Sashe 31
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Gaskiya ban tab'a tsammanin zakayi sake irin haka ba Ibrahim, kasan yanayin aikinka, bare mutane da basu da kyau, baka yi musu komai ba an cutar dakai bare kai da kace yak'i zakayi da gaskiya ai dole ne ka ringa kiyaye wa, irin wannan ai saidai da nisan kwana amma da anyi karo da ajali ai da shikenan" Abba yace bayan komai ya lafa, dan har Dr Humaira (family doctor tasu) ta duba Aymanah, ba wata damuwa saidai jigata da dan gun da suka fara yankarta kad'an tayi mata dressing gurin tare ba bata tabs..
"Kayi hakuri Abba inshaa Allah zan kiyaye"
"Haba Mamuda meyasa zaka zarge shi akan wannan abun, ai kaddara ce, sannan kuma ai kaji ta fad'a da bakinta laifinta tun da saida ya hanata ta nace inace ai jikinta ys gaya ta, kaga gobe bata k'ara taurin kai ba da naci"
"Haba Inna adai barshi a kaddarar kawai da bata wuce ranar ta"
"Tau Allah dai ya kyauta ya kuma tsare na gaba" suka amsa da Ameen gaba d'aya...
"Yawwa Ibrahim zaka bar ita bilkisun gida tun da ta kusa haihuwa ga kuma wannan ibtila'in, kabarta anan yadda zata samu cikakkiyar kulawa, kaga sha'anin haihuwa ce ta fari duk Ku duka Baku da ilimin ta dama ko ba wannan ba inaso nace ka dawo da ita sai kuma ga wannan kuma dan haka kayi hakuri ka barta" cewar Hajja..
"Hakurin me za'a bashi Inna ai dama hakan ya kamata ayi" Momy ta fad'a
"Nifa bangane ba mutum da matarsa anaso a mishi karfa-karfa" cewar Umma..
"Nima dai shi na gani indai a yadda" Ammi tace, shidai baice komai ba, saidai yasan barin nata is d best solution, duk da yasan is not easy to him Abu da bai saba ba tun lokacin suka shirya basu taba kwana d'aya basa tare ba, inba lokacin bikin Samiha ba, amma dole ma ya barta kodan shima ya samu ya kara tsaro a gidansa da fad'ad'a binkice dan ya d'an tsorata da attack d'in Alhaji mai Dala, dafa ba rabo shikenan da yanzu ya rasa Aymanah da unborn nasa, yo an fafeta ai saidai gyaran Allah...
"Ba damuwa Hajja a barta d'in, bara na duba kota tashi nayi mata sallama Nazo na wuce"
"Tau duba kaga" Hajjar ta amsa shi, ba kunya ya tsallace su Momy ya shige bedroom din Hajjar dake part d'in ta ne suke,
"Oh ni Zainab yaran zamani bata ido kiga fa tsallake mu yayi bako K'ara zaije ya takura mata tana hutawa" dariya Umma tayi, Ammi tace "Allah yasa ga Aunty Zainab, daga ma ya nuna kulawarsa"
"Jari'an yara dai ne 'yan k'arshen Zamani mu lokacin mu was ya isa"
"Yawwa inna kema kya fad'a, mu bari mu bashi guri ai" tashi sukayi gaba d'aya suna ci gaba da magana suna dariya, dake dama sun tashi tafiya ne saboda gabatar da dinner, sallama suka yiwa Hajja, tare da fatan samun lafiya wa Aymanah, amsa musu tayi itama cike da jin dad'in yadda zaman nasu yayi kyau kamar yadda take buri....
Tana fitowa daga toilet shi kuma ya shigo, da sauri ya isa tare da kamota ya zaunar da ita gefen gadon shima ya zauna yana ci gaba da jera mata sannu "sorry Babynah duk laifi nane nina ja miki kiyi hakuri kinji"
Murmushin karfi hali ta saki tare da d'an ciza lips din k'asa "haba Yaya aini ce zancen kayi hakuri, nina ja komai da ban maka gardama ba aida hakan bai faru ba, kayi hakuri" murza hannunta yaci gaba dayi...
"Aa Habibty nine da laifi gashi garin kare rayukan wasu ina shirin salwantar da rayuka mafi muhimmanci a rayuwa ta, idan na rasa ko zan koma Mara amfani Baby, inaga zan aje aiki kawai"....
Rausayar da kai tayi tare da tausasa murya " Yaya wannan ai kaddara tace, in kace zaka bar aikinka saboda kokarin kare mu, kana karfin ture kaddarar da Allah ya dora mana ne ko canja ta, ko kuwa aje aikinka zai canja ta ne? Mun sani ba abinda zai canja, idan ka dena aiki Yaya su kuma wad'anda ake tauyewa hakk'i suke neman mutane ire-irenka domin kwatar musu 'yanci Yaya tasu rayuwar zata kasance idan Jarumi kamarka ya fara karaya, kananun lauyoyi me zasuyi? Yaya idan ka dena aiki akan abinda ka karanta ka koma yin me?"
K'ara runtse hannunsa tayi a nata tana kallon cikin idanunsa kamar yadda yake kallon nata "kada fa ka zama wani iri saboda ni, Yaya komai mukaddari ne, nasan kana matukar sona da son kare 'yan cina a matsayi na na iyalinka, saidai kada ka manta al'ummar kasarka ma na bukatar haka daga gareka, kaci gaba ka doge akan gaskiyar ka, Allah bazai taba bari kaje k'asa ba muddin kana kan gaskiyarka inshaa Allah"
Jinjina kai yayi yana mai girmama kaifin tunani irin nata, kaga dai karama da ita saidai tana da hankali da hangen nesa fiye da wasu manya, sosai kalamanta suka k'arfafa masa, tare da k'ara mata k'ima akan idonsa...
"Nagode sosai wa Allah daya azurtani da mace kamarki Bilkisa, kin wuce komai a rayuwar Ibrahim, shawararki ta karbu, nagode da ankarar dani da kikayi matata Uwar 'ya'ya, ina rokon Rabbi ya saukeki lafia ya bani 'Yaya masu albarka kamar ke" murmushi ta saki na jindad'in kalamansa...
"Nagode mijina abin Alfahari na, sirrina, rayuwata"
D'an zaro idon wasa yayi yana murmushi "duk ni kad'ai 'yan matana?" Da gira ta amsa mishi...
Dariya yayi tare da picking nata a lips "am going to missing much Baby, Hajja tace na barki harki haihu"
Itama bata fuska tayi kamar yadda yayi "har na haihu kuma? To kaifa wazai kula dakai?" Sosai yaji dad'in yadda ta nuna damuwarta..
"Don't mind baby I will manage, zo muje kici abinki nasan kinajin yunwa keda baby nah"
"To muje kaima nasan bakaci komai ba kamar yadda nima banci ba, jibi yadda ka dawo yau d'aya" murmushi yayi tare da shafo sumarsa, shi yama manta da abinci Sam, tabbas tun break fast ne da sukayi tare..
A tare suka fito Parlour suka tadda sai Hajja kawai tana aikin kallo, sai lokacin ya tuna da rashin kunyar da ya tafka, K'ara shafo Sumarsa yayi "Haji'an Allah sai ke kad'ai a falon"....
" Mara kunyar wofi, ba ka kora iyayenka ba, kadai ji jiki Allah bata ido" dariya sukayi a tare suna ci gaba da zolayarta......
"Kayi ka gama duk, amma nikam baran d'aukar maka wannan sakarcin ba"
Paper carpet din cin abinci ya shimfid'a tare da sauke kulolin da su Munira suka kawo na dinner, sannan ya kalle su, bayan yayi kansa gurin zama...
"Yawwa ta k'arfin data katakon kuzo ga Abinci muci" harara Hajja ta watsa masa itama kuma Aymanah tayi dariya, ganin yadda yayi rashe-rashe uwa d'akinsa.
"Kai a suwa kare da gudun layya! meye naka a ciki, kai naga alama fa kamar na kira ma kaina ruwa ne, zan tattara ta ne na mayar Sashen Fatima naga k'arshen rashin kunyar taka"
Saurin cewa yayi "afuwan!afuwan Hajia ta, dan ki rufamin asiri ta karfen, kinsan fa kece kika tare ko'ina, taimakamin ki bar ta katakon anan taki albarkacin ki"
"Ho bariki tayi! Bariki tsohon gari ni zaka yiwa duniyanci! Ai kafi kowa sanin ta k'arfen taka"
Cike da nishad'i da zolayar juna sukaci abincin a tare, sai 9 ya koma gida, sai yaji gidan yayi masa girma sosai, ba Aymanan sa.....
Washe gari su Nusee anan aka wuni, hadda Samiha amarya da Zulaiha duk saida sukazo, mutane nata zuwa jajanta musu....
Su Alhaji mai Dala da yaransa sun fuskanci hukunci dai-dai da laifinsu...
Kulawa ta ko'ina Aymanah ke samu, Momy ji take sosai da ita, Umma ma tana iya nata kokarin, barin to Hajja taji, Ammi dai 'yar kallo ta dawo...
Abba kullum zai fita "Ummina me kike so azo miki dashi, me kike bukata?" Maganar kenan, shima Dady in yana gari hakane, sosai take jin dad'inta ga ta cikin k'anninta kullum sun zagaye ta "aunty Aymanah ni zan danna biki kafafu, aa nine xanyi mata, ni zan cire miki farce, Aunty Aymanah zan miki tatsuniya" shine zuwa..
Mu'azzam ma kullum yana hanyar gidan in baizo ba yi mata waya, har tausayi yake sosai da tana da damar komawa da tuni ta koma masa tana tausayin yadda yake gararan ba ya dawo gauron k'arfi da yaji..................
*Siddiqa ce*
[9/30, 18:11] Dear Ita: 🏢🏢🎆 *_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢
🤦🏼♀🤦🏼♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼♀🤦🏼♀
By
_Maryam Abdul_
*In dedicated 2 Bilkisu Hashim(Mom Zee)*
🌎 *Duniya Makaranta* 🌎
_Idan ka taimaki wani saboda Allah, kada ka jira ya gode maka, ka jira sakamakon ka gurin Allah (S.W.T)👌🏻_
*Page* 5⃣9⃣
*A Month later....*
_______Cike da farincikin da baisan na maye ba ya farka yau, sauri-sauri ya shirya, dan tun jiya da rana rabonsa da Aymanah, so kawai yake yaje ya ganta musamman a condition d'in da take duk da jiya har 12 suka kai na dare suna waya, cikin shirin sa na zuwa office ya fita da zummar in ya ganta ya wuce office da can kawai, kari ma bai ba sai yaje can yayi dake ma karin kawai yakeyi wani lokaci a gida idan bazai samu biyawa tacan ba......
Direct part d'in Hajja yayi wa tsinke, da sallamar sa a baki ya shiga, turus ya tsaya yana bin Momy da Umma dake falon kallo, tana rungume da new born baby, an kanannad'eta cikin fararen kayan sanyi masu ratsin blue, set ne har towel d'in su, hankali kwance suka amsa masa sallamarsa suna ci gaba da maganar su, cikin nishad'i, k'arasowa ciki yayi, yana musu barka da safe amma idonsa nakan babyn fuskarsa taf mamaki, bakinsa d'auke da tambayoyi...
"Momy ina kuka samu cute baby haka?"
"Oho! Gata nan dai" ta amsa masa cikin basarsa Umma kam sai dariya take k'asa-k'asa, hannu ya mik'a akan a bashi 'yar zuciyarsa na raya masa Abu sai da he can't believe bama zai yuyu ba yake fad'a kai tsaye...