← Book details Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 35

Sashe 16

Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bu e k'ofar falo haidar yayi zeey na kwance tana danna phone en ta, wuyanta ya an tab'a ta tashi firgigit ta tace" Wayyo haida" .
dariya "matsoraciya".
juyo wa tai ta ganshi da sauri ya rungumeta "oh my baby sorry na baki tsoro ko"?
Turo baki Tayi ta an Harare Shi tare da kai mai dukan wasa, dariya yasa ya kamo ta yana shafa bayan ta, nan ya zame an kwalin data kafa auri yana shafa gashin ta .
"Wa kike harara" baki ta murguda tana dariya lips en ya kamo yana shafawa ,ahankali ya fara kissn en ta, Sun Lula wata duniyar, wayar haidar ta hau ruri tsaki yayi ya k'yale wayar .
Kira ne ya kuma shigowa zee ta an matsar da Shi "habiby ka au wayar" ,ta Shi tai tana girgiza ya bita da ido ta akko ta kawo mai .
Sunan mami ya gani da sauri ya auka "hello mami" daga can tace" Naga ka koma side naku wai baza ka fita bane "?
Mami ai na au hutun 2 week Hafez yana Kula da komaai" .
"uhum yayi maka kyau" nan ta kashe .
Zee data kwanta a kafa ar sa "habiby bari na Shiga gun mami".
"Tam me kyau"
Tashi tai ta akko Maya finta da wayar ta fito, caraf haidar ya riketa yana murza hannuwanta Wanda yajisu tamkar tuffa saboda laushi "I luv u so much Zee ta" luv" u too my habiby" da an gudunta ta fice ahankali take tafiya .
K'irr ta danna ofar falon mami, haule ta tazo ta bu e Mata, kanta a sunkuye ta Shiga ,mami ce ta sakko hannunta rike da cup tana Shan fura.
"Zee har k'as ta tsuguna ta gaida ta a ya tsine ta amsa
"hakima sai yanzu zaki zo yau kwana hudu"? murmushi tai Kawai .
Kallonta tai sosai ta tab'e baki "kuna zaune lafiya ko" zee tace" eh mami".
"to yayi kyau sai kuma a kular mun da d'a kar da " zee tace "insha Allahu mami"
"Mami ba abinda za ai miki"?
"Babu idan ina da buk'ata zan kiraki".
tashi tai ta fita daga falon ahankali zee ta mik'e ta tafi side nasu.
Haka dai haidar da zee suke murzan soyayyar kamar saci babu haidar ko nan da can baya fita har hutun daya auka ya k'are.
Ranar da zai fita kuwa zee har dasu kuka na kissa haka haidar ya shashance da k'yar suka hak'ura da juna .

*************

*After 2 weeks*
*10pm*
Zee na zaune tana bawa haidar labarin kallon da suke a Bollywood nan wayarsa tai k'ara ganin.kiran mami ya d'auka "k'arar tv har nan haidar sai ka rage ,kuma kazo ina nai manka yanzu"
"to mami gani nan".
Zee ta kalle shi "mami ke kira".
"eh beauty,bari naje" tashi yayi ya fita murd'a falon mami yayi ganin bata falo yasa yaje d'akin ta, tana zaune bakin gado ta kalleshi
"Me kuke ne har yanzu Baku kwanta ba "? Haidar yace" mami ba komi kallo muke" nan ta kalleshi wato haidar tunda kai aure kullum kana mak'ale da Matarka so d'aya ma kake shigowa wajena".
"Mami yi hakuri".
"matarka ko D'an Aiki bata taba zuwa ta taya Ni ba kullum tana K'unshe a gida ita bata san ya kamata ba ko"?.
haidar yace" Ayi hak'uri zata fara zuwa gobe Dan ma naga Ga me Aiki nan "
"Kai dai ka sani".
"Yadai ka Mata ka nunawa matarka matsayina domin Ni mahaifiyar kace".
"Ayi hak'uri mami".
Ahankali ya tashi ya mik'e yana tafiya yana tunanin mai sa mami ke haka bayan tasan kullum Zee na zuwa gaida ita.
Yana komawa suka tafi bedroom don kwanciya.
*3am* wayar haidar ta motsa cikin magagin bacci ya d'aga mami ce daga can "ka tashi haidar asuba Tayi "mami ai ba ai kiran sallah ba".
"au se anyi ma zaka tashi"?
To mami kit ya kashe
Damuwa ce Fal aransa kan irin abunda mami ke mai bama su dad'e da kwanciya ba.
Ganin yanda Zee ke bacci lakadan yasa ya kyaleta bai tashe ta ba ya bari sai ankira ya tashe ta.

*Washegari*

Wajen Karfe 9 Zee ta Shiga gun mami ta d'an-d'asa kwalliyar ta gaisa wa sukai Zee ta Shiga kitchen tana taya haule girki ganin bata lokaci yasa tace haule ta bari Tayi haka ta zage tai Mata girki mai nyc bayan ta gama ra kawo dining ,mami dake zaune Zee ta tsugunna mami na gama "tashi tai taje dining en ta zauna ta bu e flask ta iba ta fara ci ,yatsine fuska tai .
"ya kika bari gishiiri yayi yawa"?.
"mami bansa gishiri bama magi ne Kawai".
kunun gyada ta kurb'a to adai gyara".
Ahankali Zee ta fita side enta tana mai mamakin mami da komi zakai Mata baka birgeta, d'akin ta ta shige ta haye gado nan ta koma bacci.

*Written*
*By*
*Queen meemi*
*Queenmeemi.WordPress.com*

. . *ZEENATU by Queen meemi page30*

♠. ♠. ♠ ♠. ♠. ♠ ♠. ♠. *®NWA* *Dedicated to Lubie &bena* *15oct 2016*

Juyi kawai yake saboda baiji dad'in fa an da yai Mata ba, ahankali yafito daga akin sa ya doshi nata.Kirr ya bu e tana zaune kan stool tana gyara kanta run gumota yayi ta baya ya sumbaci sumar ta, zame jikin ta Tayi ta fita falo. ya bita zama tai kan kushin ta au waya k'wacewa yayi . Ya damk'o ta "ni ka sake ni" "Sorry baby raina ne ya b'aci" . kuka tasa "na fa a maka Amma baka yarda ba". "Na yarda man pls baby" haka dai ya lallab'ata har ta wu ce soyayyar su suka zarce dashi .

*Washegari*

Da yake weekend ne tun safe Zee ke Shirin zuwa gida sai oki take saboda yau ne fitar ta ta farko kwalliya taci Sosai kana ganin ta kaga amarya ,haka Shima haidar in yayi ,fitowa sukai sak'ale da juna suka doshi new car ensa sai daya bu e Mata ta Shiga san nan yaja, mami da taji k'arar fitar mota yasa ta bu e labule da yake tana bene ganin fitar su haidar yasa tai k'wafa.

Mum na ferayar doya sadeey na wanke-wanke Zee ta Shiga a guje ta fa a Mata tana dariya. Mum tai dariya "su Zee na Amare" dai-dai lokacin haidar ya Shiga nan suka gaisa ya aje kayan da Zee tazo musu dashi ya fita . Zee da su sadeey faty suka baibaye ta don sunji da in ganin ta mum sai kallon Zee take ganin yanda tai fresh ta ara kyau skin enta ta da a haske tamkar black American hira suke Tayi mami tace ba wani Abu ko " Zee tace babu Wlh muna zaune lafy. Sadiq ne ya shigo agajiye,daga school ganin Zee yace tab wayaga Amarya harara ta zuba mai. "yarinya bar ganin kinyi aure . " Zee tai dariya yaro dole ace da mijin iya baba". Haka dai sukai ta hira "sadiq yace exams en ku fa ta kusa fitowa ". Zee tace" kai don Allah addua tai tayi Allah yasa ta samu 9 credit sadiq yace" wai bazaki jamb bane? Tace "zanyi mana lokacin da zakayi nima zanyi."

"Mijin naki zai barki? harara ta kai mai "to sai ka ce miji, ba sai kace kace yaya haidar ba ,D'an rainin wayo". Dariya yasa ato "ke kika ce kina so ,daba kice kina so ba daba a baki Shi ba".

Dariya tasa "kaji dashi" haka sukai ta hira cikin jun Dadi ,'yan uwan rabin jiki

*6 pm*

Haidar yazo d'aukar Zee haka ta fito suka tafi ahanya sai hira suke nan ya biya ta fish fark ya sayo musu sukayi gida. Shigar su get in gidan motar k'anwar mami na fita lokacin,mami ta juya zata Shiga ta tsaya ,firfitowa sukai Zee taje ta tsugunna ta gaida mami. "amsawa tai adak'ile ta kalli haidar "Yayi maka kyau ace zaku fita Amma ko ku sanar mun kai sai abunda wan nan figaggiyar matar taka ta ora ka ,wallah zamu sa k'afar wando aya da kai haidar". "ke kuma da kike kallona oya tashi ki barmun nan waje zamu gana d'ana, a hankali ta mik'e tai side en ta. Ran haidar ya baci Amma ba yanda zaiyi cuz uwa -uwa ce. Fa a take ta mai kansa ak'as. Zee kam bayan Shigarta ta zauna r akan kushin ta hau tunani tabbas ni Zee nayi sanyi ina mamakin kaina Amma abinda matar nan take ya fara isa na ace bakada sakewa kaida mijinka tsaki Tayi ta bu e akinta ta canja kaya ta hau tunani. Fuskar sa a washe ya Shiga falon ,tabbas yasan dole ran Zee ya b'aci ,ciccibar ta yai tamkar 'yar baby ya Shiga aki akan kujerar dake akin sa ya aje ta ,ya kalleta ido cikin ido " "zeeta kiyi hkr da abinda mami Tayi pls" murumushi Tayi "ba komi fa" . "yawwa tawan sumbatar lips enta yayi ya rungumota pls ki k'arfafan gwiwa akomai kinji my wife ,zama da babba dama sai hkr". murmushi Tayi ta shafi gefen fuskar sa dont worry habiby I luv u". Cikin farin ciki suka tashi se lokacin ya tuno da kifin su nan ya akko suka Shiga kitchen sukai sharp-shap girki a tare ,suka gama suka cinyar da junan su.

*******

Haka dai rayuwa take gudana yau watan su 2 da aure ,basu da wata matsala a tsakanin su sai ta mami domin Zee na jure abin da take Mata Wanda ya samo asaline da yanda take son haidar shiisa take hkr ,karku manta makaranta tun tasowar Zee bata da hak'uri to Amma soyayyr haidar tasa tana jurewa ,to ko zata cigaba da hkr ku biyo meemi don jin yanda zata kaya.

*_Writting_* *_Queen meemi_*

. . . . *ZEENATU by Queen meemi page 31*

♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*Dedicated to Lubie nd bena*
*16 Oct 2016*
Chapter 16 · 0% Book details