Sashe 18
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zee tace "sannu husy to ko ita bazan lamunta tai mun irin gadarar nan ba, ita da suke ciki aya ma, balle ke da kike cosin. Dan haka Kije ki koyo ladabin Shiga gidan mutane".
Fita hajara tayi tana fa a ,zee kam zama tai kan kushin tana huci ,tuno nasihar mum tayi data ce ta koyi hakuri kowa yayi Mata zancen ta koyi hakuri akan zaman aure ,tun da Sun san bata da hakuri Amma tana dai -dai gwargwado sai an kaita bango.
tashi tayi ta kulle gidan ta shige can uryar aki ta hau bacci.
Da yake tasan yau haidar take away zaiyo musu shiisa batai girki ba ,wajen 4 taji bugu tashi tayi taje ta bu e ganin haidar rai ab'ace tasha jinin -jikin matsa wa tayi ya shige.
Aki ya Shiga ,ko magana bai mata ba baice ala ba sai daya gama wan kansa ya fito.
Kallon sa tayi "yadai habiby waya bata ma rai".
Zama yayi ya kalleta
"Yanzu zagin da kikaiwa mami kin kyauta ke nan yanzu in taki nayi wa ya za kiji "?.
Ago ta yayi ya girgiza ka fa arta ki" gayan" kuka kawai take.
Zamewa tai ta zauna "duk Wanda ya gaya ma wallahi bai mun adalci ba tashi tayi da gudu ta akko qur ani ta aje zan iya rantsuwa da wan nan qur anin ban zageta ba, haba ina fa da hankali"
Jikinsa ne yayi sanyi ,auka tayi zata rantse ya dakatar da ita.
Zama yayi kan kujera "dama nima nasan hakan ba zata faru ba".
"Amma Waye ya gaya ma"?.
"hajara ce".
bata ce Komi ba ta tashi ta fice can bayan gidan taje ta zauna tana kuka.....
*Writting*
*Queen meemi*
.
[10:13pm, 01/11/2016] +234 814 783 0740: . . *ZEENATU by Queen meemi page33*
♠. ♠. ♠ ♠. ♠. ♠. ♠.
*®NWA*
*Dedicated dis page to all lovers of ZEENATU*
*18 Oct 2016*
*Queenmeemi.WordPress.com*
Zama tayi abayan flowers ta k'unshe an kwalinta ta tusa kanta ciki tana ta kuka tunani ta hau yi tana 'yar K'ara Marta ta Shiga jidalin aure mesa haidar bazai gasgata abinda zata iya da Wanda Baza taiba,tsinke flower en take tana ta watsar ta tana kuka.
Haidar dake tsaye akanta yaji zuciyarshi babu Dad'i ahankali ya taka ya kamo ta ta baya ya rungume "sorry my sweathat wallahi rai nane ya b'aci shisa ,kin san akace uwa to dole mitum yaji ba Dadi, Amma yanzu na gane k'aryar hajara ne pls baby say something" .
"Enough haidar,bana son wasu maganganu daga gareka ,nayi mamaki duk soyayyr da muka sha Amma har yanzu Baka tantance abunda zan iya da Wanda bazan ba, haba iyaye ai ba wasa bane nasan k'imar su don haka bazan iyai ma mami abinda nasan bazan wa mahaifiya ta ,tamkar uwa take agareni".
Numfashi tasha
"Amma habiby Abu ka an ba bincike sai ka hau sama ace aure ko 3 month banba Amma matsala sai Shiga nake" .
Janyo ta yayi "sorrry dear kaina bisa wuyana" tsugunnawa yayi alamar kamun kunne dariya tayi .
Ya kamota yai Mata chakulkuli ta hau dariya,yana shafa bayan ta aukan ta yayi cak suka shige side in su ta baya .
Falo suka shige ganin an kusa kiran sallah yasa yai alwala ya fita masallaci ofar fita yaga hajar na waya ta na ganin sa katse ya" haidar" tsayawa yayi ya had'e rai "me zan miki."?
"Sai ma kashedi da zan miki ba ruwanki da wifey ena kin gane".
Tab'e baki tayi Amma ya nai mamaki ace ta zagi hajiya kaki aukan mataki ,kai ko kishin mami ba kai ,Mari ya kai Mata ta dafe gun kuka tasa ta shige ciki aguje ,shi kam yayi tsaki ya fita.
Tana Shiga ta zauna tana kuka ,tana ganin mami ta kuma fashewa ,mami tace Aa hajar "Meya faru ,mami wai yanzu ace zeey ta zageki wai don na tanka shine ya haidar ya mareni ".
Har damun gorin gida mami tace" zai zo ya samen" murmushi tayi ta shige aki ta au wayar ta mamin ta ta bugawa "wallahi umma har yanzu baya kulani ko kallona baya yi azu ma Mari na yayi ni Wallah Shi nake so.
Daga can umman tace karki damu next zanzo gun hajiyar ai ai Komi ya k'are,tsalle ta daka .
*After 1 week*
Yau haidar ke shirin tafiya Lagos akan wasu ayyuka da suka shafi companyn su to 3week zaiyi shiisa ya yanke sha warar tafiya da zeey.
Bayan Sun gama shiri ya ciccib'o trolly en zeey ya saka abayan mota Dad'i kawai Zee take tafiyar da zasuyi, ta samu sa idar zaman gidan dama Kamar akan k'aya take.
Mami ce ta fito husy da hajar a bayanta sai hararar Zee suke don itama husy tun dawo warta hajar ta suge ta yanzu har da ita ake Mata rashin mutunci.
"Bade da ita zakai tafiyar ba" haidar tsugunnawa yayi "eh mami tare zamu",to ban Baka izini ba. Salan ka tafi da ita Shi kenan bazan sake ganin ka ba ,dama ta samu kenan".
ta kalli zeey "wuce ki koma kina wani kallona" ,da gudu ta koma tana kuka.
Haidar daya ji kanshi na Sara wa "mami ki bari mu tafi" .
Hajara ta tabe baki husy tace "ya haidar wai mesa tunda kai aure duk ka canja".
Mari ya kai Mata "wallahi zan huce a kanki"Shiru tayi tana Sosa gun.
Tashi yayi ya shige ciki ,hajar "tace wallahi mami ki bari mi Mata duka wallahi ko Ido bana san na bu e naga wan nan banzar".
husy tace "Nifa da ina son ta ,Amma tunda naga yanda ta kanai naye ya Ta ficen arai" komawa sukai ciki.
Lalla shin ta yake da k'yar ta hak'ura tashi tayi "habiby kabi maganar mami kaje Allah ya kare ka, zanwa mum magana ta turo sadeey sai ta tayani kwana" ba yanda ya iya haka ya rungume zeee har k'walla yayi "I mss u so much , da da yanda zan damun koma gidan mu , mu ka ai Amma mami taki,kiss tai mai a lips ensa bakomi dear muje na raka ka, haka ta fita ,haka sukai sallama cikin kewar juna.
Bayan tafiyar sa in Banda kuka ba abinda take ,sai daga baya taiwa mami waya kan sadeey tazo,tunani ta hau yi yanda ta tsinci kanta ,ta rasa mesa mami bata sonta .......
*Writting*
*Queen meemi*
.
[10:13pm, 01/11/2016] +234 814 783 0740: . . . . *ZEENATU by Queen meemi page 34*
♠. ♠. ♠ ♠. ♠. ♠. ♠.
*®NWA*
*Dedicated to Lubie ,bena & Antysis*
*Queenmeemi.WordPress.com*
Ganin tunanin bazai kai Mata ba yasa ta tashi ta shige d'aki ta d'auko al qur'ani tana karantawa nan da nan taji ranta yayi wasai duk wasu b'acin rai taji Sun gushe,bacci ne taji ya kwa sheta .
Jin K'amar buga k'ofa yasa ta mik'e ta bud'e sadeey ce agaba sadiq na binta a baya, murna ce ta kama ta ta rungume su, zama sukayi sadiq "yace bamu gurki mu kwasa saboda yunwa na keji".
Zeey "tace sai kace ba daga gida kake ba".
"ke wallahi ina dawo wa daga school mum ta had'o ni da sadeey" .
abinci ta Zubo mai da zob'o yaci yasha ya tafi haka itada sadeey sukai ta hira .
Da dare suna zaune har Sun rufe side d'in su ganin 8 tayi bugu sukaji Anayi Zee ta tashi taje ta bud'e, husy ce da hajar suka Shiga bako sallama suka zauna ,husy ce tayi wa zeey magana "zami kallo saboda nan ne kuke da govt kuma muna son kallon zeeworld" .
Zee "tace ba matsala ku yi volume suka k'ure" sadeey tace" don Allah ku rage" ,hajar "tace anki" , shiru tayi da bakin ta ,yasa zeey ta tashi ta rage hajar ta kuma tashi ta k'ure volume ,Zee ta kalleta "haba hajar sai kace gidan kallo".
Kallon ta tayi tace" to meye Maraba".
"ba zadai a janzawa tuwo suna ba",husy kam tashi tayi tai kitchen "zeey zan dafa indomie" haka ta Shiga ta dafa ta dawo suka ci gaba da kallo hamma sadeey ta fara yi ,kwanciyar ta taje tayi Zee ta kalle su "ni zan rufe gida",husy tace" bamu gama ba ki tafi idan bacci kike ji in mun gama zamu rufe miki gidan" .
Tsayuwa tayi na D'an mintuna kawai ta shige d'aki K'irr wayar zeey tai K'ara hajar dake kusa da ita tai saurin d'a gawa murmushi tayi kai dama ta samu.
"Hello haidar" daga can yace "my life hope kin wuni lafiya ya missn D'ina" ?,dariya hajar tayi "ya haidar bafa ita bace nice hajara"
"Meya kawo wayarta nan gunki".
fari tayi "ai muna gidan" to" bani ita".
Gyara zama tayi "ai ta fita waje tun d'azu daka tafi tana wajen har mami tai Mata magana ko kallo bata ishe ta ba".
Duka husy ta kai Mata ,ture hannun ta tayi daga can haidar yace" kai Mata to" ,kit ta kashe wayar ta wullar da ita.
Sai wajen 10:30 suka bar gidan ko rufewa ba siyi ba cikin magagin bacci zeey ta taso ta rufe gidan.
*Washegari*
Zee ta fito ganin wayar ta ak'asa d'auka tayi ta kunna kunna warta keda wuya wayar haidar ta shigo "habiby ka sauka lfy" baby jiya na bugo akace kina waje" Zee tace ai ni bacci nayi jin hakan yasa kawai ya basar da maganar,nan suka gaisa suka musanyawa juna dad'a d'an kalamai.
Maman hajar ce tazo t Zee taje ta gaida ita ta ajiye flask cike da dambun shinkafa da miyar hanta ,gaida mami tayi ta amsa a dak'ile, bayan sunci sunsha har dasu santin dadi sa san nan suka Shiga hira inda Maman hajar ta kalli mami.
"wai ni yarinyar nan har yanzu ba amo ba labarin ciki", mami ta tabe baki "ni ta ficen daga rai.
umma tace nikam inada wata shawara yaya da zaki d'auka da hankalinki ya kwanta ".
Mami "tace wace shawarace? nan ta gyara zama ,kin san meye ?kawai da ki zauna tana b'ata miki ,me zai hana ba zaki had'a hajar da haidar ba wato ai tuwo na maina Kinga wan nan duk naki ne" .
"Kai Amma umma kin kawo shawara dama wallahi abinda ke ci mini tuwo a kwarya ke nan"