Sashe 32
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mami na zaune tayi bak'uwa suna hira taji K'ara bata Kula ba, haka hajar ta kira maigadi ya d'ebe akwati nan ta ya shiga dasu shashinta haka ta bud'e tai zaman ta ganin alamar mami nada bak'i yasa ta basar,wajen la'asar ta shiga mami na sallah ta aje Aysha agefe Bayan idarwa tace "mami na dawo tunda bakya sona Yanzu bare ta fini kuma wallahi duk bak'in cikin D'an tsako baya ci D'an shirwa ba,naji labari andawo da zeey to wallahi Bazan yarda ba" mami "tace aike hajar na sallama lamuranki domin baki da kunya nayi dana sanin aurawa D'ana Ke duk da rabon wan nan 'yar ne Amma wallahi kishiga tai tayinki"
hajar ta ture fulawar dake falon ji kake tossh!!! ta fita ta doko k'yauren kuma dawo wa tai "mami kuma wallahi Bazan co gaba da zama kusa dake ba, saboda Bana son sa Ido" jin-jina kai kawai mami tayi.
Amarya zee kam kullum cikin kwalliya zaka ganta tamkar haidar na nan cike da kwanciyar hankali ga wayar ta da suke chating da frnds kullum mami Ke sawa a aika musu da abinci.
*Bayan kwana biyu*
yau ta kama wednesday tun k'arfe 2 haidar na Nigeria dai -dai bai shiga jigawaba saboda yana clearing wasu kaya a kano sai 6 dai-dai haidar ya iso jigawa direct gun mami yaje yana ganin ta yace "I miss u mami" cike da farin ciki ta tare Shi ,nan ta Kece Mai "hajar fa ta dawo Sai dai tsiya taku take abinda nake so dakai kaje d'akin ka na nan kayi wanka ka shirya sai kazo "akwai sak'on da nakeson baka ka kai wani gida, kallonta yayi "mami tom bari naje" fita yayi ta bishi da kallo tana Allah ,Allah ya gama ya fita don bata so su had'u da hajar ta b'ata masa shirin.
6:30 ya gama komai ya fito d'as dashi sai tashin k'amshi yake tana sanye da jins black da tshrt white ga shi yasa agogo k'irar Gucci ya manna sai tashin k'amshin turaren ud yake sumar nan ta taju kana ganin sa kaga handsome Sam bai dace da hajar ba sai da ya zauna yaci abinci san nan ya tafi.
kaya ne a wani kit mami ta bashi tace ya kai tamai kwatancen gidan motar sa ya shiga ya faka ,mamaki yake ganin unguwar da gidan sa yake ganin gidan sa an k'arasa Gina Shi yasa Shi mamaki, waswasi ya shiga yi ganin maigadi a k'ofa suka gaisa direct gidan ya shige door bell ya danna tsayuwar mintuna ba a bud'eba mamaki yake kawai ganin haka yasa ya cusa kai cikin falon tsaruwar falon ya birgeshi direct kitchen ya zarce, tana tsaye tana yanka musu kankana sa zasu sha itada husy ,tasa wani riga da siket fitted d'inkin ya kamata d'as gashin nan daya sha yiri-yirin kitso ta bazo Shi 'yar wak'a take gama kallon ta yayi yasa k'irjin sa ya buga magana zai kawai ta juyo suka had'a Ido.
"haidar" ta ambata D'an murmushi tayi tazo ta wuce ta haye sama aguje,shi kam mamaki yake me yasa mami zatai Mai haka Bayan tasan hakan matsala gareshi ,wayar kb ya buga nan ya labarta mai yarda ledar hannun sa yayi "pls kb da gaske ne" nan ya gaya Mai duk yanda akai Alhamdlh kawai yake fad'a k'it ya kashe ya buga wayar mami nan ma murna yayi tayi yace "mami kin mini komi nagode am proud of you mamina" nan mami tace "shine tukuicin da zamma don dawo maka da farincinka".
sama ya hau ahankali ya bud'e d'akunan duk bata ciki d'ayan yaje ya bud'e tana kwance kan bed tana Dariya kamar an tsikareta ta tashi taje gaban mirrow tana kallon kanta ahankali ya taka ya rik'o hannunta ta bayan ya kwantar da kansa a kafad'ar ta "Alhmdlh masha Allah zee godia ga Allah mad'au kakin sarki daya dawo min dake farin ciki na,zee Ni dake mutu ka raba I luv u so much" ahankali ya fad'a Mata akunne "zee ina missn kamshin ki" juyowa tai suka k'urawa juna Ido "welcome back my husby" murmushi ta sakar Mai wani shauk'i suke ji duk su biyun wanda bazasu iya misaltawa ba gam-gam ya rungumeta suna shakar k'amshin juna.....
*story writte & editted*
*by Queen meemi*
[5:34pm, 21/11/2016] Queen💋Meemi: *ZEENATUby Queen meemi page88-89*
â™ . â™ . â™
â™ . â™ . â™
*NWA*
*Queenmeemi.WordPress.com*
kwana biyu haidar da zee na murzar soyayyar su haidar ko fita baya yi duk ya kashe wayar sa jinsu suke kamar Yanzu ne had'uwar su na farko,har wani fresh sukayi Shi da ita haidar kam cimar sa ta canja,domin zee ta dad'a yo course na Kula da miji ga tarairaya da biyayya Sam sai Yanzu yakeji kamar ya dawo daga nauyayyan baccin daya ke,ga dad'ad'an k'amshin da yake kwasa.
hajar ce tsaye a falon mami tana jijjiga mami tace "yau Naga ikon Allah" hajar tace "baki ma gani ba Sai randa haidar yazamo a tafin hannu na wallahi, da cin amana Ni za' aiwa haka wato an barni Ni kadai Ni da Ke su suna can sabon gida to wallahi ba'a isaba" kau husy ta kai Mata Mari tace "wallahi ki kiyayeni Yanzu na dawo Hutu Bazan yarda da rashin kunyar ki ba mami ai ba sa'arki bace" cakumar ta ta yi nan suka hau dambe da k'yar mami ta rabasu ta nunawa hajar hanya nan hajar ta d'au Aysha "wallahi dani kuke zancen ba'a isa a taka Ni na k'yaleba, fuuu ta fita part d'inta.
tana zuwa ta d'au jaka da mayafi ta d'auka ta fita Mai adaidaita sahu ta tara dayake Yanzu mami tace ta daina hawar Mata mota ,gidan kubra taje nan suka rungume juna da murna hajar tace yau da zafi -zafi nake so ki zo muje gidan Mai kan-kan domin sun kaini k'arshe kubra tace "Hhh waya gaya miki barno gabas take ,ay dama kud'in ki na nan Sai kizo muje" hajar tace "da shirina nake" nan suka fita suka kuma tarar adaidaita Sai gidan boka yana zaune Mata sunbi layi su kubra suka shige, nan ya washe baki ya kurma ihu murmushi kubra tayi "Sai Mai kan-kan nan" yace "to Alk'awarin nawa ne"? ko kuma kubra tace "Aa buk'ata ce take tafe da ita, nan ta labarta mai kan a yi mataa maganin uwarmijin ta, san nan a karkato da hankalin haidar kanta" Dariya boka yayi muryar sa kamar ta jaki tsayawa yayi da dariyar yace "to a aje kud'i" wani magani ya d'auko ya nuna Mata "gashi wan nan ki barba d'awa uwarmijin naki a k'ofar d'akin ta, Shi kuma ki yi masa lemo yasha" washe baki tayi tana godia.
fita sukai kubra ta dawo nan yace "Ke kubra kar mi fad'a dake, domin na gaya miki ina son wan nan Amma kink'i bada goyon baya amma wallahi Sai nayi Aiki akanta" kubra tace "Ni tausayi take ban dama ka k'yaleta", Mai kan-kan yace "auren Mata nawa na kashe? basu suka kawo kansu ba" ,kubra tace "to ba ruwana aciki" nan yace yaji haka ta kama hanyar fita suka tafi,hajar daga gidan boka bata zarce ko ina ba sai gidan zee.
wajen 6 kubra ta tsaya kafar gidan k'wafa tayi tana huci ta shiga ciki "Lalle Ni za a yaudara, to wallahi da sake falon ta shiga k'amshi ya doko ta haidar ne da zee mak'ale da juna akan kujera suna soyewa ihu ta kurma "Yanzu haidar dama cin amanata kake? wan nan zee kwai mayya" aje Aysha tayi ta cakumi zee nan zee ta rike hannunta "wallahi kar hannunki ya tab'a jikina domin da ba Yanzu bane kin gane Mai guri yazo Sai Mai tabarma ya nad'e" haidar kam takaici ne ya ishe Shi yaje ya d'au Aysha dake kuka nan yace "hajar keda ko arbain baki ba shine zakina yawo da baby? kizo ki koma gida" harara ta kai mai"Bazan koma ba haidar wallahi Nima Sai anban d'aki anan zee tace "Kinyi kad'an domin nan gidana ne, ba naki ba" tsuke baki tayi ta kaiwa zee Mari zafi yasa ta dafe gun nan itama ta rama haushi yasa zee ta turmushe hajar tana duka idon ta ya rufe Sai ihu hajar keyi Sai da haidar ya daka musu tsawa san nan suka rabu zee ta haye sama nan hajar ta tashi tana kuka "wallahi tunda ta kwailen fuska Sai na rama" Mik'a Mata Aysha yayi yace ta fita direct yace driver ya Maida ta da k'yar ta tafi .
tsaki kawai haidar keyi Shi kam ya rasa yanda zai da hajar saman ya haye inda zee Ke kuka nan ya kamata sorry my everlasting ganin Taki hak'uri yasa ya Lula da ita duniyar masoya take suka manta da wata hajar.
hajar kwa 8 dai-dai ta shiga gida nan ta zauna tana ta sak'e -sak'e haka dai tayi- tayi ta kwanta bacci,da safe kuwa wajen 10 ta shiga side d'in mami suna breakfast ita da husy zama tayi tace "Amma wallahi mami Bazan tab'a yafe miki ba", nan haushi ya kama mami tace "Ke zee rashinn rashin mutuncin ki ko yayi min yawa ban san jaraba na kwaso ba wallahi ina tan tama akanki Anya ba aljanu gareki ba? haba yarinya Sai kace shed'aniya to wallahi zan mummunan Sab'a miki" ,tsaki tayi to ayi d'in wallahi Koni ko ku tashi tayi tayi hanyar kitchen don tasan dole mami tana shiga kitchen inde ta k'are karyawa ,barbad'a maganin tayi a k'asa ta fito d'auke da robar paro husy ce tsaye tace "koma ki aje kuma wallahi Sai na illa Taki tunda kin Maida mami sa arki" ,mami ce tace "husy k'yaleta ai kowa yayi na gari kansa.