Sashe 10
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*Washegari*
Aka fara gudanar da biki da yamma aka ss amarya alalle da yamma zeena anci kwalliya wajen bikin ta tafi zeena sai yanga take ,samarin k'auye sai kallon ta suke dai-dai zata shiga gidan ta Tarar da wani saurayi da Wata yarinya suna zance kallo ya k'urawa zeena yarinyar tace" tsalha me kake kallo"? yarinya tabi zeena da Ido Dan" kaga 'yar birni shine zaka shareni".
"Ke bintalo yi mun shiru wayak'i kyau".
Gudu ta falfala tana kuka ,da yake inda ake sa lallen irin gidan gandu ne me big soro Zee tsaye a soron tana gyarawa faty D'an kwali shigowar yarinyar. Yasa ta tsaya.
"bak'uwar birni wallahi baki isa ki k'wacen saurayi ba".
Zeena dariya tasa yanda taga tsigigiyar yarinyar na tsalle tana fad'a.
"Ke bar nan kona kwad'eki,Ni sa arkice"?
Yarinyar tace Kodan kinga kinsa kaya masu kyau wlh tsalha nawane"
Mari Zee takai Mata yarinyar ta Dafe gun "wallahi bazan yarda ba"
Haladu dake shiga yace "ke bintalo dama ba kida kunya bar nan kona mauje ki haka ta fita Zee tai tsaki ta shige ciiki .
*8:pm*
Su mum suna tsakar gida sai hirar bikin suke,wani yaro yazo "wai bak'uwa tazo" Zee ta tashi ta d'au mayafi .
Ganin su tai su 2 a tsaye kowanne ya juyawa d'an uwansa baya sai data tsaya ta sha dariya San nan ta kunna tochligh take suka wai go kowanne ya tawo.
Tace tare" kuke ne" ?suka ce Aa d'ayan ya koma baya.
Dayan ya matso "wato suna na Haladu nasan zaki gane ni" tace" eh dama gani nai duk k'auyen nan tun zuwan ki kin haskaka to shine naga ban k'asa agwiwa ba na taho yanzu de kiban izini na turo"
Dariya zee tai "daga ganin sarkin fawa sai miya tai zak'I" dariya yai yana kad'e k'urar k'afarsa aikece en daban ce"
"To na sallameka kaga ga wani na jira fita yai yana washe baki.
Haka d'ayan shima ya matso ya washe baki "zinaru" zee tace" ba sunana zinaru ba".
yace to "nide suna na tsalha" kai bakai ne saurayin bintalo ba".?
"Kai-kai Ni Mezan da.bintalo kullum jikinta k'ura ,ai yanzu se ke".
"Tsalha to aini kaga tafiya zan".
Dariya yai Ai" zan Biyoki garunku".
"to tsalha Ngd" sallama sukai ta shige ciki.
Dariya take tayi tana bawa mum labari ,suna dariya wasu yarane su 2 suka shigo d'aya d'auke da k'warya, d'aya d'auke da goro da k'uli-k'uli .
Me k'warya yace wai gashi nono ne inji tsalha.
D'ayan me goro yace gashi" inji haladu abawa zinaru."
Dariya zee tasa ta salla mesu .
*After 3 days*
An gama biki ansai Amarya gabanta dake nan birjin ,su zeena nata shiri zasu tafi lokacin 6 dai-dai na yamma zeena ta fita gari ya wata wa ,muntari, tsalha da haladu na tsaye Abakin bishiya suna hira gamai rake agefe yana sayarwa .
Daga can nesa tsalha ya taso "A yar gayu ina zuwa haka" ta bud'e baki zatai magaana haladu da muntari suka zo suka tsaya kowa yana so zee ta kula shi ganin ta d'auko waya tana dubawa muntari ya kama kwalar tsalha.
Wacce na keso zakazo gunta,haladu ma yace ai" wai duk son ta kuke ne" take suka hau fad'a sai kumfar baki suke.
Zee kam juyawa tai tai gaba tana dariya da mamakinsu.
Tube riguna sukai suna ta dakuwa sai da wasu dattijai suka rabasu suka tambayi ba asi nan kowa ya fad'a.
"To Banda abunku yarinyar daba nan take ba daga zuwa sai ku hau shirme bayan tafiya zatai haka kowa yasa rigarsa yai gaba zee kam tafiya gida tai tana basu Labari.
*Washegari*
Zeena suna ta shirin tafiya wajen k'arfe goma akayo musu shatar mota sun fito zasu tafi sai ga muntari da haladu sunzo kowanne da manyan k'warya cike da k'wan zabi dire wa sukai muntari yace" zinaru ga tsaraba nan hakama haladu.
Godiya tayi musu nan goggo ta d'au kwarya d'aya aka shiga da d'aya zee ta d'aga musu hannu sunyi cirko-cirko kamar za suyi kuka sai suka bawa zee tausayi.
Mota ta ja taga 'yan matansu muntari na tsalle suna murna kan ta tafi dama duk sun juya musu baya.
Haka suka ja Sun kusa zuwa tasha tsalha ya kwaso aguje zee ta ce da driver ya tsaya tsalha ya k'araso yana haki zinaru" ban san zaki tafi ba ya d'aga hannu yace "wayyo Ni" mum tai dariya zee tace" hak'uri zakai tsalha tafiya zami".
Kaji masu rai guda biyar ya mik'o "gashi tsaraba ba yawa don Allah zinaru kiban kwatan cen gidan ku" .
Driver ne ya karb'i kajin yasa a bayan mota .
Nan zeena tace" jigawa dutse shine garin mu "
"To zinaru nagode wallahi zanzo" ya washe baki sukai sallama ya tafi.
Mum tace" Ni zeena wai ina kika samo wa'yan nan mutanen ne"?.
zee tace wallahi" mum tun zuwana garin suka nacen, kawai de don bakyau,wulakanta mutum ne" ,mum kin san Ni ban san zance nake ba amma wallahi dariya suke ban."
Mum tace" to Ai gwanda da aka rabu lafiya ,haka motar taja sukai hanyar jigawa dutse ...
nima na aje Alk'alamina don na huta luv u o my Tnz....
*Nayi muku wan nan ne saboda gobe bazan Sami damar typing ba saboda ina da Abubuwan yi ,kusaurari page19 Ranar Friday idan mai kowa mai komi ya kaimu taku Queenie👏🏽👏🏽*
*Queenmeemi.WordPress.com*
*Writting*
*By*
*Queen meemi*👑
.
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: . *ZEENATU by Queenie meemi page 20*
♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*[3 Oct 2016]*
Haka rayuwar zeena taci gaba da tafiya inda ayanzu suke shirin shiga ss3, girma sosai zee tayi tazama cikakkiyar budurwa kyawunta ya fito rad'au skin enta mekyau fuskarta sid'ik no pimples duk Wanda ya ganta sayya K'ara saboda tana da structure me kyau, ta b'angaren halayya kuma ta dai na fad'a ko a school, sede har yanzu tana da saurin fushi sosai in aka tab'ota ,yanzu ta dage karatu a islamiyya don sun kusa sauka shiisa ma duk wasu abubuwan ta rage haka aboko shima .
B'angaren haidar kuwa tunda mum tai Mata fad'a ta sake yanzu zuba soyayyar su suke tamkar sa hadiye juna don hatta su Aneesa da Munay sun sani sabili da haidar ya tab'a zuwa suna cikin hira su munay suka zo bayanda zatai haka ta gabatar dasu as k'awayanta.
Su Anee sun mamaki haka su
kai Mata tsiya suka k'yale.
*********
Yau data kasance Saturday Yau iyayen haidar zasu zo don asan dasu a kuma tsai da magana, da yake ba Maza ne zasu zo ba Mata ne ba ai komi ba ,Amma duk da hakan mum sai da tai musu cake me Dad'i da soyayyun Kaji.
Zeena dake dan na waya don ta samu cigaba yanzu Samsung take rik'ewa tace " mum waina ba kawai zuwa za suyi asan dasu ba Amma naga sai soye- soye ake"?.
Mum tace" yo don zasu zo ay karrama D'an Adam ne Wanda ke son naka aiya gama ma komi".
Wajen 5 suka zo gidan baban haidar da wan babansa da k'anin mami an sauke su cikin girmamawa da mutunta juna an kawo musu ruwan sanyi da zob'o drink mai sanyi yaji kayan kamshi su citta da flavour.
Haka suka sha suna s hira wan baban haidar yayi gyaran murya" wato Munzo akan maganar haidar da yarinyar wajen ka to da zamuzo ne kawai don tambaya Amma yanzu inda yarda zamu bada kud'in zance " dad yace Masha Allah hakan yayi Allah ya sanya Alheri nan suka bada kud'i dubu dari kud'in zance haka suka sha hirar su da zasu tafi aka had'o su da soyayyun kayan da mum tayi.
Bayan kwana 2 haidar zaune ad'akin sa shida kb yana nuna mai irin ginin da zai daga su zauna shida zee, kb yace "gaskiya kana k'aunar baby en nan koda yake tayi ne Amma kamata yai kabari sai nawa yazo sai mu had'o muyi".
"Haidar yace tafi can sai aukin duk bidurwar daka gani kace kana so Amma har yanzu Kaki tsaida d'aya"
Kb yace Ni" ai se fara kaga kuma duk yawancin 'yan matan nawa bak'ak'ene " haidar yace" to ka zab'a aciki man".
kb yace Ayni" fara ko yaya take ita zan aura .
In ma bak'ar ce sede en me kyau ce kamar zee inka".
Haidar yace to" meye da bak'ar adduar zabo ta gari da farar da bak'ar duk d'aya suke" kb yasa laugh to" Allah ya zab'a mai kyan hali
Da dare haidar na zaune kan dining husy na karanta novel mami ta kalle Shi "my haidar tunda an engagement inku da zeena ya kamata ka kawo mun ita na ganta ko yaya kace"? "eh haka ne mum Yau ds anjima zan je side na su sai nai Mata maganar weekend kawai sai ta zo ".
Husy ta mik'e Kai" Amma naji Dad'i zanga matar ya haidar Allah yasa de me kyau ce", haidar ya harare ta "tafi ki kyau fa kawai fari kika fita.
Husy "zadai muganta".
*Da yamma*
Haidar yaci wanka wajen 5 ya cale da yake zan cen yamma yake tunda dadyn zeey yace mai yana zuwa da yamma kb har tsiya yake mai ,wai ai hirar yamma ba dad'I.