Sashe 9
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*Da yamma* Amarya ta je gun goggo suna zaune Ana ta hira su Zee Ana b'arar gyad'a haule ta shiga goggo na ganinta tace "Yawwa zeena ga Amaryar nan kince baki Santa ba".
Bud'e baki tai kai" goggo yanzu wan nan 'yar fificiyar za a aurar."
Goggo tace "kinci gidanku Zee yanzu wan nan zabgegiyar kina ganinta haka shekararta goma sha uku kuma an aurar da shad'aya ma ak'auyen mu nan na birji ,danke kin gansame kamar ki birjik har da masu 'ya daya".
Zee tasa dariya kai goggo shekarata fa 16 ace nai girma ".
"To ay k'auye da birni ba d'aya ba.
Haule data zauna ta gai dasu goggo tace haule taja Zee suje inda 'yan matan suke.
Tashi tai suka fita se kallon haule take da mamaki haka suka shiga gidan da yan matam suke zeena tagan su duk bazasu.wuce sa anin haulen ba se wasu guda 3 kamar Zee da Alama da auren su.
Haka Zee ta zauna sai ya tsina take ita ga wayayyiya 'yar birni C2 enta ta d'auko sai daddanawa take se jiyowa suke suna kallonta don ta basu sha awa.
Sai wak'e -wak'en su suke ganin ta gaji da zaman gun ta fita tai hanyar gidan goggo sai kallonta samarin k'auye suke .
*8:pm*
Suna zaune birjik a tsakar gida anata hira yaro yai sallama " wai bak'uwar 'yar birni tazo".
Goggo tace " injiwa"yace inji mutari ".
"Kace tana zuwa" ke zeena kin goshi daga zuwa anfara sallama tashi kije"
Zeena ta kalli mum ta gyara zama "gaskiya Ni goggo ba zani ba"
"Dan k'aniyarki ki tashi kije" ganin tana ta magana yasa zeena ta d'au mayafin ta tai k'wafa Wallh",zai gane kurensa ne besan wace zeena ba".sai k'un-k'uni take haka ta fita ....
...to ku dakaceni fanz ina busy ne ga wan nan na yawa.
*www.Queenmeemi.WordPress.com*
*Writting*
*By*
*Queenie meemi*👑
.
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: . . . *ZEENATU by Queenie meemi page19*
♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠
*®NWA*
*dedicated to Lubie nd bena*
*1,Oct 2016*
*Queenmeemi.WordPress.com*
********
*After 3 month*
Haidar ya dawo daga tafiyar sa inda bayan dawowar sa bada da d'ewa ba mami ta zaunar dashi ,duk wani business nasu datake sawa Ana juyawa ta bashi San nan company ma ya koma hannunsa shike juyawa .
Yau data kama ranar Saturday zeena ce sanye da dogon hijabin ta tana tafiya ta shawo kwanar gidansu taga motar haidar nan 'kirjinta ya bada damm! Tun daga nesa ya ganota yana cikin motar sa yana danna phone murmushi yai ya kalli side en window sa daf dashi ta k'araso ta D'an saki murmushi bud'e murfin mota yai ya fito sunkwi dakai tai ta D'an juyata kalli hanya kamar a tsorace ,kallon ta yai yace to" ko har yanzun kina jin kunyar a ganki kina zance"?.
hararar sa tai ta kau da Kai daga can nesa ta ga no Aneesa na tawo wa ai da gudu tai cikin gida dariya yasa ya jingina da jikin motar.
Da sallama ta shiga mum na wa sadeey tsifa tace" ke kuma kamar an jeho".
"Mum wallahi Aneesa Ce ke tawo wa banso tagan ni Haidar ne yazo".
Tsaki mum tasa, ni" kam naga randa zaki deina wan abun zauna karkii fita ,kiga idan ita Aneesar ce zata saurareki ma".
Shigowar Aneesa da sallama mum ta tsai da magana gai da ita tai nan mum ta k'walawa zee kira fitowa tai da hijab Aneesa tace to" mantau kud'inki kika manta mik'a Mata tai ta karba,ciki tai,zata koma zee ta jawo ta Allah sai kin rakani" ,zee tace" ke nak'I"
********
"To kin karb'e kud'i kuma baza kizo ko rakani ba "
"kallonta tai tace nan da nan sai na raka ki" ,ganin mum na hararar ta yasa tafita rakata haidar na tsaye suka fito zee ko kallon sa batai ba tad'an taka ma Aneesa.
Dafa kafad'ar zee Aneesa tai zee kin San me" wallahi wan cen saurayin ina son namji irinsa Allah da zai ce yaana sona zan amsa"wani kallo zee ta aikawa Anee ta tab"e baki.
Zee tace" ai na rako ki sai ki gaba" dariya Anee tasa ta juya zee kam kishi ne ya turnuk'e ta saboda haushi da tazo sai da ta harari haidar murmushi yay yasha gabanta sarauniyar" Mata da alama yau nai Lefi ko"?.
"Eh" kawai tace ta juya ciki ba yanda ya iya haka ya tuka motar sa ya tafi.
Shigarta mum ta daka tar da ita .
"zauna nan zeena,wai mesa ne kike Abu tamkar bagidajiya Mara wayo sai kace 'yar k'auye meye don an ganki kina zance "to dai ki gyara abari dai ya wuce shike kawo da raban wani,duk da nasan hakan da kike shine dai-dai tunda dai karki saki jiki gwanda kina kamewa ,to Amma kin san dai dole ku fahimci juna kuma nan ce hanyar fahimtar kuma naga abun naki kamar da wulak'anci. Aciki ".
"Nifa mum na tsani zance kawai ace mai ya daina zuwa sai na gama sec school kinga saura 1 yr fa".
Mum tace" Sannu to yanzu muke so Dan haka karna K'ara jin bakin ki wai bakin san Allah ke tsara wa bawan sa rayuwa ba, to ke yanzu,Allah ya tsara miki in Banda abunki zamanin nan yanda 'yan Mata ke neman mijin Ido rufe ,ke da Allah ya bawa kuma kike shirme, rai-rai nan inya bugo waya kuke dashi har dasu dariya amma duk randa yace zai zo tun safe zaki hau kumbura, Ni wallahi har mamaki kike ban da wajen fad'a ne da fushi kinfi kowa amma mutum na son ki kina shash-shareshi ,nan nan wan cen satin daya zo saboda ganin sagir kika k'i futa haka ya gaji ya tafi kanki farau"?.
to" in ba a fahimci juna ba ta taya zaku tan -tance halin juna"?
"Mum kiyi hkr na daina".
"A to kima ci gaba idan wani Abun yake miiki ai seki fad'a".
Ni mum ba abunda yake mun".
To daga yau karna K'ara jin hakan idan yazo kuka gaisa kuyi zance yanda addini ya tsara,tunda dai bayi miki shiriritar soyayya yake ba irin ta turawa".
Jiki asalub'e ta tashi ta shige d'aki.
******
Haidar dake parking motar sa a wajen aje motoci ya fito ,husna ya gani da sauri tazo ta rungume Shi "ya haidar wlcme"
"Meya dawo dake gida husy "?.
"Uhum ya haidar akwai labari zo muje ciki na baka don wallahi bazan koma ba"
Dariya yasa langwai kawai saura naga 1 yr ki gama amma kin kwaso jiki kin dawo gida.
Mamin su dake zaune kan kujera".
Tace Yawwa" haidar dama Kai nake jira kaga yarinyar nan wai don wata ta tada aljanu to aranar basi bacci ba shine cikin dare tazo,kan husy ta tsaya ganin hakan yasa ta yi ihu shine sai ga 'yan kwanar su,suka tashi suka hau dukan ta ita kuma daya ke ba k'arfinta bane na aljanu ne yasa tai musu duka har taiwa wasu targad'e wai shine akai suspension en su na sati d'aya ga ta nan wai baza ta koma ba."
"Wallahi mami da gaske nake aje atambayo a school, Yawwa kuma ga matsalar gardi da yake haurowa Ni kam bazan koma ba kawai akaini wata school en na k'araasa aji biyar ena da shidan"
Haidar yace" inma k'arya kike toya za? ai gwanda ma ki dai na bording en ki dawo day kinga mami ma taji Dad'i" .
"Mum ta kalli haidar to hakan yai kyau , wai Ni ya zancen yarinyar da Kai mun".
"Sosa k'eya yai zeena tana nan wallahi".
"To so nake manya su shiga ciki ,to wai Ni kamar wa take ne "?
Mum bazata fice kamar husy ba"mum tace eyya to a hakan manya en sa shiga ciki inyaso sai abari sai ta gama sec ayi biki, Don so nake Kai auren hankalin ka yafi kwanciya".
Tashi yai ya d'an juya yana murmushi husy tace" yaya bari Nazo naga pic nata ko me kyau ce".
D'an tsalle yai kamar mai wak'a mum tai dariya naga dai randa zaka daina wan nan tsalle duk yayin da Abu yai ma Dadi".
Fita yai side nasa yana K'o k'asan kiran zeey...
*Writting*
*by*
*Queenie meemi*
.
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: . *ZEENATU by Queenie meemi page18*
♠. ♠. ♠.
♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*dedicated to Bena &Lubie*
*[28,Sep.2016]*
Fitar Zee muntari ya washe wak'ora ya gyara tsayuwa "lalle na yarda da maganar tsalha da yace Wata tsaleliya tazo daga birni".
Kuma gyara tsayuwa yai yace" wato Ni in nan in kinga yanda matan birji ke sona zaki mamaki, to amma tashi d'aya na ganki na yaba Allah kuwa" Zee ta harare shi " ka gama" "Ni zan koma"Ganin Zee zata koma yasha gabanta ya mik'a Mata leda ga" wan nan tsiren d'an kurma ne na sayo miki duk k'auyen birji Babu tsiren daya kai shi nan kuma k'wai dafaffen ne na zabbbi ,Sanin ku 'yan birni ba kwa rabo da son kayan Dad'i".
Hararar sa tai ta shige gida ko zama batai ba wani yaro ya
shigo da ledar ya mik'a aje wai gashi na bak'uwar birni ne".
Goggo ta amshe ta bud'e lalle Zee kinga abinda nake fad'a ko.
K'wan kawai Zee tachi .