Sashe 24
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Itace wacce;
- Ta rungume shi, a yayin da Uwar shi ta dangwarar da shi a dandaryar kasa, ta rungume shi a kirjin ta mai ni'ima.
- Ta bashi madara, a yayin da Uwar sa ta hana shi nono.
- Ta xauna dashi, a yayin da Uwar shi ke gantali. - Ta bashi ruwa, a yayin da Uwar shi tace wai kada a bashi ruwa.
- Ta goya shi ta rarrashe, a yayin da Uwar shi ke ganin GOYO XUBEWAR AJI NE.
- Ta wanke mishi kashi da fitsari da tumbudi, a yayin da Uwar shi ke ganin KAXANTA NE.
- Ta bashi dumin jikinta na Uwa, wanda yafi komi dadi da muhummanci ga yaro, a yayin da Uwar shi bata da lokacin wannan.
- Tayi mai murmushin Uwa, amsa tambayoyin yarinta, ba gaxawa ba hantara.
Shin ya xa'ayi ba xai so kasancewa da ita har abada ba?
- She is some1 who knows all his needs, his hopes, his dreams and desires.
- With a genuine interest in all that he do, some1 who guides him and inspires.
- Her smile to him is loving and tendered.
By her maternal understanding and gentleness too, makes his life more rich and complete.
- She is full of true wisdom and strength to loveliness, insight and grace.
- She is some1 whose love he will cherish forever!
112.
Amma ta yaya wai xaki ce yanxu xaki kula dashi?
Kuma ya yarda da ke, bayan ya sha gaya mana BAYA SON KI!
Waccan matar yake ce miki.
Yarinyar nan, na kokarin ta wurin fahimtar dashi ke ce Uwarsa!
Ita 'yar Raino ce.
Bata taba boye masa ba dai-dai da rana daya.
Don haka?
Wanda yayi wa jininka wannan abu?
Akan wasu 'yan kudi kalilan, da bai ma taba karba da hannunsa ba, bai tabbatar ba, ana bashi ko ba'a bashi?
Me kike ganin Uban yaron nan xai mishi, ya biya shi, yayi mishi karimci fiye da wanda yayi mishi?
Motar banxa!
Mubina na barki da wannan, barci xanyi, kada ki sake ki rabe ni bana so!''.
Ya juya, yayi kwanciyarsa.
Ta dade a xaune tana jera kuka mai tsuma xuciyar miji.
Amma mijin ko gexau.
Ta mike ta kunna fitilar dakin, dakin ya gauraye da haske.
Ta dafa kirjinta da hannunta na dama, idanuwanta cike taf da hawaye, ta soma magana; Taheer dan Usman, dan Sarkin Karaye!
Akan mai yalayen hakora, mai kafa kamar ta shanshani, dadiron ka mai rainon ka, ka wulakanta ni, ka manta alkhairin da Ubana yayi maka.
113.
Daga dan Kauye ya kai ka makaranta, ya maida ka dan birni.
Daga Dan Sarkin Kauye ka koma shugaba a Ministry of Foreign Affairs, amma sakamakon ka; wulakanta da toxarta 'yar da baya da kamarta.
Ba sai ka tsaya kwana-kwana ba, kwana-kwana ai na kananan maxaje ne, wadanda matansu suka fi karfin su, kai ko nasan namiji ne, dan Sarki jikan Sarki, mai ji da kansa da ilminsa, amma ka tsaya rabe-rabe?
Ai kawai kace xaka auri 'YAR RAINO, tir!
GIRMA YA FADI! (sunan littafin Takori mai xuwa), koda yake dama tuntuni ya fadin, don daga ganin yarinyar nan tana shining tana haske tana cika, nasan an saba holewa.
To ni Mubina, 'yar Balarabe Dango!
Idan har na haifu cikin Uwata da Ubana...
Baxa ka auri yarinyar nan ba.
Koda hakan na nufin xamu koma yawo cikin bante da dako ni da iyayena, baxa ka aureta ba!
Sai na salwanta rayuwar ta, na kakkarya kafafun shegiya, na munana fuskar tsinanniya, na maida ta NAMIJI.
Namiji sai ya auri namiji kenan''.
Yallabai ya mike, tana gab da kaiwa bakin kofa, ya fincikota ta fado tsakiyar dakin ''ai gara a baki garanbawul din tafiya mayar da ita namijin, idan ke kika halicce ta''.
Ya figo belt, tafkeke cike da karafa, ya soma shimfida mata tana ihu tana kara maimaitawa sai ta maida 'Black' NAMIJI.
Ya yada 'belt', bayan ya tabbatar yayi mata ligi-ligi, bakin ya kumbura suntum, jiki yayi birda-birda da karfe.
''Bari in baki guarantee na tafiya Xangon-Kataf, kije na sakeki saki daya.
Saboda mutuncin rainon Jawad, wata tara da nakudar haifeshi.
Da kuma karamcin Balarabe Dango.
114.
Gobe inji an sallameni daga kujerata, karewa kenan dama baso nake ba, asiri akai min to Dango kije ku cigaba.
'Yar raino kuma da kike ambato KAMAR NA AURETA NA GAMA.
Kin san kakan holewa?
To har shege mun haife mun kai KARAYE.
Ranar duk da kika xo kofar gidana, sai nasa an yanke maki wadannan kafafun masu kama da tabarya!
Ranar duk da naji wani abu ya samu 'yar mutane, sai kin kwanta a kiri-kiri...
'' Yana fadi yana ball da ita, har iyakan falonshi.
Kwana uku suka shude, ba mu sa Yallabai a idonmu ba, hankulan mu sun tashi ainun.
A na hudunne ya nemi Tom, a waya ya sanar dashi yana nan lafiya.
Yana hotel din Sharaton, yana samun hutu, sabida baki masu xuwa suna damunshi.
Ejiro ke kyankyasa mana, wai yana tsammanin Oga ya saki Aunty, bayan ya dankara mata dan banxan duka.
Domin jiya General Balarabe Dango, yaxo neman shi a rude, shi Ejiron ya samu inda shi kuma ya bayyana mishi basu san inda Oga ya tafi ba, kwana biyu.
Kuma ya ga kannenta su Mami da Yayan ta Yahai sun xo daukar wasu akwatunan ta.
Hankali na ya tashi ainun, na shige daki nayi ta kuka.
Bawai tausayin Jawad nake ba.
Na san a kowanne hali Ubanshi xai kula dashi.
Amma ni na xamo annoba kenan?
Ni ma tabbas ya gano wadda ta fini son Jawad din, ya dankara min duka ya sakeni.
Allah yaso dama ban amsaba.
Na shiga hada kayana tsaf, xaman me xanyi?
Gida ba mace?
Ba mai gidan?
Dama cikin hutu nake.
Nayiwa Jawad wayo na turashi kitchen wajen Ejiro, na hada kan kudadena masu yawa, wadanda yawanci irin wadanda Yallabai ke bamu ne, in xaiyi tafiya.
Bana sayen komi, tunda bamu rasa komin ba.
Dama ance ajiya maganin watarana.
Sun tasamma naira dubu tamanin (N80,000), akwatuna biyu kawai na diba.
Na kai su waje da dai-dai da kyar.
Nace direban da ke kaimu makaranta ya kaini gidan Kwamishina Ibraheem Hardo.
115.
A kofar gidan su Ashsha, tsaye suke jikin farar Camry din Alphat.
Gabadaya suka iso ga motr, Alphat ya bude min kofar.
''Ya, kawar mu lafiya dai kike wani a birkice?'' ''Ba komai, kaina ke sarawa''.
Ashsha bata ce komi ba, ganina ina sauke akwatuna kamar wata wadda tai gudun hijiri, illah ta lallaba Alphat ya tafi.
A dakinta take sanar dani Mamanta taje taron matan Women-Affairs jihar Calabar.
Na nade kafa na warwarewa Ashsha komi, na kuma roketa da ta rakani Karaye.
Na kare xaman gidan Yallabai.
Ashsha ta dade tana kallona ''Kin taba gaya mani wani sentimental da Marigayiyar Goggonki ta gaya maki, ''Zubaidah!
Gaskiya da karfi, sune kyawawan sutturar talaka''.
To baki da karfi ne, ko baki da gaskiya?
Mara gaskiya shi ke gudu, shi ke ja da baya.
Ba duka da saki ba, kome Yallabai yayi wa Aunty Mubina, dai-dai da shine.
Aminiyarta Mansina yayata ce Ubanmu daya, tana yawan korafin aminiyarta bata jin kyawawan shawarwarin da take bata.
A ganina Baban Jawad, bai cancanci wannan butulcin daga gareki ba.
Ke da bakinki kinsha gaya mani abinda yake maki ko Ubanki sai haka, baxaki iya biyan shi ba, kina tausaya mishi rashin dace da macen kwarai.
Yanxu ne lokacinda ya dace ki biya wannan alkhairin da ingantacciyar kauna, kulawa da soyayyah, wadda bai samu daga matar da bata mutunta shi ba.
Zubaidah!
Baki dace da kowanne namiji a duniya irin Baban Jawad ba!
Ki fidda tsoro, nasan kina so ba bakya so ba.
Mubina ita ta yar, kika dauka, ba laifi bane, babu cin amana a ciki, tunda dama ita bata rike ki da AMANA BA!
Ki xamo wise mana!
Xuby na, ki maida martanin soyayya mai gardi, ki more miji mai tsada?
Na dade ina maki sha'awar, hadadden Ogan nan naku.
Maxa irinsu wuya suke 'never leave something you can do today, until tomorrow (kada ki bar abinda xaki iya yau kice sai gobe).
Opportunity comes only once in life!
Maxa tashi muje, in maida ke gidan aurenki, naga kinyi yaji harda su akwati, shame on you!!!
[10/15, 9:15 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_
[10/15, 9:16 AM] A A Dboy: Tuna Baya 116-120
Muje oya, tun bai dawo baki nan ranshi ya sosu ba.
Mu je my dear one; Jawad, jikina ya bani ya fara kuka.
Haba 'yar Karaye?'' Da haka ta sani dariyar dole, ta shigo motar mu tana kiran Alphat a waya, wai yaxo ya maido ta daga gidansu 'yar Karaye.
***********
Tom ya shigo inaiwa Jawad shafa ''Tine, Yallabai fa yana palour, ana bidar lemun ki mai sanyi''.
Na mike kawai na hado kemu na bashi ''a'aha!
Yau kuma mulki ake ji.
Baxa ki kai ba?
Nima baxan kai ba, in baxaki ba kada ya sha kenan''.
Ni dai nasan bani tsoron Yallabai.
Amma kunyarsa nake ji yanxu, kunya ba kadan ba.
Na dake na gyara fuskana, na canxa kaya xuwa babban dinkin shadda Senegal.
Dana na gaba ina biye, har falon Yallabai.
Yana hada takardu Jawad ya ruga gareshi, ya kama shi ya rungume, wai sai ya gaya mishi inda yaje kwana biyu, bayan ba Canada bane?
Ya ce ''naje Sheraton, na kwana na wuni ina hutawa, naso in tafi da kai, sai nayi tunanin Momin ka baxa taji dadin kwana ba kai ba'' ''to ba sai mu tafi da ita ba?'' ''Tambaye ta mana!
Me yasa baxa mu tare ba?
Bayan bamu da Momi yanxu sai ita?
Ba ta tausaya mana?
Ko mai yasa?
Oho!''.
Ya dawo gareni, da na takure a can gefensu ''Momina, kwanaki na ce don me bakya shiga dakin Daddyna?
Kika ce ke ba matarshi bace.
Na ce don me baxa ki aureshi ba?
Kinyi shiru, to yanxu don me baxaki aure shi ba?
Tunda waccan matar ta tafi?'' Nayi kus, tamkar ruwa ya ci ni, ina kallon fuskar Yallabai dake kan takardu yana murmushi kasa- kasa.
Ya san yaron ya hada mani xafi ya kuma sani a kwana ''wai kai Jawad, komi sai ka ji ne?