Sashe 28
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
. *ZEENATUby Queen meemi page69-70* . .. . . . . . . *®NWA* . *Queenmeemi.WordPress.com* . . *Bayan kwana 2* . haidar na office wayar sa tayi k'ara d'agawa yayi "Aa kb yade"? daga can kb yace "pls idan ka taso daga office ka biyo ta gidan mu akwai labari", haidar yace "ok ba damuwa zan biyo" bayan kamar 1 hour haidar ya parking motar sa k'ofar gidan su kb 5:30 dai-dai d'akin ya Shiga kb yace "mijin hajara ya kwana 2" tsaki haidar yayi "kana son b'atamin rai, pls tell me kawai" kb ya matse gemu "zee aure zatai" da sauri haidar ya tashi ya kalle Shi "da gaske!? Pls in wasa kake ka daina",kb yayi tsaki "to sai akace don kai kad'ai aka halicce ta,tsaya ma kaji ma'aruf zata aura fa", "wane ma'aruf kake nufi ne"? kb yace "ma'aruf dai yayan muzzam abokin mu haidar ya daki bench d'in dake kusa dashi "oh my god! kai- kai da sake Bazan bari wani ya auri beauty ba" ,kb yace "tun yaushe kuma Ina gaya maka ansa rana kasan Aneesa budurwata to k'awar zeey ce ita Ke gayan" dafe kai yayi "kb meye shawara",kb yace "kawai ka hak'ura ka rik'e hajar d'inka", haushi ne ya kama haidar kawai ya shuri wayoyinsa ya fad'a mota ko sallama baiwa kb ba. . . aguje haidar ya aje motar sa ,part d'in mami kawai yayi suna zaune suna hira ita da husy,zama yayi kan kujera ya kalli mami yace "mami dama kince zaki gidan su zeey" mami tace "munje ai Amma aure ma zatayi damm! Yaji k'irjinsa ya bada "mami don Allah duk yanda za ki karki bari zee ta auri wani batare da ta dawo mini", idanuwan sa ne sukai jajawur mami tace "sai hak'uri" ganin yanda ya birkice lokaci d'aya yasa mami tace "Amma zan dad'a gwada sa 'ata Allah yasa adace" husy tace Amin, jiki a sanyaye ya tashi ya fice side d'insa muk'ulli ya gani a jikin k'ofa alamar hajar bata nan, dafe kai yayi ya zauna gun yana Maida numfashi,ganin zai b'atawa kansa lokaci yasa ya tashi ya koma part din mami ya bud'e tsohon d'akinsa ya baje kan gado tunano ranar daya fara ganin zee yayi da irin rayuwar da sukai har suka rabu,bai San sanda bacci ya kwasheshi ba. . . ******* _your love is always growing up in my heart zeenatu pls ki dawo Guna karki auri wani plss_ msg d'in daya shigo a wayar zeey kenan suna lecture karantawa tayi ta Maida wayar jaka Sam ganin msg d'in yasa ta daina ma gane karatun, tashi tayi kawai ta fita ,bakin bishiya taje ta zauna ta fad'a duniyar tunani ,wayar ta d'akko ta k'ara karanta msg d'in ,nan ta Maida mai reply kamar haka: _haidar rayuwa bata zuwar wa mutum yanda yake so ka d'au komai a matsayin k'addara kayi hak'uri haidar Ina sonka har abada ,Amma komawa gidanka bazai yiwu ba sabod Na kusa auren wanin ka Bissalam_gaba d'aya tama kashe wayar ta maida jaka ta cigaba da zama wajen. . Haidar kuwa ganin msg ya shigo da hanzari ya duba yana d'aki ko Aiki baije ba saranda yayi ganin abinda tace kawai ya aje wayar a gefe, ya tashi ya fita falo hajar na zaune tanacin gyad'a tana ganin sa tace "Yawwa ya haidar dama kud'i nakeso" ko kallonta bai ba, ya koma d'aki binsa tayi ta jawo shi ta baya ya Juyo tace "dubu ashirin nake buk'ata" mamakin rashin nutsuwar hajar yake yace "Ke ban dasu ko angaya miki hak'osu ake" "wallahi sai ka bani" bincike rigar sa da ya cire wadda ta gani a sakale tayi dubu goma ta gano ajiki ta d'auke tace "na d'auka" ta fice kasa magana yayi shi kawai tunanin zee ya Cika mai k'wak'walwa,ganin zaman bazai fishshe Shi ba yasa ya yi wanka ya d'au key ya fice.... . *story writing&editing* *Queenmeemi* .
.
*ZEENATUby Queen meemi page 71-72*
. . .
. .
®NWA
*Queenmeemi.WordPress.com*
wajen k'arfe 11 na safe hajar ta fita bako tambayar haidar da tayi saima d'aukar mai kud'i da tayi,direct gidan kubra tayi shiga gidan tayi ta tarar da ita tana shanya da gudu ta rungume ta k'awata kin cika alk'awari nan taja ta falonta duk kujerun akarye ruwa ta kawo mata nan suka zauna suna hira ,nan hajar ta kalli kubra tace "dama na zone akan maganar mu dake mafita nake so ki bani" ,nan kubra tai wani lalataccen murmushi tace "kikawo kud'i kawai muje gidan boka" hajar tace "boka kuma nikam ban tab'a zuwa ba" ,kubra ta tab'e baki "ai se kiyi bakya son mafitar tunani hajar tayi yasa ta bud'e jaka ta d'auko dubu ashirin duk Wanda ta sata gun haidar kubra tace "yanzu naji zance" hajar tace "to yaushe zamu"? kubra tace "da zafi- zafi ai akan bigi k'arfe tashi mu tafi yanzu kawai",nan suka fito suka tari mota zata kaisu gidan boka...
haidar dake kai kawo shikam ya gaji da halin hajar ga d'aukar mai kud'i data tsira ga yawo kamar taci k'afar kare,side d'in mami ya shiga jagwab ya zauna mami dake zaune tace "Anya haidar ka karya kuwa"? Naga idonka zuru-zuru ,kansa ya dafe mami "bansan ina hajar ta tafi ba daga fita naje na ciro kud'i a bank dawo wata na duba bata nan gashi yunwa nakeji", mami tace har akullm ina baka hakur haidar badon na had'a auren nan ba da tuni hankalin ka akwance,kayi mun biyayya haidar Allah ya baka masi ma" tashi tayi ta d'akko mai breakfast "nima hajar kaina bata girmamani Jiya har bangaza ta tayi ,San nan ta fasan kofuna nai Mata magana taumun gatsine" .haidar yace "mami kece tunfarko kika nace sai ita gashi yanzu tana bawa mutane wahala ,nikam mami rabuwa zan da ita" mami tace "Aa har abada Bazan kuma saka kayi saki ba tun Wanda nayi akan zee nayi nadama ko Allah ma baya San saki ka k'yaleta idan me shiryiwa ce Allah ya shirya ,yanzu kaga yar yar uwa tace" ,mami Amma bakya ganin Abubuwan datake yi ne ya shallake hankali" mami tace "zan yiwa umma magana" haka ya gama ya fita .
wani surk'uk'in daji su hajar suka shiga kubra na gaba hajar na binta a baya kururuwa suka jiyo hajar ta k'ank'ame kubra ,Tafiya kad'an suka K'ara yakaisu wani k'aramin gida Bayan sun shiga boka ya kwarara ihu ,"sunnu da zuwa haj kubra. da samuwa kike ashe",kirari ta hauyi sai boka mai kankan ,muryar sa gandamemiya ya d'ago "to me Ke tafe daku"? kubra tace "ga wadda na kawo nan" ,hajar ya k'urawa Ido take ta firgita dariya ya k'yalk'yale "kinaso ai Aiki akan mijin ki to fad'uwa tazo dai- dai da zama" nan ya zaro wani leda magani ya bata "ga wan nan ki zuba mai a lemo wan nan kuma hayak'i ne zaki yi agidan to inde kikayi aise abinda kika ga damaryi a gidan ,Amma fa ki tabbatar ranar litinin kikai, inde aka samu sab'ani Aiki ya b'aci" kudi suka aje mai ya yafici kubra Bayan hajar ta fita "Amma kin iya farauta kubra wan nan tayi ,Amma zanyi Aiki akanta" ,Dariya sukayi dama kubra itake samomai customer sosai yake kashewa Mata aure ide yaga mace tayi mai,k'udi ya zaro ya bawa kubra.
*story writing& editing
*Queen meemi*
.. [12:02pm, 10/11/2016] Kaleesat basheer: *ZEENATU by Queen meemi page73-74*
. . .
*® NWA*
*Queenmeemi.WordPress.com*
Bayan gama breakfast d'in haidar direct makarantar su zee yaje ya tsaya yana daga cikin mota sai d'aga Ido yake ko zai gano ta,D'an sunkuyawa yayi yana duba wayar sa anutse take tafiya har tazo daf da motar d'ago war da zai ya ganta da sauri ya fito ya tare ta tsayawa tayi suka k'urawa juna Ido murmushi haidar yayi yana kallon cikin idonta ,batai murmushi ba kawai ta sunkuya yayinda take jin k'irjinta na bada dam! dam! ,tun bayan rabuwar su basu sake had'uwa ba sai yau "zeenatu pls shigo na kaiki gida" matsawa tayi ta baya taa wuce motar ya shiga kan yayi kwana har ta fita wajen gate kuu motar ta tsaya gabanta fitowa yayi ya tsaya gaban ta "zee hau ni haidar naki kike gudu",hmm! "to meye yayi saura tsakanina dakai Naga yanzu babu komi Haba kowa ya fuskanci future life d'insa mana".
shiru yayi "zee kinsan ican't do without you saboda haka bai kamata kina mini haka ba", "haidar so nawa zan gaya ma ina sonka but na kusa aure kayi hak'uri kasan ba kyau nema cikin nema ammafa saka ranata end year don haka ka daina yaudaran kanka haka Allah yaso da Munyi rayuwa yanzu mun rabu sai kowa ya fuskanci gaba,haidar ina maka adduar samun farin ciki har k'arashen rayuwar ka" ,kasa katabus yayi har taje ta hau adaidaita sahu ya ja, da rud'ani ya shiga motar sa dak'yar ya iya kai kansa gidan su kb shigarsa d'akin ma ya tarar baya nan zama yayi ya dafe kan sa beauty face nata yake hangowa be auneba yaji hawaye na bin kumatunsa "ashsha!! Haba haidar akan mace ka zauna kana kuka" haidar ya d'ago yace "kb bakasan meye so ba wallahi son danakewa zee babu algus aciki ,ina sonta don Allah, na yarda da k'addara kullum sai na gwada cireta Amma kamar mayen k'arfe tak'i fita",kb ya kama Shi "sorry frnd Allah zai kawo mana mafita" sai wajen k'arfe 4 ya koma gida.