Sashe 6
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*_Writting_*
*_Queen meemi_*
[9:24pm, 01/11/2016] meemi basheer: *ZEENATU by Queenie meemi page 13*
*Dedicated to Lubie nd bena*
*[21,Sep 2016]*
♠. ♠. ♠. ♠ ♠ ♠. ♠ ♠. ♠. ♠. ♠.
*®NWA*
Yau *HAIDAR* ke shirin tafiya China kan wani course da ze yo Akan business saboda mami so take ya fara tafiyar da harkar dukiyar sa sabili da ba Shi ya karanta ba a uni.
Ba haka yaso ba saboda irin ya fiso kan ya tafi ya kafa gwabmatin sa agun Zee tuna Ni Yayi ya basar aganin sa yarinyace yana zaune kan stool yana gyara takalmin sa wani tunani yai se ya d'au phone nasa ya latso layin kb k'irr kb na guga ya d'au wayar .
"Haidar ya de "
"Kb ka san de jibi zan tafi China to kasan har,yanzu ban tun kari wan nan choculate en ba kaga kuma banso na tafi ban tasamma matsaya ba wallah i have gone deep in loving her".
Dariya kb yasa *"HAIDAR* wan nan fa ba wani abin tashin hankali bane wan nan yarinyar she's young har kaje kadawo daram zaka ganta".
"Look kb abari ya wuce Shi ke kawo da rabon wani ,idan bazaka ban idear ba pls chapter close"
Ok sorry frnd yanzu ka saurareni around 6pm kaga sai muje gidan nasu ko"?
"Ok tnks se yanzu kai magana nan suka kashe wayar atare *haidar* har d'an wani dad'I -dad'I yaji ya tashi ya fice side en mum nasa har wani d'an tsalle yake.
********
*ZEENA* zaune kan kujera tana gyara d'an kunnaye Wanda ta fara saidawa nasu don Allah Yayi ta akwai son taga tana sana'a irin k'Ana nan d'an kunnaye ne da zobuna Anty bara ta aikoma ta su daga kano daman Tai Mata alk'awari.
Munay ce Tai sallama mum dake kitchen ta amsa tsugunnawa Tai ta gaida ita taamsa "Zee na nanan kuwa "?.
"Eh munay tana nan a falo" haka ta shiga tsalle Zee Tai ta rungume munay.
Da k'arfi tace "ke na fara sai da d'an kunnaye da zobe".
mum dake tsakargida tace "zeena wan nan k'arar fa?ki fa nutsu na gaya miki".
"Yi hakuri mum"
Munay dake ta jujjuya d'an kunnayen tace "Zee yanzu kina k'aramarki zaki,fara saye da sayarwa ".
"Eh mana munay to meye nikam wallahi ina sha 'awar business idan na girma kinga yanzu na samu Anty ta aikon".
"Dan Allah ki kaiwa mama ta sai miki"
Dariya munay tasa "wai ba afara siya bane "?.
"Eh mana to zan kaiwa mama ta sai mun Yawwa kinga muje gidan Abu mai kitso dawuya kiga ba asaya ba tunda Mata na shiga ".
"Eh haka ne amma da wuya mum ta barni kin san tun fad'an da mukai da zulaiha a gidan Abu lokacin danaje kitso mum ta hanani zuwa".
"Zamuje ahakan Kode gobe in an taso daga islamiyya mu biya "?.
"Eh hakan za ai"
Taashi munay Tai ta d'au d'an kunne d'aya kan zata kawo Mata kud'in.
*6:pm*
*********
*HAIDAR* yaci shadda blue dark da ligh en hula da takalmi rigar iya gwiwa kana ganinsa kaga matshin saurayi ga kb shima zaune a gaban motar haidar Sun d'auki hanyar gidan su Zee.
Dai-dai k'ofar gidan su Zee suka tsaya basuga kowa ba tsai kamar minti 5 sadiq dake k'ok'arin shiga gidan kb yai kiransa.
Zuwan sa ya tsaya kb yace"kai dad naku na nan"?.
"Eh yana nan Amma yanzu zai,tafi masallaci" suna cikin magana sai ga Shi nan ya fito.
Da sauri suka fito suka gaisa nan kb ke ce masa wajensa suka zo lokacin har an kira sallah.
Dady en Zee yace" ba matsala amma ku bari na dawo daga masallaci"nan haidar yace bari Muma muje haka suka d'unguma suka tafi.
Bayan kamar minti goma sha suka dawo tabarma ya fito Masu da ita suka kuma gaisawa.
"'Yan samari ban shedaku ba"
Kb yace" eh wlh dama mu Masu son yarinyar wajenka ne". dariya dad yai "ZEENATU kenan ko"?.
Suka ce eh kb ya nuna haidar "ga Wanda ke Sonta nan dama muna neman izini don zuwa gunta "
"Masha Allah kunyi tunani me kyau hakan shine tsarin musulnci idan kaga yarinya to ka fara neman izini daga wajen mahaifanta kan tazo gunta".
"Ba matsala gobe in Allah ya kaimu sai kuzo ku gana sai ka nemi soyayyrta".
Wani Dad'i ne ya bai baye Haidar haka sukai godia sukai sallama Dadi ya shige gida su kuma suka shiga mota haidar sai dukan sitiyari yake don Dad'i
Kb yace" gaskiya kama son Zee choculate en nan "
Dariya haidar yasa "wan nan sunan kuma fa "
Kb yace"ai ya dace da ita ".....
Shigar dad gida ya lek'a falon mum tana zaune kan sallaya ita kad'ai ya kalleta yace " akwai wasu samari da suka zo mun da maganar zeena suna so to na basu izinin zuwa gobe" mum tace " masha Allah, Allah ya kaimu goben.
*Washe agri*
Zee na shirin school tana bakin k'ofa ta sunkuya tana d'aura sandal enta Dady ya fito shima zai fita .
"Dady ina kwana" Zee ta gaidashi, "Yawwa zeena zo nan" da sauri taje ya mik'a Mata kudin mota San nan yace" anjima akwai wad'anda zasu zo gun ki "
Dafe k'irji tai "dad Ni"?.
"Eh ke mana kuka ta fara shikenan yanzzu su munay zasu Farai mun dariya idan sukaga ina zance".
Dariya dad yai "oh zeena rigima to meye ban son shirme"
Sakai Yayi ya fice inda zeena ta shige d'akin mum da gudu ta tsaya gaban mudubi tana kuka mum tace" amma zeena anyi mashirmaciya sekace Wanda in sunzo zasu cinyeki"?
"Mum Aneesa da munay fa duk basu da saurayi kuma ba wadda take zance seni ace zan fara".
Mum da ta rik'e Hab'arta cike da mamaki se yau na tabbatr da shirmenki Zee to ai farinjini ne to ban san shirirta kinji ,ki tashi ki tafi school"
Kuka sosai take bilhak'k'i da gaskiya kirjin ta yana fat-fat haka suka tafi.....
To ko Zee zata amince da soyayyr haidar ?
Idan ta amince ya soyayyrsu zata kasance?
Ku biyo Meemi Queenie don jin yanda zata kasance.
*Writteen*
*By*
*Queenie meemi*
*Meemiqueen.blogspot.com*
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: . . . *ZEENATU by Queenie meemi page14*
♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*NWA*
*dedicated to Lubie nd bena*
*[ 23 Sep 2016]*
*Washegari!*
Tun safe zeena ke kumbur-kumbure sai shige da fice take tsakanin d'akinsu Dana mum wajen uku dai-
Dai Aneesa ta zo duba kayan da take sai dawa Sam tak'i sakin fuskarta ta wajensu.
Aneesa na zaune ta d'aga wani D'an kunne Zee ta wapce Ni ki bani namaa fasa sai dawa jin an k'wala sallama ta shige d'aki sai Fatyce ta dubo fitowa tai jikin ta asanyaye "ke faty suwaye" "wani fa almajiri ne" nan tai hamdala ta zauna sai kaffa-kaffa take tsoronta d'aya Kar bak'inta suzo Aneesa na nan ganin 4: 00 yasa ta kwanta alamar bacci ya take ji duk Dan de Aneesa ta tafi.
*4:30*
Mum ta k'wala kiran Zee da sauri ta shige mum tace"
Maza kije ki wanka kizo ki kwalliya kin San bak'I zaki" zama tai "mum Aneesa fa na nan yanzu so kike nai wanka nasa kaya me kyau wallah zata gane".
"Ke ban San shirirta in zaki je ki wanka ki yi to meye ruwanki da ita".
Mum ba yanzu fa zata tafi ba mamansu bata nan fa shiisa ta zauna"
To tsaya don Aneesa na nan sai ki shiiryawa an gaya miki idan itace saurararki zatai "mum ta had'e rai Oya get out kije kona sab'a miki" jiki asanyaye ta futa sai hararar Aneesa take ,haka taje tayyo wankan ta dawo nan ma mum ta sa ta shafa mai tasa kayan ta Sa tai light makeup ,dai-dai. Lokacin akazo kiran Aneesa sallama tai ta tafi sai alokacin zeena taji nyc mum ta kalle ta tai murmushi tana mamakin ta
Zuwa tai falo ta cake ta zauna haushi yasa ta tuje d'an kwalin ta wajen 5:00 Dady ya dawo ya kawo magani saboda sadeey batada lfy .
*HAIDAR*
Yaci wanka ya had'e ya je suka tafi shida kb zuwan su keda wuya dad na fitowa zai fita take suka gai dashi dad yai murmushi kun" dawo kenan to sannun ku da zuwa "
Koma wa ciki Yayi ya kira zeena tafito ta tsaya "ga bak'inki nan jeki d'auko mayafi"ahankali ta koma d'aki.
mum ta kuma gyara ta ta yafa mata mayafi "zeena na san halinki saura ki nuna kalarki ki nutsu Banda shirme ki nutsu ki nuna nutsuwarki gabansu".
turo baki tai azuciyar ta tana kamar ni'yar k'arama ta dani ace senai zance nifa na tsani zan cen nan dad dake tsakar gida ya k'wala kiranta "kefa nake jira damm! Kirjinta ya buga fita tai ahankali nan ya nuna Mata hanya.
soro ta lek'a ta ganosu kan baranda ta k'ofar gidansu nan taa kasa fita saboda gano su d'an matsare da tai Akan bench suna hira Komawa tai dad yace" meya dawo dake "?
"Dad kace su shigo soron Ni kunya nakeji"
Tsawa ya daka Mata Ni ne ma zan ce suzo kije kona Saba miki"
Da sas- sarfa ta koma baya inda take matse hawaye zuwan ta soron tafi mintuna San nan ta D'an leka kanta kb ya gano ta nan suka taso suka shiga soron kanta ak'as jikin ta na rawa ruf ta rufe idonta da mayafinta.
Shiru ba Wanda yace k'ala can kb yai ta Maza yace" zeena gamu bak'in ki fatan kinji dad'in zuwan mu" bata ce komi ba sewasa da take da mayafi.
Tashi kb yai ya basu gu ganin hakan haidar ya shafa sumarsa ya taso ya matso kusa da ita da sauri ta matsa baya murmushi ya saki.
"zeena ta d'ago kan naga face naki ganin taki d'agowa yad'an tab'a k'auren k'ofa da sauri ta d'ago manyan idanuwan ta Masu Zara -zaran gashin Ido ta 'd'oraa su kan fuskar haidar take ta sunkwi dakai inda kirjinta ke fat-fat cike da tsoro kar wasu su shigo su ganta tana zance.