← Book details Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 35

Sashe 12

Zeenatu Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Haba zeena wlh sonki nake saboda ke fa na rabu da bintalo tunda kika tafi na kasa sukuni ganin hakan yasa na tawo don manya su shiga".
"Wai nan ma k'auyanvcin zakai mun? to ka rabu da Ni".
ta wuce Shi ta gefe.
Binta yai yana k'wala Mata kira ko waiwaye batai ba.
Shigar ta gidan su ta zauna sai had'e rai take mum tace "meya faru ne" .
"Mum ina wadan nan Mutane da mukaje k'auye sukai ta zuwa gunta"?
"Eh na ganesh".
"to wallahi d'aya yazo garinn nan saboda Ni tunda na fita d'asu yake bina".
Mum tace "to kide bi ahankali karde ki mai wulak'anci don ba kyau".
"To mami yaya zan mai"?.

"Ki bashi hkr Kawai" ,tom" hakan za ai.
Tashi tai ta shiga d'aki ta cire hijab enta ta d'au phone enta ganin kiran hardar yasa tan nuna.jimami a face inta
"OMG! Ban san ka kira ba my man". kiran sa tai ya dauka ,"tawan ina kika shiga ne"? .
"Wallh dear naje unguwa ne".
"Yawwa Amma dai baki make -up ba don ban san a gane min ke".
dariya tasa "kar ka damu ko lipstick ban saba sai kwalli" "shima kwallin ay Kara wa big eyes naki kyau yake".
"Sorry sir"
"Yawwa ko kefa" agurguje suka kashe phone atare
Don k'ok'rin yin sallah

*Washegari*

Haidar dake k'ok'arin fita ya shiga motar saya tada kenan, da sauri husy ta fito "wait ya haidar don Allah number en Anty zee zan kira ta mu gaisa".

Fitowa yai "yawwa sis wai me zee taiwa hajj ne? jiya fa ta dad'e tana mun fad'a wai ita zee ba tai Mata ba kuma kin san Allah mum tayi fushi shiisa yau,ko kallo na batai ba".
Husy ta gyara tsayuwa nan ta gaya mai abinda mami tace mata ,haidar yace "Kai mum wan nan fa tum tana K'ara mane ai yaci ace ta manta pls sis ki taushe ta ni kam in ba zee ba sai rijiya".
Zeey tai dariya "karka damu ya yana zan taushe ta don Nima ina son zee".
"yawwa k'anwata godia" haka ya bata number en ya tafi yana jimami.
Bai zarce ko ina na sai gidansu kb ya faka mota ya fito k'anwar kb ta fito ganin sa yasa ta canja tafiya "ya haidar ina yini" kallon ta yai tai farrr da ido ,dai dai,lokacin kb ya fito tsawa ya daka mata "khady me kike atsaye" firgigit ta dawo daga duniyar data tafi don har ta ganota a lambun soyayyr haidar don ta dad'e da kamuwa da sonsa.
Wucewa tai sum -sum.
Kb yace "Aa aboki ya dai na ganka kamar baka dai dai" hmm "Kai dai bari wallahi mami ce kesan sani a matsala cuz tace bata sona da zee " .
Kb yace to" me tai Mata"? haidar ya girgiza Kai no ban san reason ba Kawai de Ni kam bazan iya ba zee ba
Kafad'ar sa ya dafa kar wann an ya d'aga hankalinka kowanne aure da irin nasa matsalar kai ta addua kana lalleshin hajiya zata sakko kai da ka kema D'an gaban goshin ta".
"To kb Ngd"

Motar sa suka shiga yaja suka fice daga harabar gidan.

*Tsalha*
Zaune yake a inda ya sauka yai ta gumi Audi mai kayan miya ya dafa Shi "meke faruwa tsalha kace sana'a ne ya kawowa garin nan Amma kaki ka fara".
Jin-jina Kai yayi ba" haka bane Audi dama wata yarinya nabiyo wallahi sonta nake kodan ta ganni D'an k'auye wallah na kasa dena sonta,yanzu kaban shawara".
"Ni kam shawarar dazan baka ka tafi garinku Kawai dama 'yan matan birnin nan ba kulaka zasuyi ba dai-dai ruwa dai dai tsaki ka kyaleta".
Tsalha yace" bazan iya ba sonta nake ,Kawai na yanke shawara zanje gida na turo manya na".
"Kai tsalha nan fa ba irin can bane Kai hakuri Kawai" takalman sa ya shura yai
waje Audi ya kalle Shi ya jin-jina Kai.
Fitar sa bai zame ko ina ba sai gidan su zeey k'ofar gidan su ya tsaya lokacin zeey suka fito ita da munay da Aneesa zasu islamiyya saboda sun kusa sauka shiisa suke zuwa da wuri
Shan gaban su yayi "zeena don Allah karki tafi Ni ke na keso ba bintalo ba" ,munay da Anee suka kalli juna suka sa dariya.
Zee ta kalleshi ta juya "pls tsalha wai Kai ba kaji ne? nace ma an kusa bikina kai hak'uri mana an tab'a so,dole ne fisabilillah ina zaka kaini".
nan ta d'an sakko plss" tsalha Kayi hak'uri Kaji tai" D'an murmushi ganin hakan yasa yace"to Shi kenan Amma ki sani ina sonki duk da Ni D'an kauye ne" .
"to naji ka tafi" haka ya tafi yana waiwayon su.
Munay tace" ikon Allah zee ina kika samo wan nan mutumin"?. Aneesa tace" Ni bakiga bama ko kallonsa ban ba" .
Zeey tace" wlh k'auyen birji mukaje biki nan ta basu labrn diramar da akai ak'auyen sukai ta dariya.
Aneesa tace" ki dai bi Shi A hankali ki rabu lafiya kar kiga D'an k'auye ne wlh zai iya komi".
Munay tace" haka ne to Allah ya kyauta" zee tace amee.....

*Written*
*by*
*Queen meemi*
*Queenmeemi.WordPress.com*

.
[10:02pm, 01/11/2016] meemi basheer: . . *ZEENATU by Queen meemi page23*

♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
♠. ♠.
*®NWA*
*dedicated to bena &Lubie*
*[7 Oct 2016]*

*Tsalha*

Haka tsalha yaje d'akin daya sauka ya had'a kayan sa ya kalli mai kayan miya "Audi Ni na tafi birji Nanda kwana uku zan dawo"
"Audi yace to kabari sai gobe mana kaga ai yamma Tayi" aje jaka yayi ya zauna "tom gobe da sassafe zan tafi" .
Da sassafe haka tsalha ya d"auki jaka yaje tasha ya shiga motar birji yana ta tu nanin yanda zai tun kari malan na soro.
Wajen k'arfe 12 yaje tun daya shiga cikin gari bai zarce ko ina ba sai gun baba na soro ,shigar sa baba na soro na zaune yana Shan kunu "Tsalha ina ka shiga ne "?
"Wallah baba na d'anje jigawa ne".
tome ya kai ka can jigawar kai da baka da komai acan"?.
"Wallahi baba dama magana ne ke tafe dani saboda dama naiman aure nake acan to iyayen yarinyar nan sunce na turo" sunkwi da Kai yayi yana dariya.
Tsalha kenan to yanzu ya kake so ayi"?
Dama munyi da su zan koma jibi "shuru baba na soro yayi yace to Allah ya kaimu ,ai mu inde neman sunnar ma Aiki ne ai abun farin ciki ne ,yanzu jibi sai muje da kawunka farin ciki ne ya ishi tsalha kamar Wanda akace an bashi zeena,tsalha akwai ka da k'arfin hali lol.

*********

*Hydar*

Zaune yake yai tagumi mum dake tsaye kansa tace "haidar Ni mahaifiyar ka nace ka rabu da yarinyar nan mana kaje ka nemo ko wacce yarinya ce Amma Banda wan nan" .
"Mami wai me Tai miki ne? wallahi zeena nada tarbiya"
"Shut up haidar yarinyar nan kun san rashin kunyar da Tai mun Awani biki tana tab'en baki kamar Ni, akan ta daki wata yarinya,nai Mata fad'a to tabbas bata da tarbiyya".
"Mum wallahi zeena tana da tarbiyya kuullm bata rabo da islamiyya yanzu next week fa zasuyi sauka wallahi mum lokacin k'uruciya ne"
Kallonsa tai "Bawani k'uruciya Kawai rashin tarbiyya ne ka sani tun tuni na hak'ura da abinda tai mun, Amma yarinyar ce Kawai bata kwanta min ba".
mami wallahi yanzu zeena ta daina ki hkr wallahi ita nake so" .
"Tun yanzu ka fara sa'nisa dani Ina ga in Kai aure, to ban lamunta ba, ban amince ba, haidar ka nemi wata".
tana fad'ar hakan tai gaba abinta.
Haidar ya dafe Kai idanuwan sa sun jajawur jiyai kansa na sarawa tashi yayi ya shiga d'akin sa ya zube a gado yana Maida numfashi.
Husna dai-dai lokacin ta dawo daga school agajiye da yake sun fara shirye -shiryen neco da waec ,direct D'akin haidar ta shiga gani tai ya k'urawa laptop ido Shiba dannawa yake ba.
Zama tai kusa dashi ta lek'a laptop en ganin ya k'urawa Hotan zeena ido yasa tai magana.
"Ya haidar" bai magana ba sai ido ya bita dashi.
"husy I can't live without her , but mami tace bata Amince ba pls ya zan yi Allah in ba itaba bazan aure ba"
Husy tace "ya haidar kadaina fad'ar haka in zeey matar kace ba makawa sai ka aureta Insha Allahu nai maka Alk'awarin shawo kan mami saboda Kai kad'ai ne brother ina you are d one & only ban son naganka cikin damuwa".
Kallon ta yai yace" really"?
"yes I'am sure ya haidar".
"Tanks so much my husy"
"my pleasure ya haidar dnt worry".

Tashi tai ta fita ya bita da ido ,teble en gaban sa ya daka, "why mami" dafe kansa yayi Kawai ya suri key en motar sa ya fita ya shiga motar ya kwasa aguje.......

*************

*Zeena*

Zeena yanzu kullum tana busy saboda saukar su data k'arato Wanda za ai bikin saukar next Saturday,ga karatun waec agabanta shii'sa kullum tana busy,ko waya ma bata calling indai ba haidar nata ne ya bugo ba.

Tana zaune tana d'aga less da atampha da takalmi da Dady ya sayo Mata Wanda zata sa ranar bikin saukar su , ta kalli mum tace" Amma zaki gayya ko mum"? tace "Aa Dan d'orawa Mutane wahala Kawai de zan gaya musu"Dan kar suji daga sama".
"Hakan yayi kuwa"
Su munay ne sukai sallama zee tace yawwa Aneesa gun tailo naki zaki rakani Naga yafi iya d'inki mai kyau"
Aneesa tace" oke dama nima nakai mai na saukar mu" zeey taje gaban mum ta tsaugunna "mum bari nakai d'inkin don na samu da wuri"
"Mum tace to adawo lafiya wai ba har da su sadiq za ai saukar ba".
zeey tasa dariya wallah mum an fasa da su sai next year .
Sadiq dake shigowa ya had'e rai mum tace" Sadiq ashe ban daku a saukar? kaga yanzu dadn ku ya Kai maka d'inki har kala 3 "
Zeey tace "Allah kar abasshi" kallon ta yai ya daka Mata harara to yar black stomach wallahi sai an ban".
Gwalo tai mai taja hannun Aneesa sukai waje suna dariya.
Sadiq kamar yayi kuka ya shiga d'aKi yana had'e rai......

Haidar......oh kudakace Ni plss

*Written*
*by*
*Queen meemi*
*Queenmeemi.Wordpress.com*
Chapter 12 · 0% Book details