Sashe 7
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Haka haidar ya k'araci surutan sa bata ce komi ba se hmm Aa gabatowar kiran magriba ya kalli agogon sa ya mik'e zai tafi itama ta tashi se alokacin tad'an saci kallon sa ak'asan zuciyarta ya burgeta Musammn tashin k'ashin da taji yana yi Alal hak'ik'a tana son taji mutum mace ko namji na kamshi .
"I really luv u zeena" dumm! taji gabanta ya fad'I da wani yanayi da bata tab'a ji.ba "pls say something my choculate".
idan ka taba zeena lokacin zata iya runtumawa saboda tsananin yanda taji "do you love me"?.
San yayyar ajiyar zuciya tai sabida tambayoyin daya wa watso Mata lokacin da ta ankaro da hon en da kb ke yi.
Hon kb ya kuma matsowa take haidar ya Ankara tashi yai ya kalleta "ok bari na tafi kinji pls i need ur answer pls" ,kallon sa tai tad'an sunkwi da kai tana Allah ,Allah ya tafi.
ganin ya fita ,itama ta shige gida su mum na tsakar gida kanta ak'as ta shige d'aki kallon juna Dady da mum sukai sukai murmushi dad yace " zeena rigima an girma".
mum tace" ade Girman Allah ya zab'a mafi alheri" dad yace Ameeen ya tashi ya tafi masallaci.
Shigar zeena d'aki ta rasa wane yanayi take ciki ba abunda take tunawa da haidar se k'amshin sa, yau jinta take kamar a sabuwar duniya take ita kan ta ji take kamar an d'ora Mata wani nauyi.
Wajen k'arfe 8pm haidar ya shiga gida bayan ya aje kb a gidansu,Shigar sa gida lokacin mum na zaune kan dinning tana cin tuwon shinkafa miyar shuwaka ."Aa my haidar".
Naan "mum" kitchen ya zarce hardasu d'an tsalle yana wak'a.
Mum ta kalleshi tai.murmushi lalle Yayi D'an nata da labari a abakinsa ,dama can d'abiarsa ce tun yana yaro inde abin wani farin cikin ya same Shi haka zai tafi yana tsalle yana waka alamar abun yai mai.
Dawowa yai ya zauna d'aukeda maltina a hannu "mum ya Sosa k'eya yau naje gidan su Zee " .
"Wace kuma Zee"? nan yace" oh mum na manta ban gaya miki ba ai na samu yarinyar da na keso nan ya sunkwi da kai kuma Allah mum irin kalar da nake so".
Mum tace oh su haidar ko kunyata bakaji seka ce kakar ka don gidanku Ni mece in ba fara ba ".
"Mum aike daban ce "
Dariya tai tana Son haidar sobada shima yana matukar Sonta.
"Lalle kwa zanso ganin surukar tawa" .
"Idan na dawo mum ai zaki ganta".
"to Allah yasa".
Haka ya tashi ya shige d'aki ya fad'a gado kawai idanuwan Zee yake hangowa ahaka bacci ya kwashe Shi tareda tunanin zeena .....
*Written*
*By*
*Queenie meemi*
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: *ZEENATU by Queenie meemi page 15*
♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*dedicated to Lubie &bena*
*[25,Sep,2016]*
******
Da sassafe Haidar ya tashi ya shirya da yake jirgin 1 zai hau gashi so yake yaje kano da wuri wajen 8 ya fito da jakarsa mami na zaune yaje ya gaida ta .
"Aa my haidar tafiyar ce"? "Eh mami so nake naje kano da wuri don jirgin 1 ne"
"Ok Allah ya taimaka yasa agama lafiy sede zan missn ka gashi husna basi Hutu ba ".
Mami ay saura Wata d'aya si Hutu ko kin manta "
"Hakane fa kaga shirin bazai yawa ba".
wayar kb ce ta shigo adai- dai lokacin tashi yai to" mami Allah ya k'addara saduwar" mu haka ta raka Shi har wajen gate tana mai adduar kiyayewa.
Shigarsa mota bai zame ko ina ba sai gidan su kb nan ya d'auko Shi.
Suna cikin mota kb yace" ya kun sallama da mutuniyar "? "Aa yanzu de zamu je sai da suka biya ta super market suka lodowa Zee kayan k'walam tarkacen su alawowi da kalolin biscuits irin manya manyan nan da su turare mai da sauransu haka suka loda suka doshi gidan su Zee.
Zuwan su keda wuya Zee na fitowa zata school ai tana ganin su ta runtuma aguje tana haki haidar yai murmushi, firfitowa sukai lokacin dai -dai yake da fitowr Dadyn su Zee zai,kai su faty school.
*******
"Aa haidar" nan suka gaisa suka sanar dashi tafiyar haidar China sunzo sallama da Zee ne
Dady yai dariya har" abada de zeena ba ta rabo da shirme ina ga ganin ku ne h yasa ta runtuma bari to na kirawo muku ita" .
Kallon juna sukai Suka jin gina damotar kamar b'arauniya haka ta fito sai sunkwi dakai take dad ya zo ya wuce sukai mai adawo lafiya ganin tafiyar dad yasa ta koma soro jikinta na rawa se kallon hanya take kar ta ga idon sani.
Haidar dake tsaye inda ya kafeta da idanuwansa ganin yanda tai kyau a uniform in yana wani murmushi ya tako ahankali "zeena" bata ce k'ala ba.
"Ina amsata" sunkwi da kai tayi tana dariya "kinga tafiya zanyi na 3 month zanyi course na business a China San nan zan dawo pls tell me" school bag inta ta d'auko ta zaro pencil da paper .
Ta tsuguna tai short note ta mik'a mai zuciyar ta na bugawa saboda yanda ta kamu da son haidar.
Bud'e takardar Yayi ya k'urawa rubutun Ido ya fara karanta wa kamar haka:
_whenever I see you I feel happy,seeing you is the best thing of my life I become glamorous about you, you are my lovely and good looking._
Ninke takardar Yayi yaasa A aljihu tare da mamaki a kan fuskarsa na yanda ta iya watso wan nan kalamai sanyin Dad'i yaji zai Mata magana ta shige gida aguje
Juyi Yayi yad'an ya daki hannunsa ya fita yana murmushi ta gefen bakinsa kb ya kwashe da dariya idan" zaka zo mutafi to kasan kano muka nufa ka zauna tsinkar fure" ,kayan da suka sayowa Zee suka fito dasu wani almajiri suka kira ya d'auka ya shiga dashi.
Haka suma suka Hau motar su suka tafi inda haidar keta murmushi duk sanda ya kafa eyes nasa Akan paper.
Zee kam ganin 9 am tayi yasa ta cire uniform inta ta kwanta kayanda aka kawo Mata ta bud'e nan taga choculate jingim murmushi tai"lalle yau zan yank'wana su sadiq in bada order in anki bi aga ina Shan sweat bazan bawa mutum ba" ita kad'ai keta magana.
Dad'in da t akeji haidar bazai kuma zuwa zance ba sayya dawo dukda tana sonsa ta tsani hirar nan .
12 :30 su haidar na kano ditect airport suka zarce 1 dai-dai jirgin su haidar ya tashi inda kb ya tafi ta motar haidar Wanda Shi zai koma da ita jigawa.......
*After 3 week*
zeena ce zaune Akan Kujera ita da su munay sunje gidan biki,ta Lula duniyar tunani Wanda kwanin ya zameta saboda yanda take yawan tunanin haidar Aneesa ce ta tab'o zeena "yana ga kin yi shin shiru munata hira kin Lula tunani"
Zeena da ta yatsine fuska.
"Kin san me Aneesa wallahi Ni yanzu a ban San yawan magana don Ni yanzu innaga Ana fad'a ma abin dariya yake ban saboda fad'a ai,se yara" dariya su munay sukai. "Anya kwa Zee Ked'in da baki da hak'uri kamar zazzab'i".
"Uhum munay kenan ai koke yanzu kika ganni ina hakan ai kya mun fad'a da d'in ma yarinta ce ai ,kin manta yanzu mun kusa shiga ss2 daga wan nan hutun da zamu tafi ya k'are fa sai ss2 kin San me Allah in na shiga ko senai tsiya duk da ba bordin bace"
" hmm adai juri zuwa tafi Zee ,Mu ai haka muke so ki dena fad'an zeena" .
dai- dai time en Wata yarinya yar yabawa tazo wucewa ta take wa Zee k'afa "wash" take ta kaiwa yarinyar duka "dalla malama bakya gani ne kin taken k'afa "
"Yi hak'uri ban ganki bane cewar yarinyar jin zafin da tai yasa ta kuma hararar ta "banza kawai bar nan kona mauje ki yarinyar ta murgud'a Mata baki "na baki hkr se wani masifa kinamun to karki hak'ura".
Ji kaje kau Zee ta kai wa yarinyar Mari ta d'uma Mata dundu munay tace" haba Zee yan zufa kikace kin dena irin hakan"
"Wallahi haushi taban,yarinyar ta tafi basu Dad'e ba saiga ta nan da Wata hamshakiyar Mata kana ganinta kaga mai naira
Ganota sukai matar ta tsaya tace" nunan wadda ta dake ki nan ta nuna zeena.
"Haba yarinya ya zaki kama ki ta dukanta bayan ta baki hkr"? hjia rashin kunya tai mun " badai Dad'i hakan yanzu idan uwarta ta ganki ai bazata ji Dad'i ba Ni ta bawa ajiyar yarinyar akusa dani take kinga kamar Amana taban karde ki kuma dukan ta" tab'e baki zeena tai ta juyar da kai .
Matar ta kalle ta tace" Allah ya kyauta".
Bayan tafiyar matar nan zeena dai sai mita take munay tace" mai hali de baya fasa halinsa Sun tafi ma bazaki hak'ura ba"..........
*Writtng*
*By*
*Queenie meemi*
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: . . . *ZEENATU by Queenie meemi page16*
♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*dedicated to Lubie nd bena*
*[26,Sep,2016]*