← Book details Wa Zai Furta Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 68

Sashe 52

Wa Zai Furta Part Complete Hausa Novel · about 1 min read

*MAMAN ABDALLAH* 💖💖💖

Assalamu alaikum. Ina Kara godiya ga masoya, Kuma Ina Kara bada hakuri Dan Allah masu kirana a waya a ringa mun chat saboda Kiran Yana hanani typing da wasu ayyuka. Duk wacce ta Aiko da sako Zan gani Zan kuma bada amsa ko amun voice idan bayanin nada tsawo Zan tura Mata hotunan magungunan da bayanan su.
Na gode Ina maku fatan alkhairi.👍🏼

Alawiyya🗣🗣🗣 Aiko da 24 yau an Sami daya as usual😄😄🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀ *Uwa Mai bada mama, I love you Mom ( Maryam adamu tikau maman amannas)*🤐 *WA ZAI FURTA?*🤐
2⃣4⃣

*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana. Amin.*

*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*

*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*

👉🏼💞💕💕 *RUKAYYA BAKO DAN BATTA I love you so much, remember this always*🥰😍😘.

****************
*KADUNA RIGASA*

Wannan doka da tsari ya Kara taimaka wa zaman su sosai da sosai, gidan ya zauna qalau ba sauran tashin hankali idan Yana gari ko wace zata kama tsaginta har ya gama kwanakin sa ya koma sannan zasu ci gaba da ziyarar juna, Koda yaushe Ummi na sashen Amira musamman da ta Fara laulayi...........

***************
*ABUJA NIGERIA*
Chapter 52 · 0% Book details