← Book details Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 35

Sashe 35

Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

tammat bihamdillah Anan na kawo k'arshen littfain zeenatu abinda nayi ba adaidaiba Allah ka yafemun Amin.

wasallallahu Ala nabiyur rahmati wa ahlihi wasahbihi ajma'in.

Ina mika godia ga d'aukacin yan NAGARTA WRITERS ASSOCIASION Allah yabarmu tare Amin.

gaisuwa ga my frnds:

Autar hajia
Lubie maitafsir
benazir
futha
my miemiebee
umma adnan
Anee
Anush
mamu
ummul fadeela
feenat ja afar
hawwa damary
chuchungaye
ummu samha
sadyjegal
feedoh
jabo
Ashnur pyar
Zahra bb
maman shakur

da sauran wadanda ban fad'oba duk kuna raina

'yan group dina na meemi novel ina mik'o gaisuwa ga duk wanda ke ciki,da kuma 'yan kasaitatun Mata kuna birgeni Allah ya bar k'auna.

haka kuma 'yan excellent writers ban manta kuba.

da sauran groups wanda innace zan fad'o su sai gun ya cika Allah ya bar kauna luv you Lodi Lodi

godia gareku kun nuna k'auna ga zeenatu kamar su
maryam oumeey
aysha nuhu
maryam kabeer
Maryam Ahmed
aysha
husna
danima rayyn
halima sadiya
fiddy

da dai sauran wadan da ban anbato ba duk kuna raina godia Allah yabar zutunci.
da duk wani mai kaunar littafina Nima ina k'aunar sa

Ban mantakuba mutan group na kaleesat haidar Godia Agareku da kulawa luv much.

*takaitaccen tsokaci akan littafin ZEENATU*

*jigonsa hak'uri kunga yanda rayuwar zeenatu ta fara da rashin hak'uri da yanda daga Baya aure yasa ta koyi hak'uri da sanin rayuwa*
*san nan kuma jajircewa gun iyaye kan taribya kunga yanda mum ta jajirce,har zee ta koyi hkr a rayuwa san nan dogaro dakai*

*san nan kunga yanda Mami ta takurawa zee Amma duk da hakan tayi hkr ta jajirce Amma saida k'addara ta afka suka rabu dama rayuwa bata tab'a zuwar wa mutum daidai,kowane k'alubale yana tattare da k'addara*
*aganinta hajar ce ta dace da haidar sai gashi tasa Mami tayi danasani sosai kunga Anan ya nuna matsalane iyaye suna sa yayan su adamuwa su takura musu kan abinda basa so akarshe kuma sune da damuwa*.

*kunga yanda haidar yayi wa Mami biyayya ya shiga damuwa adalilin hakan Amma daga Baya sai gashi hakurin sa da biyayyar sa yasa yaci riba kunga yanda duk budurin da aka sha gashi dai zee ta zamo tauraruwa a gidan mijinta yayinda Mami tazo tana kaunar ta ainun dama hausawa nacewa naka sai naka dad'in zama sai bare wan nan shine*

*Zuwa gidan boka kuwa babbar illah ne gun Mata sab'awa Allah ne ,kunga yanda adalilin hakan hajar tayi dana sani*
*ta had'u da k'awa mai son kanta, ta kuma kaita ta baro Allah ya kiyashemu tabewa*
*Da fatan fad'akarwar dake cikin littafin zata amfane mu nagode*
*sai kun sake jina wataran a sabon book dina mai suna...........luv u oll*

*Story writte &editted*
*by Queen meemi*
Chapter 35 · 0% Book details