi bayan sun had'u guri d'aya sun dau foster kowa fuskarsa a sake da yake auto ce yana seta ta yadda yakeso yayi saurin dawowa gurinsa....
Kitt ta shiga d'aukar su, daga 2 hand sama matasan suka yi tare da cewa " *ZURIA D'AYA, TSINTSIYA DAYA BABU MAI RABAMU SOYAYYAR GASKE MUKE INDA RAI DA LAFIYA BA ZA'A GANMU A RANA BA........*
🙋🏼♀ *Alhamdulillah Mashaa Allah, Allahumma salli alah muhammadun wa sallim🤲🏻*
*dukkan godiya ta tabbata ga Allah (S.W.T) daya bani Aron rayuwa ya nunamin na kammala littafin nan lafiya kamar yadda na fara lafiya, INA rokon Allah ya bamu ladar da ke ciki ya shafe kusakurai da ke ciki a zuciya da gangar jiki, Allah ya bani ikon hujja dashi kada yayi hujja dani ameen👏🏻*
_😍😘 na gaida duk wata masoyiyar wannan littafin na kuma jinjina muku na juriyar bibiyata daga farko har zuwa yau dana kammala #heart you all fisabillah#🤗🤝🏼_
🏢🏢🎆 *_ZURI'A D'AYA_* 🎆🏢🏢
🤦🏼♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼♀
*Fadi ra'ayinki/ka game da wannan novel akan komai ma daya shafeshi, yabawa ko korafi....*
Drop ur comments
On ur group.
*Ma'assalam Saduwar alkhairi*🤗
*Siddiqa CE*