Sashe 11
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zeey ce ta fito sanye da atampha blue tai kwalliya bakin nan yasha white lips ga hanunn nan yasha kunshi sai tashin k'amshi take kafe ta Ido yai ganin yanda take tawo wa da salon tafiyarta murmushi tai tai farrr da Ido take yaji wani sanyi tsayuwa tai tace" haidar barka da zuwa".
nuna Mata gaban mota yai don ta shiga juyar dakai tai "no bazan shiga ba ai kasan bana hira agaban mota" fitowa yai "tuba nake sarauniya" juya wa tai ya bita abaya .
Zaama Sukai inda suka Saba zama ta kawo mai abin motsa baki kallon ta yai "ZEENATU."
"Naam dear na".
"wallahi har na k'agu ai bikin mu cuz kina kasheni da soyayyrki I really luv u Musamman idan kika mun fari da eyes naki se naji tamkar nai hug enki"
Murmushi tai ta d'ago Ido ta kalleshi nan suka k'urawa junan su Ido suna murmushi .
"My choculate mami na nason ta ganki yanzu ya za ai zaki je"?.
Sunkwi dakai tai
"dear zanje man Amma fa inajin kunya but zan sanar da mum if ta amince zanje"
"Ok sai ki gayan ta waya pls karfa ki manta" haka suka sha hirar su Ana kiran sallah haidar ya tafi yana mai missn choculate en sa .
Zee data shiga gida tai Alwala tai sallah ,tana idarwa wayarta tai K'ara ganin kiran haidar yasa ta D'an murmursa ta Kara a akunne.
"Dear na har kaje gida " daga can yace "naje har na dawo daga masallaci kawai na bugo ne na k'arajin sweat voice naki" .
Murmushi tai mai sauti yayin da ta D'an kwanta "nima tun d'azu kake mun gizo murya ta rage "haidar na you are the twinkle of my eyes the smile on my cheeks the joy of my face without u I 'am incomplete".
Jan numfashi yai ya furzar da iskar bakin sa I luv u zeena" shuru Sukai sai numfashin su dake Kai kawo" k'arfin hali yai yace" kide sanar da mum kan maganar zuwanki gun mami" .
"Ok no matsala"
Atare suka kashe inda zeey ta manna wa wayar kiss ta tashi ta shiga D"akin mum ta zauna bakin gadon tace "mami kinji wai hardar zan je gidan su na gaida mamin su "
Mum tace anya" kuwa Nifa duk ban San irin wan nan kawai abari sai kinje can ta ganki " zee tace mum" karya ga kamar wulak'anci"
"Aa bawani wulaknci ai hanyar lafiya abita da shekara inma zan barki sai dai sadeey ta rakaki".
"To mami hakan ma yayi bari nai mai waya ".
Tashi tai ta fita Nima na dakata anan.
Ina Baku hkr fans rashin ganin ZEENATU da ba kwayi. Kullm wallahi abubuwa ne Sukai mun yawa Amma Insha Allahu ayanzu zakuna ganin sa akai -akai.
*Written*
*by*
*Queen meemi*
.
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: . *ZEENATU by Queenie meemi page21*
♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*dedicated to Lubie nd bena*
*[4,Oct 2016]*
*Queenmeemi.WordPress.com*
*******
Yau zee zata gidan surukai 4 dai -dai haidar na k'ofar gidan su ,waya yai Mata zee na zaune sai k'alk'alar face take ganin kiran haidar yasa ta d'auka cikin salon dake rikita haidar tace" my man har ka iso"? Daka can yace gani a k'ofar gida ku fito".
Bayan ta kashe phone en ta yafa mayafi tai tsaki "dallah sadeey ki fito sai wani Lak'ai -Lak'ai kike".
Daga can cikin d'aki tace" gani nan ya zeey".
fito wa tai suka jera mum na musu fad'an kar su Dad'e.
Fitar zee yasa haidar fitowa ganin bala'in kyan da tai ta nad'a lafaya red me ratsin black tasa dogon takalmi black da bag blag tai balain kyau shashan cewa yai yana kallon ta sadeey nata gaida shi Bai ji ba tsaida zee tai mai magana San nan ya Ankara.
Gaban mota ta shiga sadeey a baya haka ya jasu suna tafiya suna hira ina rabi kallon zeey rabi kallon titi don ta tafi dashi ainun.
dai-dai supermarket ya tsaya ya shiga ya sayo atampha da turare ya dawo ya aje Mata kan cinya "gashi nan ki bawa mami in Kinje godia tai suka ja.
Dai-dai round da zai Kai su unguwar su haidar idanuwan zee suka gano Mata tsalha da jaka aka an sauke Shi a adaidaita sahu Dafe kirji tai ganin sai tafiya yake yana kalle -kalle sunkwi da Kai tai ganin ya tsallako side da suke haka ta duk'a har saida aka basu hannu, mamaki take ganin tsalha a dutse Kode wajenna yazo, Kai bazai yiwu ba Yau wajen 5month da zuwan mu k'auye yaci ace ya hak'ura ya manta da Ni Amma dai ba lalle bane haka tai ta zancen zuci .
Sai da haidar yai Mata magana San nan ta d'ago ganin har sunzo nan ta sunne Kai suka shiga ciki da yake a harabar gidan yai parkin ,da gudu husy ta fito tana Juyi "oyoyo Antin mu" murmushi zeey tai.
Bayan sun shiga ciki zee taja lafaya inta ta rufe fuskarta har k'asa ta tsugunna kan carpet mami ta fito daga side nata hannuwan ta yasha zabba tasa wani d'anyen less hakinmce wa tai kan 2 seater kallon sadeey tai.
" 'yan Mata ya sunanki" sadeey ta fad'a husna ta shigo da try na lemu da dambun kaza ta aje bakin ta d'auke da murmushi.
Ta kalli mami.
"Mami gafa matar ya haidar en ta Nuna zeey data sunkwi da Kai mami tai murmushi .
"zeena Ni ba a surukan ta ka dani bud'e idonki na ganki mugaisa".
Da k'yar ta bud'e fuskarta suka gaisa tsai mami tai ta tsaya tana kallonta azuciyarta tana tabbs ta San fuskar yarinyar .
Da girar da idanuwan ta tafi ganeta, nan da nan ta tuno da rashin kunyar da tai Mata ji tai haushi ya ishe ta don kar suga wani abin tai murmushi
"Masha Allah haidar ya iya zab'e Allah had'a kanku tashi tai ta haye saman bene, nan husy ta zauna sai kwasar hira suke da k'yar zee ta D'an sha ruwan da lemon.
wajen 6 haidar yace su fito mik'ewa sukai mum ta sakko da leda a hannu cike taf ta mik'awa sadeey da k'yar suka karb'a husy kam kamar karta bar zeey don ta ganta mekyau kuma dai -dai age inta haka ta raka su har bakin mota suka tafi suna tafiya haidar na Satan kallon zee,kallon zeey yai yace"
"Zee wallahi ina son mami na don bakiji dad'in da naji ba ganin yanda kika girmama mami gashi itama ta karb'e ki hannu bibbiyu ,inde mutum na so mu shirya dashi to yaso mami na cuz bani da tamkarta aduniyar nan".
zee tace" tabbs uwa tafi gaban hakan"
Ana kiran magriba ya Aje
su.
********
Husy ta shiga akin mum ta zauna kan stool "mami wallahi budurwar ya haidar she's so fine & friendly kinga har mun saba wallah ta had'u ".
Mami ta tab'e baki "ina yarinyar Dana tab'a baki alokacin Dana je bikin gidan d'an azumi? to itace wadda ta daki wata yarinya nai Mata fa a ta tab'en baki tana neman mun rashin kunya".
Husy tace "dama itace tab! Amma dai mami kiyi hak'uri yanzu surukar ki ce ".
"Tafi can Ni yarinyar ba taimun ba da zaibi ta tawa daya rabu da ita".
Mami kema kin san haydar inya k'wallafa rai a Abu kiyi hkr, Amma naga mum ai an Dad'e da bikin ak'alla za ai shekara aya da rabi kinga alokacin da yarinta akanta pls mami kiyi hkr".
Tsaki tayi tace" rufen baki kinji ko kinji Nace wani abin".
Asanyaye ta tashi ta fita .
***************
Bangaren su zeey suna zuwa gida sadeey ta bud'e baki "mum kinga kwa gidan su haydar en zeey wallah yayi kyau Kai Amma ya had'u" sai sunbatu take .
Zee tace Kai sadeey se kace yar k'auye sai wani kod'a Abu kike".
mum tace to" meye taga yai Mata kyau ne "suka bud'e ledar da aka basu super ce da mayafi sai kayan make-up da tarkacen sweat. .
**************
*Bayan kwana 3*
"Zeey wai mai sa bazaki fito ki tafi da wuri ba, salan dare yayi maki a hanya ko".?
"mami gani nan" fitowa tai da hijab mami ta mik'o Mata leda kashi zee ki,kaiwa Hajiya kice abawa larai".
Karb'a tai ta fita ahankali take tafiya har taje bakin titi ta hau adai-daita sahu har zai ja wani ya tsaida Shi d'ago kan da zatai ta ga tsalha.
"shima ita yake kallo ya wage baki "zinaru dama zan ganki wajen kwana na hud'u a garinan nan ina neman gidan ku".
bata ce Komi ba tacewa d'an adaidaita pls" muje" nan D'an babur yaja tsalha yabi bayan sa da Ido dai -dai nan wani yaro yazo wucewa nan tsalha ya tsai da Shi .
"Don Allah yaro wan nan ta shiga babur en nan inane gidan su"? Almajiri yace" na Santa agidan su nake Aiki ina masu aike-aike sunan ta zeena".
"Yawwa yaro ko zaka nunan gdan nasu"?.
yaro yace" biyoni haka ya bishi suka je hargidan su zeey ya nuna mai ya tafi, tsalha ya kusa rabin awa a tsaye San nan ya tafi inda yake kwana ...........
*Written*
*By*
*Queen meemi*
*Queenmeemi.WordPress.com*
.
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: . . *ZEENATU by Queenie meemi page 22*
♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*Dedicated to Lubie nd bena*
*[5 Oct,2016*]
****************
Zeey kan tana baby adai- daita tana tunanin abinda ya kawo tsalha dutse,haka taje ta Kai sak'on ta dawo dai -dai titin unguwar su babur ya lalace ganin Ana ta k'wala kiran sallah yasa ta fito ta bawa driver kud'in sa ta taka ak'afa Shigar ta kwanar layin su taji ansha gaban ta ganin tsalha ne yasa ta kalle Shi, "wai Kai me kake nema agu nane haka tun dasu kake bina ".
"Haba zeenatu kin manta tsalhan ki na k'auyen birji"?.
Tsaki tayi "to angaya ma dama sonka nake yanzu haka ma an kusa bikina,Ayni na d'auka Kawai irin D'an ganin budurwar birni taje k'auye yasa kukai ta tururruwa ashe Kai naga abun naka da gaske ne".