← Book details Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 35

Sashe 5

Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wasu 'yan Mata again suka shiga motar nan aka fara tafiya ,tamkar mudubi ya samu domin yarinyar ta tafi da ruhinsa duk da ba Wata babba bace dai-dai k'ofar get gidan motocin suka tsats-tsaya cikin rawar jiki su zee suka shiga tsadadden saurayin ya bisu da kallon tareda wani kwantaccen murmushi asaman fuskar sa.
    Fitowa Yayi ahankali ya taka ya shige cikin gidan direct main house in  ya shiga karo suka kumayi Zee ta juya takalle shi "sorry" bece da ita k'ala ba sai kallon face nata da yai ganin yanda Tai murmushi wushiryar ta ta fito alal hak'ika duk wajen ba wace Tai mai se wan nan 'yar yarinyar ga tsiwarta na birgeshi.
HAIDAR kenan mata shin saurayi d'an shekara 24 me Tashen had'uwa da naira gashi ma 'abocin murmushi sede bai da yawn magana ga Wanda bai sani ba.
  Shiga falon yai yana kiran mami Wata hamtsak'iyar Mata ce ta fito fara sol me k'iba ta fito tana k'ok'arin yafa mayafi "Aa my haidar hala  ka d'auko 'yan bikin kasan matar nan tace  mu basu aron mota ko " eh" mami ai na d'auko su ma ashe anan gidan  zasuyi"?
"Haidar wallahi ara sukai kasan wajen da girma kanaa ciki ko" ? .
  Eh mami ba inada zani saboda yau weekend " fita mami Tai wajen bikin haka haidar ya zauna kan three seater yana murmushi don tuno irin  farfara idon da Zee ke duk da bai san name nata ba.

*************
K'arar kid'a ne ya gauraye d'aukacin gidan harma da waje nan 'yan Mata suka motsa gano Zee nai a tsakiyar filli sai rawa take tanayi manyan 'yan Mata na ture ta .
   Kujeru ne birjik  ga Amarya acan gefe anyi decoration en wajen su Aneesa munay ,da Zee nata giggiwa.
     Agajiye Zee Tai bayan gidan neman ruwa domin tana jin kishi lokacin yana zaune kan kujera yana danna phone d'ago kan da zai ya ganota wani murmushi ya saki kan yaje ta bar gun abaya ya bita.
   Wajen rawa ta shige dama gwanar iya rawa ce daga can nesa ta tsaya yana kallota sai shafa Gefan fuskar sa yake.
   *6:30*
Idanuwan Zee sukai tsuru-tsuru ganin Ana ta tafiya lokacin haidar ya fito zai tafi masallaci ya gano su adai-dai kusa da motar sa Zee tana ganinsa ta sunkwi da kai haidar ya murmursa ya bud'e motar yai musu alamar da su shiga,wani kunyar sa Zee ta ji yana tuki yana kallonta ya ci gaba da yi zo ku ga yanda jikin Zee ke b'aari saboda yau ne  first time da wani namji ke Mata irin wanga kallo.

*******
"your name"? Shuuru basu ce komi ba, "You sitting at the right" take ya kuma watso musu tambaya munay ta rad'awa Zee yau mun kawo kammu motar nan .
   Zee ta d'ago dara-daran idanuwanta Alamar tsiwa.na cinta  "suna na ZEENATU " .
   "What a wonderful name "? Haka munay Tai mirsisi taki fad'ar sunanta haka sukai tamai direction har yazo unguwarsu haka ya saukesu ya tafi.
   Zee ta cire ta kalmanta da duk sun sa k'afarta ta k'age ta shige gida.
  Shigar ta gida ta hau basu  su mum labari sadiq dake zaune yana drawing yace" Zee amma kin kwaso kud'ii agun rawa ko"?.
   "Kai an gaya ma da yanzu ce ai nadena tun a bikin karimat van kuma ba" mum tace "Zee ay hakan na keso "dariya sadiq Yayi yai Mata gwalo tareda ce Mata zasu nijer biki amma Banda ita, hade rai Tai "mum da gaske" mum Tai dariya eh mana ko kin manta saura 3 month bikin inada biki" tsalle ta daka mum" lokacin ai munyi holiday ".
   "Nade gaya miki Allah ki ka kuma janyo fad'a bazamu dake ba "..
   ***
Haidar oh ku dakace ni ......

*©Queen meemi
[9:24pm, 01/11/2016] meemi basheer: . . . *ZEENATU by Queen meemi page12*

♠.            ♠.          ♠.          ♠.               ♠.           ♠
   ♠.              ♠.           ♠
              *®NWA*

*[19 sep 2016]*
*Dedicated to Lubie nd bena*

********

*Haidar* kuwa tun ganin sa da zeena ya kamu da k'aunar ta, daram ta zauna a zuciyarsa yau kwana biyu kenann da had'uwar su amma ya kasa delatin inta a mind na sa sede kawai aga yana murmushi.
   Yauma data kasance ranar Tuesday yana zaune kan dining yana kurb'ar tea suna hira da mami, shiru Yayi can mami tace Aa" my haidar ya naga kayi shiru"? sumar sa ya shafa.
"mami wallahi mota nane ya lalace kuma injinta ya samu matsala".
  "Ok ai da kai magana basai Audu driver ya kaima gyara ba" .
    Tashi yai ta bishi da kallo yanda yake tafiya akasalance shiru Tai ta d'au phone nata tana waya da muta nenta .

    *Haidar*
D'ana ne a gidan Alhaji mai dala shahararren mai kud'i da yai shura afa'in jahar jigawa dama garuruwan dake kewayen ta ,matar sa d'aya hajiya Zahra sai 'ya'yansu 2 haidar da husna husna dai-dai sa 'ar Zee ce itama ayanzu hakan tana sa1 tana bording school,Wanda haidar ya gama university ensa a k'asar malaysia a yanzu hakan bai Dad'e da dawowa ba ,mahaifinsu shekarar sa 2 da rasuwa asanadin hatsarin mota.
  Hajiya ke tafi da dukiyarsu da yake 'yar business ce sai     company sa da k'anin baban haidar ke tafi da Shi Wanda jiran haidar ake ya shiga 25 yrs a dank'a mai wan nan kenan.

********??
Yau ta kama Sunday haidar ya makance Akan zee tunanin ta yay mai yawa new car ensa ya hau Wanda jiya aka kawo mai ita bai zame ko ina ba sai anguwar su tsayawa yai can nesa da gidan nasu .
   Yana cikin motar ya fito ya duba body en motarsa, yasa T -shirt white da black jeans ga sumarasa na shining haidar kenan ma'abocin tsafta Sam atsarinsa bai San farar mace shiisa farat d'aya Zee ta tafi dashi .
   Yana tsaye sai ga Zee Sun fito ita da sadeey zasu islamiyya k'ura Mata Ido Yayi daga can nesa sadeey sai June-juye  take ,Tai tuntub'e da wani dutse Zee ta jiyo "dalla kina ganin gabanki nan ta kai Mata rank'washi a kai had'e rai sadeey Tai "me nai miki ya Zee? Ba mum ta hana rank'washi ba".
     "eh naji kina kallon gabanki ki asanadin kije kiji ciwo ace na barki wallahi ko  kuma ki koma Kya  tafi keda sadiq".
"suna tafiya tana zungurar sadeey da gudu ta koma gida "Allah na fasa jerawa dake"
    Wani juya Ido Tai "tafi nono fari yarinya dama hanani sauri kike "
   Haidar daga gefe sai murmushi yake duk abinda take birgesa take.
  ganin taxo dab dashi ya  tazo ta wuce ta tana mita  ya bita da Ido motarsa ya shige ya figa yabar unguwar yana tafiya yana murmushi da zarar ya tuno yanda Zee ke juya idanuwan ta.
    Yana San yaga Tai fari da I'do kai Shi komi Zee Tai birgeshi take.
   Gidan su abokinsa ya zarce direct dake lowcost lokacin kb ya fito zashi fita suka had'u suna hira kb ke cemai gun budrwarsa zashi nan haidar yai murmushi.
   " nima de ku Dena mun tsiya na samo Wata d'anyar baby yarinyar ta had'u amma sede yarinya ce sosai bazata fi 15 yrs nd half ba"
dariya kb yasa kun" dai-daita kenan."
     Kb Harda buga k'afa ai" wasan yara ne wan nan ina lefiin ka nemi yar 20 yrs"
     " mtws dad'ina da kai kb sai mutum ya kawoma magana ka tsaya kana dariya 15yr ai tasan so ni kam  ahakan nake Santa nid'in ai ba wani babba bane itace dai-dai ni yanzu kasan me, narasa yanda zan da Alama yarinyar ba lalle abarta ta fara luv yanzu ba wlh gashi tunanin ta yai mun yawa"
    kb ya dafa kafad'ar sa "cool down haidar zanzo gida mi shawara kar kaji komi " motar haidar suka shiga suka fita.

*Washegari da yamma*

zuwan zeena islamiyya ta shiga  class nasu da k'arfinta malam haruna dake classs en ya yana musu k'ari zeena ta gaidashi taje ta zauna ta bud'e Alqur'anin ta tana sauraro.
    "Zeena" malam haruna yai Mata izini data iso gaban Allo haka ta taso wasu daga cikin 'yan class en suka fara sunkwi dakai suna dariya.
    "Oya zeena karanto haddar da na baki ".
   Bisumillah ta fara nan tafara karantowa tun daga inda ya basu haka tai ta karantowa harma ta wuce inda  yace su tsaya sai da ya tsaida ita San nan ta d'aga manyan idanuwanta ta kalli 'yai  class en   *Attakbir*yace suyi mata
   Komawa Tai ta zauna .

Haidar dake tsaye bakin wani super market shida kb wayar kb Tai ruri ya d'aga daga can maman sa tace yaje ya d'auko khdija a islamiyya bayan Sun gama wayar kb ya kalli haidar.
    "Pls frnd Zoka mik'a Ni na dauk'o khady daga islamiyya"
   Shiga motar sukai ya ja

*6:00*

Adai -Dai lokacin aka tashi su zeee Sun fito kubra tace "yau su wa'e an kawo hadda"
  Dariya suka sa Zee dake bayan su Tai k'wafa munay tace"Zee karki Kula su "
    Aneesa tace "pls Zee ki k'yalesu".
   "Ay kun san bana barin ta kwana wallahi saina Tanka"
   Dafa kafad'ar kubra Tai tace" kubcy kike kowa me naji kina fada"?
  Tab'e baki Tai abunda" mutum yaji shinake fada".
  "Wallahi yau se kin gane wa kikai wa hakan Ni kin
san ba kanwar lasa bace"
  Kubra ta kaiwa Zee Mari tace "kan na gane kure na ke kya fara gane naki".
   "Dafe kunci Tai tabawa Aneesa qur'anin kubra batai Aune ba Zee ta kai mata nan da nan suka hau fad'a Sam Zee tak'I yarda suyi dambe sai cacar baki suke Sun cika gun.
   Dai- dai lokacin wani Malami ya rabasu.
     Zuuu motar haidar ta tsaya direct idonsa ya sauka Akan Zee dake ta fad'a tana hararar kubra murmushi ya saki ganin yanda Tai mai kyau kb dake kusa dashi yace" mutumin Ya tab'a Shi firgit ya jiyo.
   "Gafa babyn can" nan kb ya ware Ido yana son ganin ta.
   Zee dake ta had'e rai suka zo tagaban motar suka wuce haidar yace "kaga waccen choculate en itace"
   Kb yace" amma fa yarinyar tayi wallahi kalarta tayi amma she's very young"           
    Haidar yace" bata nan da 2 yrs kaga big gal"

  Kb yasa dariya na ga" yanda za ai wan nan luv" Haka suka d'auki k'anwar kb suka wuce gida.......
Chapter 5 · 0% Book details