Sashe 23
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acan b'angaren haidar kuwa ankai hajar tun shekaranjiya Amma Shi Sam Mami ta nemeshi ta rasa yau kwanan hajar 2 duk ta tayarwa da Mami hankali ,ko kunya bata ji ,haka take d'irkar kayan Mata San ranta,Mami kam sawa tayi aka kira kb ,ta tambayeshi haidar nan ya sanar Mata bai San inda yake ba ,Amma yayi Mata alk'awarin neman haidar duk inda yake ,Da haka suka rabu.
Wayar haidar ya nema nan ya sameshi yayi mai nasiha ba yanda ya iya haka yace zai dawo Anjima .
Tsaki yaja bayan Sun gama wayar ya nemi Layin zeey ya kira kirr 3 times ba a d'auka ba ,kiran na hud'u ta d'auka ,wani sanyin dad'i yaji "zeeta"ya ambata.
Wani tukiki ne Yaa kama zee ta kashe wayar ,again ya kuma kira ta kashe sai ana ijin mum tace ta d'auka bayanda zatai ta d'auka.
Haidar yana zaune ya mike "pls my love life" daka tar dashi tayi kabi maganar iyayenka haidar kawai kamanta dani .
Kafin yayi magana ta katse cillar da wayar yayi ya tashi yana zagaye falon Muk'ullin car d'in sa ya d'auka ya fice Allah ne ya kaishi gida a salama saboda irin gudun da yake cike da firgici.
Yana zuwa gun Mami ya Shiga ko amsa Gaisawar sa batayi ba ,ta wanke Shi da Mari huci take "kana son ka nunan baka jin magana haidar meya sameka ne ,an aura maka yarinya yau kwana 3 ka tafi bakai ba dalilin ka,karka manta yarinyar yar uwarkace to ahir d'inka na gaya maka ,yanzu kuma ka tashi ka je gun ta"
Hawaye dake zuba a idon sa,tamkar mace ya d'ago Mami kiyi hakr,tausayin sane ya kamata Amma ta gintse, a salub'e ya tashi ya shige gida.
Tana zauze taci wasu shegun riga da Wando Sun d'ame ta duk Sun fito da ilahirin halittar ta ,tashi tayi ta tawo zata Rungumeshi ya D'aga Mata hannu " don't touch me".
Daki ya shige ya kulle .
Tabe baki tayi ta cigaba da chatin d'in ta.....
*Story & Writting*
*Queen meemi*
.
[10:13pm, 01/11/2016] +234 814 783 0740: . . . *ZEENATU by Queen meemi page 49-50*
♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠ ♠. ♠
*®NWA*
*Aftee two week*
Haka zeena ta kwarzab'i kanta ,zuwan Anty fa iza yasa ta d'an ware,Anty fa iza tayi jimami sosai ,litttattfai jingim ta tawo Mata da su samun su yasa ta rage da muwa har ta fara Maida jikinta.
Duk tama cire komi aranta ta fawwalawa Allah,'yan layinsu da gulma suke Shiga gidan domin jikin su ya basu zeena ba aure yanzu,gidan Abu mai kitso kuwa gulma ce ake yi gidan ne su ANEESA da Munay suka jiyo, suna San zuwa Amma saboda mum shiisa dalili ma da yanzu Sun Shiga school.
Yau Anty fa iza ta bayar da sak'on zeena su kayan make up ne da dasu jewels da ta kala da yawa ta kawo don ta fara business taji dad'i sosai abubuwan Ke rage Mata kewa.
Amma kullum dare da kewar haidar,take kwana take tashi
*Gidan haidar*
Tun da aka kai hajar haidar ko kallon ta bai tab'a yi ba har kar gabansa kawai yake Ita kam abin duniya yayi Mata yawa ,abinda take bukata ba dama gashi kullum cikin d'irkar magunguna take.
Yana zaune yana danna laptop Wanda hoton zee Ke kai tafkeke ta baya ta tsaya tana jijjiga rufe wa tayi nan ya dago .
"Ke ban hanaki tab'an kaya ba"?.
"Eh ko tausayina baka ji ba kuma a gida na ka D'ora hoton wan nan yarinyar Ina gani ba,ace yau 2 weeks da aure Amma ko d'aki na baka tab'a Shiga ba to wallah na sare"
Kallon mamaki yake Mata ya rasa ma mai ze ce kawai ya tashi ya shige d'aki nan ma binsa tayi ta kulle d'akin fad'awa tayi kansa ,shi kam yana tashi yakai Mata duka "inke zala mam miyace to se dai Ki hakura" .
Da kuka ta fita ta d'au mayafi shashin Mami tayi ,da kuka taje ta zube kan kujera Mami tace Ke meye.
"Yanzu Mami ya dace ace yau 2 week Amma ya haidar ko d'akina bai Shiga ba,nikam na gaji ,Mami tace karki damu bari yazo dole yayi abinda kikeso,yanzu je Ki mini kunun gyad'a".
ya tsinee fuska tayi "Mami nifa ban iya ba"
"Tom ba damuwa" ,haka tai kiran haidar awaya tace lalle kayi wa hajar abinda ta keso ko ranka ya sosu,kai ko kunya ba .
Bai musa ba ya amsa hajar kuwa ko sallama bataiwa Mami ba ,ta fice yana zaune yana waya jin yana tambayar million yasa hajar ta washe baki ,key din sa ya d'auka ya fice.
Wajen K'arfe 8 ya dawo hajar sai rawar jiki take leda ce guda 2 ya aje yace ta kaiwa Mami d'aya,kallon sa tayi" ban gane ba yanzu don ka kawon Abu sai an hada da Ita"? .
"Eh mahaifiya tace dole".
a yatsine ta d'auka a wulaknce ta kai Mata tana k'un-k'uni ,ajewa tai hajiya "tace hajar so nake gobe Ki mini dahuwar dambu pls" .
"Gaskiya nifa hajiya baza a maidani jaka ba Haba Ina haule to" .
"To mara Kunya in kina ganin ni uwarki ce to ,ai kya mun alkunya na matsayin sirikarki."
"Nikam ban iya ba kisa haule tai miki".
Fita tayi taje gida ta sillo wannka tazo ta tsaya kan haidar sai ka tashi muke.
Kallon ta yayi da mamaki ,kuka ta saka kawai ya mik'e ya Shiga d'akin ta bishi har da sa key aranar ba yanda ya iya haka ya yi Mata abinda take so.
Da safe sai haushi takeji kan jin yanda haidar Ke kiran sunan zeey ,ya gama komi zai fita tasha gaban sa yana mamakinn Ita ko gezau batai ba duk da kururwar data sha Amma har ta girgije tazo fad'a.
"Ya haidar yanzu saboda Banda kima jiya muna raya sunna kana kiran sunan zeey to wallahi ban lamunta ba"
Tsawa yayi Mata taja da baya yace Ke in Banda kida humanci Ke kika ce na biya miki ,to kanme zaki,zo kina b'atamun rai"
Murgud'a baki tayi ya kama bakin ya murd'e ihu tasa yayi ficewar sa.
Mayafi ta yafa tai gun momi tana haki" wallahi Mami kiyi wa ya haidar d'anki fad'a" a magagin baci hajiya ta tashi Ke meye.
nan ta fadi karya da gaskiya,hakuri hajiya Ke bawa hajr.
Matsawa baya tayi Haba hajiya ya dai kamata Ki nuna mai,kuren sa garam ta saki kofar ta fita
Hajiya ta zauna yaraf kan kujera oh hajar rigima....ni meemi nace baki ga ma komi ba tunda sirikar so ce.
*Story &Writting*
*Queen meemi*
.
[10:14pm, 01/11/2016] +234 814 783 0740: . . . *ZEENATU by Queen meemi page51-55*
♠. ♠. ♠ ♠ ♠ ♠ ♠. ♠.
*®NWA*
*Ina mai baku hakuri fanz d'Ina masu yimun waya da msg don son cigaban ZEENATU, godia nake agareku da k'auna,to hakan ya faru ne sakamakon abubuwa da suka shamin kai shiisa kuka Kwana 2 shiru Amma yanzu insha Allahu zamu d'ora inda muka tsaya*
K'arar kid'a Ke tashi a d'aukacin harabar gidan har wajen gate Mami dake shararar bacci sakamakon kanta dake ciwo,figigit ta tashi tareda ya tsina akan Fuskar ta.
Sakkowa k'asa tayi ta k'wala Kiran haule,da gudunta ta
K'araso"Mami gani".
"Ina kida Ke tashi ne? kamar a kaina akeyi".
"Mami Anty hajar ce ta kunna" .
"jeki ce ta kashe sekace gidan rawa".
Hajar ce itada k'awar ta sumy Ke d'irkar rawa haule ta Shiga "Anty Mami tace a kashe kid'an".
hajar "tace Ke dallah tashi anki a kashe."
Sumy "tace Ke hajar ba uwar mijinki bace".
"na sani ai Basai kin fad'a ba,ni ban San sa Ido"
Mami na falo Ido duk yayi jajawur saboda jin bacci haule tace wai tace bazata kashe ba,cikin fushi Mami ta Maida hijab d'inta ta yi part din nasu Shiga tayi ganin su zaune suna ta loda alala suna korawa da lemu ga kid'a na tashi .
Mami tace "yanzu fisabillahi hajar sai kace gidan rawa to bacci nake son yi".
kit ta kashe hajar ta tura baki gaba "Haba Mami Gaskiy ba za a hanamu jin dad'in rayuwar mu ba, kunnawa ta tashi tayi.
"To yar nema ai nasan dama bazaki kashe ba".
"ni Debon alalan Ina ganin sa ya bani sha awa."
"Mami na binta ne k'awaya yanzu zatazo Sai Dai Ki Hakuri" .
fita tayi tana mai jin haushin hajar.
***********
ZEENATU dake zaune ta tsala kwalliya zasu biki da yake ta gama idda tayi kyau sosai ,sadiq dake zaune ya kalli zee "Amma mum zee nikab zata sa ko"?
Zee tace" akan me?wallahi Bazan sa ba" .
sadiq" yace Ke bakya tsoron 'yan gulma suganki ,dama naji ana ta gulmar wai aurenki ya mutu,Allah akantin ya 'u naji".
Mum "tace kanta farau ne? duk me gulma to bai San Kaddara ba ,oya ku tashi mu tafi."
HAIDAR dake offici d'in sa ya kifa kai da gwiwa sosai yake son tuno mafarkin da yayi da zeena Amma kamar anyi ruwan sama an d'auke,Sam ya kasa tunowa.
mansir abokin sa ya shigo, ya Dad'e akan haidar be sani ba sai daya daki bench d'in San nan ya d'ago tare da sakin wata ajiyar duniya mai k'arfi.
Karb'ar laptop d'in mansir yayi ganin hoton zee akai yasa "ya ce haidar be a man mana kad'au K'addara rabuwanka da matarka Daga Allah ne.
"Na sani mansir but soyayyar yarinyar kamar dad'a rura min Ita ake kullum kok'arin cire ta nake amma na kasa ,gashi har ta fita idda Ina tsoron kar wani ya d'auken Ita , kwanan nan I can't eat ,drink & sleep because of thinking her,pls frnd ya zanyi gashi nayi wa mahaifiyata biyayya na auri choice din ta Amma Sam bana jin dad'in zama da yarinyar duk da 'yar uwa tace".
Kafad'ar sa mansir ya dafa kayi hak'uri komi yayi zafi maganin sa Allah ,kuma duk abinda zai Sami mutum komi dama a rubuce yake"
"Hakane Nagode frnd"
"Ok dama wasu files na kawo ka cike" .
a kasalan ce ya karb'a tamkar majin bacci,wajen 5 haidar na bisa hanyar komawa gida ga wata azabbiyar yunwa daya keji.