Sashe 34
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daya zamo lieutenant a soja kwarewarshi da aiki bisa juriya ta sanya military turoshi wannan muhimmin course na shekaru uku acan washington inda muke da zama a yanzu
daga wannan course din Allah kadai yasan matsayin dazai mika a military saida na fara karatun sociology a sussex na tsayar da haihuwa, rayuwarmu ta mika gwanin sha'awa. saidai tun fara bikin ku bello ya dawo cusguna min. dakyar inba atine yagano ba a cikin yan matan kiba don yar asalin karaye ce dama ko abinda bazanyi tolarating yanzu ba kenan akan wata banza a rusa mani rayuwa nida 'yayana hmmm sunan wani littafi idan yawarke bazan kara sake yazo nigeria nan kurkusa ba sai mun kare shekarunmu gaba daya,murmushi nayi, naji tausayin ta har kokon raina nace in sha Allahu anti faty Allah bazai bata ikon dawowa cikin rayuwarku mai tsabtaba.nima daga yau zan tayaki da addu'a.taji dadi tayi murmushi tace nima zan tayaki da addu'a kada mubina dango ta dawo.domin annobace a gareki gashi da alama ubanta ya dage da karfin naira sai ta dawo.na muskuta kadan nace wallahi ta dawo baki sani ba banso anti tabar mijinta da danta domin niba, nifa nazo na tadda it da mijinta,da dadi ba dadi suna zaune tare suna hakuri da junansu zanyi farin ciki ace jawad na tare da mahaifiyarshi in har baza ta cuceni ba,ba zata kwace mijin ita kadaiba me zai dameni da zamanta, faty tace tab!lallai ke yarinyace zubaidah, har yanzu baki san me ake kira KISHI BA. koda yake in kin soma kyakkyawar rayuwar aure da yallabai zakisan darajar mijinki.zaki san me matan kema kishin.sai kiji ko kuda bakya son ya rabe ku balle kishiya,kuma irin su mubina dango 'yan duniya gidan kashe ahu?kina tsammani zata bari kuyi sharing mijin equally? you are totally mistaken (kinyi kuskure)abin da zai dawo da ita shine kawai ta fitar dake ta kwace mijinta da danta,ke zubaidah kama bakin ki kada kifadi bakin mala'iku,rungume mijinki kiyi mai duk abin da ya keso.kina da kyau da duk wace dama da diya mace ke nema.ki batar mai da tunani kowacce 'ya mace,ki zame mai cingum, inda duk yayi ki bishi,ki manne mai uwa kaska ki nuna mai so da kauna,kada kizamo mai kiwa da son jiki shine babban abin dake cutar mata
a yau, ba a samun aljana a kwance.ki mike tsaye ki nemo, ko yankar farce da karin hula kada ki kara barin yallabai yayi in kun koma nigeria .tana fadi tana curo turaruka designers iri iri duk wani nau'n kayan gyara jiki da gyran fata ba wanda faty bata sani ba,daga kayan kwalliya,turarezuwa mayuka.ta koma diban english wears ni kadan na dauka,tace don me?nace baki san yallabai dan AREWA ne ba,gaba daya al'dun shi na AREWA ne ba?
Babu mis (mix)ba algus balle kwabi dana bature ko daya,tace AREWA!AREWA!!kada ki biyemishi zubaidah,bai gani ajiki mai kyau irin naki bane sai na karmason matar shi mai kugu uwa tafin hannu
[10/23, 5:11 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_
[10/23, 5:13 PM] A A Dboy:
*TUNA BAYA*
~BOOK 2~
Tuna Baya2 51-60
51....
Da kirji kaman an tatsile kuliy bisa kwalta, amma ai ba zubaidah momin jawad ba,idan kuna arewa kiyi mai arewanci,idan kuna amurka,ki yaye bargon kunya ki yimai amerikanci kizama tantiriyar ba amurkiya, that's all....
Na tuntsire da dariya har cikina ya kulle.sai karfe goma muka iso gida ,har na gama abinda zanyi na kwanta, ban sa yallabai a idanunaba.barcinake ,amma hawaye basu bar zubamin ta gefen kunciba.na tabbata yallabai fushi yake dani tun daga ranar da aka daura mana aure,da ada yake kira special day a garesa.da asubah dan alarm clock din dana saita na makale jikin gadon shi ya tayar dani..na dauro alwala kenan ina shirin tada ikama naji motsin shi yana murda kofa..ya murda kofar ya shigo cikin farar jallabiyya da sallama ciki-ciki kaman bai son yi yace baki jirana mutada jam'i?daga yau karki kara yin sallah ke daya har in ina nan,ya jamu sallar yayi 'yan addu'oi muka shafa ,ya kunna wata 'yar karama rediyo mai kama da kwallo yara (ball)karatun alqur'ani mai tsarki ake daga masallacin madina ,yana bi a fili tirya tiryan ni kuma inabi a zuci .karfe shida gari ya soma haske ya kashe rediyon ya mike da niyar shiga wanka, na karkace kai na riko wuyan hijabi nace ina kwana yallabai?
Saida yakai kafor shiga toile din yace lafiya shima ciki ciki nakoma gefe na zauna shiru kamar icce wayyo Allah!ko wani kwakkwaran motsi na kasa kaman an kafeni a jikin bangon. ranar mun dade muna exercise nida faty,ko kadan ban gaya mata canzamin da yallabai yayi ba toh ina hauka ne? itama ta gano nice atinen aina bani na lalace ,bayan munci abinci mun zaga birnin pittburgh har da isabella,daga karshe muka kare a wurin kallon (polo)can muka lalace har yamma lis .nayi mamakin mai yasa faty bata ambaton mijinta,dan rigima muhd bello?na kare mamakina da tambayarta baza taje taga no muhd ba?budar bakin ta sai cewa tayi ai in ya soma fizgar, to ki tabbata antino atine a irin wannan lokutan baya baya nake da shi,kin san zuciya bata da kashi in na likemishi abin bazai yimin dadi ba, mohd jos na tare da shi,yallabai ma nasan tun safe yana can kuma naji yace da yallabai ya maida shi asibitin barikinsu na washington ya karasa jinyar acan gobe in kun tafi nima zanbi shi,tausayin faty ya kara kamani, kamar in zubar mata da hawaye,in ban da so da Allah ke dorawa bawa mena fi faty?ban ganshi ba!farace sol!mai ginannen dirarren jiki,komi na hallitta ta ya dace da ita ay sai yayi tayi ni ina ruwana? gani ga mijina me zai dameni?ina son shi,na kuma son yana min so fiye da wanda nake mai,hakanan nayi aure da zuciya daya insha Allah ba abin dake rabani da yallabai sai mutuwa itama ina fatan ta dauke mu tare. in ya gaji ya dangana bisa tilas, ace mutum bazai yadda da hukunci Allah ba,bazai yadda da kaddaraba? alhalin yana ikirarin shi musulmine,yaya kuwa za 'ayi yaga da kyau?yaga sauki da farin ciki a rayuwar shi?
52....
Ni nasan naso bello,naso komi nashi nayi fatan kasancewa matar shi har abada!amma daga ranar da yace wai ni kawar matar da zai aurane atika su fatima suka cemin KYANDIR,yayi dariya ya kuma kasa tsawatarmusu.duk wani so dana ke mishi a wurin ya narke, haka duk wata kauna a wurin ta zagwanye na tausaya mishi aranar wunin da yazo gidan mu don ganin yadda ya koma kamar mahaukaci,har naji birbishin son na neman tashi,shine har takaini ga furta kalaman da har yau nake nadamar furtasu ga amarya nace wa wai auren tausayi zanyi da yallabai ba auren so ba. dama turawa sukace wai when love dies its ashes remain alive.daya nemi kashe mu akarn banza na tabbatar ba shida birbishin imani,daman ance wai duk sojoji imaninsu cikin cokaline ,irin su bello ne koda ka auresu kuskure daya zakayi musu susa gindin bindiga su bubbuge ka ko su harbeka gaba daya,sun kuma kashe banza,na kasance tare da yallabai shekaru dai dai har takwas,na kuma fahimci shine mijin da nayi burin samu arayuwata sau tari na kan tambayi kaina a yadda zamanin nan ya tabarbare yanzu, daga samari har magidanta sun dauki zina ba abakin komi ba anya za' samu irin yallabai na?
53...
ya raine ni tun ina mitsitsiyata yake gyarani har na kawo matakin da nake kai ayau,wato mataki na cikakkiyar kuma haddadiyar buduwar,mai dauke da duk wata hallita mai jan hankali da namiji,bayan bamu hada dangi ba tako ta ina, karewa ma,ni baiwace a gare shi amma bai taba nuna ko sau daya yana sha'awana ba!duk da kowa yasan irin rayuwar auren daya keyi da matarshi a lokacin,alhalinyana da kowacce dama ta neman hakan, sai nake tambayar kaina sunan daya dace dashi in kirashi Brave,or Trustworthy?
Ya tara duk wata suffa dana ji ashshah na fadin wai sune mazan dake tsada,duk matsayinshi,ga iyalinshi shi mutum ne mai sanyi dabe daukar kanshi a bakin komi,bai da son kansa,bai son matsama dan adam duk abin daya lura baya ra'ayi, koda shi yana matukar ra'ayin abun tausayin shi, addinin shi , kyautayinshi da akidunshi ababen kwatancene.Qualities ne dana tabbatar shi bello da kyar in ya hadasu duka,shi daya so gurbatamin rayuwa badon Allah ubangiji na tare daniba?nagode allah godiya mara iyaka daya sa nafi karfin zuciyata ban bi son rainaba dana biye mishi dana tozarta yallabai,lallaidanayi asara irin wadda ba a mayarwa har abada!yaje can ya karaci rashin imaninshi da matar shi dake son shi hakurarriya baiwar Allah fatima nasan ita zata jure tunda tason kayanta haka,gashi harta iyawa halinshi haka?tasan sanda zata rabe shi da sanda zata nisance shi? abinda ke daure min kai shine ta ina yallabai ya fahimto ni da bello?koda yake insu marasa kwakwalwane da karamin tunani sun yarda da karya muhd jos shi namiji mai cikkaken hankali zai amincene?wani irin a zaga dani kamin su iddar da sallah?mubama sallar?idan ni banida lfy bazan iya sallah ba,shi meyasa meshi da bazai yi sallah ba?har muka iso gida tunanin danake kenan nayi sallah nayi nafiloli na kwanta har zuwa lokacin banga yallabai ba saida asubah da yazo muyi sallah
Dayake aranar zamu tafi,muna idarwa ban tsaya sauraron karatun da yake sauraroba na janyo jakata na shiga harhada kayana,yallabai ko magana tun da muka fito asibiti bai min ba ina yi ina share hawaye da bayan hannuna najawo ledar sayayyar da mukayi na cosmetics daga durowar mudubi sai kayan ciki suka zubo gabanshi gaba daya,na russuna ina tsincewa ya kama duka hannuwana,ya rike,abinda bai taba yiba wannan shine karo na farko da yallabai ya taba kama jikina by mistake a take tsigar jikina ya tashi yar! shock ne har cikin kwakwalwana irin wanda ban taba jiba yace no akwai abin da zan diba nakoma nayi zaune bakin gadon ya shiga dibasu daya bayan daya yana mayar min ledata,wadanda basu yi mishiba in ya karanta ya ware ya zubar a dustbin wannan karon ma cewa yayi bakin AREWA, nake son momin jawd dashi daga haka ya juya ya fita,naci kuka na har nagode Allah oh ni zubaidah menayiwa wannan bawan Allah?kar dai baya sona ya aureni?