Sashe 8
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zeena afalo ta duk'a tana gugar kayanta tana wak'ar adamsy ,mum dake kusa da ita suna hira jefi -jefi "mum wai an fasa zuwa bikin ne?,nifa na k'agu" kinga munyi holiday yau sati d'aya fa "
Zeena ai an fasa bikin mijin yarinyar ya rasu".
Zeena ta d'ago eyya" mum Amma na tausaya Mata Allah ya jikansa.
Ameen zeena amma akwai wata Jikar goggo ta birji za ai bikin ta wani satin don bakiga yanda take ta fad'a ba wai bama zumunci duk baku San 'yan uwanku ba tace lalle muje daku"
Tsalle zee tayi "yeeeeh zamu k'auye Allah tunda wani satin ne yau zan fara had'a kayana, ta tsaya ta rik'e k'ugu tana tunani nan ta shige d'aki ta fito "mum kwana nawa zami"?.
Dariya "mum tai to Amara sati d'aya zamii nan ta kamo hannun mum ta sa dariya wushiryar ta ta fito I" luv u mum naji dad'in sweat labarin nan".
Dariya mum tai ta kalli zeena tana jin k'aunar ta aranta,haka su sadiq suka shigo ta gaya musu suna ta murna.
da yamma zeena ta d'au d'an kunnayen ta tasa zumbulelen hijab har k'as ta gayawa mum zata gidan su munay.
Fitar ta kam taje gidan su,munay en nan suka rankaya gidan Abu mai kitso.
Shigar su gidan suka ga Mata su 2 d'aya Ana Mata kitso d'aya na jira Abu ta kalle su Aa 'yan Mata dama kuna nan"?
Su zeena an girma nan suka zauna suna ta hira zeena tace dama jewels na kawo ko zaku saya masu kyau, nan matar da akewa kitso,tace mu gani karb'a tai tana ganin amma Sun kyau nawa "
Zee tace" 600 hundred" matar tace tana son biyu zeena tace" akwai ma awarwaro inkina so "
Ok ki bayar akawon
Zaro kud'i tai,ta mikawa zeena jikin ta na bari ganin an ciniki nan suka mik'e zeena tace zata aiko a kawo Mata.
Fitar su zeena tace "wayyo dadi"munay tace ba na gaya miki ba gashi kinyi ciniki nan suka rabu zeena tai hanyar gida Shigar ta ko cire hijab batai ba ta d'auko,awarwaro leda 2 ta bawa sadeey ta kai .
Mum dake karanta hisnul Muslim ta aje gefe tace " zeena wan nan rawar jikinfa"
"Mum wallahi kinga daga fita ta har ansai jewels yanzu na bada sadeey ta kai musu awarwaro .
Sadeey ce tai sallama a gidan Abu da sauri taje ta amshe ahankali ta ce "ke nawa tace miki "sadeey tace 500 hundred " ok Yawwa sadeey Komawa ciki tai tace wa matar 600 hundred ,sadeey da bata gama fita ba ta jiyo aikwa da gudu ta arta ta shiga gida tana haki "ya Zee ta k'wala Mata kira Zee tace" meye"?.
Sadeey tace" wallahi Abu naji tace 600 bayan na cemata 500".
Zee tace" jar uban can lalle ma matar nan".
Zarar hijab inta tai ta lallab'a lokacin mum na toilet ta fice sauri-sauri take har taje gidan Abu zuwan taga har matar ta tafi sai d'ayar.
Zeena tace Abu Kiban kud'i nan ta mik'o dubu d'aya Zee tace" saura dari biyu"
"ke ban san rashin kunya Ni me zan da kud'in ki naga d'ari biyar kika ce ".
"Eh na sani amma ai 600 ki kace ai labari yaje mun don haka kiban ".
Dama zeena baki da kunya "?
"Nifa ba rashin kunya nai ba taya zan bada kaya ki K'ara alhali ni bake na bayar akawowa ba"
"To Mara kunya ba custormer ita ce ta saya ba" nan ta wulla Mata naira d'ari tace" kuma wallahi ba zan bada dayar ba ".
Zee ta d'auka tace" akwai Allah,kuma Nayi mamaki tai ficewar ta.
Abu ta tab'e baki yarinya k'arama dake sai tsabar son kud'I tai taki,Ni meemi Nace su Abu de aji tsoron Allah.
**************
*China*
Haidar kwance Akan kujera yasa rigar sanyi saboda sanyin da ake rik'e yake da littafi yana dubawa ajewa yai gefe ya Lula tunaninta
Tunda yaje yau one month kenan baiji muryarta tsaki yai ya fad'a afili rashin waya,laptop ensa dake gefe ya d'auka yai wa kb msg ta email ya tura kan ya saiwa Zee waya ya kai Mata don suna gaisawa bayan ya gama aika sak'on ya koma ya kwanta yana lumshe Ido ya kagu ya koma 9ja,haidar kenan kowa yabar gida, gida ya barshi lol...
Kb ne tsaye a k'afar gidan su Zee yai sallama dady ya fito lokacin da sassafe ne da yake Ana Hutu duk yaran na gida suka fito shida sadiq gaisawa sukai inda kb yace " dama haidar ne yace abawa zeena waya za suna gaisawa"
"Eyya Dady yace sede Ni banso Zee ta rik'e waya yanzu,har se ta gama secondry saboda rawar kanta amma ba matsala tunda yana wani garin ,kuma gaisawa zasuna yi karba yai da godia .
Da gudu sadiq ya shige gida Zee" wallahi kema kin kusa fasowa gari naga an kawo miki waya".
nan ta doka tsalle Allah" swt bro inde kwa hakane Allah sai na baka 200".
Haka Zee tai ta murna tana jiran shigowar Dady amma shiru har akai azahar la 'asar gashi magriba ta k'arato .
Zee sai kallon k'ofa take nan tace dama nasan halin sadiq akwai k'arya.
Koda Dady ya dawo da dare tanaso taji ance Zee tazo taji shuru haka ta hak'ura ta kwanta Hhh Zee kenan..........
*Written*
*by*
*Queenie meemi*
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: . . *ZEENATU by Queenie meemi page17*
♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*dedicated to bena &Lubie*
*[28,Sep,2016]*
*9am*
Zeena ce zaune a kitchen tana soya musu wainar fulawa kallon su sadiq tai duk sun tsaya Mata akai tace"dallah malamai kun mun duhu aka sadiq ya had'e amma dai ai nine zaki sakawa yanzu ko".?
Zee tace faty zan sawa saboda ita ta yan kan Albasa daga ita sai sadeey ita kuma ita ta d'ebon mai sai kabari Kaine ak'arshe bece komi ba ya juya ya fita.
D'akin Dady ya shiga yana zaune ga kayan breakfast ensa agefe sadiq ya gaida Shi " Dady".
"naam sadiq" .
"Zeena ta sakawa kowa waina bandani wai nine ak'arshe".
"Jeka kirata" da sauri yaje ya tsaya "Zee kizo inji dady".da sauri ta d'ago "Kode wayar ze ban"? sadiq yace" ke kika sani"tashi tai ta shiga falon Dady ta tsuguna "Dady gani".
"Yawwa me sadiq yai da baza a bashi wainar ba"? "Dady wallahi ko cokali kace ya d'auke bazai ba" "ai kinga namji ne se hkr yanzu de ki bashi" "to Dady".
Har ta kai bakin k'ofa Dady yai kiranta Komawa tai ta tsuguna nan ya d'auko waya sabuwa dal a kwalinta k'irar c2 jikinta na rawa ta amshe Dady ya kalleta " zakuna waya da haidar shiyace abaki ,Banda shiririta inde naji wani Abu sena k'waceta"
"Insha Allahu Dady zanyi abunda kace".
"Masha Allah" cewar Dady.
Da sauri ta fita tai hanyar d'aki "sadeey tace zeey kizo ki cigaba mana muna jira"
"ku k'arasa man"mum dake d'aki "zeena kije ki k'arasa musu kona k'wace wayar donni banso ya baki ba" cikin sauri ta jona charge ta fita don k'arasa musu.
*After 3 hours*
Mum keta kiran zeena bata amsa ba ta kurawa waya Ido tana latsawa, seda ta kuma kiranta San nan ta d'ago ,"gani mum" fita tai mum ta mik'a Mata salak don ta yanka tana cikin yankawa kirrrrr ringtone en Nokia ya tashi.
"ba wayarki ake kira ba ne zeena"? "bande sani ba" "jeki duba tashi tai Kafin taje wayar ta tsinke again aka kuma bugowa ahankali ta d'auka ta Kara akunne, voice en namji taji "who on d line" ?.
tsaki tai zata kashe wayar don taji ba ai magana ba "my choculate I really miss u" murmushi tayi se alokacin ta gane, gaidashi tayi daga can yace "zeena kina tunani na kuwa"?
Murmushi tai "ina tuna ka man" .
"Kunyi holiday ko"? tace eh "tom idan kun koma class nawa zaki shiga"? murmushi tai wushiryar ta ta fito ,"ss2 zamu shiga".
Zama tai kan kujera ta lumshe Ido yace "zeeta Kice na fara shiri" bata gane me yake nufi ba tai murmushi haka de sukai ta hira nan tace" mum na kirana" badon yaso ba suka rabu .
"ki kularmun da kanki kinji tawan". nan tace" Insha Allah" haka sukai ta waya sukai sallama suka rabu.
Kwanciya tai kan kujerar tana murmushi,jin alamun mum zata shigo yasa ta aje wayar tai waje.
*Bayan kwana 2*
Yau ta kama talata yau su zeena ke ta shirin tafiya birji wajen k'arfe 12 Dady yaiyo musu shatar mota suka loda kayan su mum zeena sadeey sadiq da faty suka d'uru amotar ,sai wajen 4 sukaje k'auyen.
Zeena tai mamakin ganin yara na bin motar su ak'ofar gidan goggo suka tsaya firfitowa sukai aka aje musu kayan su da gudu wani saurayi yazo ya ya kin-kimi kayan mum ta kalle Shi "kar de ace yahya ne"dariya yai ya sunkwi da kai "eh nine" haka ya loda ya shige ciki da su, su Zee suka rufa mai baya.
Goggo dake kan-karar goro ta d'ago kai" yahya ina zaka da kayan nan" d'agowa yai yace" mutan birni ne fa ".
Dede lokacin su mum. Suka shiga "goggo tai ,murna da ganin su abinci aka zubo musu sukaci goggo na kwasar zeena suna ta dariya.