Sashe 25
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen k'arfe takwas na dare hajar ta Shiga side d'in Mami , Mami Ido yayi zuru-zuru bako ya jiki ta zauna ta hau danna phone.
Mami tace" yanzu hajar Banda lafiya tun Jiya ko kizo Ki dubani"?.
Haushin Mami ta keji kawai tace "ai gashi Nazo yanzu kin ganni ai Naga ma kin warke".
"Hajar kin canja hali".
"nifa Mami an takuran haka d'azu ma mama tazo tana min fad'a".
tsaye ta tashi tana gyara d'an kwailin kanta ,ta turo Shi gaba,"haka kawai ank'I a bari mutum ya sake shida mijin sa"
haule dake kitchen tana Aiki ta jinjina kai
Mami tace" to dan uwaki d'an banawa bane? aini na haifi abuna".
Hajar tai hanyar waje tana k'unk'uni.
*Story & Writting*
*Queen meemi*
.
[2:13pm, 03/11/2016] Kaleesat basheer: . . *ZEENATU by Queen meemi page59-60*
. . . . . .
*®NWA*
*dedicated to Lubie bena & munay*
*3 Nov 2016*
*After 1 month*
Yau satin zeena 2 da fara d'aukan lecture a polytechnic, zuciyar ta fari k'al takeji cike da kwanciyar hankali take karatunta da yake tana son abun abinda ya kaita school din Shi take yi ,baruwan ta da shirme ,department din su d'aya da Aneesa da munay.
Tafiya take ahankali ganin had'ari ya had'o student sai rububin samun mota suke ,gefe kawai taja ta tsaya da alama Ana wuyar mota ,parking yayi ya fito ,cike da girmamawa ta gaida Shi,kallonta yake Ido cikin Ido yace "kanwata, ya ban ganki da k'awayen naki ba"?.
"Ai ba class namu d'aya ba" "ok zo muje na rage miki hanya" murmushi tayi "ya ma'aruf ai yanzu ma zan samu mota".
"Ke ban San shirme shigo kawai", ba musu ta Shiga gaban mota yaja hamdala tayi ganin ruwa ya fara sauka .
Jiyowa yayi ya kalleta "hala de Kinga sak'o gurin k'awarki ko", murmushi tayi "nagani".
"Amma ai ba amsa ko" .
Shiru tayi ba tace k'ala ba har sukaje unguwar ya sauke ta da alk'awarin zai shigo da magrib.
Jikinta a sanyaye ta Shiga gida ,tana ganin girman ya ma'aruf Sam bazata iya cewa ya k'yaleta ba.
Bayan taci abinci wajen 4:30 suna hira da mum zeey ta kalleta "mum ,yayan munay ma'aruf wai zai zo Anjima" .
Washe baki mum tayi "Haba dai wanne Daga ciki? badai Wanda yayi aure shekara uku da suka wuce ba"?.
"Mum shine" .
"Masha Allah zee Allah ya sanya Alheri,wani hanin ga Allah baiwa ne".
turo baki zeey tayi gaba "kai mum nifa Bance Ina so ba".
Had'e rai mum tayi to in banda abinki kullum samari zuwa suke kina korar su, in ma tsoro kike ji ai kin San ma'aruf da gidan su tunda yayan kawar Ki ne,kuma ya kamata Ki fidda haidar Daga aranki" .
Bata ce komi ba sai Jikinta da yayi la' asar alal hak'ik'a haidar shine ta keso Amma ba yanda ta iya tunda mamin sa ta haramta zaman su,share hawaye tayi ta d'akko wani k'aramun hoton sa ta kafa Ido yayi mutuk'ar kyau yana tsaye jikin motar sa. k'irjin ta tasa hoton tana kukan zuci...
Wajen k'arfe 8 na dare ma'aruf yazo da k'yar ta fita suka gaisa yana jingine jikin motar sa ,ya kafa hula ,alal hakika ta San haidar bazai nunawa ma'aruf komi ba , sai de da alama zai girmewa haidar ,amma kowa da irin structure nasa, sai kuma akace soyayya gamon jini,magana yayi ta d'ago manyan idanuwan ta tai mirmushi yayin da wushiryar ta ta fito .
"Am Zeenatu duk wani Abu da zance kin Riga kin sani ,kin san dai inada aure da yara biyu ,nayi jimamin mutuwar aurenki duk da kina yarinya k'arama,Amma da na tsaya nayi tunani sai Naga komai muk'addari ne Daga Allah ,duk da Abaya kan Ki aure na d'anji Ina sonki to ganin zaki aure yasa na hak'ura".....
"Amma yanzu tunda ga abinda Allah ya tsara ,to na kawo k'ok'an bara ta Allah yasa na samu karb'uwa".
Bugawar k'irjin ta ne ya tsanan ta ,ta d'ago Fuskar ta, ta kalle shi "to Allah yasa hakan Shi yafi alkhairi".
"Masha Allah zeenatu insha Allahu zaki Alfahari dani",nan sukai ta dai hira, Wanda rabi hankalin ta baya wajen.
*************
Mami dake tsaye kan hajar sai murk'u susu take da alama cikin ta ne Ke ciwo ga aman da take kwararawa.
Mami ta d'ago wayar haidar nan ta gayamai. Ba ai mintuna ba yazo , direct hospital sukaje aka tabbatar da Shigar cikin hajar ,murna gun Mami ba kama hannun yaro haka shima haidar duk Da ba sonta yake ba Amma yaji dad'i.
Harara kawai hajar Ke doka musu bayan Sun koma gida tasha magani tayi bacci .
Wayar ta ce tayi K'ara ta D'aga ganin sunan sumy yasa ta washe baki .
"Hajar Ina ta kira shiru" .
"Ke ni Banda lafiya ga haushi ya ishen wai ciki gareni, nida ko gama Amarcin banyi ba ,ai da sake ,Mami sai wani dare baki take .
Sumy tace "to Ke meye" .
"Ke nifa ban so sumy tayi dariya ."Amma ni da zaki bi ta tawa da kin hak'ura, Kinga kin samu dama sai yanda kika soyi ,tunda Mami naso".
nan dai ta shawo kanta ta hak'ura,haka suka gama surutan su suka kashe
*********
Samun cikin hajar yasa ta tsiri iskanci kala-kala haka zata je ta tsaya kan Mami tace ga abinda take so dole kuma tayi
Yau ma data zauna kan kujera a d'akin mami ,tace ba abinda takeso inba alala ba haka Mami ba yanda ta iya ta tashi ta keyi.
Gamawar ta keda wiya! Ana kawo Shi hajar ta fara amai ,bayan ta wanko baki tazo ta zauna "Mami banacin alalan nan fa".
Agajiye tace" hajar ban san tsirfa fa ,Ke kullum baki da Aiki se kwad'ayi ,wallahi dan dai kina da ciki ne yasa,kikaga Ina miki abubuwa"
Had'e rai tayi ta tashi ta fita part d'inta
*After 1 hour*
Rake take sha duk wajen ya b'aci ga su bawon mangwaro ko Ina datti Daga Ita sai d'aurin kirji Mami ta Shiga da kwano "gashi wainar fulawa ce"
Kallon wajen tayi "yanzu hajar d'an shigowar da kikai shine ki kai kaca-kaca da guri"?
Hajar tace" Mami to meye? ai Naga gida nane "
Mami yanzu fitsarar hajar har tsoro take bata,Jan numfashi tayi.
"Sam hajar ban san inda kika koyo fitsara ba, Ina magana Amma ni kike gaya wa haka k? Ko ba komai aini mahaifiyar mijinki ce kuma yayar mahaifiyar Ki,na haifi d'an ai dake baki farin ciki,dole Ki mini abinda kikaga dama"
Hajar ta had'e rai to "Mami ai seki maidashi cikin Ki,tunda kishi kike dani".
tsaki taja tayi kitchen.
kuka Mami ta fara tana tasa hannu.
Dai-dai lokacin haidar ya shigo ganin Mami na kuka hajar na jijjiga yasa ya wanke ta da Mari.
Ihu ta saka duk ta cika gidan Mami tace "kai haidar wa ya gayama Ana dukan mai ciki"?
"Haba Mami idan Ita bata San k'imarki ba, ai ni na sani kawai dama wasu Matan na fakewa da ciki suna rashin mutunci,to wallahi Ki gane bana had'a mahaifiyata da kowa".
Afusace yayi cikin d'aki, Mami ma ta fita side d'inta tana mai dana sanin had'a auren nan ,sai yanzu take tuna alherin zee.
Ganin hakan yasa hajar ta kuma kurma ihu taje sai buga k'ofar d'akin haidar take,gajiya tayi taje tayi wanka ta d'au jaka ta fice .
Jin shiru yasa haidar fitowa daga d'akin ,ganin yanda kallon dakin yake kamar na mahaukata,ba yanda zai yi ya hau share gurin ya karkad'e yayi cleaning ,zama yayi yana tunanin inda hajar ta tafi.
Wanka yayi yasa jeans da tshart yayi fiyau dashi ya K'ara haske, Amma kana ganin sa kasan yana da damuwa,tunani yake yana yaron sa dashi matsala ta sha mai kai, direct gidan su kb ya tafi........
*Story & Writting*
*Queen meemi*
[8:59pm, 05/11/2016] Kaleesat basheer: *ZEEENATU by Queen meemi page61-62*
. .
. .
. .
*®NWA*
Yawan nacin ma'aruf da salon nasa soyayyar yasa zee ta aminta da shi,Amma ko rabin - rabin son da takewa haidar batai mai.
Yau ma kamar kullum yazo, tana zaune a barandar k'ofar gidan su da make-ken hijab, da alama Sanyi-sanyi takeji ganin yanayin garin am fara sanyi, hira suke suna murmushi,leda ya mik'a Mata ta d'ago ta kalleshi "Aa kabar Shi".
had'e rai yayi "tunda na fara neman aurenki ba Ki tab'a Karb'ar abin hannu naba Haba my wife"
Dariya tayi ta karb'a sukayi sallama ta shige gida wani murmushi ya saki tare da shafo gemunsa ya fad'a mota yaja.
Mum dake zaune tans irga kud'in sana' ar ta ,ta kalli zee dake d'aga wani swiss less tace" zeey yaushe zaki kaiwa goggo ta birji Hutu"?.
Dariya zeey tasa "kai mum so kike tsalha ya dawo" mum tace "ai lokuta da dama Ina tuna wawtar sa wallahi" haka sukai ta hira nan ta mik'a kayan da ma'ruf ya bata mum tace "wan nan da gaske yake".
Zeey tace 'nifa mum wallahi bana son ma K'ara aure" mum tace "aure kwa ya zame miki wajibi idan mun ajeki kallonki zamu na tayi? ,ai aure da kike gani shine jindad'i farin ciki da mutuncin 'ya mace".
Zee ta ce "Amma mum nikam ki gafaa abinda su mamin haidar sukai mini aidole naji tsoro".
"Ke ba dukka aka taru aka zama d'aya ba ,Shi kowanne d'an Adam da tasa jarabawar Allah de ya zab'i na gari".
*GIDAN HAIDAR*
hajar ba ita ta dawo ba sai k'arfe 9na dare ta shigo Allah ya sota haidar bai dawo ba ,haka ta shige kitchen ta d'ora indomie guda uku taci tayi nak ta kwanta akan kujera tasa wak'a tana bi.