Sashe 6
Zuri'a Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yawwa yanzu naji batu" Hajja tace bayan ta kammala wayar "wai ma su shegun yaran suna ina ne yanzu" sai lokacin ya tuna daya barsu gida kuma ya hana a barsu su fita, mik'ewa kawai yayi ba tare daya bata amsarta ba, yace yana zuwa "ja'iri wannan anyi miskilin banza, waya sani ma ko da had'in bakinka a ciki ba tabbas tunda nonon Zainabu ka tsotsa" ita dai Ammi bata ce komai ba Addu'arta d'aya ce Allah ya tashi kafad'un 'yarta ta lafia...
Tun da suka ji dirar motarsa kowacce su ta jiki ya d'auki bari suka zazzaro idanu waje, cike da takun kasaita fuskar nan tamau ya fito a Ya Mu'azzam d'in da suka sani can baya, sanin muhimmancin sallama kad'ai ya saka shi yi musu ita, k'ofar parlon ya kullo, sannan ya tako zuwa seat d'in ko kallon inda suke be ba, zama yayi kan one seater tare d'ora k'afa d'aya kan d'aya....
"Kuzo nan ku gayamin dalilin ku na dukan 'yar mutane!" Ya fad'a hankali kwance kamar ba abinda ke damunsa, cikin sauri suka iso gabansa a tare jikinsu ya shivering...
"Yes! Inajinku" ya sake fad'a ba tare daya kallesu ba, inna inna suka shiga yi cike da rashin gaskiya dan kowaccen in zaka kasheta bata ce ga ainihin dalilinta ba tsabar son kai ne kawai....
"Can't talk to me you stupids gal!" Ya fad'a a tsawace tare da mik'ewa tsaye, veld d'in jikinsa ya zare ya fara zuba musu, ihu suka shiga yi suna magina suna rokon ya kyalesu ba zasu k'ara ba.
Saida ya tabbatar sun daku sannan ya kyalesu, zama yayi kan seat ransa na k'una duk da ya dake sun bai ji wani sassauci ba tunda bazai dawo masa da gudan jininsa ba, sun riga sun cutar dashi cutar da bamai iya gyara cutar a cikinsu.....
Tsawa ya daka musu akan su rufe masa baki "Ashe kenan duka ba dad'i kuka had'u kuka doki 'yar mutane for nothing, sannan kuka....useless ko d'auki mayafan ku yanzu nan ku biyo ni, aiko har da cin tuntub'e gurin sauri....
Suna isa gate d'in A daidaita na aje Umma wacce ta dawo daga gurin boka, zubar dasu anan yayi yana jin tana kiransa ya k'arawa motarsa gudu ya barta da k'ura, kan 'yarta tayi ta kamata tana tambayar ta lafia meya faru, shiru tayi mata tana maida numfashi kawai Samha tuni ta barsu anan ta gyangyad'a tayi ciki, ita kama 'yar tayi sukayi ciki tana mita tare da k'ara jin tsanar Mu'azzam d'in a ranta......
Sanda ya koma cike ya samu d'akin, Abba, su Adnan da Hafiz hadda su Nusee da Amira duk suna nan ya samu ta farka tana jingine da filo Hajja na kusa da ita tayi wani bake-bake ta kasa ta tsare..
Kallo d'aya tayi mishi ta d'auke idonta, k'arshe ma lumshe ido tayi dan bata buk'atar ganinsa...
"Ibrahim dama abinda ya faru kenan shine baka sanar da ni ba, ai wannan Abu babba ne bai kamata a boye ba, yanzu ina Su Samihar" Abba yace dashi bayan sun gaisa "Yanzu na kaisu gida..."
"Inji ka jibgi matsiyata" Hajja ta cafke, girgiza kai kawai Abba yayi, kyaleta yayi yana mai Amsa gaisuwar su Amira da Nusee...
"Fatar ba wani Abu kayi musu ba dai Mu'azzam" Ammi tace "Aa Ammi ai gara ya koya musu hankali" inji Hafiz "ai wadannan yaran basu da hankali" Cewar Adnan.
"Waya gaya muku ana gyara b'anna da b'anna" Abba ya amsa "ai komai a hankali ake binsa har a gano bakin zaren"
"Gaskiya kam" cewar Ammi, shidai baice komai ba, karasawa yayi gefen gadon "ya jikin naki Bilkisu" ya fad'a a hankali, "da sauki" ta amsa ba tare data bud'e idon ba...
"Kai wai meke kanka yau tun dazu sai magana nace maka kana shareni ko duk miskilancin ne naka ya motsa" harara ya banka mata, shi so kawai yake su had'a ido da ita yaga yana yin ta amma tak'i bashi dama......
_I don't know what is wrong with you readers, ni ana wa ganin duk mutumin da bakuyi jinga da shi akan Abu ba akan karan kansa yaga dama yake yin Abu, ai bai kamata asa masa takun kumi ba, kamar yadda kowa ya sani typing is not easy, ya shafi komai, amma a haka muka squeezing time namu Muke b'ata wayoyin mu, muke sub always just for you readers but still bamu yi yadda kukeso ba, but thanks god, Allah yasan dalilin da yasa nake rubutu, and ada inada enough time amma yanzu am always busy, ba lallai kullum na iya yin typing ba, ba kuma zance ga lokacin posting ba, zanyi lokacin da na samu dama kawai, pls a cire son zuciya a rik'a bamu uzuri👏🏻👌_
*Siddiqa ce*
[9/30, 18:11] Dear Ita: 🏢🏢🎆 *_ZURI'A D'AYA_*🎆🏢🏢
🤦🏼♀🤦🏼♀ _Rikicin cikin gida_ 🤦🏼♀🤦🏼♀
By
_Maryam Abdul_
*In dedicated 2 Bilkisu Hashim(Mom Zee)*
*A lokacin Allah (S.W.T) yaso fitar da Annabi Yusuf (A.S) bai umurci bango ya zage ba, mafarki yasa sarki yayi, Wanda yayi sanadin fitarsa da kuma d'aukakarsa, Allah kenan mai yin yadda yaso, yana yi Abu yadda yaso saidai yakan sanya dalili akan faruwar wasu ababe duk don mutane su k'ara wa'azantuwa👌🏻*
Duniya Makaranta✍🏼
*Page* 3⃣5⃣
________wani wannan mari Umma ta wanke mata fuska da shi bayan ta gama gaya mata abinda ya faru "stupid gal, wane wawan ne ya baki shawarar ki dake ta? Nace wane saunan ne, shiyasa kullum cikin b'ata mana plan kike, ke Sam baki iya takun ki ba, baki iya makirci ba bakya iya b'oye feeling naki" duk cikin b'acin rai take maganar ita ko dafe take da kuncin cike da jin zafin marin tana bin ta da kallon mamaki dan ko da wasa Umman ta bata tab'a sa mata hannu da sunan duka ba sai yau...
"Da nasan wannan shirmen ne plan d'in naki da kike ikirarin kina da shi ai da Sam ban barki da wannan banzan dabaran naki ba, kinsan me nake shirya maki ne? Ina nan ina maki babban shiri babban aiki amma dake ke banza ce kin zo kin hargitsa komai wama yake ki sako Samha a ciki iyee?" Ta k'ara daka mata tsawar da saida ta zabura...
"Wawiya kawai kinsan how long nake pretending a gidan nan, nake b'oye feelings d'ina, duk dan kawai naga nayi winning, waima dan ubanki keme ya hanaki kiyi cikin, kika zauna kallon ta har tayi ciki sannan kika kasa sanar dani iye!" Sai lokacin ta iya bud'e tayi magana.
"Umma wlh bansan tana da ciki ba, dan Sam banga alamar hakan tare da ita ba" ungu nan" ta watsa mata hannuwa "tun da har kikayi sake ya fara kulata meyasa kika kasa tunanin ta samu ciki, nace ke me ya hanaki yin cikin?"
"Planning nake" ta fad'a a hankali cikin tsoro dan ta tsorata da yanayin Umman tata "kutttt! Da uwar wa kikayi shawara?" Umma saboda karatu na mukayi nida Samha"....
"Amma ke wannan bansan mahaukaciya bace sai yanzu, kice duk kin gama rusa duk wani plan d'ina, get out in my sign tun kan na hallakaki anan ban sani ba" tace a tsawace aiko a guje ta bar d'akin tana kuka, ita da take ga tayi best thing za'a yaba mata shine abin ya dawo haka, sintiri Umma ta shiga yi a dak'in sai tsaki take zubawa kamar tsaka....
"Ke! Daga ina haka, meya sameki haka?" Momy tace lokacin ta tayi arba da Samha, jikinta ta zub'e tare da sakin kuka cikin kuka ta shiga zayyano mata abinda ya faru, har na farook d'in ta k'arashe "Momy wlh farook ya fusata sosai bansan wane mataki zau d'auka akaina ba, pls Momy ki taimake ni ina sonsa wlh"
Shafa kanta tayi "sorry my dota, dena kuka amma ki rage wannan son nashi shiyasa yake juyaki yadda yakeso kiyi zamanki ki kwantar da hankalin ki kinji, da kansa zai kawo kansa, kuma zanyi masa gargad'i sosai akan ki dan ba jaka na bashi ba meye amfanin 'yan aikin da na d'aukar miki da zar fara takura miki, kije ciki kiyi wanka ki gasa jikinki ki kwanta kinji, ki barmin komai a hannuna zanyi maganin komai, shima Son ki barni dashi zai zo ya sameni, indai shima ya zama salamammen ne sai na ji" tashi tayi ta wuce ciki cike da damuwa dan tasan takai Farook mak'ura ne yana da hak'uri sosai kuma yana sonta....
A falon taci karo da Samiha tana kuka "dota" tace tare da zuwa inda take ta mik'ar da ita "yi hak'uri share hawayen ki, zaizo ya sameni, zan tabbatar na kwatar muku 'yancin ku, dan na fahimci shima Fatima ta mallake min shi, saidai ina mai tabbatar miki bazai tab'a sabuwa ba, karya suke" hayaniyar surutun Momyn ne ya fito da Umma murmushin kirsa ta saki "Momy kece da kanki"
"Hmmm ai dole nazo Suwaiba wlh banji dad'i ba Son yayi disappointing d'ina, banyi zaton haka Daga gareshi ba, amma dan Allah kuyi hak'uri zaizo ya sameni"
"Laa aiba komai Aunty aiba yin kansa bane daga gani, dama baki zo ba wlh, tashi tsaye kawai ya rage muyi, dan muka tsaya sanya muna ji muna gani muda d'an mu saidai ido" Umman tace, sakin baci Samiha tayi tana kallon Umman tata, lallai lamarin Umma ya fara bata tsoro kuma yanzu, duk da batasan ainihin me take shiryawa ba, Amma ta yadda Uwar tata karshe ce gurin makirci...
"Hmm ki bari kawai zamu zauna muyi magana bari dai yazo d'in, sannan naga kalar Hukuncin da Alhaji zai yanke" tare ta wuce da Samihan sashenta don k'ara rarrashinta, dariyar mugunta Umma tayi "soon things most change".....
***************
Sai zuwa 8Pm jinin ya k'are, nurse d'in tazo ta cire mata, wankin Mara tace za'ayi mata aiko ta tub'ure tace bataso, fad'a mami ta fara yi mata, Abba kuwa rarrashinta ya fara yi akan ta hak'ura ayi mata yana da amfani, Dan su kad'ai ne a dak'in shi yaje d'auko mata kayanta Dan Hajja ta dage ba zata koma gidan ba saita warware gaba d'aya duk da bayaso amma dole yabi umurnin Abba tun da ya koya mata baya, Hajja kuma ta shiga toilet, Su Ya Adnan kuma sun wuce gida..