Sashe 29
Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hajar na zaune tana saurarar wak'ok'i a wayar ta haidar ya shiga harara tabishi da Shi zama yayi yace "hajar tun safe ina kika je"? shiru bata abashi amsa ba "tambayarki fa nake" tsaki tayi "inda ka aikeni" tashi tayi ta shige d'aki binta yayi d'akin yace yanzu abin naki yakai har kina d'ebar mini kud'i anya hajar kina son gamawa duniya lafiya kuwa,ciki ne da Ke haihuwa ko yau ko gobe kika sani ko ki mutu ko ki rayu, ya kamata ki gyara rayuwarki" "dalla.malam ya isa in so kake na mutu ai kaima zaka mutu ka damu dani ne ? don haka ba ruwanka da life d'ina" "hajar kefa kika nace kina sona har mami suka nace suka aura mini ke Amma ni kikewa haka" "nayi din kuma wallahi dani kake zancen kaida wan nan tsohuwar" fusata yayi jin ta ambaci mami k'yaleta kawai yayi darajar cikinta "hajar rabon wan nan cikin ne yasa kika zamo Mata ta Amma ki kuka da kanki",fita yayi daga d'akin yaje falo ya shiga kitchen yana k'okarin dafa tea.....
*Story writing& editing*
*Sueen meemi*
. .
[3:05pm, 10/11/2016] Kaleesat basheer: *ZEENATU by Queen meemi page 75-76*
. .
. .
*®NWA*
*Queenmeemi.WordPress.com*
"Ai wallah Amina na gano gidan nasu yanzu gani a mota gidan nasu zani Shawarar da kika ban Shi zanyi" aje wayar tayi dai-dai time d'im motar tayi parking a k'ofar gidan sun Dad'e a ciki Sa an nan ta fito wani yaro ta tsayar "kai nan ne gidan su zeenatu" yaro yace eh murmushi tayi San nan ta shiga gidan sallama take tayi da yake weekend ne wajen 11 duk suna d'aki bacci sallama ta kumayi da k'arfi San nan zeenatu ta fito matar tace "zeenatu nake nema" zeey tace "ai nice" Dariya maryam tayi azuciyar ta tace tabbs tana da kyau tsayuwa ta gyara "ni matar ma'aruf ce" zeey tayi Dariya "sannu da zuwa bari na kawo miki ruwa" dakatar da ita tayi tace "ba zama na zo ba kawai nazo nai miki kashedi ne, akan auren mijina da zaki domin na tanadi makaman yak'i akanki",zee ta yatsine "Ke saurara ya zakizo gidanmu kina mana hauka" ,maryam tace "wan nan har wani gidane" zee tace "tunda ba gida bane sai ki fita" maryam tace "ank'i" zeey tace "nakula baki da kai kuma mijinki ne sai na aura" Mari maryam ta kaiwa zee ,zafi taji itama ta rama da gudu mum tafito "Ke meye? Ke wace zaki zo kina dukar min 'ya"? maryam tace "wallahi idan bakiwa 'yarki kashedin aure min miji ba, sai na illatata" zeey tace "wallahi sai na auri mijinki sai dai ki mutu" janyo zee tayi ta kuma wanka Mata mari nan mum ma ta kaiwa maryam Mari "Haba Ke baki da hankali ne kizo har gida kina hauka wallahi in baki fita sekin gane aurenki,an gaya miki kishi hauka ne".
sadiq ne ya shigo nan ya tarar maryam na surfa masifa,take ya zame hannu "wallahi ki fita konai boxing dake" zeey tace "kije ki sake shiri" maryam dake huci tace "to mu zuba ni dake D'an halak ka fasa" sadiq ne ya kai Mata naushi tayi gefe direct soro ta fita ta hau mota ta tafi,zee kuwa kuka ta saka ta shige d'aki, mum ma ta bita mum tace "kiyi hak'uri zee kowane bawa da yanda rayuwar sa take kasancewa", Bayan fitar mum zee ta d'au phone d'in ta ta sanar da ma'a ruf irin cin kashin da matar sa tai musu ,cikin fushi yace "zee kiyi hak'uri zan samu maryam d'in".
*8:pm*
ma'aruf ne zaune shida maryam ta inda yake shiga bata nan yake fita ba "Haba ya dace ace kije gidan mutane ki daki 'yar su kinga ai kin karya doka" kallonsa tayi "Haba wallahi Bazan zauna da kishiya ba" ma'aruf yace ai aikin gama ya gama domin d'aurin auren kawai muke jira idan zaki hak'uri ki rungumi k'addara to domin aurena da zeenatu babu fashi,zanyi auren nan be badon cin fuska agare ki ba sai don kawai nayi bouts, kuma last warning kar ki kuma fita da zuwa gidan surukaina na gaya miki ,kin jawon Jin kunya se kace kanki aka fara kishiya" da kuka ta shige d'aki binta yayi ya hau lallashi domin baya son b'acin ranta amma kamar zugata yake kawai seya k'yaleta ya fita ,direct gidan su zee yaje.
kiran zee yayi ta fito idon nan luhu-luhu alamar taci kuka "ma'aruf mu hak'ura da juna tunda kaga yanda matarka tayi min", "Haba zeey kar wan nan ya b'ata ranki duk barazana ce yanzu ma saida nayi Mata fad'a don Allah kiyi hak'uri zeey I luv u so much,Bazan iya hak'ura da keba,ba yanda zatai tace ta hak'ura San nan ta kalleshi "Amma kaiwa matar ma kashedi bana d'aukar reni bar ganin tana ganina k'arama ko don ta girmeni, ni da zuciya d'aya zan shiga gidan ka" birgishi tayi yace "madalla zeey insha Allahu hakan bazata kuma faruwa ba" cewa yayi tayi mai sallama da mum soro ya shiga mum ta fito nanma itama ya bata hak'uri tace ba komi kishi Ke damunta ,Godiya yayi sukai sallama da zeey ya tafi cike da k'warin gwiwa.
*Story writing &editing*
*Queen meemi*
.
. *ZEENATU by Queen meemi page 77-78*
*NWA*
Queenmeemi.WordPress.com
*dedicated this page to Maryam Oumeey & husna Tnz 4 d care*
yau hajar da k'arfin gwiwar amfani da maganin boka ta tashi haka kubra ta bugo mata ta dad'a jadda da Mata wak'e- wak'e take yau waje satin d'aya bata lek'a kitchen ba sai yau ta tashi taje ta dafa wata indomie guda biyu da k'wai ta Barbad'oshi da magani duka dinning taje ta aje ta koma kan kujera ta zauna haidar ne ya fito da shirin fita Aiki da yake yau Monday tararsa tayi "ya haidar ga breakfast nan nayi maka", da mamaki ya kalleta yasan bata Saba ba ganin ta tsare Shi da Ido yasa ya je kan dining din ya had'a tea ya kurb'a, kubra tana tsaye kansa tsegege, "ya haidar kaci indomie d'in mana" "ai kinsan indomie ba cimata bace kawai ki cinye nagode" fita yayi tana tsaye kamar ta kurma ihu tsaki tayi "Yanzu nayi a sarar kud'ina Ke nan tab wallahi seka biya" da sauri ta bishi kamar ba bai ciki ba,kira ta k'wala Mai har ya bud'e mota ya tsaya ta karasa "ka bani kudi zani sai Abu" "wane Abu ne Abu"? tsaki tayi ta d'aga murya "malam in bazaka ban ba ka gayan ganin Mai gadi ya lek'o ta d'an d'a d'akinsa yasa ya zaro dubu d'aya ya bata ya shige yaja baki bud'e ta bishi da kallo,."na daiyi asarar maganin boka" basarwa tayi ta shiga ciki.
yau mami ta kuma komawa gidan su zee lokacin dad na nan rok'onsa ta kan abasu dama ta biyu dad ya kalleta "hajiya agaskiya mun riga anyi magna da wasu kawai ayi hkr zaman da sunkai da ma ya wadatar, Allah ya harda kowa da rabon sa,ba yanda ta iya haka ta koma gida.
Cike da jimami.
zaune ta yi Tayi jugum hajar ta shigo "hajiya ga kaya na nan na kasa wankewa ki wanke mini saboda bana bawa Mai wanki sleeping dress" mamaki k'arara hajiya tayi ta d'ago ta kalli hajar "Yanzu don baki da ta'ido nice zan niki wanki"? "hajiya to meye aciki Naga cikin D'an ki gare ni" Mari hajiya ta kaiwa hajar ihu ta saka "wallahi akan haidar zan fanshe". kuka ne ya kubcewa mami ga haushin da takeji na zuwanta gidan su zee ,ga kuma hajar d'iban kayan tayi taje bangaren hajar din ta watsa Mata tace "idan ba zaki wanke ba ki zauna haka" tsaki hajar tayi "wallahi dani kuke zancen anbu an samun Ido" mami tana komawa ta bugawa umma waya tace tazo tana son ganin ta,nan tace zata zo Anjima.
misalin k'arfe 4 umma maman hajar da kawu sule k'anin mahaifin hajar,suna zaune mami na zayyane musu irin abinda hajar Ke musu,hajar ce ta d'ago "wallahi umma wani abin kawai fad'a take" Mari kike ki kau kawu sule ya bata umma kuwa huci kawai take "lakle hajar wuyanki yayi k'wari, yayar tawa kike gayawa haka, to ko kema kin shiga layin da 'yanmata Ke Kar a ragawa uwarmiji? to ki sani Ke uwarkice domin yaya tace wallahi hajar idan baki hankali ba sai na miki baki" ,kawu sule "yace in Banda sharrin zamani har hajar guda nawa take" umma tace "sharrin k'awaye to wallahi ki sani hajar k'awaye sai su kaiki su baro muddin baki na kirki ba,Yanzu ko Ke ki kaga anama mami haka ai Kya shiga"
mami sa ta share hawaye "da hak'k'i tabbas domin mun ci zalinn zeena nice ma na bada goyon baya hak'k'in yarinyar Ke bina" Amma nayi Dana sani" umma ta katseta "yaya nasan komi duk abinda ki kayi be kamata hajar tayi miki ba,ba irin kukan da bata minba kan na shige gaba, ta Auri haidar don tana son sa Amma Yanzu kika tulank'asa a Ido idan ma k'awaye Ke zugaki kaiki zakuyi su baro".
d'ago kai tayi ta kalli mami ta harareta ta gefe kawu ya kai Mata duka cike da tsawa yace ta tashi ta fita ,umma ta tsaida ita "Allah idan bakibi mijinki da mami ba ,bani bake" fita hajar tayi tana k'un-k'uni tsaki tayi Wallahi duk abinda akai mini kan haidar zan k'are.
to fanz Ina godia bisa k'aunar ku.
*story writing&editing*
*Queenmeemi*
. . *ZEENATUby Queen meemi page79-80*
. . . . . .
*NWA*
*Queenmee.WordPress.com*
kubra na gaban boka Mai kankan ya kalleta "ina wan nan matar ne ina sonfa Aiki akanta don tayi mini",kubra tace "Aa bari ta haihu" to ba matsala inji boka,"tana haihuwa ki gayan" kubra tace "karka damu Mai kankan" . Mata ne dank'am sunbi layi suna jira a kirawo su ,Allah ya kiyashemu tab'ewa ka shiryi matan musulmi baki d'aya.
*Bayan kwana 2*