Sashe 27
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
[5:56pm, 07/11/2016] Kaleesat basheer: . . . . *ZEENATUby Queen meemi page 65-66* . .. . . . . . *®NWA* . *Queenmeemi.WordPress.com* . Zuu motar mami ta tsaya a k'ofar gidan su zee, suka fito itada husy driver ma ya fito ya kashe motar, a d'arare sukai sallama a gidan husy ce agaba, zee na zaune a tsakar gida tana surfa wake d'ago kai tayi ta amsa sallamar ,ganin su ne yasa ta shige d'aki a guje can mum tafi to tana musu marhabun ,iso Tayi musu suka Shiga d'akin suka zauna ,ruwa ta kawo musu suka sha, zama tai suka gaisa mami ta kalleta "nasan zaki mamakin zuwana sai dai wan nan ba komai bane ga ikon Allah ayau gani a gabanku Ina neman afuwa akan duk abinda yafaru Wanda na jagoranta da hannu na wallahi ni kaina nida haidar kwata-kwata auren da nasa yayi bama jin dad'in sa kuyafemin". Mum tayi murmushi "Allahu Alkabar naji dad'in hakan Allah ya yafemu gaba d'aya" mami ma tayi murmushi tace "Ina zeena d'in? kira mana ita" mum ta k'wala Mata kira ,can sai gata ta fito suka gaisa mami ta fara rok'anta gafaara harda hawayen ta zeey tace "mami babu komi na yafe" kamo ta tayi ta rungume "nayiwa D'ana rashinki zeena Tabbas nasan da hak'k'in ki" tashi zeey tayi ta shige d'aki jin yanda kuka Ke neman zubo Mata. . . ******* mami ta share hawaye San nan ta kuma kallom mum tace "muna rok'o iri ayi hak'uri zeey ta koma d'akin ta ba donni ba" mami tayi murmushi "Eyya ai ita an kusa saka ranar auren ta da wani sai dai mu baku hak'uri Allah ya bashi ta gari" ,kamar mami tayi ihu don takaici nan tace "Allah ya sanya Alheri tashi sukayi suka tafi. Bayan tafiyar su zee ta fito ta zauna, "mum jibi wani ikon Allah! "to rawar jikin me kike ne"? "Aa mum kawai dai na fad'a ne" ,mum ta tab'e baki nikoda bakida miji ba zaki koma gidan nan ba don naji ciwo kan abubuwan da sakai miki" wani siririn hawaye ne ya zubowa zeey dna tuno haidar da tayi, dai -dai lokacin Sadiq ya shigo futu-futu dashi tsayuwa yayi ya kalli zeey san nan ya kalli mum yace "wai mum mayya Sami Zee ne"? nan mum ta tab'e baki "wai don babar haidar tazo ban hak'uri da kome shine fa take kuka". . . ****** Dariya sadiq yayi "ai mum da nine saina musu korar kar",mum ta Harare Shi "da yake agarin gab'a- gab'a muke ko" sadiq yace "Ai mum da haushi ,wai Ina su sadeey ne Naga yau weekend" mum tace kana yawon gal-gal d'in ne zaka gansu, ai idan ka shud'a ba aganin ka sai yunwa ta ciyo ka ,wan nan ball bana sonta wallah" zeey ta kwashe da Dariya "mum gaya mai de jibi k'afafuwan sa duk an dokosu gun ball, kai ko irin wankan samari bakayi koda yake kai ba wani isasshen saurayi bane" sadiq yace "to Ina ruwanki kibari yamma tayi kiga yanda zan fece kede kiji da abinda ya dameki kawai" mum tace "oya sadiq yi waje ban san fad'a,Dariya yayi ya fita tsakar gida ya ware murya yace "ni sai haidar idan ba shiba sai rijiya" zee ta had'e rai "mum Kinga yana tsokana ta ko" mum tace "Ke ni rabani da shirmenku" fita tayi tabishi aguje Dariya yake Mata tare da gwalo, zee tace "Allah yau sadiq zaka gani a kwanon ka..... . . *Story Writting & editing* . *Queenmeemi* .
[7:21pm, 07/11/2016] Kaleesat basheer: . . . *ZEENATU by Queen meemi page 67-68* . . . . . . . . *®NWA* . *Queenmeemi.WordPress.com* . . Jugum-jugum sukayi kamar gidan mutuwa mami ta kalli husy "wallahi abin nan na damuna musamman jin yayinyar nan zatai aure",husy tace "mami kawai abar maganar koda ya haidar ya dawo kar a sanar mai a k'yale Shi kawai", suna cikin magana hajar ta shigo tana waya tasa wata d'agaggiyar Riga duk cikin ta daya fara girma awaje ,husy tace "Haba hajar kefa yanzu ba yarinya bace ya zakina fitowa haka" harara ta kai Mata "to yar gulma meye ruwanki dani banza kawai dama Ina ciki dake Kinyi gulma anki saimin mota",husy tace "tafi can Ke kin isaa wallahi tunda kike wa mami rashin kunya munsa k'afar wando d'aya dake",hajar tace "tabaya ta rago dai ni matar yayanki ce ba yanda zakuyi dani" husy zata K'ara magana mami ta tsaida ita "k'yaleta ban san tashin hankula" k'wafa husy tayi "mami wallahi idan hajar bata mutun taki wallahi wataran sena zubar mata da hak'ora",hajar ta tafa hannu tayi shewa "wallahi kuwa da Kinga yanda ake iya tsiya nan gani nan bari sadakin 'yar mayya" juyawa tayi ta fita ta doko musu k'ofa... . . ******** bayan fitar ta kawarta tazo da rawar jiki take suka zauna hira da sabuwar k'awarta sun had'u ne agun saloon tundaga nan suka d'inke lemo kubra ta kurb'a tace "Gaskiy new frnd Kina shanawa gidanki yayi min kyau" hajar tace "bafa ni kad'ai bace ba, har da uwarmiji wani tsalle kubra tayi "Ke Haba tab Kice baki da 'yanci kin ganni nan lokacin da nai aure acan muka tare Amma wallahi saida na takura ya canjamun gida" ,hajar tace "taf ni meye banyi ba dayake ma auren gida ne dadin abin ma basa Shiga harkata matsalata kawai baya sakar mini", Hmm! kubra taja numfashi lalle da sauranki hajar to inde kina san mafita kizo gurina zan sama miki wallahi tab" hajar tayi Dariya tare da zama kusa da kubra "Allah k'awas Amma naji dad'in had'uwa dake" nan dai sukai ta hirar su ,haidar ne yayi sallama ya shigo falon harara hajar ta wurga mai sai kubra ce amsa sallamar tab'ota kubra tayi "lalle dole mijinki yaja aji handsome" haka dai kubra ta k'araci sumbatun ta, data tashi Tafiya hajar tai Mata alk'awarin zata je.. . . ********** kuka take ta sharb'a d'ankwali a hannu fiskar nan duk tai face-face duk ta b'ata kwalliyar da tai numfashi taja "me yasa zakai mini haka? ka rasa abinda zakai min sai kishiya bayan kasan ni kad'ai ce taka, me na rage ka dashi? don tsabar cin amana" kallonta yayi ya sunkwi dakai ya kurb'i tea "Haba maryam kanki farau ne? ni nace ba don kin mini komi zan K'ara aure ba kawai don sunnce", "to ni ban isheka ba, haka kawai ina zaman zamana kazo kace zakai mun kishiya to wallahi sai dai koni ko ita don wallahi Bazan zauna da kishiya ba" "maryam Ina lallab'aki kina kutsewa karfa ki manta ni mijin mace hud'u ne, badon wai bana sonki bane", d'aukan waleed tayi suka Shiga d'aki tana kuka dafe kunci ma'aruf yayi nayi niya kuma sai nayi na samu yarinya sakin wawa zan yi sake tab haka ya tashi ya fice .... . *Story writing & editing* *Queenmeemi* .
.