← Book details Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 35

Sashe 2

Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"zeena" Naam mami Ki" saurareni kiji d'azu babanki ya bani sak'o gunki yace wai ya maganar koma warki gidan haidar yace Bazai miki dole ba. Tunda abun ya had'o da iyayen haidar in yace bai son akoma yar gidan Jiya,domin Jiya sai da haidar yaje gun sa. Kan maganar" kuka zee ta fara Ni mum bazan koma ba yanzu har kin manta abunda sukai mun Allah mum ku kyaleshi Ni na hkr Allah ya had'a kowa da rabonsa "shuru mum tayi nad'an lokaci san nan tace" To Allah yasa hakan shiyafi alkairi " kasa kasa zeena tai dariya tareda cewa "Ameeen" sai" kuma Ki koma school sosaima mum, tashi tai ta shige d'aki Jikinta asanyaye tana tuno haidar missn ensa take sosai................. © *Queen meemi* ,
[9:24pm, 01/11/2016] meemi basheer: . *ZEENATU by Queen meemi page4* .

♠ ♠ ♠ ♠ ♠. ♠. ♠. ♠. ♠. .
*®NWA*

. *[ Mon 5 Sep 2016]*

*Wacece ZEENATU*
Asalin mahaifan Zeenatu Malam kabir da bilki fulanin garko ne dake cikin kano state aikin gwabnati ne ya kai mahaifin Zeenatu jigawa inda ya ke Aiki a k'aramar hukumar Dutse local government, su biyar ne 'ya'yansu Zeenatu itace babba sai Sadiq dake bi mata ,sai sadeey, fatyma da autansu Khalid,gidan su ba wani babba bane Amma Saboda akwai tsafta kullum zaka kaganshi fes fes Maman su na sana'ar saida atampofi dede gwargwado suna da Rufun asiri ,Zeenatu tun tana yarinya Allah yayita rigimarmiya kwata- kwata bata da hkr duk abinda kai mata sai ta rama komi k'an -kantar sa,ga tarar fad'a koba da ita ake ba sai ta sai fad'an Zeenatu na shekara goma shabiyu Lokacin tana jss 2 mamanta tana saida meatpie da lemo da sauransu unguwar d suke kullum cikin cin bashi suke basa biyanta abin na bawa zeena haushi in yaro yazo siyan Abu taita hararar sa.

**************

wata rana wani yaro yazo siyan meatpie da lemu tana falon mum tana cin abinci Lokacin bata dad'e da dawowa Daga school ba ,Sallama yaron ke tayi da gudu ta fita ta tsaya akansa "kai kace babu ku kullum bara ku tawo da kud'i ba sai bashi to bara abayar ba " tai shuru tana jijjiga yaro yace to" ai ke bake ce Matar gidan ba kuma mamana ta bani kud'in" "au mugani yaro ya mika mata "Allah yaso ka me katon kai d'auko mai tai ta dungure mai kai ,saida yaje soro yace ALLAH ya isa da gudu ta bishi har waje sai kwasar gudu suke takama shi ya fadi lemon da meatpie en suka fadi kas ta d'uma mai dundu,haka yaro ya tafi sai ihu yake.

**************

fad'a sosai ya kaure tsakanin Sadiq da Zeenatu mum dake d'akin malam ta fito "Aa zeena wai me yaron nan yai miki ne tun Jiya d dare kike jibgarsa kunshe Baki tai ,"Nama na ya cinyen kuma sai na rama" kai Sadiq mesa ka cinye mata "?mum wlh Jiya da darene bansan na hada da namanta ba na cinye kuma na bata hkr taki hkr " da yke da one yr ta girmeshi kasan kansu daya ,haba" zee ayke yayarsa ce bakya ganin k'aninki ne "?mum nifa bazan hkr ba sai ya biya Ni" sanin halinta Inde be biya ba sai tai sati tana mita ,mum ce d'auke da yankan Nama d'aya data tsamo amiya ta mik'awa zee murmishi tai ta karb'a Allah ya soka da yau ka daku" Zeee Ki dinga hkr banso Ki tashi ahakan kin san de zaki aure kidena duk wanda yai miki Abu ya Baki hkr to Ki hkr domin rayuwa ba haka take ba " school bag enta ta islamiya ta d'auko "to mum zan koyi hkrn ,haka tai ficewarta tana 'yan wak'ok'inta.

*********
zuwanta makarantar dede class nasu wasu yara na fad'a d'ayan babba ce tafi d'ayar girma naka ta tai da kas ,zeena dake tawowa ta tsaya ta kama baki dama" futha Baki da k'arfi" ,zuwa tai ta tsaya Ki" ban biyar na sai fad'an futha ta juyo Allah" zeena ita kadai gareni" cizo daayar ta gantsarawa futha ihu tasa ,naira biyr en ta d'auko ta mik'awa zeeena wata dariya tasa ta damk'o hijab en nafeee nan fad'a ya kaure Dukan tsiya taiwa nafeee ,"Ki kuma dukan wani Ki gani "ta d'au Jakarta "ke kuma ban biyar en da sauri ta mika mata ta shige class.........: . *©Queen meemi*
[9:24pm, 01/11/2016] meemi basheer: . *ZEENATU by Queen meemi page5*.

. . ♠ ♠ ♠ . ♠ ♠ ♠ . ♠ ♠ .

*®NWA*

. *[TUE 6 sep 2016]*
. *Dedicated to Benazir Omar & Lubie maitafsir*
.
K'anwar mum ta haihu tun safe suke shiri zasu suna da yake jigawa da kano ba nisa wajen 12 sukaje ,kid'an k'warya keta tashi agidan inda uwani mai kid'an kwarya keta bugawa mai jego da danginta na rawa shingar su zeena sai kumbure -kumbure take sabili da Sadiq ya jik'a mata gyalenta zata da keshi mum ta hana ,shi'isa take ta had'e -had'en rai haka aka kawo musu abincin suna da su drinks suna ci zee ko gallon abincin Batai ba ,mum ta juya ta kalleta "zeena wai mesa ke kullum fushi haka da rashin hak'uri haba ayi mutum bai da afuwa (yafiya) Allah de ya tsaida wan nan halin naki a yarinta",turo Baki tai haba" mum kullum Sadiq sai yayii ta mun abu ina k'ya leshi" "zeena amman de kin san shi idan kikai mai da kin bashi hak'uri yake hak'ura ,to ke mesa Inshi yayi miki bakya hak'ura"? Juya baya tai bata ce komi ba .

*************

bara'atu itace mai jegon ta tawo Aa" my zee ya naga kina kuka"? Mum ko kallon su Batai ba ,"yaya bilki meya faru da zeena ne"? Uhum" bara'atu kenan kema dai kin san de halin 'yar taki Sam bata yafiya na rasa halin wa ta d'auko,Ana cewa goggo tayo ay wallahi bahaka take ba"(goggo kamar zeena) Jan zeena tai "rabu dasu kinji my zee zo Ki ga abinda zan miki, kalli sadeey bata irin haka sai ke baki San kin fara zamaa 'yammata ba",murmushi zee tai "bakomi Anty bara" gurun uwanii mai kid'an k'warya Anty bara taje ta rad'a mata Magana akunne nan da nan kid'a ya canja uwani tace" kowa dake filin rawar yaje ya zauna

. ************

uwani mai kid'a tace zeena ta shiga filin rawa kunya ce ta kama ta ganin hakan uwani tace yara dede sa'aninta suzo su taya ta rawar wan nan kid'an nata ne ,hakan kuwa sai wak'e zeena take sosai ,tana *_zeena yar yarinya kyakykyawa ga gashi mai dara-daran Ida nuwa kai ku bani kid'an zeena_* nan da nan zeena kanta ya ' fasu ta fara rawa taji Ana wasa ta har dasu girgiza sauran yaran na biye mata baya ,Anty bara sai lik'i take mata ita kanta mum sai da zeena ta bata dariya,wata acikin yaran garin tik'ar rawa ta takewa zeena k'afa bata sani ba ,hak'uri ta bawa zeena kallonta tai ta girgiza kai, yarinyar tace nagode , sai bayan da uwani ta tsaida kid'an don suyi sallah,zeena sai Ne man yarinyar da ta take mata k'afa take bata ganta ba.

***********

sai can taga nota tana zuwa ta d'uma mata duka ta taka mata k'afa kuka sosai yarinyar keyi , "amma ai nabaki Hak'urri" eh" nasan kin bani hak'uri banyi bane" yarinyar tace" ,ban yafe miki ba" dukanta ta kuma nan da nan sukahau kokawa ta yagwa yarinyar Riga babar yarinyar tazo ta rabasu tanai wa zeena masifa "rank'washita tai nan zeena idanta ya kawo ruwa ta dai-daici yrinyar ta wanka mata Mari hakan maman yarinyar itama ta kwad'awa maree zeena kuka sosai take ,mum ta fito taja zeena, " haba baiwar Allah keda yakamata ki raba su Amma sai ki tarewa 'yar ki ki hau dukanta ai d'a na kowa ne" matar tace "kinga malama tun d'azu 'yar taki ke dukanta ji yanda ta yaga mata Riga don haka inna dake ta ita taja,ya kamata kiwa 'yarki fad'a ta ja hannun 'yar tata suka fita,ran mum ya baci "kinga abinda kika janyon ko ina zaman zaamana kinsa angayan Magana rashin hak'urinki na kusa Dena fita dake tunda Magana kike janyon k'wafa tai ta shige ciki zeena na binta abaya tasan intai Magana duka zata sha............. . *©Queen meemi* *Meemiqueen.pun.bz* .
[9:24pm, 01/11/2016] meemi basheer: . *ZEENATU by Queen meemi page6*

. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠. . ♠ ♠. ♠ .

*®NWA*
. *[THU 8 Sep 2016]* *dedicated to Lubie & bena*

. Haka rayuwar zeena tacii gaba da gudana mai hali baya fasa halinsa ,shigarta ss1 ta tsiri felek'e da iyayi Saboda ta zama 'yan mata ga son girma akwai wata k'awarta mariya class nasu d'aya tana sit in baya zeena na na gaba Anai musu note biro inta ya kare ta juya ta au na mariya ta ci gaba da note ,mariya ta duba Ba taga biro inta ba ta tashi tseye ta le'a gaban zee ta warce abinta zee ta juya " meye don na au biro naki zaki k'wace "? Shuru mariya tai "wai ba Magana nake miki ba" ina jinki zee sai kin gama nunan isa da gadarar Se in Baki amsa ,kuma biro ne baran bayarba".

*****************

"ke in banza ko kunya bakiji ba,ran nan nasayo miki book Amma biro ki kasa Aran kin san nafi arfinsa",warcewa ta kumayi nan da nan mariya ta cakumeta da fa a ,dayake ba teacher aciki haka sukaita Dan batuwa ,vice princepal yazo wucewa yaji hayaniya nan ya shiga ya tarwatse su ya fita dasu yasa basu punishment Seda sukai 1 hour San nan akai musu bulala ya sallamesu yayiwa zee fa a Kan ta dena tsokana ,harara suke ta dokawa juna ,zee kam bata Ha'ura ba duk da itace da tsokana taci alwashin seta daketa ,shigar su cikin class in 'yan team in zeena suka hau aga mata hannu "sai zeee " murmushi tai wata lubna close frnd in mariya Tai tsaki " zee en da ba k'arfi gareta ba sai tsokana " mariya tace" kema Kya Fa a k'awalli" nan suka kwashe da dariya suka tafa,haushi ya ishi zeee ta cafko lubna k'awar mariya ta kai mata maree take idon ta ya k'ak'-k'afe alamu aljanunta sun tashi.

************
Chapter 2 · 0% Book details