Sashe 24
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shigar sa gidan tana zaune falon kaca-kaca gefe gashi sai cin biscuit da piko juice take, da d'aurin k'irji
Sallama yayi ta kalleshi Aa ya haidar ,kallon ta yayi ya D'aga Mata hannu Sam atsarin sa baisan yaga mace da d'aurin kirji Amma Ita ya lura d'abi arta ce.
shige wa d'akin sa yayi yayo wanka ya fito ya zauna dining ya Dad'e San nan ya kalleta "Ke Ina abinci na" .
"Ban girka ba" tsaki yayi ya tashi ya fice side d'in Mami ya Shiga tana zaune suna hira da haule tace Aa haidar.
"Mami inda abinci abani" "matarka batayi ba ne"?."mami batai ba ,dama yarinyar lazy ce ni kan Mami Ki Mata fad'a"
Hannu ta D'aga "saurara bansan iyayi ".
bum hajar ta shigo ta zarce kan kujera ta zauna ,haidar yace hajar jeki d'ebon abinci ".
a wulaknce ta kalleshi ta basar Mami "tace yo ai babu sai dai ta girka wani".
Kallon hajar tayi Ki girkawa mijinki ko taliya ce".
Mami Bazan ba ,Haba an damen fa,kau taji Mari ,haidar dake tsaye yana huci.
"Baki da kunya ko" ,Mami tace "to meya baka izinin dukan ta".
kuka take sosai .Mami dake lallashin ta ta k'wace hannu Ki sakeni dama da biyu kikayi don d'anki ya daken, to wallahi bashi ya d'aika".
"Haba hajar nifa tamkar mahaifyar Ki nake Amma kike mun irin haka".
Tashi tayi " ni kawai Mami ban san sa Ido", k'ofar ta doko da k'arfi saida Mami ta toshe kunnuwan ta.
Afusace ya haidar Ke yayinda ya d'au motar sa ,ya tafi restaurant don cin abinci yana mai tuna zee da tuni Ita Ke bashi da kanta ma.
Zee dake zaune kusa da wata Mata wajen gun bikin da sukaje matar ta kalleta "yarinya Amma sark'ar ki tamun kyau ,Ina kika saya? zee tayi dariya "Nike sayar wa ai".
matar "tace gaskiya Ina so nan sukayi exchange na number kan matar zatazo,ta saya.
*Bayan sati d'aya*
Hankalin zee akwance tana sana'ar ta tama manta da ta tab'a aure sai de soyayyr haidar na nan mak'ale aranta kullum tana adduar zabin Alheri.
Samari kuwa Sun Mata caaa kullum ta fita sai ta samu masu sallama ,Amma Sam bata kulasu acewarta baza ta kuma aure ba ,adalilin hakan yasa masifar ta ta dawo ,kullum kaga Fuskar ta a had'e ko Ina zata don kar ace ma Ana sonta.
Gefe d'aya gashi haidar kullum Kok'an barar sa yake kawo wa don zee.ta koma gashi duk ya rame,Sam baya jin dad'in zama da hajar ,Ita kanta mamin wahala take sha ahannun hajar .
Kullum haidar sayyaje gun dad har dasu kuka yanzu tausayin haidar dad yakeji saboda ya riga yasan irin tsananin son da haidar kewa yar sa,Amma yace bazai wa zee dole ba sai in ta amince.
Gashi kullum ya buga wayar ta bata d'auka ,inma ta d'auka d'in sai dai tace kaiwa mamin ka biyayya ka rabu dani.
Ganin irin sintirin da haidar ke masa agun Aiki don har an sheda Shi agun yasa dad yayiwa Mum magana kan komar zee gidan haidar.
Samun ta da zan cen da mum tayi yasa ta hau kuka ba zata koma ba saboda bata manta irin cin kashin da yan uwan sa sukai Mata,duk son da takewa haidar ta hak'ura.
Gashi yanzu sana ar ta ta karb'u kudi ko ta Ina samu take ,Sam zee bata damu da kud'in samari ba tace DOGARO DA KAI (littafin Aysher chuchungaye)domin Ita yanzu dadin sana ar ta take.
Sai 'yan gulmar anguwar su dake ta gulmace-gulmace musamman gidan Abu-mai kitso jin da tayi su munay Sun Mata maganar yasa taje taiwa Abu kashe mum ma bata san taje ba don inta Sami bazata bar ta ba,haka Abu ta sama Mata lafiya ,don ta San zee bata kyalewa.
Ganiin maganar da mum taiwa zee na kome tace Ita kam bazata koma ba, dalilin hakan yasa aka fara maganar fara makarantar ta, bada b'ata lokaci ba dady ya samo Mata form na polytecnic inda munay da Aneesa keyi,duk sun wuceta da aji d'aya.
Murna gun zee ba musaltuwa .......
Ku biyo Queen meemi don jin yanda zata kaya.
Akwai ba dakala a gaba ,karku bari a baku labari luv u ol my fan.
*Story&Writting*
*Queen meemi*
. [4:42pm, 02/11/2016] Kaleesat basheer: . *ZEENATU by Queen meemi page 56-58*
. . .
*®NWA*
*Dedicated to MUNAY Lubie & bena*
*11 Nov 2016*
Zee na zaune tana game A wayar ta, k'arar msg ne ya shigo ta duba, _dole na ci gaba da binki,duk irin k'iyayyar da kike Nuna min your love always increase in my heart_
Murmushi tayi Tabbas tasan haidar ne ,batai reply ba, d'aga kai kawai tayi sama tace" haidar Ina sonka,bak'in ka nake ba,but mamin ka bata son zama na da kai ,am so sorry .
sallamar su munay taji shigowar su ,yasa tai d'an yak'e bayan zaman su ,Aneesa ta dafa ta "qawas munzo mu baki hakuri ne" zee ta dago tace "me kukai mun".
Munay tace "dalla can nasan Ki farin sani kawai de akan maganar da mukai miki ran nan ne ,kin San mu naki ne ko a gidan ma Abu sai da mukai fad'a da atine,baki fahimce mu bane".
"Ni kun san Banda rik'o lokacin da akai Abu na tanka ya wuce aguna ni dama lokacin rai nane ab'ace".
Aneesa tace" to yanzu de komi ya wuce ta kalle su da murmushi ai kunsan ku nawane ko munyi fad'a sai mun shirya" nan suka hau hira .
K'irr wayar anee tai K'ara da smiling ta Daga "my one" tsam ta tashi ta fita waje.
Zee "tace kin san me munay Allah banson ganin ma Ana soyayyawa se naji wani tukuki arai na, Naga an k'wareni da yawa ba gaira ba dalili an raba ni da ruhi na.
Munay tace "se hak'urr fa,kawai Ki cire komi aranki Ki fuskanci future naki ba ko yaushe d'an Adam Ke dawwama a iri d'aya ba,Shi aure don baki dace da uwar miji ta gari ba gaba se kiga Allah ya baki me kirki, in kuma kuna tare da Ita Allah se kiga ya shiryeta, shiisa hak'uri yake babban jigo a rayuwar mu gaba d'aya"
Zee "tace hakane Allah yayi mana me kyau".
Yawwa "zee kin san me ni ya ma'aruf ma yaban sak'o na baki,had'e rai zee tayi "to me Ke tafe dashi".
Dariya munay tayi "kin san de zancen gizo ay baya wuce na kok'i".
Haka suka sha hirar su ganin mom ta dawo yasa suk tafi gida.
***********
Tsaye hajar take sai jijjiga take tana watsawa mai gadi kira Afusace ta kalleshi "kai Haba baba mesa ba zakayi da jiki ba Ina sauri fa"
Da gudu haule ta fito "Anty hajar Mami bata da lafiya da k'yar take nishi kiizo mu kaita asibiti"
Tsaki tayi "Ke bar nan yanzu fa k'arfe 5 kinsan Bazan K'i zuwa biki ba saboda haka sai Ki San ya zakuyi".
fuu ta shige motar da ko wata batai da koya ba kuma motar mamin ce ,fita tayi haule ta koma gidan aguje hajiya dake haki,tai Mata alamar data d'akko Mata maganin ta.
Rashin Sanin gun yasa haule sai diri-diri take Ana haka sai ga haidar ya shigo ganin halin da take ya kwasheta zuwa hospital nan da nan akai treatment d'inta sai wajen dare San nan suka koma.
Sai a lokacin haidar ya Kula hajar bata nan, shide ya San bai bata izini ba Amma tasa k'afa ta fice.
Tambayar haule yayi ta gayamai cike da fushi yayi part din su ,wajen 8:30 sai ga hajar ta danno hancin motar ta,haka ta fito rik'e da jaka tayi part d'in su.
k'as -k'as kake ji tana taunar chewgum,shigowar ta falon ta saki wani k'wan chewgum ji Jake fos- fos.
"Aa ya haidar ashe kana zaune".
"Ke waya baki izinin fita"?
"Ni na bawa kaina ta wani ya tsina fuska" .
"Anya kwa hajara kinsan meye aure kuwa hajar"?
Kwai ta kuma saki toss! Kake ji Ta galla mai harara "ban sani ba".
Mari kakeji ta ko Ina " ya nuna ta da yatsa "ba ai yarinyar da Ina magana tana min k'wan chewgum ba kin gane ,wallahi hajar Ina raga miki ne donke yar uwa tace don kuma mami".
Ba wuyar ta fara kuka .
"eh wane dare ne jemage bai gani ba ,ai se daran mutuwar sa idan kana ganin ban san aure ba,kace tsohuwar ka ta koyan" da gudu ta shige d'aki ta kulle
zama yayi kan kujera ya dafe kai ,Wanda yaji yana sarawa tamkar zai tsage.
*Washegari*
Haidar ne gaban maman hajar wajen k'arfe goma sha biyu na rana ,duk ya ratta ba Mata abubuwan da hajar keyi.
Cikin b'acin rai tace" yanzu Ita hajar d'in Ke wan nan ta 'asar to karka damu haidar ,tunda ta raina Ita mamin ni zanzo da kaina na sab'ar Mata,kayi hakur Anjima Ina nan tafe"
Kud'i ya aje Mata ya tashi ya tafi.
*After 3 hours*
Hajar ce kwance kan carpet mama na kan gado tace "yanzu hajar abinda kike kin kyau ta kenan"?.
"Kin san de yanda akai auren nan ba so yake ba Mami Ita ta shige gaba sai da ya aureki, Amma Ita kike watsawa kasa a Ido ,to wallahi ahir ban yar da ba 'yar uwatace don haka Ki mutunta ta wallahi duk randa kikai abinda haidar ya koreki to bazaki samu kamar Saba atom".
Hajar tace "Haba mama Ita Mami kome ake idon ta akai,Nikam bana son hakan".
" lalle se yanzu zakice haka? da ba dake akewa wata ba, ko Ita ba mutum bace ,wallahi nayi Dana sanin shige miki gaba kan auren nan ,ban san kin canja hali haka ba, koda yake Naga ai kin canja k'awaye ,Allah ya shiryeki nade gaya miki karna k'arajin wani Abu sab'anin haka ,Afusace ta d'au jakar ta ta fice.
Hajar tayi kwafa tana had'e rai,tare da jin haushi.