Sashe 15
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Fatima ban San ta ina zan fara Neman yafiyarki ba, don Allah Fatima..." Aa Momyn Adeel" Fatima ta katseta, tare da zuwa gunta ta kama hannunta, da sauri momy ta rungume ta...
"Wlh ko d'aya ban rikeki a raina ba, kome kika min a rayuwa bai kamata na manta wacece ke ba, sharrin kishi ne da shedan Wanda ni kaina ban isa na buga kirji nace hakan bazai faru dani ba, dan haka karki ce komai ta Riga ta faru ya kuma wuce inshaa Allah, dama a kullum wannan shine babban burina Alhmdllh nagode wa Allah" a tare suka amsa Allah abin godiya tare da rungume juna suna Murmushi cikin hawaye wani irin sanyi ya ratsa su mai cike da rahma, shima Abba Murmushi ya saki yana mai godewa Allah...
A tare suka shiga bawa Abban hakuri har ma bakin Fatima yafi na Zainab yawa, itama kam sai mamakin halin girma irin na Fatima takeyi, tana jin haushin kanta da kanta na cutar da baiwar Allah mai kyawun zuciya kamar Fatima da tayi, ina zataje ta samu abokiyar zama kamar Fatima, sosai taji duk wata tsana da mugun kishin ya fice daga ranta ya maye gurbi da aminci da amana...
"Tun da kunyi yadda kuka yi kun kayar dani to na Hakuri, Allah ya yafe mana baki daya ya kara hada kanmu cikin aminci da k'aunar juna" a tare aka amsa da amin...
Saidai koda suka duba duk ba yaran Ashe duk sun sulale sun fice basu sani ba, Momy ce tace "ina 'yata Aymanah, ina take naji dumin yata Wanda na hanata na tsawon shekaru?" Hawaye na bin kumatun ta tana tuna kuntatawar ta a gareta for nothing...
"Haba Momy kukan ya isa haka yanzu ba lokacin kuka bane, farinciki ya kamata muyi ba kuka ba, bari na dubo maki ita" cewar Ammi...
Murmushi momy ta saki tana jin k'aunar Ammi sosai a ranta, Hajja ce tace "Fatima ba ruwanki da ita" dariya Ammi tayi tace "haba inna har yanzu Fushin ne a yafemi mana, kuma ai laifin na 'yar Momy ce ita taja"
"Aa yarinyata bata laifi, duk da bansan kan zancen ba, nidai nasan 'yata tafi ta kowa" dariya suka saki gaba d'aya Abba dake gefe yana jiyo su sai murmushi yake yana kara godewa Allah, jin sa yake yau kamar an sauke masa wani nauyi a Kansa...
Dady dake gefe sai kallon su yake yana kara blaming kansa akan tabarbarewar zamantakewar su, Suwaiba ta zamo muguwar Kaddara a rayuwar sa.
***************
Mu'azzam ne ya fara sulalewa ganin lamarin ba nasu bane, sannan Zulaiha tabi bayansa tare da Aymanah dake suna guri d'aya dama a zaune, sannan sauran duk suka firfito...
Narai-narai Aymanah tayi da ido kamar zatayi kuka, sauri take ta cimma masa ta bashi Hakuri, don tun da suka taho ko kallon gun da take baiyi ba...
"Yadai little menene kuma yanzu?"
"Aunty Ya Mu'azzam ne fa nayi ma laifi shine yake ta fushi yaki ya kulani" ta karasa fada hawaye na saukowa a kumatun ta, ita take ta dokin tazo ta gan shi shine xai shareta kodai Hajja yaudarar ta tayi dan kawai ta kwantar mata da hankali...
Kama hannunta Zulaiha tayi "haba Aymanah kada ki bada ni mana keda mijinki kije ki same shi kawai ki bashi hakuri nasan Yaya zai hakura indai kece ai bakya laifi matar Yaya" ta karasa fada cike da tsokana..
Dan tura baki tayi cikin kunya "kai Aunty"
"Allah kuwa little kije kawai uhum kin dai gane" tace tare da kashe mata ido daya sannan ta bud'e purse din ta ta Ciro mata wani romantic chewing gum, ta bata tare gaya mata wata magana a kunne...
Zaro ido waje tayi tare da rufe baki da hannayenta cikin kunya "jeki mana" ta kara fada..
Cikin takun ta ta fara takawa zuwa corridor data ga yabi tana yi tana waiwayo aunty Zulai d'in, ita kuma sai daga mata hannu take tana karfafa ta...
Yana jingine da motarsa ya rungume hannayensa a kirji, idanunsa a lumshe kamar mai bacci, tana hango shi ta saki wani shu'umin murmushi, tare ta balle chewing gum din ta jefa a baki sannan ta canja taku cike da kirsa, tana cin chewing gum din cike da iyawa....
Sam baiji motsin tahowar mutum ba saboda yadda yayi nisa cikin tunani, jin lallausan hannu kawai yayi a fuskarsa, ware ido yayi gaba d'aya dan ganin waye....
Kusan daskarewa a gun yayi, ya kasa mayar da idanun daya sako, har da k'arin bud'e baki aka samu, shifa wannan yarinyar itace week point dinsa,
Murmushi takeyi tana ci gaba da shafo fuskarsa cike da kirsa, wani irin wannan fizga yayi mata ta fad'o a k'irjinsa matse ta gam yayi ko zau samu sassaukin da zillon zuciyarsa take masa....
Ware ido tayi yin wannan unexpected hug, a tare kwayoyin idanuwansu suka sarke da juna, suka shiga aikawa juna sakonni masu wuyar bayani...........
_💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻Soyayya, soyayya, masoya suna yin k'auna😍😘. Wannan shafin na masoyan Aymah da Ya Mu'azzam ne, kuyi farinciki👌🏻_
*Siddiqa ce*
[9/30, 18:11] Dear Ita: 🏢🏢🎆 *_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢
🤦🏼♀🤦🏼♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼♀🤦🏼♀
By
_Maryam Abdul_
*In dedicated 2 Bilkisu Hashim(Mom Zee)*
*Abu uku suna hanzarta tsufa, fushi da hasada da yawan damuwa, babban maganin su shine dogaro Allah, da barwa Allah da sanin Allah na nan*👌🏻
Duniya Makaranta✍🏼
*Page* 4⃣4⃣
________itace ta fara sauke nata idon tana jin taci gaba da kallon kafafun ta dab suke da su kaza, d'aukar gangar jikinta, kaifin idonsa na daban ne, wasa taci gaba dayi da botiran gaban rigar sa kanta na kasa jikinta yayi lakwas, dakyar ta iya tattaro kalaman bakinta har ta samu ta furta "I'm so sorry Yaya!...I mean for everything..pls forgive me!"
Gogan naku daya shige duniyar masoya, kallonta yake bako kiftawa gani yake kamar sabon zubi akayi mata ta canja masa gaba d'aya, ga wani sihirtaccen k'amshin da jikinta ke fitar wa...maganar ta ce ta dawo dashi, cikin jarumta da basarwa yad'an turata daga jikinsa kamar bashi ne ya kakume ta ba...
D'aure fuska tamau yayi tare da juya mata baya, kamar ma baiji me tace ba, shi nan wai fushi yake, murmushi ta saki tare da kara matsewa jikinsa, kanta ta d'ora a bayansa tare yi masa rungumar baya, ta zagaye hannayenta a cikinsa, tana sakin numfashi kad'an-kadan.....
Sosai rungumar ta shigesa wani iri yaji musamman yadda hucin numfashin ta ke sauka a bayansa, na sosai yayi Jarumta Dan ta gama kashe masa jiki, musamman wani salo na daban da take masa da hannayenta..
Hannayen yake bi da kallo da suka sha jan lalle mai hade da baki, wanda ya kara pitting glowing skin nata...
"Yaya Mana! Pls kace wani abu?" Banza ya kara mata duk da yanayin sigar maganar kad'ai ya isheshi susucewa cike da shagwaba uwa yarinyar da ke shirin kuka...
"Yaya pls kayi Hakuri Allah bazan k'ara ba, nima fa da wasa nike maka, dan Allah yayaaaaaa!!!!!" Yadda taja sunan da sigar maganar saida ya runtse idonsa tsabar yadda ta shigeshi...
Murmushi ta saki tare dayi masa gwalo, sannan ta fara zame hannunta daga jikinsa tana dire-diren kafafu, kukan mai cike da tabara ta fara yi masa tana d'an dukan Bayansa a hankali....
Kamar kiftawawar ido yayi wani irin turning to her tare da fizgota ta fad'o jikinsa, yana murmushi "keko!" Shine kalmar da ya iya fad'a yana lakuce mata hanci...
Itama murmushi ta saki tare da sauke kwayoyin idanunta kasa, ganin yadda yake binta da kallo "da yake nidin ba ke bace ban iya wahalar da abinda nake so, it's OK ya wuce, but you hurt me so badly, and dole na hak'ura tun da ni babban Yaya ne!" Ta jiyo muryarsa yana rad'a mata a kunne, da sauri ta d'ago idonta tana kallonsa...
Murmushi ya sakar mata tare da d'aga mata gira, itama murmushin tayi tare hugging nasa tightly "I so much love you my Khaleeel" kusan daskarewa yayi a gun, yama rasa takamammen meya fi masa dadi a wannan yanayin rungumar CE? ko sabon sunan da aka saka masa? kai! duk basu ne wai tana matukar sonsa?? what bunch of surprise?? wai aymanah dai ce yau ke fad'ar tana k'aunar sa da bakinta? Yama rasa wane kalar farinciki zaiyi a wannan gabar, jin kansa yake kamar yafi kowa jin dad'in rayuwa yau ya samu soyayyar Bilkisar sa hannunsa yasa ya tallabo hab'arta tare kallon kwayar idonta "Me kika ce Habibty??" Yace murya can k'asa, kunya ce ta kamata tayi saurin mayar da kanta cikin k'irjinsa, kara dagota yayi "pls ki k'ara fad'a kina kallon kwayar idona" duk da ya gasgata maganar daga kwayar idonta, saidai yana so ya kara ji ne kuma yafi so tana kallonsa...
Narkakkun manyan idanuwanta ta watsa cikin Oily and sexy eyes suka tsarke "I mean it Yaya I love you wit all ma heart, and from my heart" tace a sanyaye kamar mai rada, Murmushi ya saki mai kayatarwa wanda ya bayyanar da jerarrun fararen hak'oransa masu matsakaiciyar wushirya mai kyau....
"I do love you! Ana a habbuki katirr habibty Aymanah, ina matukar k'aunarki Bilkisa tah" yace tare da zagaye ta da hannayensa ya rungume ta sosai, kamar yadda tayi masa, idanuwan su a lumshe kowanne da abinda yakeji a ransa a wannan yanayin...
Zulaihat da tazo ta kirasu ganin yanayin suke ciki yasa ta kame gefe tana kallonsu cike da sha'awa "sun matukar dace" ta fada a fili, ganin lokaci na tafiya gaji jiransu ake ya sakata dan matsawa gun su tare da yin gyaran murya....
Ware ido sukayi a tare, tare da sakin juna, fuskewa yayi as Yayan nan, yayin da Aymanah tayi k'asa da kai irin na kunyar nan, murmushi Zulaihat tayi tare da jan hannun Aymana sannan ta d'an kallesa "Yaya su Abba ke magana" daga haka tayi gaba tana murmushi yayin da Aymanar ke bin ta cike da kunya...
Bayan sun wuce shima murmushin ya saki tare da shafo bayan kansa sannan ya biyo bayansu cikin takunsa na isa wanda yake by nature *Barr. Ibrahim Mahmoud Gwarzo kenan* isasshen ingarmar Maza.
***********