Sashe 21
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*🎀🎀My dearies friends, I really appreciate with ur warms wishes for me, thanks so much my true fans, especially my sweet once's* 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻😘😘😘😘😘😘😘😍😍😍😍
*Maryam Y Zango*(ummu khady)
*Hafsat Musa*(indon kauye)
*Queen of beauty*
*My Qwlly*
*Feenat Aliyou*
*My Aunty Sumee*
*Aunty Ummi*
*Maman zee*
*Members of marraha*
*Duniyar makaranta2*
*Maman ussey novel*
*Hausa novel*
*Sweery novel*
*Matan kirki*
*Aminan juna*
And so on ur good enough thanks Jazakumullah bi jannah👌🏻🤝🏼
*Page* 4⃣9⃣
_______Suna Kammala sallah, ko add'u'ar kirki basu yi Amira ta fara mita ita fa abata abinci nan itama Nusee tace ai kuwa dan ba wani bak'unci, kama baki Aymanah tayi tana binsu da kallo kafin tace.....
"Ai dama bama kunce Ku baki bane anan, saidai naga ko wacce tana da kafafu da hannuwa kuma tana da idanu, so a tashi a shiga kitchen danni ba abinda na dafa a gidannan, breakfast ma daga gida aka kawo mana waina ce na kuwa san bakwason waina".
" waina!" suka fad'a a tare, "tana ina?" Cewar Nusee, Amira kam ta kasa magana sai baza ido take taga inda zata hangota....
"Gata can Dinning din main Parlour..." Rige-rigen ficewa daga part din nata suka shiga yi, danko hannun Nusee Amira tayi da taga ana shirin runtumawa da gudu....
"Allah baki isa ba, salon ki rigani ki cinye" dole suka jera a tare suka fice da sauri yadda Amira ta danke Nusee kamar Dan sanda ya cafko mai laifi, da dariya Aymanah ta rakasu kafin ta kwashe dardumomin da suka yi sallah ta nade, cikin daga murya take fad'in "Anya kuwa matan nan, da alama yayyi na sun hura muku iska"......
Wata dariya ta k'ara, fashewa da ita lokacin da ta samesu a dinning center din, tsabar rashin hakuri cikin coolar wainar aka juye miyar kawai sai turawa kawai suke suna zare ido ba mai iya magana.....
" Hhhhhhh! Gaskiya aikin yayyina yayi kyau, barin taimako muku da ruwa dan da alama ta tsaya muku a wuya amma tsabar fitina ba mai iya tashi ta dakko"
Baki cike Nusee tace "Eh Besty nah Dan Allah taimako" itama ma Amira sai kada kai take alaman ta kawo musu, dariya ta sakeyi "oh su Meerah ko magana ba a iyayi lallai kin harbu da yawa"...
Ruwa da lemo ta girke musu, tana ci gaba dayi musu dariya da yi musu shakiyanci son ranta, saida suka cinye ta tas, suka Dora da ruwa da lemun sannan sukayi bakin mayar mata da martani...
"Ke kin jiki da wani zancen, keda kika yi cikin ko sani bamu yi ba sanda akayi mana asara muka sani, kika wani linkeni a baibai waike bakyason Yaya ashe-ashe kina lallabawa kina zagayewa kina amsar kuri'a" dariya sosai ta bata, dukan wasa Takai mata...
"Allah baki da kirki besty wai karbar kuri'a, to ai gashin kema kin karbo har kinci zabe, zakiji idan dadi ne mulkin!" Nan suka wuni a tare suna zolayar juna musamman Aymanah sai yi musu tsiya take hadda cewa sune a ciki yanzu, itakam ba yanzu ba, school ma zata koma tayi course na karbar haihuwa ta wata shida tazo ta karbi haihuwar su, dake cikin Nusee mai watanni biyu na Amira satittika ne, ko wata bai ba...
Sai bayan Asr suka wuce bayan sun gama kwance-kwancen su, sosai zuwansu yayi mata dadi suna wucewa duk sai taji gidan ya mata Girma, taji ta so lonely, wayar ta ta dakko ta turawa Khaleel din ta love text sannan ta koma part din ta ta sake sabon wanka....
Kwalliya sosai tasha kamar mai shirin zuwa Party, ta hade cikin Doguwar riga ta kanti Dark green tare da yane kanta da siririn farin veil, bayan ta gyara gashin ta kamasa da babban ribbon, high hill ta saka tare da saka necklace na bites da bangles duka na irin many an bit dinnan masu tsada wow Ku hango Aymanan Ku fans.....
****************
Ya Mu'azzam direct bayan ya fito daga masjeed Family house nasu ya wuce, bai samu Abba da Dady ba a gida, Abba na kasuwa Dady kuwa ya koma wurin aikinsa....
A part din Inna ya yada zango yana shiga ta fara washe baki tana mishi sannu da zuwa, cike da shakiyanci ya wani tsugunawa yana gaida ita, kama baki tayi "Lallai Ibrahima ka kai Dan duniya ni zaka zowa da wannan sabon salo, tunda na baka Balki ka tafi da ita ko?"
Dariya ya saki bayan ya mike tare da zaunawa kan seat yana fuskantar ta "Allah yaja kwana dai Hajja tamu, ai wannan gaisuwar ta musamman ce Uwar gida na" jefe sa da filon kujerar tayi...
"Ungu nan shakiyi ni kake d'agawa gira, lallai yaron nan ka zare, tashi barmin d'aki kaje kayiwa Fatima ita da ta haifi Balkin" mik'ewa yayi yana murmushi...
"Base kin korani ba dama tafiya zanyi, kuma ba kedai takwarar ta k'awalliyar ta ke zanyi ma ba maman Munir ba, sannan sunanta Bilkisu not Balki ki kiyaye dan banaso ana bata mata suna"
Wani filon da dauka ta jefa masa yayi saurin gocewa tare da ficewa daga falon yana dariya "ja'iri ni zaka yiwa dogon turanci zaka same ni ina zamana".....
A part din Momy ya samesu har Ammi da sauran yaran, su Momy na gyaran teburin abinci, gaidasu yayi, suka amsa Momy na tambayar ya 'yarta Aymanah, ya amsa da tana lafia, Samha da Samiha ne suka fito daga kitchen da sauran food flask din, ga wani basket da aka saka wasu food flask a ciki su Munira sun dakko...
Aje kayan hannunsu kan dinning d'in, sannan suka fara gaida shi, Samiha na sanye zunbulalen hijab har kasa, jikinta a sanyaye tun da ta jiyo muryar sa kirjinta ke bugawa, kalonsa tayi a sanyaye ta gaida shi, shima kallo d'aya yayi mata ya d'auke kansa yana amsa gaisuwar su...
" yawwa gara da kazo ga naku abincin, kun huta zuwa" Momy ta fad'a tana nuna masa basket din hannun su Muneera..
"Kuma ka gaya mata tayi girkinta gobe Dan ba zamu dauki aika mata abinci ba ita kuma ta nade kafafu" Ammi tace..
"Oh! Maman Arif inaga ba zamu shirya ba, ina ruwanki da 'yata? Kinga ba ruwanki da sha'anin mu" murmushi Ammi tayi tare da daga Arif sama daya taho yana daga mata hannu "na daina Mommy, Arif muje ayi wanka" itama Momy Murmushi tayi "yafi dai"
"Kawo shi nayi masa Ammi" Samiha ta fad'a dake ita samhà tuni tabar falon, bata shi tayi itama ta fice zuwa part din Ammin tunda acan suke zaune...
Cike da tausayi Ammi ta bita da kallo tana mata add'ua a ranta...
Shima sosai yake tausaya mata danne wa kawai yake kada yayi weaking heart nata, ko komai 'yar uwarsa ce kuma ta taba zama wani bangare na rayuwarsa wanda he can forget ever....
Adil ne ya shigo yana kuwan kiran Munir da su munira, fadeel, Fadeela, Sageer, Sageera da Arif akan Abba ya dawo, suna yin ido biyu da Mu'azzam ya sha jinin jikinsa tare da komawa da sauri ya doko sallama tare shigowa a nutse ya gaida su Mommy sannan ya gaida yayan nasa, amsawa yayi sannan ya cewa su Momy zaije ya dawo kafin Abba ya huta sai su gaisa sannan ya wuce gidan Abokinsa Abdallah yaje sai bayan asr ya dawo bayan sun sha hira sosai da Abdallah da kuma wani friend Nasu Sulaiman a can din...
Sai after 6 yabar gidan nasu bayan su d'an tattauna da Abba, sannan ya shiga ciki yayi Sallama dasu tare da d'aukar abincin....
Yanayin Nisan da ke tsakanin hotoro da Gauron dutse, ga yanayin cunkoson garin, babban gari kamar kano daya tara jama'a kuma 'yan kasuwa dole ya kasance garin cunkoso, magrib ya tsaya ya gabatar a masallacin unguwar sannan ya karasa gida......
Aymanah dake main parlour tana karatun Al-Qur'anil Kareem bayan ta kammala sallah, jiyo dirar motarsa ne ya sakata rufe Qur'an din dama takai Sumuni, ta mayar dashi gurin zamansa sannan ta linke Hijab din da darduma dan anan Parlon tayi Sallar ta duk tsoro ya fara shigarta ganin duhu yayi bai dawo ba, karatun da yayi ne ya saukar mata da nutsuwa(Al-Qur-an kenan maganin da babu irinsa kome ya dameka koma ga Allah ka rungumi Qur'an yafi kowanne magani)..
Da Sallama ya shigo ya shigo a bakinsa, yana baza ido ta ina zai ganta, Tana labe ta bayansa tana kallonsa sulalowa tayi ta rungumosa ta baya tare da cewa "Wa'alaik salam warahmatullah, Hayatiy, habibi Nurul kalb, marhaba bika Angona" kwantar da kanta a bayansa tayi....
Janyo ta yayi ta dawo gabansa "wow u look like take away my Queen" turo baki tayi "ba wani nan bayan ka barni ni kadai, tun dazun na maka kwalliyar baka zo ka gani ba har ta goge" cike da Shagwaba take maganar...
"Oh sorry Habibty ur Khaleel is begging u dear!" Ya fada a hankali tare da saka hannayenta ya kama waist nata tare da hugging nata tightly ya sauke mata peak a goshi, a Hankali ya furta....
"Still u looking gud so cute and I saw ur text I really appreciate for it, thanks" murmushi ta saki tare da d'an janyo kwalar rigarsa ya sunkuyo ta sauke masa light kiss a lips...
"It's under ur favour dear, but ina ka shige?"
"Uhum! Gida naje duk suna gaida ke har gun Abdallah naje shima yana gaida ke da Salma(matar sa) ga nan dinner inji Mommy, and Ammi tace ki shirya shiga kitchen gobe"
"Allah sarki Mommy nah, wannan dawainiyya haka, oh Ammi tayi cooling nima ai dama gobe zan shiga din"bayan ta dauki basket din tare da nufar dinning.....
Dariya yayi " Ai Mommy tace kisha zamanki kidai kila dani kawai" ya daga mata gira tare da cewa zaije ya watsa ruwa kafin a kira Isha, tace ya bari tazo ta had'a masa ruwan, hutar da ita yayi tare da cewa sauri yake ta bari ya dawo sai suyi na musamman..
Murmushi ta saki tare da cewa a fito lafia..