Sashe 24
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_A hannun ka yatsan da yafi kowanne yatsa nisa da d'an uwansa shine babban yatsa. Duk da haka ba basa iya aikin komai saida shi, ba kusancin ka da Dan uwa ne muhimmi ba, amfaninsa gareka👌🏻_
*Page* 5⃣1⃣
_____hutun sati d'aya daya d'auka, ba abinda aka gudanar a ciki bayan amarci mai cike da tsafta, soyayya, tsabtatacciyar k'auna Mara algus ko yaudara a ciki, ririta da tarairayar juna suke kamar su hadiye juna dan k'auna, mamakin juna sukeyi sosai...
A bangaren Mu'azzam mamaki yake Ashe kallon yarinta kawai yake wa Aymanan sa, Ashe cikakkiya kuma kasaitacciyar mace wacce ta amsa sunan ta na 'ya mace ce, tasan makamar aiki sau da dama idan tayi wani abun har mamaki yake yaushe ta San wannan, saidai tunawa da ingantacciyar tarbiya data samu, da kuma ilimi da take dashi na addini, ga kuwa wayewar kai na musamman da take dashi Wanda yasan baya rasa nasaba da kud'anya da mutane da sukeyi da kuma leka media, sosai yake jinta a ransa yanzu da suka fi samun kusanci fiye da son da yayi mata a baya....
Itama a nata b'angaren sai yanzu ne ta fahimci waye ainihin asalin yayan Nasu, tsauri da tauri da take tunanin halinsa ne ada, a yanzu ta gane waye shi, mutum ne mai sauki, sanyi tausasawa, taimakawa sosai yake koyi da karantarwar annabin mu na rahama, gurin tafiyar da rayuwar auratayyar su, shiyasa sukeji kamar ba zasu iya rayuwa ba'a tare suka gane gata sosai iyayen su sukayi musu....
Tare suke shiga kitchen, suyi komai a tare, wanka a tare komai a tare sosai sukejin dad'in rayuwar su, Aymanah ta kara gaskata ba yanayin da ke dawwama a rayuwa ada kullum tunanin ta sai yaushe zasu zamu rayuwar yanci, yaushe ne zasu dinke su kasance happy family, sai gashi ubangiji ya sauki a lokaci d'aya, ga nagartaccen miji ga kuma soyayyar uwar miji da yan uwansa, a kullum sai sunyi waya da Momy cike da farinciki ko bata kirata ba ita zata kirata, ga zaman lafia sosai daya wanzu a Zuri'ar tasu, sosai Samiha da Samha ke nuna mata k'auna, Momy da Ammi kamar wasu yaya da kanwa, Hajja tuni sun rik'eta sunce ba zata koma zama gwarzo ba saidai ta ringa zuwar musu ziyara, dama tashin hankalin su ya sa tabar musu gidan su, kayanta sukaje aka kwaso baki d'aya, sannan ya saka wasu 'yan uwa gidan...
Gidan nasu yanzu gwanin dad'i shiyasa idan suka zo sai taji kamar kar su tafi gata cikin 'yan uwa ana nan nan da ita...
"I'm back habibty" ya rad'a mata a kunne, kara kudundune jikinta tayi akan seat din tana tura baki da yamutsa fuska duk a cikin baccin...
"Common princess, it me fa ur prince ur Habib rouh!" Um um" ta sake fad'a still idanuwanta a rufe...
Hannayenta dake kan mararta ya kalla sai yanzu ya lura da yanayin ta, saurin aje brief case dinsa a canter table, d'agata cak yayi tare da mik'ar ita tsaye, ware ido tayi a kansa da suka sauya launi suka sirka da jaja, dubansa tayi kamar tayi kuka sannan ta d'an zame daga jikinsa tana ci gaba da kama marar tata..
Cike da tausayi da dan tsoro ya sunkuya shima dai-dai ita ya dagota tare da zama kan seat ya d'orata a cinyarsa yana shafa mata kai a hankali "what wrong u Babe? Meya sameki ne, ciwo maran ke miki?"
Cikin dauriya tana cije lips tace cikin mafi sanyin murya "I thought it my period pain, tun shekaran jiya ya fara min ciwo, but yanzu it more painful ga har motsi nakeji a gurin kar fa tsutsan ciki ne yamin yawa"
Duk da cike yake da tausayin halin da take ciki kalamanta na karshe sun saka shi murmusawa, tun kwanaki yaga many changes a tare da ita kamar shigen na cikin ta na farko da yayi mata maganata tace aa wlh duka baifi sati biyu ba har zatayi ciki ya kuma bayyana da sauri haka, itakam ba ciki bane period zatayi a kwanakin, ganin ta dage akan ba ciki bane yasa ya kyaleta akan idan tayi period din shikenan idan kuma baizo ba to sai suje hospital kawai, but cewa tanajin motsin ya bashi dariya to koma ciki ne for two week sai fara motsi hala...
"Sorry Habibty, muje hospital kawai a duba ki yafi" da kai ta amsa shi kawai, gown ya d'auko mata da hijab ta sauya sannan suka dauki hanyar Malam Amino kano..
Zaune suke office d'in Family doctor tasu Dr, Humaira(diyar D one, Haduwata dake) kallo daya zai tabbatar maka tasan makamar aiki, tambayoyi taci gaba dayi mata bayan tasa anyi mata wasu gwaje gwaje hadda scanning...
"When last kikayi period bayan kin samu miscarriage, kuma anyi maki wankin Mara alokacin?"
"Aa ba'ayin ba, kuma banyi period ba, a satinnan dai nake expecting nasa" ta amsa mata, tana mata kallon Shawa'a sosai kayan suka amsheta, ita dai tanason b'angaren health she eager ta ganta tana treating patient like d way nurses din da aka hadata dasu sukayi mata...
"OK" Dr ta fada bayan ta kalleta dakyau na d'an lokaci tana kara gasgata hasashen ta a kanta yayin da ita ko tayi nisa a nata tunanin, shikam kallonta yake shima da nashi hasashe akanta...
Nurse ce tayi sallama ta shigo cike da ladabi ta gayar dasu gaba d'aya, sannan ta bata results din tare da ficewa...
Duba takardun tayi a nutse na mintuna sannan ta dago ta kalli Mu'azzam tace "Congrat Barrister your baby is safe, is now 4month and a week" shima murmushi ya saki tare da fad'in "Alhamdllh, but Doctor ta yaya hakan ya faru bayan tabbatar mana cewa ya zube?"
"Eh hakane twins baby ne so daya ya fita d'ayan nanan, rashin wanke cikin yayi amfani da sai ayi kisa ba tare da an sani ba, Dan inaga a lokacin basu ga babyn ba saboda rauni daya samu, ga kuma rashin zaunuwa da kyau da bai ba...
" ko yanzun dan ya cika mutum ne an cika masa halittarsa shiyasa yake motsawa kuma yana a tauye dat y marar ke rike mata, but zamu gyara mata shi dakyau, sai a kula sosai ta samu bed rest koda na week ne, kuma a shawar ce ta fara attending Anti-natal saboda lafiyar ta data babyn, congarat Mrs Ibrahim Allah ya inganta"
Aymanah da tun da doctor ta fad'i babyn su na nan, tayi kasa da kanta sai murmushin farinciki take, Ashe twins ta d'auka ba tare data sani ba, Allah mai girma, tana gode masa daya tseratar mata da d'ayan...
Kasa dagowa ta amsa ma Dr tayi, saboda nauyinta da takeji, fahimtar haka ne yasa tayi murmushi kawai ta rubuta magungunan da zata bukata ta bashi ya karbo a pharmacy, sannan tayi shirin daidata musu babyn su.....
Godiya sosai ya shiga yi mata, bakin nan har kunne tsabar farinciki, saida ta buda musu file na anti-natal sannan suka baro asibitin...
"Habibty are you happy with d baby?" Ya tambaye ta bayan sun fara tafiya...
"Am happy mana yaya kawai inajin kunyar Dr ne, but ina sonsa ko sonta kamar yadda nakeson Abbanta"
Sosai zancen ta ya huda shi, smiling yayi "thanks you Bilkisa ta"
"Thanks for yaya?"
"For being a good wife to me and a good mother to my beloved unborn baby" taji dadi matuk'a "thank too yaya ur such good Head of d house enough!" Hannunsa daya yasa ya kamo nata ya sumbata...
Saida ya tsaya ya sissiya mata fruit da sauran kayan kwalam, yana tsokanar ta da masu ciki iyayen kwadayi gara ya fara tun kafin ayi request, ita dai sai murmushi take ranta kal farinciki....
A maimakon yayi gida da ita sai taga ya d'auki titin zuwa Hotoro, family house d'insu "yaya baka fa ma yi wanka ba bare cin abinci gashi ko hutawa bakayi ba, muje gida mana na taimaka maka"
"No Baby zanyi daga baya da kaina ke ce mai bukatar Hutu a yanzu ai, bari muje ma su Mommy da good news tukun....
*************
Momy kusan tafi kowa nuna farincikin ta, sai wani tarairayar Aymanan take uwa kyau, Ammi kam 'yar kallo ta dawo, su Samha da samiha murna kamar me, suna kuma jin ba dadi har gobe akan abunda sukayi mata duk da komai ya wuce, hajja baki har kunne zatayi kama kunne..
Momy cewa tayi ya barta anan tayi sati biyu yadda zata samu bed rest din da kyau, Hajja tace Sam, a bar shi da matarsa, ai shima mai iya kula da ita ne, itama dai Ammi haka tace, dole Momy ta hakura akan za'a samo mata yarinya ma d'an tayata wasu aikace-aikacen saboda lalurar kuma ko ba komai zata samu mai d'auke mata kewa tunda shi ba ko wane time yake a gida ba, Hajja ta yarda da shawarar tace akwai Sabira 'yar Jimmai mai aikinta yarinyar Nada kwazo sai aje azo mata da ita..
Samiha da Samha hannu ya fad'a sosai a harkar girke-girke, da aikace aikace irin na mata, dabarun zaman aure ne kawai yanzu ya rage suma Ammi da Hajja har Momy kowa na basu tips cikin azanci..
Samiha sosai ta sake yanzu, ta cire damuwar komai a ranta, ta mayar da hankali akan abinda zai amfane ta, sun koma islamiya tuni yanzu Sam basa fashin zuwa, har yanzu tana cikin iddarta shiyasa duk wanda yaso tararta take saurin kwabarsa, sosai takeso ta gyara rayuwar ta, tana son rayuwa ta shimfida rayuwa mai tsafta a rayuwar ta ta nan gaba..
Samha ma, su Ammi har da hajja suka je har gida gurin mahaifiyar mijinta suka bata hakuri tare da rokar ta arziki, sosai ta yaba da karancin su, basu nuna isa ko girman kai ba, a take tace itakam komai ya wuce a gun ta, dama ita a 'ya ta ajeta itace dai ta bata kanta, amma yanzu komai ya wuce a gurinta...
Suje su shirya Kansu Allah ya basu hakuri, shima Abba ya kira Farooq, ya kara bashi hakuri, shima yace ya hakura Dan yanason matarsa dama dai halinta ne bayaso tunda ta canja shikenan ta dawo dakinta, a ranar kwanan farinciki Samha tayi zata koma gun abin k'aunarta...