Sashe 13
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
.
[9:18am, 02/11/2016] meemi basheer: . . *ZEENATU by Queen meemi page24*
♠. ♠. ♠ ♠. ♠. ♠. ♠.
*®NWA*
*dedicated to Lubie nd bena*
*{10oct,2016}*
Wata taxy ce ta danno layin su zeena tsalha ne gaban motar k'wam ya dogare hannuwan sa a bakin window en motar ,k'irr motar ta tsaya adai-dai bakin gidan su zeena ,tsalha ne ya fito bakin nan awashe yasha wata shadda ruwan goro ya d'ora blue en hula ,murfin motar ya bu e su baba na soro su uku suka firfito .
Sallamar mai motar sukai san nan tsalha ya tun kari k'ofar gidan su Zeena,nan ma su baba na soro suka bi bayan sa.
Kawun tsalha yace "Kai yanzu gidan sirukan naka shine Naga sai wani Rawar jiki kake".
"Kawu sallama zan ai" k'wala sallama yayi sadiq ya fito ,nan ya gaidasu tsalha yace "baban ka muke son gani".
Sadiq ya kallesu da mamaki ya shiga gida ya sanar kamar mintuna Sai ga Dady da carpet irin k'aramun nan ganin ya doso tsalha ya sunkwi da Kai ,sallama yai musu yayi musu iso da su shiga soron hakan kuwa suka zauna suka kuma gaisawa.
Kawu ya kalli tsalha to rasa kunya agaban ka za anemi auren".?
dariya yai ya tashi ya fita.
Baba na soro "yace Alhaji dama yau ne akai yaron nan ya turo magaba tan sa ko"?.
"to Alal hak'ik'a munji dad'I saboda yanda aka girmamu.
Mu awajenmu kusa-kusa muke san bikin ya kasance sede muji ta bakin ka tunda mune masu naima".
Shiru na a n lokaci Dady yayi ransaa ab'ace san nan ya d'ago "malam gaskiya Ni wan nan magana ban Santa ba asali ma Shi wan nan yaron ban San Shi ba ban ta a ganinsa ba".
Murmushi yayi ,"sai naji kuma wata magana haka ta neman aure Wanda Shi aure ba abun wasa bane.
Maganar gaskiya Ni banyi Alkawarin wani ya turo iyayen saba"
Cike da bacin rai kawu ya dago "Alhaji ko Dan ka ganmu na k'auye mai sa zaka yaudare mu yaron nan yaje ya same mu da zan cen ance ya fito Amma kuma sai muji sab'anin hakan "
Daka tardashi baba na soro yayi san nan yace "ina Shi tsalhan Shi za a tmbaya kawu da d'ina dakai baka da hakuri ".
Tsalha ne ya shigo wular sa tai baya ya zauna agefe Dady ya kalle Shi yace "Kai yaro ka taba ganina "? Tsalha yace "Aa Amma zeena tasan dani ganin tana mun wala-wala yasa na turo iyayena"
"Alhamdlh"Dady yace to" kunga magana ko yace ina zuwa", afusace ya tashi ya shiga gida.
Baba na soro ya kalli tsalha "lallai sai yau na yarda da sokancin ka tsalha yanzu dama Kai bama asan da zamanka ba Amma ka tattago mu"?
Malam hadi yace madallah aini naji Dad'i nan nan yake wulak'anta bintalo yarinyar abokina don yaga ta birni"
Dady ne ya tawo bayan sa Zeena ce ta shigo kanta ak'as suka bita da ido nann yace "Zeena kalli wan nan da ido kin bashi izinin ya turo ne Alhalin kin san da Wanda yake sonki"?
D'ago Kai Tayi ta mannawa tsalha wani wulak'an taccen kallo tace" Dady agaskiy Ni bami haka dashi ba Asali tun zuwan mu birji ne yake bina yazo har nan har sai da nagaya mai an mini miji Amma bai hak'ura ba to nidai ban san wani Abu ba bayan haka".
Salati baba na soro yayi yace" Amma ka bamu kunya tsalha kuma dole muka koma ka auri bintalo domin dai-dai ruwa dai dai tsaki ,san nan komi zakai kayi gaskiya Gashi yanzu kazo kasa munji kunya".
Gumi ne Kawai ke antayowa tsalha ya d'ago yace" don Allah Alhji ka auren yarka wallahi ina sonta "
Hakuri sosai baba na soro ya bawa Dady.
Dady yace ba komi yace su tsaya suci abinci Sun dako rans ba musu haka aka kawo musu sukaci suka sha ,tsalha kam yak'i ci.
cikin mutunta juna suka tafi suna mai jin haushin tsalha.
**********
Shigar Dady gida yai ta fa a ta inda yake shiga bata nan yake fita ba ,yace wa zeena karta K'ara Kula kowa tunda ya Mata miji .
zeena dake aki mum na Mata magana tace" kibi ahankali zeena kinga mahaifinki yayi miki miji to ki nutsu baruwanki da barkatai en samari duk da nasan wan nan tsalha en shike shirmensa ".
Zee tace" Toni mum mai zan da D'an k'auye tab ina yar birni shima don ya rainan hankali ne amma tun da yanzu anyi hakan ayya saman lafy"
Mum tace zeena" ba a cewa mutum bai isaba ba saboda Shi aure hab'o ne ,ba a raina mutum ko yaya yake ,ina umatarki da duk saurayin da yace yana sonki to babu b'oye -b'oye irin na matan zamanin nan idan suna son yaudarar mutum, ki fito fili kice mai an bada ke yayi hak'uri ,tabbas nasan akwai 'yan naci to karki wulak'anta kowa ,ki mutunta shi ku rabu lafiya".
"Insha Allah mum yanda kika ce hakan zany"
Azuciyarta ta tana mum baki san san da nakewa Haidar ba ai Banda tym en wasu samari numfashi taja ta juya ta fita
*Haidar*
Haidar ne agaban mum ya dur k'ushe "mami don Allah ki yi hakuri ki daina fushi dani.
Kallon sa tai "inde bazaka bi magana ta ba wallahi kana tartare da Fishi na".
Husy ce ta shigo idonta na hawaye ta zauna "mami don sanki da manzon Allah. S.WA ki bar ya haidar ya aure zeena don Allah mami kinga Shi kad'ai garemu mami kullum haidar farin cikin mu shine nasa baya k'aunar ya ganmu cikin k'unar Zuci. "mami ki tuna soyayyar haidar gareki na tabbata zai iya hak'ura da zeena don farin cikin ki Amma kuma Shi zai,cutu azuciyarsa da komi ma .
Mami kiyi hakuri ,nima mace ce idan akai mun hakan ba zamuji Dad'i ba mami pls help us wallahi I luv my brother bazan so ganin sa cikin damuwa ba".
Mami datai Shiru ganin yanda husy ke kuka shab'e -shab'e tamkar wadda aka aikowa da sakon mutuwa, sai dai taji Dad'i ganin yanda 'ya'yan nata kesan junan su ta yanda d'aya ke damuwa da lamuran d'aya wan nna ka wai ya sanyaya heart nata taji zata iya amincewa ya auri zeena.
D'ago idon ta Tayi tace" husna kenan Ka'nwar haidar" ,dariya husy tasa tabbas tasan inde mami tace Mata hakan to ta sakko.
"Kuje na amince Allah ya kad'e fitina aciki"
Husy tashi tayi tai tsalle san nan ta kwanta ajikin mami tace" mungode mami we luv u so much"
Haidar kam bai ce komi ba sai kallon su yake cikin so da k'auna nan da nan yaji a zuciyar sa ta K'ara cika da soyayya yar k'anwar sa haka kuma yaji ya k'aara daraja mami ganin ta amince da farin cikin sa. tabbas naka sai naka dad'in zama sai bare..
Kallon sa mami Tayi tace" ja'iri rasa kunya kazo kai kana mun kuka kan budurwa" sunkwi da Kai yayi yace" Afuwa mami" yana dariya ya tashi ya shiga a kin sa ya bu e k'aramin firj nasa ya a kko maltina ya sha nan Sanyo. Ya ratsa Shi.
Ya zauna kan bakin gadon sa ya akko wayar sa ya zooming picture en Hoton zee tana murmushi wushiryar ta tafito.
Bugun zuciyar sa ne yaji ta k'aru inda yaji kir jin sa na kwaranyar da madarar k'aunar zee ,take ya danno layin ta ya kirata don Jin sweat voice nata...........
*Written*
*by*
*Queen meemi*
*Queenmeemi.WordPress.com*
.
[9:18am, 02/11/2016] meemi basheer: . *ZEENATU by Queen meemi page25*
♠. ♠. ♠ ♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*dedicated to Lubie nd bena*
*[10,Oct 2016]*
*bayan sati daya*
Yau ake saukar zeena tun K'arfe Goma suna can ita dasu Aneesa da yan gidan su .duk Sun hallara har Dady,haka aka gudanar akai musu karatu san nan aka basu zayyanar su inda kowa ka Gani fuskar sa d'auke da murmushi haka akaci aka sha,.
su haidar ma sunje shida husy inda yaje da mai camera sai d'au kan su picture yake zeena da haidar su biyu Sun d'auka yakai sau goma.
malam haruna da yazo wucewa,zeena ta gaida shi.
yai dariya"ZEENATU yanzu an girma an daina fad'a ko,to madallah Allah yasa Qur ani ya zamo tsanin shiga aljanar mu".
haidar dake murmushi yace Ameen.
Haka akayi aka watse zeena ta dawo gida inda wasu 'yan uwansu suka zo haka dai akai aka gama tafiya sai fatan alheri.
*************
*After 3month*
Mata ne a manyan motoci guda 2 inda suka doso gidan su zee Wanda yake Cike da yan karbar kayan sa rana ,tsayuwa sukai suka firfto suka shiga ciki nan aka tarbesu aka kawo musu ruwa da lemo.
Maza ne suka fara shigo da akwa tuna har set takwas mamaki k'arara afuskar yan uwan su zeena.
Zama sukai san annan wata daga cikin matan tace" gashi kayan sa rana ne da lefe muka had'o ,mahaifiyar yaron ce tace akawo an wuta".
wata tace" Masha Allah hakan yayi nan akai ta bu e kaya jingim sai tubarkallah ake zubawa, bayan angama bu e wa suka ce sa rana kuma wata 3, lokacin Sun k'are makaranta wato bayan candy da two week .,nan de duk aka yarda da hakan da zasu tafi aka basu tukwici mai tsoka saboda ganin irin tsadadden lefen da aka kawo.
Bayan sun tafi mak'ota sukai ta shigowa Ganin kayan 'yan gulma kam kamar b'arko dasu ake haka akai sati a ya Ana Gani san aka hak'ura.
B'angaren Zeena da haidar kuwa soyayyar su ,suke sha kamar ba gobe basason abunda zai raba su,musammn haidar bata ginin kowacce mace da gashi inba zeenar Shi ba. tunda aka sa Ranar su haidar yace duk unguwa Shi zai dunga Kai zeena, mum ta togace haka ya hakura.
*********