Sashe 6
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
''Kyauta yana kara dankon kauna, bana yiwa kowa kyauta sai wanda yake (so special) a gare ni, sai dai sadaka.
Na fahimci baki iya karatu ba, don haka kiba Auwal ya karanta miki abinda na rubuta, doguwar wasika ce.
Akwai hotunana a ciki don ki karen kallo, ko akwai wani abu wanda yake wani nakasu a tattare dani, don na gane har yanxu ana so, ana cillawa kasuwa ne.
Xan koma Jos, baxan dawo ba sai da kayan auren mu.
Amma Atine, baxan samu kosa gaisuwa ta mutunci, daga matan da nike so da aure ba, daga Atinen da ta sani aure bam shirya ba?'' wani tattausan murmushi ne ya subuce min, wai na sashi aure bai shirya ba.
Meye shirin, bayan suna da kudi, suna da muhalli mai tsabta?
Oho!
''Me xan ce maka to?'' ''Ina son ka Muhd.
Bello'' nayi hamxarin kai tafukana na rufe fuskana cike da matsananciyar kunya, ina girgixa kai alamun ''a'ah banda wannan'' ji nayi ya matso gabana na kara rudewa, daddadan kamshin shi, kwarjinin shi, jinin mulkin shi da cikar xatin shi sun mani mayafi na runtse ido da karfi, tattausan yatsun shi yasa ya dago habana ya dubeni sosai da murmushi ''kada ki tsorata, child, ke 'yar shilla na ce, Atine, ba abinda xan maki illa RAINO, raninon ki xanyi har sai kin xama kaxa, sannan...'' ko me ya tuna?
Yayi saurin toshe bakin shi ya maida hannuwan shi aljihu, ba xai wuce tunanin Atinen yarinya ce karama kuma 'yar kauyen su ba, da kyar in ba kara tsoron shi xata ji ba.
A duk sanda yake tare da yarinyar, mance shekarun ta yake, rayuwar barikin Jos, ba daya take data kauyen Karaye ba.
''I am sorry, Atine yi hakuri na tsorata ki wasa nake maki, kai dan Jos!'' Muhammad ya shigo ''mu je ko?'' ''Ina fatan an sayi bakin, Atine me xaki bani in kai tsaraba Bukuru wa Inna na?'' Na dube shi a sanyaye ''bani da komi Muhd. sai daddawa da muke yi da KALWAR Baban mu, sai kuma citta, masoro, kanumfari,cittamai kwaya, barkono da xogale.Ban sani ba ko Innar ka xata so?'' ''Sosai kuwa, don Innata bata girki sai da kayan kamshinnan da kika ambata,
Hakanan ma'abociyar cin xogale ce da yin miyar sa, wallahi kin ji na rantse, ko dan Karaye?
Yayi tsaki ya soma tafiya yana cewa ''kai dai surutun ka Muhd., is too much, talkative soldier, try to remember always Atine is too young!'' Na juya ina kunkuni na shiga dakin Amarya ''kai ni Amarya yau Allah ya hada ni da mai kwadayin tsiya, wai lallai sai na bashi tsaraba, gashi gallele ko mai xai yi da 'yan shirgin kauyen mu oho, yanxu haka ma xubdawa xaiyi a lambatu'' tace ke kuma marowaciya ba, da mai rowa ai gwara mai kwadayi, da kyar ma in akwai masoron ke dai hada ki bashi, son ki suke, mai son ka kuwa ai ya gama maka komi.
Ko ya dauka ko ya xubar, ruwan sa.'' Ina jin tashin motar su na kinkimo jaka na nufi dakin Guggo, Goggo tayi murmushi, ''har an soma cafko toshi'' nayi dariya ''ni ban ma iya budewa ba, bari Sani ya shigo'' dan halak din ban rufe bakina ba naji gyaran muryar shi yana surutun su ma 'yan bal, ya shigo yace ''eye, Afiruwar yarinyar nan da farin goshi take, a'ah su Afiruwa yau an aje tarihi'' Goggo ta kwada mai maficinta yana dariya yayi kici-kicin kauyancin sa shima da kyar ya bude, har wani karfen da ake turawa gareta, ga tayoyo kanana sai kace wata mota, (trolley), turamen atamfofi ne Ingila sunan ta inji Guggo, har turame uku, sai wasu irin dogayen riguna masu kyau baka, ruwan hanta da ruwan hoda da akayi su da wani irin yadi mai santsi, daya hula ce makale ragowar biyun mayafai ne da su, sai wasu lesussuka masu taushi da daga ganin su xaka kimanta tsadarsu, kore kalar lemun tsami da aka yiwa yarfen fararen fulawoyo da ja mai ratsin baki, takalma kafa biyu marassa dunduniya hade suke da jakunkunan su masu firgitarwa ban san abinda yake rubuce jiki ba, na xare wasikar da wani sukunbiyan abu kamar littafi wanda na fahimci hotuna ne aciki.
Ban bari Sani ya bude su gaban Goggo ba don kunyar ta nake ji.
A yau har da takardun kudi, bamu kirga ba,nace baxan taba komi a ciki ba, tunda Baba ya hana,bamu san abinda yake hangowa ba,sai hotunan sai takardar.
[9/24, 9:12 AM] A A Dboy: Tuna Baya 26 to 30
Can uwar dakin Amarya na shige, duk suna tsakar gida suna hira.
Tun jiya na lura Atika bata gidan, Inna tace wai ta tafi gidan kanwarta Tani data haihu, haihuwar fari, sai bayan arba'in xata dawo.
Ni kan daga ji nasan karya ne, me Atika xata yiwa mai haihuwar fari?
Oho su suka sani.
Na bude abin nan mai kama da littafi (album) ba komi bane ciki sai hotuna, da alama babu wanda aka dauka cikin Karaye sai ko can wajen karshe tare da Muhammad a fadar Maimartaba sarkin Karaye.
Ya tura xungureriyar wasikar a can kasan hotunan, komi ya fito hannun Bello kamshi daya yake, na rasa dalili.
Na fiddo takardar na rika jujjuyata a hannuna cike da matukar son sanin abinda ta kunsa.
A yau ne nayi dakacen ina ma naje makarantar boko, dafa wai na karanta kyawawan rubutun da ke cikin takardar nan na fahimta, shine yace in ba Auwal ya karanta mani?
Ba xan bashin ba, illa in bi Auwal din ya koya min har na iya kana in karanta da kaina.
Na farke wasikar, doguwar takarda ce da aka yarfawa rubutun gwanaye a fannin boko.
Na cigaba da juya ta a hannu na gabanta da bayanta.
Shin me ya hana Baba sanya mu a makarantar nan ne don Allah?
Ido na ya ciko taf da kwalla.
Na tattara na boye, na koma dakin Goggo na kwanta lamo, a bayan ta, naji jikin ta xafi rau.
Nace ''Goggo jikin ki xafi'' ''to ya xanyi Atine?
Jiki da jini ai dole ne''.
Tayi shiru xuwa can tace ''Atine nayi ma Allah godiya ina kan yi masa ma, da ya hada ki da miji irin wanda nake miki addu'ar samu tun xuwanki duniya.
Wato miji na gari mai kaunar ki tsakani da Allah, babu yadda xa'ayi Bello ya xo gareki.
Sai dai tun daren da na fara samun sauki, nayi maki istikhara ta kwarai, abinda na gani wai mijn ki yana nesa, gashi kuma naga Bello da gaske yake, Allah shine masanin gaibu, don xancen nan da nike maki yanxu Waxiri na shirin turawa Maimartaba xancen aure, duk da nauyin shi da yake ji na kin amincewar Bello auren Fatima diyar Maimartaba
Abinda nake so da ke, Atine kada ki bari wata baraka ta bullo daga gareki, domin yanxu mahassada sun saki gaba.
Dama auren irin su Belli sai mai gagarumar sa'a, kuma jaruma.
Ki xama jaruma Atine ki jure rayuwar duk da kika tsinci kanki a gaba, mai dadi ko akasi.
Ina ji a jikina, rayuwar ki Atine mai wahala ce daga farko, mai dadi daga karshe.
Atine cikin ko wane irin hali kada ki butulcewa ATIKA, kada ki guje ta, kuma kada ki cuceta Atine rayuwar talaka gabadaya cikin wahala take.
Cikin ko wace irin daukaka da kika samu kanki a duniya kada ki boye baban ki MAI-KALWA NE.
Da arxikin kalwar kika ci, kika rayu har kika kawo matsayin da duk kike.
Kada ki taba barin abinda xaki iya yau kice sai gobe, hakan shi ke kawo rabon wani.
Yau naki ne gobe na wanin ki ne.
A duk abinda xaki yi Atine, ki xama mai karfi kuma mai gaskiya.
Gaskiya da karfi, sune kyawawan sutturar TALAKA.
Kada ki karbi alfarma, sai dai taimako a inda ya dace.
Ki guji duk wani abu da xai saki jin kunyar mutane, gara ki mutu da ki bar ABIN KUNYA.
Ki xama mace ta gari a gidan aure, wadda xata taimakawa mijin ta da karfin ta, lafiyar ta da aljihun ta koda yana dashi.
Siirin 'ya mace a gidan aure sune girki, kyakkyawan raino, tsafta da kama kai.
Atine ki kula da kanki.
Kwanta kiyi barci, Allah ya bamu alkhairi''.
To amma na kasa barcin, illa kara mannewa jikinta.
Maganganun ta ke yawo da juyi a kwanyata sai tsakar dare kan in samu barci yayi awon gaba da ni.
Na farka ana kiran sallar Asubahi na tashi Goggo ta mike, muka xaga mukayi alwalah muka dadda jam'i a dakin Baba.
Tun dai raka'ar farko Goggo bata dago ba, na kaddara hakan da addu'a take yi doguwa.
Har muka sallame ba wanda ya kula,domin dai ta saba nisan kiwo a sujjada.Gari ya soma wayewa alfijir ya keto Goggo na duke cikin sujjadar ta.
Amarya ce ta sha jinin jikinta,ba lafiya ba domin Guggo raka'a daya tayi,yaya xa'ai ta katse jam'i haka kawai?Sai ta kai hannu ta dafo Goggo, kamar jira take wani abu ya shafeta, sai ta kwanto sharaf, tsakiyar dakin.
Kwanaki uku muna amsar ta'axiyyar Guggo, a kullum ka'ida ne sai an kawo abinci lafiyayye a cikin fanteku safe, rana da dare daga gidan Waxiri.
Tun ranar rasuwar a ka yiwa Goggo sallah.
Waziri, Matanshi da 'ya'yan shi duka masu aure da marasa aure kwansu da kwarkwatarsu sun xo mana ta'axiyya dukkansu sukan ce, Bello yace a isar da sakon ta'axiyyar shi, yana xana jarabawar karshe ne daya kare xai xo.
Bayan share makoki da kwana biyar muka ga Inna na sauke kwallayen ta da bamba, almajirai na fita mata da su, duk matan gidan ita kadai ce mai jere.
Tace da Baba wai bikin diyar aminiyar ta Jummai ne ya tashi xata yi mata gudunmawa, Inna sarkin rowa, da ko auren kanwarta da suke ciki daya, Tani, bata bada ko sisi ba ita ce mai sauke kwallaye domin auren 'yar aminiya, shikan Baba mun lura kwanan nan wani 'yar tsoro ne tsakanin shi da Inna, komi ta fadi, jiki na rawa xai amsa.
Wani abin mamaki har akayi rasuwar nan aka share makoki babu Atika, ba labarin ta amma ban ji Baba yace komi ba.
Kwanaki biyu bayan haka ta kulle dakinta ta tafi, bata ko ce mana ga ranar da take sa ran dawowa ba.